Sashe 31
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tashi daga kan kujerar da yake kai yayi yakarasa can kusa da su Nafisa yace "kifada ma dr duk Abinda ki kasan yana da munki kinji ko?" "To yaya Aliyu''
"mara tace take daure sai rashin cin Abinci da nake in natashi tsaye jiri yana diba na " duk dai Nafisa tayiwa'dr bayanin Abinda yake da munta sannan Aliyu ya kuma inda yake ya zauna yana kallon faruk din yace "wai kai meyasa baka da hakuri ne iyi"? Duk da ban karanci likitanci ba Amma nagane me ke damun Nafisa ga yadda tayi bayani tace marararta ce ta ciwo sosai sai bayanta ga jiri yana damunta gaskiya faruk kana ta kurawa yarinyar nan gurin sex in kayi wasa zaka iya sanadin wannan cikin da muke ta murna Akai kallonsa faruk din yayi yana gyara fuska yace "kwarai kuwa gaskiyar magana ina yawan yi yanzu tunda ta samu ciki nan dan fisabillahi daya baya isata A rana sabida kwata kwata yarinyar ta sanja min gaba daya tunda ta samu ciki nake jinta wata da ban kai kanka kasan yawan jima'i bai da me ni ba in banda yanzu"
Nuffashi Aliyu yaja yace "to yazama dole yanzu ka tsahirta tukun har cikin yayi kwari in yaso kome zakayi sai kaje can ka yi"
Dr hashim ne ya kara so inda suke zaune hannusa rike da wata farar takadda kujerar zamansa ya nema ya zauna yana zare glass din da yake idonshi hankalinshi A kan faruk yace kasan me faruk sai kafada faruk yace' yace madam lafiyanta lau 'baby ma haka Amma Akwai hanzari wane hanzari ne inji ' faruk yafada kamar bai san Abinda yake nufi ba' zaka rage yin 'sex da madam duk jarabarka indai kana son babynka'ya zauna lafiya tunda, kaga baiyi wani kwari ba satin cikin yanzu goma sha shida' dana Auna yanzu shawara ita ce ba'a ce ka dai nayi ba gaba daya A,a karage kadinga daga kafa lokaci zuwa lokaci " in cikin ya kai wata biyar ko shida sai kaje kai tayin yadda ka gadama domin ita ma A wannan lokacin zaka temaketa ita da dan da ke cikin ta wannan shine
Nima Abinda nake gaya masa kenan yanzu Aliyu yafada yana kallon dr hashim yacigaba da cewa " sai Anyi magana yace" shi jima'i bai da me shi Alhalin ga zahiri muna gani ko zai kife oho' dariya' dr yasa " yace kaifa mutumcinka kadan ne " Ali shima dariyar yake yace A shi ya koya min dallah malamai naji wannan kawai sharri ne da tsari irin na likitoci ya za,a Ace mutum da iyalinshi bazai nema ba sai lokaci zuwa lokaci to iyayanmu da ka kanninmu kenan da suke haihuwa lafiya me suka yi' sai kaga mace daya da da goma sha biyar kai har da me A shirin da wani Abu kuma ga ciki ga goye suke yi su me ya same su iyi? Faruk" din yafada yana kallonsu daya bayan daya"
Kaji gaskiya ta fito ko' Aliyu' yafada bakinshi' yana rawa ' idonshi kan dr Yace Ai kaji da bakinka ni' yanzu ya gama ce min shi" sex bai da meshi ba' to ' kaga tun kan mutashi daga gurinnan ya karyata' kansa ' wallahi kaja mishi " ya yadda ya sa cikinnan ya zube' sai munyi " shari'a dashi ' Aliyu ya fada rai A 6ace''Allah yaso duk wannan Abu dake faruwa 'Nafisa na can kwance A wani daki " bayan dr yayi mata' scannin' yace taje ta kwanta ta huta '
Kallonsa ' faruk yake' yana murmushi ' hankalinsa A kwance dama neman hanyar da zai rama Abinda Aliyu n yayi masa yake' yace da kake wani tada jijiyar wuya zaka hanani' Abinda naga dama ne " matanka ko nawa' iyi ko kai kai mata cikin ?
