Sashe 9
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dallah zo nan bakiga rigar a kwai botira a jikinta ba, bakicire botir din ba ta ina zata shiga ahaka" yafada yana harararta tare dajan tsaki bagidajiya kawai
Mika mai rgar tai tayi tayimasa tsaye a ka dago kai yayi fuska a hade yace " wuce daga kaina ni sa,an kine zaki na tsaya min aka ke ku kunya bakyaji kitsaya ahaka shashasha vileger kawai" balle botir din yai mika mata rigar yace "wuce kije can waje kisa acan" yafada tare da jan tsaki ,,karba tai ta na zunzumbura baki tai hanyar waje da rigar ahannuta
A jiyar zuciya ya saki bayan yaga ficewarta daga dakin ,,yana mamakin yarinyan a ransa yake fadin yarinya karama da wannan dirin.jikin ina ga inta girma kuma huuuuu abin babba ne
Nene CE ta fito da ga bayi taga dija na saka kaya a tsakar gida cikin mamaki tace "wai ke meyake damunki? anan kike sa kayan" tafada tana rike baki!! ,cikin kumbura baki tace "cewa yai na fito waje wai bazansa a dakin ba ,,
"Ya,asalin kifito waje "? Nene tafada har yanzu hannunta na dafe da ha6ar ta!
"Kai wannan yaro Allah ya shiryeshi" tafada tana kokarin daura al,wala domin dai sallar walha bata wuce ta
I ta kam Dija bayan tasa rigar dan kwalin rigar ta daura ta nan nade kanta dashi ta sa wani karamin hijab sai tayi wani uban kyau ga fuskar ta tayi fayau kalar fatarta sai ta kuma fito wa,,yayinda kanta data nan nade sai yayi kamar wacce tayi a cuci irin wanda matan wananan zamani n mukeyi😀
Shiga dakin tai tace "Nene ina kika ajiye mai banganshi ba "
Tana kokarin tada sallah bayan tasa kayanta itama "tace gashi can gefen kujearar can" da
Kallon gurin tai still Ali nanan zaune a inda tabarshi gashi man yana waje kafafunshi
Shi kam Ali eir fic ne mane a kunnensa bai San ma me su ke ba idanunshi a lumshe kamar mai bacci azahiri kam baba bacci yake ba music yake ji cikin wakar silen,dion mai taken becouse love,me" shikam yana San wakokin ta acewarsa ta,iya wakokin soyayya masu ma'ana
Cikin yanayinta na rashin tsoro ta nufi inda ta hangi man can kar kar kashin kafafunsa ,,sunkuya wa tai zata dauki man ,,yayinda shikuma ya yunkura da nufin mikar da ka fafunsa
Kawai sai ji yai kamar wani Abu a tsakanin kafafunshi cikin sauri ya bude idon sa dake lumshe,,yana kallon gurin me zai gani! Dija CE a tsakanin kafarsa kamar wacce tai wa sarki karya tayi tsilli,tsilli cikin mamaki ya zuba mata idanunsa yana kallonta ,,itama shi take kallo. kallonta yake fuskarsa a hade bai CE komai ba ,,
Itama Dija fuska tadan ya mutse ta zira hannuta da nufin dauko man ,,cikin sauri yasa kafarsa ya take hannun still idanunsa na kanta shi so yake ya San meya kawuta har inda yake ,,
Wani irin azaba Dija taji tana kokarin cire hannuta da ya take
Kara mutstsika hannun yai da kafarsa ,,Dija kam jin wani irin zafin a zaba! wani uban ihu! ta kurma,wanda yai daidai da idar da sallar Nene
Cikin Sauri takai dubanta gun me zata gani! kafar Ali CE a kan hannun Dija yana ta mutstsikamata hannu
Cikin sauri Nene ta bige kafar tace "kai kam
Ali muguntarka ta yi yawa wai ko mugunta ka je ka karanta ne"? tafada tana maka maim sa harara!
