Sashe 27
Aaminat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aruɗe Yarima ya ce "Abdul anya kuwa kaine??, ka kuwa san mai kake faɗi??!!!" rintse ido yayi yana jin zuciyar sa tana wata muguwar ta fasa kamar zata fasa ƙirjin sa ta fito waje, dafe kai yayi tare da sakin yarima ya tafi taga-taga zai faɗi cikin zafin nama da hanzari Yarima ya riƙo Abdul, zaunar da shi yayi a kujera sannan ya nufi firji ya ɗauko ruwa mai sanyi, ya buɗe gorar ruwan sannan ya kafa a bakin Abdul, kamar magani haka yake jin ruwan, saida ya sha ruwan sannan kuma ya fara sauke ajiyar zuciya, Abubakar kuwa hankalin sa yayi mugun tashi, cikin wata iriyar murya Abdul ya ce "Abubakar kai kaɗai ne zaka iya taimaka mini ka Auri Aaminat, dan kuwa a yanzu bani da halin Aurenta kuma mahaifin ta zai iya Aura mata duk wanda ran sa yaso hakan kuma zai cutar min da ita!!!" ya ƙarasa maganar cikin marai-raicewa,
"A'a bazan iya Auren Aaminat ba Abdul" hawaye sai zarya suke a fuskar Abdul yayi murmushe mai cike da bayyanar da ciwo,
ya ce "Yarima kaima bazaka iya Auren (BAZAWARA) ba ko " girgiza kai yayi ya ce "A'a bawai bazan iya Auren bazawara ba, Abdul ka na son Aaminat fa, ni zan temaka maka ka aureta a kowane hali, don Allah kar ka ce min ka haƙura zan yi maka komai, idan na aureta gani nake kamar na ci amanarka"
Ya ƙarasa maganar ya na goge hawayen da suka fara sauka kan kumatunsa. wani murmushi yayi mai cike da raɗaɗi, ya ce "hakan ba yana nufin kaci Amanata bane, ni fa musulmi ne don me ba zan iya yin tawakkali ba? ba na son saɓawa iyayena don haka na haƙura da ita, duk son da nake mata iyayena sun fi ta muhimmanci a gurina; ba abinda nake so gareta wanda ya wuce in ganta cikin farin ciki in cireta daga cikin ƙunci, kuma na san za ka iya, ka yi min alƙawari za ka yi don Allah ba tare da tunanin wani abu ba" Yarima ya ce " na san da hakan kuma hakan ya na da kyau, amma ta ya zan iya Auren Aaminat bayan kai take so?? kuma kai ma ita kake so No bazan iya hakan ba," zamewa yayi daga kan kujerar da yake a kai ya zuba guiwoyin sa a ƙasa sannan ya dubi Yarima ya ce "na roƙeka ka tausaya mini ka taimaki baiwar Allahn nan Aaminat badan ni ba dan girman Allah ka Aureta koda zuciyar ka bata so," zuwa yanzu ƙafafuwan Yarima sun gaza ɗaukar sa hakan yasa shima ya durƙushe a gaban Abdul yana wani irin kuka mai taɓa zuciyar me saurarensa,
dakyar Abdul ya iya fizgo muryar sa ya ce "Yarima ka aminta zaka Aure ta??????!!!!!!" cikin kuka Yarima ya ce "tabbass a da na so ta amma yanzu sam banajin zan iya rayuwa da Aaminat" Abdulkareem ya girgiza kai ya ce "Abubakar kaifa Aminina ne,, kai kaÉ—ai ne zaka iya taimako na dani da Aaminat ka tausaya mata"
Shiru ya yi ya na tunani har na tsawon wani lokaci sannan ya ja numfashi ya sauke sannan ya ce "na aminta zan Auri Aaminat don farin cikin ka" taune gefen leɓensa yayi sannan daga harshe da ƙyar ya ce "kayi mini alƙawarin bazaka taɓa bari Aaminat tayi kuka akan komai ba ka yi min alƙawarin za ka yi mata kowane irin gata" Yarima ya ce "zanyi ƙoƙarin cika maka burinka" wata zazzafar a jiyar zuciya ya saki sannan ya miƙe da niyar shiga bedroom ɗin sa, Yarima ya kalle sa cike da tausayawa,
tabbas Abdulkareem yana cikin wani halin na rayuwa ko mutuwa, duk wani mai imani yaga yadda Abdul ya koma tamkar zautacce saiya tausaya masa,
tashi Yarima yayi ya nufi inda ya Ajiye motar sa yana tafiya yana haÉ—a hanya tamkar wanda yasha giya,
Abdul kuwa yana shiga bedroom É—insa ya faÉ—a kan gado yana wani irin matsanancin kuka mai tsuma zuciyar duk wani É—an Adam me imani,
ya daɗe yana kuka kafin ya tashi, da jan ƙafa ya shiga toilet ɗin dake ɗakin, ruwa ya watsa ya fito zama yayi a gefen makeken gadon sa tare da riƙe goshin sa, wata farar takarda ya ɗakko tare da biro, ya runtse ido yana kiran sunan Allah, rubutun ya fara, ya nayi yana kuka hakan yasa ƙwallar sa ke zuba kan ta kardar saida ya kammala rubutun sannan ya lankafe ta ya ajiye a gefen sa, wata ta kardar ya ɗauka yayi rubutu sannan ya ajeta agefe ita ma.
