Sashe 20
Aaminat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarima da Abi
zaune suke a falon Abi suna taɓa hira Abi ya ɗan yi gyaran murya kafin ya ce "Yarima ina neman shawarar ka" Yarima ya tattaro dukkan nutsuwar shi sannan ya ce "Abi ina sauraren ka" Abi ya murmusa gami da cewa "dama ina son ƙara Aure ne shi yasa nake neman shawarar" rassss!! gaban Yarima ya faɗi Abi ya ce "nasan bazakaji daɗi ba a ce na yiwa mahaifiyar ka kishiya amma idan kayi haƙiri komai ze dedeta" murmushi Yarima yayi sannan ya ce "Abi me zesa kace zaka ƙara Aure yanzu bayan girma ya fara kama ka??!" "Abubakar ina son ƙara Aure ne sabida halaiyar Hajiya Hafsa, kai ma ka san ba ta ƙaunar Mahaifiyata" Yarima ya ce "shikenan Abi ina goyon bayanka kuma ni zan taya ka cukucukun Auren" "nagode ɗana" Yarima ya ɗan yi dariya cike da zolaya ya ce "Abi wace amaryar" "Zainab sunan ta tana aiki ne a ƙarƙashin kamfanina kuma na yaba da hankalin ta da nutsuwar ta" Yarima ya ɗanyi murmushi me sauti gami da cewa "Allah yasa Alkairi, kuma ka sanar wa Ammiee kuwa???" "A'a yau de na yanke zan sanar mata duk da nasan hankalin ta ze tashi amma zanyi ƙoƙarin fahimtar da ita" cigaba su ka yi da tattaunawa, Yarima har ya fara tsara yadda za'ayi komai.
zaune suke a tafkeken Falon Ummi suna hira cikin nishaɗi gami da ƙaunar juna, "Ummi wai nida ya Abdul wayafi wani kyau??" Nana khadija ta yi tambayar ta na wani mole baki don ta ƙara tatso kyaunta, dariya su ka sa kafin Abdurrahim ya ce "Allah sarki Nanaro wai gasar kyau zakiyi da Abdul??!" cokalo baki tayi kana ta ce "so nake Ummi ta raba mana gardama wai ya ce ya fini kyau ni kuma na ce na fishi" dariya Abdul yayi gami da cewa "Kadija ai kinsan de nafiki" "haba de taya namiji zefi mace kyau??"! Nana Farida ta faɗa cike da nuna gaskiyar ta, ita kuwa Ummi ta kasa cewa ko mai se ido da take binsu da shi gami da murmushi, tana ƙara godewa Allah da ya a zurtasu da ƴaƴa masu haɗinkai da kuma son junansu, "Ummi ki raba mana gardamar nan yau dai" Abdulmajid ya faɗa ya na dariya, numfasawa tayi kana ta ce "nide a ganina baku da banbanci kamarku ɗaya kamar an tsaga kara babu wanda yafi wani kyawu" dariya su ka sa, Kadija ta tumɓuro baki ta ce "ni dai bana kama da shi gaskiya na fi shi kyau" Abdussalam ya ce ƴar zafi ce ta isheki" Abdulmajid ya ce ke kuma me cewa mata sunfi kyau shiyasa naga ai suna ƙarin kyan suje su lafta hoda wai su adole mata" Ummu ta gyara zama gami da cewa "dan Allah kudena musun nan haka" "mundena Ummin mu" Abdul ya faɗa yana kwantar da kai a kafaɗarta.
