← Book details Yiwa Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 54

Sashe 24

Yiwa Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

na duba na ga har kiran ya katse, missed call sama da 10 na tarar na Maman Nasmah. Ban yi yunƙurin bin ta ba don na san ban da ishashshen katin da za mu yi doguwar magana. Wani kiran nata ne ya ƙara shigowa, tsayawa kawai na yi na ƙura wa wayar ido, zuciyata na kokwanton na ɗaga ko kar na ɗaga? Na bi shawarar Naja na fita daga group ɗin na manta da su na ci gaba da rayuwata kamar da, ko kuma na ci gaba da zama a cikinsu da burin kasancewa kamar su ko ta halin yaya?........✍️
Chapter 24 · 0% Book details