Ko kallonta baiyi ba yace "kina ban mamaki Nene to taya za,ai ma tazo tashiga karkashina ni sa,anta dan ubanta iyi?"
Cikin mamaki Nene tace" ya Asalin ta shiga karkashinka"? man shafawa fa zata dauka gashinan a kasan kafafunka, tafada tana nuna inda man yake
Ko kallon gun bai yi ba
Yaci gaba da duba wayarsa ,,
Tsaki Nene taja tace "mugu dai baji da din halinsa ba
Man shafawar tajawo daga kasan kafarsa ta mikawa Dija dake tsaye a gun rike da hannu
Shi dai bai ce mata komai ba yacigaba da danne dannensa a wayarsa.
Dija kam zama tai kusa da Nene tafara shafa man. Cikin ranta kuwa in banda tsinewa Ali babu abinda take itakam bataga abin duka anan ba da ga kawai taje dau kar mai
To a gurguje suka karya gaba dayansu sabida ganinin lokaci yatafi tunda har goma darabi ta wuce
Kallon a gogon da ke daure a hannunsa yake sannan ya kalli Nene yace "ni ina waje in kungama mu hadu amma don Allah ku futo yanzu"
Nene kam ko kallonsa batai ba sabida haushin da yabata batace komai ba har ya fice da ga dakin,,
Ban garan in daya sauka ya shiga loptop dinshi ya dauka da wasu tarkacen sa da yazo da su domin dai baya zuwa da kayan sawa kasancewar akwai wasu kayan nasa a gidan
Fita yai rike da loptop din da sauran kayan inda ya a jiye motar sa ya nufa ya bude ta hade da bubbuge ta da rigarta ,,sannan ya bude ya ajiye loptop din tare da kayan hannunsa a set din gaba
Shiga yai ya kunna motar domin dai yaji lafiyarta dok dace wa kalau take kasan cewar bata wani jima ba Sabuwa ce da wowarshi daga karatu Abbah ya sanja masa to amma kayan nasara bashi da wani tabbas
Sai da yattabatar lafiyan ta lau sannan yakasheta zama yai a ciki ya zuro kafafunshi waje yana sauraro tambihi daga malam Jafar mahmud adam
To Nene ma cikin sauri takarasa "yan kaye kayenta sannan suka futo ita da Dija wacce ke jaye da jakar kayansu,,
Wani katon kwado Nene tasa ta kulle gidan bakinta dauke d ado,o,i iri iri
Gidan baba malam tashiga a gurguje tayi musu sallama sannan suka futo suka shiga gidan inna hajara wacce takasan ce aminiyar Nene ce a unguwar to nan ma a gurguje suka shiga suka fito
Can gefe Nene ta hangi motar dan haka kai tsaye can suka nufa
Ali yana kallon ta wuwarsu dan haka ya maida kafafunshi ciki
Bakin shi dauke da ado,a ya kunna motar a karo na biyu bayan ya rage sautin radi,on motar
Nene kam murfin baya ta bude takar6i jakar ta fara turata ciki sannan Dija ta shiga ita ma ta bi bayanta,,
Wani irin kamshi ne yadaki Nene ita da Dija da wani irin sanyi sanyi da motar take bayarwa mai dadi ,Nene ce ta kalli Ali yayinda ya ke kokarin juya kan motar tace "barin turare kayi a motor ne? jin irin wanann kamshi da yake tashi
Kallonta yayi ta cikin mirrow din motar yace "Nene kenan ko daya mota na haka take ke dai kawai kinji kamshi mai dadi ba irin turarki ba dan hamsin". Ya fada yana kanne mata ido daya
Wannan karon dariya Nene tayi har da kyakyatawa tace "dan banza ai duk da tsofa na bazan shafa turaran naira hamsin ba ehee"!