*Ku Dakata Mana✋ðŸ½ðŸ¤¸ðŸ¾â€â™€ï¸Saurin Me Kuke🤔 sai ka ce Za'a ci da Rabonku🤔ðŸ˜* Assalamu-alaikum Masoyana kowa da kowa Barka da Warhaka. *Na zo muku da Kyakkyawan Albishir Me MatuÆ™ar Muhimmanci. Shahararren Business Center ÆŠinnan da ku ka sani me Suna HALYJASHERU Sun yi muku gwaggwaÉ“an Tanadi na Kyawawan Kaya Masu Kyau ga Rahusa, ina Farin cikin Sanar da ku Cewa Ku Garzaya HALYJASHERU Ku Ƙulla Kasuwanci da su Za ku yi MatuÆ™ar Farin ciki.*
*HALY-JASHERU venture's*
*munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba Algus da ha'inchi kayanmu daga Ethiopian ne.*
*prdct dinmu, muna Ethiopian MAGIC HAIR OIL, ANTI DANDRUFF SHAMPOO, SERUM BODY CREAM, HAND CREAM.* *Da Magungunan chututtuka Kala Daban-Daban, Da Magunguna Na SIRRIN MATA Masu Matuƙar Kyau da Iganci Gami da Kara Lafiya ajikin Ɗan Adam.* *HALY-JASHERU CENTER Ba mu tsaya iya haka ba, Muna Da Distributor a Ko Ina a Fadin Ƙasarnan Har ma da ta Ƙetare Domin Kuwa abin ba na Wasa Bane, Domin Tallafawa Ƴan Uwanmu Muka Ware Aji na Koyar da Harkokin Kasuwncinmu ga Masu Buƙata, a kan Naira 3000 kawai Muke Koyar da Wannan Sana'o'i Domin Temakon Al'uma, Da Fatan kun yi farin ciki da hakan domin Mu Farin Cikin Costomers Shine Namu. Ku Tuntuɓi C.E.O Ta Wannan Lamba 07046665338 ko 07061664264 INA GAISUWA GAMI DA GODIYA MASOYANA*
yau ta kasance ranar Juma'a se shirye shiryen É—aurin Auren Alhaji SaadiÆ™ (Abi) ake yi.
Ammi kam ta kasa zaune ta kasa tsaye se sintiri take hankalin ta ya gama tashi, in ta tuna befi saura awa É—aya ayimata kishiya ba seta zabura kuka kam Ammi tayi shi gashi ta É—auki lefin ko mai ta É—orawa Yarima da su E'iye da Inni a cewar ta su suka sa shi.
Abi ya shirya tsaf ya nufi sashin Ammi ƙofar ɗakin ya tura yaji gam a rufe ƙonƙwasawa ya shigayi yana ɗan kiran sunanta, ya kusa minti goma yana aikin abu ɗaya bata buɗe ba haka ya juya jiki a sanyaye, ya nufi ɓangaren Yarima a zaune yake yana danna waya Abi yayi sallama zama yayi a gefen gadon ya ɗan kalli yarima ya ce Allah shine sheda ta naje ɗakin Hajiya Hafsa dan yi mata sallama amma taƙi bude ɗakin har na gaji" jinjina kai yarima yayi gami da cewa "karka damu Abi dan bata buɗe ɗakin ta ba kaide kawai kaiyi ta addu'a Allah ya kauda fitina" jikin amace Abi ya ce "Allah yayi maka albarka ɗana" murmushi ya ce yanzu lokaci yana ja tashi muje ya faɗa cike da ƙwara-rawa Abin na shi guiwa tashi sukayi suka nufi ma'ajiyar motocin gidan yarima ne me tuƙa motar Abi kuma yana wajen ɗan zaman banza suka ɗauki hanyar Dorayi.
bayan wani É—an lokaci suka isa Dorayi
misalin ƙarfe 12:00 dubban mutane suka sheda ɗaurin Auren Alhaji Saadiƙu Yahya da Zainab Yunus, ciki kuwa hada Alhaji Aminu mai kasuwa, Babban Aminin Alhaji Saadiƙu. bayan an kammala komai kowa ya watse.