*Ga wata Muhimmiyar Sanarwa, Ku daure ku tsaya ku karanta*
*Assalamu-alaikum Masoyana kowa da kowa Barka da Warhaka. *Na zo muku da Kyakkyawan Albishir Me Matuƙar Muhimmanci. Shahararren Business Center Ɗinnan da ku ka sani me Suna HALYJASHERU Sun yi muku gwaggwaɓan Tanadi na Kyawawan Kaya Masu Kyau ga Rahusa, ina Farin cikin Sanar da ku Cewa Ku Garzaya HALYJASHERU Ku Ƙulla Kasuwanci da su Za ku yi Matuƙar Farin ciki.*
*HALY-JASHERU venture's*
*munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba Algus da ha'inchi kayanmu daga Ethiopian ne.*
*prdct dinmu, muna Ethiopian MAGIC HAIR OIL, ANTI DANDRUFF SHAMPOO, SERUM BODY CREAM, HAND CREAM.* *Da Magungunan chututtuka Kala Daban-Daban, Da Magunguna Na SIRRIN MATA Masu Matuƙar Kyau da Iganci Gami da Kara Lafiya ajikin Ɗan Adam.* *HALY-JASHERU CENTER Ba mu tsaya iya haka ba, Muna Da Distributor a Ko Ina a Fadin Ƙasarnan Har ma da ta Ƙetare Domin Kuwa abin ba na Wasa Bane, Domin Tallafawa Ƴan Uwanmu Muka Ware Aji na Koyar da Harkokin Kasuwncinmu ga Masu Buƙata, a kan Naira 3000 kawai Muke Koyar da Wannan Sana'o'i Domin Temakon Al'uma, Da Fatan kun yi farin ciki da hakan domin Mu Farin Cikin Costomers Shine Namu. Ku Tuntuɓi C.E.O Ta Wannan Lamba 07046665338 ko 07061664264 INA GAISUWA GAMI DA GODIYA MASOYANA*
Kadija ce ta shigo ɗakin da ka ganta kasan taci kuka har ta gaji zama tayi a kujerar da ke kusa da gadon, murya a cunkushe ta ce "ya Abdul dan Allah ka daina sakanka cikin damuwa ai kin gama ya riga ya gama sai haƙuri ka fauwala wa Allah, ka kai kukan ka ga Allah" bai ce ko mai ba ya bita da kallo,
hannu yasa ya ɗauko takardar da yayi rubutu sannan ya miƙa mata ya ce "ki kaiwa Walid ya kaiwa Aaminat" hannu tasa ta karɓe ya miƙo mata ɗayar ya ce "ki aje a inda su Dadda zasu gani" "to" tace tana bin sa da kallon tausayi, tashi yayi ya fara takawa ɗaya bayan ɗaya sanna ya tsaya batare da ya juyo ba, ya ce "SAI ABINDA ALLAH YAYI" rasss raaass gaban ta ya yanke ya faɗi cikin tashin hankali ta ce "ina zaka???!!!! bana so murasa ka" tafiya ya cigaba dayi ta shiga roƙon sa ya faɗa mata inda zaije batare da ya tsaya ba ya ce "India" wani kuka ta saki, tana so ta dakatar da shi sai dai bata da dama, tanaji tana gani ya ɓacewa ganin ta,