Tace "ka dai jamu a hankali don Allah kar ka fafura mu"
Murmushi yayi bai ce komai ba yaciga ba da tukinsa yayinda suka fice da ga layin
*To Allah y kiyaye hanya su Ali*
Tuki yake cike da kwarewa wayarshi ce tafara kuka kallon inda y ajiyeta yai sunan Abbah ya gani ya na yawo a kan fuskar wayar dauka yai cikin sauri ya makala a kunnesa yayin da daya hannun yake tukin da shi yace "Abbah barka da asubah,,
Daga daya bangaran Abbah yace "barka dai Ali kun taho ne?
"Eh abbah gamu akan hanya" yace "to masha,Allah bani Nene ,,
Yace "to tare da dan waiwayawa ya mikawa Nene wayar ya ce "abbah ne
Cikin sauri Nene ta karbi wayar takara a kunneta tana fadin "salamu alaikum"
Cikin sauri abbah ya amsa yace "Nene antashi lafiya"?
"Lafiya lau ai gamunan akan hanya ai kadai matsa bashir to bazan wani da deba zandawo kamar yadda nasaba ,tokaji"!!
Abba ya ce "babu mutsala Nene Allah ya kawuko lafiya "
"Ameen tace tare da mikawa Ali wayar
Dija kam kwanciya tai kan jakar kayannasu tana faman daddana wayar Nene da ke hannuta game take yi da ita
Shiru motar tayi in banda sautin karatun alkur,ani dayake tashi kasa kasa cikin kira,ar malam sulaiman cikin suratul ankabu,t
Tafiya tai ta fiya wanda Dija wayar hannuta har ta subuce ta fadi bacci ya kwasheta to itama Nenen gyangyadi take
Ali ya na kallonsu ta mirrow din moto
Dan tabe baki yayi yace "dubi wai bacci suke kamar wa,"yanda basuyi baccin dare ba tafiya bata kai ta kawo ba har za,ayi bacci ,,,,
Ana kiraye kirayen sallahr azahar suka isa abuja D'ija "yar kyauye ta zama kalle kalle kawai takeyi domin wannan shine karonta Na farko da ta taba zuwa Ali yana kallonta ta cikin mudubi sai tsaki yake ja yace shashasha "yar kauye kawai
Nene ta bude idonta tare da gyara zama bakinta dauke da salati ta kalli Ali Wanda yake kokarin shiga da motar cikin gidan tace"wato ina can sake da baki kana fafara gudu dani ko"
Shi dai bai ce mata komai ba, can inda suke aje motocinsu ya nufa yayi parking Haruna drever tare da Malam Yahaya mai gadi suka karaso gurin da sauri suna musu barka da zuwa
Ali ya fito cikin gajiya yana mika musu hannu alamun gaisuwa, Haruna murna duk ta isheshi yau yana hannu da hannun da oga yace"Haruna mun same ku lafiya"?
"Lafiya kalau yallabai ya hanya"?
"Alhmdullhi"
Cikin barkwanci Haruna ya karasa yana tsokanar D'ija tare da yiwa Nene barka da zuwa
Nene ta fito daga motar tana amsa gaisuwar Haruna cikin sakin fuska da mutumta dan Adam dama tun asali Nene macace mai sakin fuska gami da wasa da dariya, Haruna ya karbi jakkonan kayansu, yayi gaba dasu,Ali ya kalli Nene yana murmushi yace"ni dai na gama nawa aikin ko"?
Nene tace "kwarai kuwa ka gama Allah mungode ma da ka kawo mu lafiy.. Kafin ta karasa sai ga su Na'ima tare da Fa'iza sun fito da gudu suna ihu ,ga Nene ga Nene ,Na'ima taje ta rungumeta kamar zata kada ita ,sai murna take,ita ko Fa'iza D'ija ta rungume tace"kawata yau gaki kinzo gudanmu gaskiya naji dadi,tun dazu nake jiran zuwanki yau har sai da naki zuwa sukul sabuda ke"
D'ija ta rungumeta tana dariya tace"nima ina ta murna zanzo in ganki ,Fa'iza na