ƙarfe biyar na yammaci aka kawo Amarya Zainab gidan Alhaji Saadiƙ, ƴar aikin gidan ce tayiwa ƴan kawo Amarya jagora zuwa ɓangaren Ammi, ɗaya daga cikin ƴan matan ce ta murɗa ƙofar ɗakin Ammi da niyar sushiga, abin mamaki ƙofar arufe haka suka ƙonƙwasa amma ba a buɗe ba, juyawa sukayi izuwa sashin Amarya basu daɗe ba suka gama abinda zasuyi suka bar gidan.
haka rayuwa taci gaba tafiya a kowane ɓangare babu sauyi wani lokaci farin ciki wani lokaci baƙin ciki,
Siyama da Aaminat suna zaune a ɗakin Anti suna hira Walid ya shigo da sallama "ya Aaminat kije inji Guda" rasss!!! rasss!! gaban Aaminat ya shiga faɗuwa, ta kalli Walid ta ce "kace bana garin kaji" dariya yayi gami da cewa "Banda abinki taya zan cewa mutumin da duk wani motsi naki ya sani bakya gari ya yarda bayan ya ganki ɗazu zaki shigo gidan nan" wani huci tayi gami da kallon Siyama, Siyama kuwa ta kauda kai gefe, "ki tashi ko nace mai kin ƙi zuwa yazo da kanshi" faɗar Walid, muzurai ta shigayi zuciyarta tana bugu ganin bata da mafita yasa ta tashi ta na cewa "shikenan tawa ta ƙare Abdul yaga zuwan Yarima jiya" Siyama ta ce nide babu ruwa na da rigimar ku da Abdul keda shi" Aaminat ta ɗan kalli Walid ta ce "dogon munafuki shine ka wani ɗakko tsawo ka tawo kirana" tintsirewa yayi da dariya ya ce "muje ya ce na tisa ƙeyarki gaba na kaiki har gabanshi" fitowa tayi yasa ta gaba suka yi waje, yana ƙofar gidan yaja ya tsaya yana jiran fitowar su, suna ƙarasowa ya kalli Walid ya ce "nagode ƙanina" murmushi Walid yayi bece ko mai ba ya tafi.
gyara tsayuwa yayi gami da zuba mata narkakkun idanunsa, yaɗan matsa kusa da ita sannan ya ce "Assalamu'alaiki" murya ciki-ciki ta ce "wa'alaikumussalam" murmusawa yayi kafin ya zuba hannayen sa cikin aljihun sa na wando ya ce "Aaminat gargaɗi nazo yimiki" dan da nan jikinta ya ɗau ɓari, ya kula da yadda Aaminat take shakkarsa kuma ya na matuƙar jin daɗin hakan,
ya ɗan shafa sumar kanshi kafin ya ce "daga yau se yau karki kuskura ki ƙara tsayawa da wani ɗa namiji idan har bani ba!!!!!! kuma ki sanarda wannan kucakin cewa na hanaki tsayawa da shi, karya ƙara zuwa inda kike in kuwa yazo to zansa a kusa rabashi da numfashin sa... ya ɗan tsagaita kafin yaci gaba da cewa "kuma idan na ƙara kiran wayarki kika ƙi dauka ko kika kara katse min kira to tabbas zan ɗauki tsatstsauran mataki akanki, wanda dagani harke bazamuji ɗaɗin sa ba!!!!!!" Siyama ce ta fito daga gidan cikin baƙin ciki da takaici tace "wai kai wana irin maye ne ance ba a sonka to ka haƙura mana tunda bata sonka ko ana dole ne!!!!!!!?????" wani lafiyayyan mari ya sakar mata, tayi saurin dafe wajen hawaye na zuba,
cikin tsananin bacin rai ya ce "Siyama inde akan Aaminat ne zaki iya kirana da abinda yafi maye muni bazan damu ba amma kuskure ne kice na haƙura da Aaminat dan kuwa bazan iya hakan ba..., Aaminat kuwa kuka take tana cewa "haba Abdulkareem a haka kake sona kana sani kuka kana ƙaramin baƙin ciki???!!!!! aduk lokacin da na haɗu da kai idan banyi kuka ba to sena share hawaye to wannan shi ne soyayyar taka iyee????!!!!" ta ƙarasa maganar cikin shashshekar kuka
©ï¸INDO tare da SALMA AUTA
[7/26, 2:46 PM] INDO: *AAMEENAT*
(Bazawara)
Littafin HaÉ—aka ne💪ðŸ¾
Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
Daga MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION
Tare da
Salma Abdulkareem
*AUTAR JARUMAI*
Daga JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION
Shafi 17