Da taimakon Allah Abubakar ya isa gida ya daɗe a mota yana aikin kuka kafin ya fito kai tsaye ya nufi sashin sa, kayan jikin sa ya rage sannan ya watsa ruwa ya fito, komawa yayi ya zauna tare da runtse ido, Anti Zainab ce ta shigo ɗakin da sallama, ciki-ciki ya amsa, ta ƙaraso hannun ta ɗauke da filet da abinci zama tayi gefen gado gami da cewa "mijin E'iye lafiya kuwa naga kamar kayi kuka kuma ba kaɗan ba???!" bai ko kalli inda take ba ya ce "babu buƙatar Abinci ki koma da shi" sakin baki tayi sakaka tana kallon sa, tunda take agidan bai taɓa faɗa mata magana irin wannan ba ko makamancin ta, ganin bata da niyar tafiya yasa ya ce "dan Allah Anti kiyi haƙuri ki tafi" zaro ido tayi ta kalle sa ta ce "babu inda zani sai naji ko mai yasa ka kuka" tabbass yau da ba Antin sa bace da sai ya lakaɗa mata duka, "dan Allah ka faɗa min kasani ko nataya ka nemo mafita????" bai ce mata komai ba, taci gaba da magiya, da naci,
hakan yasa ya zaiyane mata komai tundaga farko har izuwa ƙarshe, ta tausaya wa Abdul jikin ta yayi sanyi ƙalau hada matse ƴar ƙwalla, ta ce "Abubakar ina ganin ka taimake sa ka Aure ta dan Allah" rausayar da kai yayi ya ce bazan iya zama da wadda Aminina ya fiso a duniya ba"
murmusawa tayi ta ce "kenan bazaka iya taimaka masa ba aduk halinda yake ba???" shiru yayi ta ce "zan sanarwa Abi yaje suyi magana da mahaifin ta" bai ce komai ba ya bita da idanu, tashi tayi gami da cewa "kaci Abincin nan ko kaÉ—an ne" wani mugun kallo ya maka mata, tayi saurin da wowa ta kinkimi Abincin tayi waje
kuyi haƙuri babu yawa
A A &&& Auta
[7/26, 3:03 PM] INDO: *AAMEENAT*
(Bazawara)
Littafin HaÉ—aka ne💪ðŸ¾
Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
Daga MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION
Tare da
Salma Abdulkareem
*AUTAR JARUMAI*
Daga JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION
Shafi 23
Abdulkareem bai jima da fita ba Kadija ta kaiwa Walid takardar da yace ta kaimasa ya kaiwa Aaminat
Aaminat tana zaune A ɗaki jikinta yayi sanyi salam ta zabga uban tagumi Walid yayi sallama amsawa tayi, Walid yace "gashi inji Guda yace abaki!" rasss gabanta yafaɗi, karɓa tayi tace "Walid wani abunne ya faru ko???" jiki a sanyaye ya ce "nima ban sani ba amma ɗazu Abdulkareem yazo yayi mana sallama yace zai nesanta kansa da gida",
juyawa yayi ya fita daga É—akin Aaminat kuwa ta riga ta gama saduda ta sallama , dama tunda taji mugun firicin Abdussalam ta saduda,
warware takardar tayi ta fara karantawa kamar haka
Assalamu'alaiki, fatan alkairi gareki, Aaminat kiyi haƙuri ki ɗauki ƙaddara haka Allah ya rubuta ni ba mijinki bane, Mahaifina yace bai amince na Aureki ba, amma dan Allah na roƙeki ki taimaki rayuwata ki Auri Aminina Abubakar zai kula dake tamkar yadda zan kula dake, ina son ki Amma ƙaddara ta gifta tsakanin mu, ina cikin wani mugun hali ki tayani da addu'a
ina miki fatan alkairi tare da farinciki na tsawon rayuwarki.