Banza Aliyu' yayi mishi' fuskarsa A daure kamar bai ta6a dariya ba yace ka san Allah " dr Hashim har kai zan hada mudun baka jawa wannan" gayan" kunne ba kasan kanshi " rawa yake ' da Anyi magana yace " wani iyali" ko yaushe yasan' wannan kalmar ma oho' yannda ' na ke son wannan baby ko shi ina tsammani bai damu da shi ba tunda yana sa wasa A'lamarin ' dukanninku zan iya daukar mataki A kanku wallahi '
Dariya kawai suke daga dr har faruk" din ganin yadda Aliyu yake zuba ruwan bala'i sai kace wani ubansu' mikewa yayi yana kallon Dr hashim yace bani" tablet' dinnan na wuce' bangane ka wuce ba baza ka tsaya A gama kashe cese' din ba ' wane irin ' cese Aliyu yafada yana kallon " Dr kai kasan shi mikewa ' dr yayi sai munje 'dakin' Ajiye magunguna" domin madam' Akwai wanda zamu daurata A kai zai taimakamata sosai yayi' kayau Aliyu yafada yana kokarin fita daga ' ofis din ko kallon " faruk din baiyi ba
Tashi faruk din yayi' shima yana dariya' yace kai ka ke daure masa gindi ya ke zama Ahaka ko " duk sanda 'sha'awasa ta motsa sai yazo kabashi magani ko dukanniku " zan hada ku da Abbah wallahi" dan iska kawai' kai ba matar ne da kai ba yafada yana kallon Dr hashim din" bata fuska Dr yayi yace baka fini jin ciwon zaman Ali haka babu Aure ba " kasanshi da mugun taurin kai " ba irin sha warar da bana bashi " cewa wannan magani n da yake sha babu Abinda zai kara masa lokacin da yayi Amfani da shine kawai Aikin shi Daga zarar yaga zai dawu ruwa' kaga kuwa babu Abinda yaka ce shi in ba Aure ' ba sai Anyi magana yace' har yanzu bai ga wacce tayi mishi ba duk "yan matan garinan ' da irin matan da suke rubibi Akansa " gashi "A irin hallitar da Allah yayi masa mutum ne mabukaci sosai' tunda ba'ayin sati yake zuwa kar6ar "teblet din
To duk wannan hirar da suke yi ' Aliyu ya dade da barin ofis' din " sabda haka kwafa " faruk din yayi yace ka kyaleni da shi " na san ta inda zan 6ulu masa ' wallahi sannan yace ina A kajiye min mata ne ko duriyar ta bana ji" dariya dr yayi yace gata can dakin ko bacci ya dauketa ne sai kaje ka tada ita " yana dariya ya nufi dakin yace Ai kam yanzu kuwa zan ta da ita duk da cewar ba'a tashi masu juna biyu A barci'
To har baki motar dr hashim yara ko su suna ta barkwanci " tuni Aliyu" yana ciki jiran fitowarsu yake suna shiga ya tada motar yana dagawa Dr Hannu ' shiru motar kamar ba bu mutane A ciki ' sai sautin 'music' da yake tashi kadan kadan sakamakon rage' murya da Aliyu' yayi' kallonsa Faruk " din yayi yace' wai cin maganin me kake ne iyi' wai kai ina ruwanka ma ' ka kyaleni inyi yadda nagadama "" tunda nima ban isa in gayama kaji ba to nima ka kyale ni in yi yadda na gadama kowa yayi yadda yake so''''''''' kallonsa Aliyu' yake yana cigaba da driving" din yace me ka gayamin naki yi da har zaka ce kana gayamin ina kinyi "
Magana daya dai A keta maimai tata ' faruk' din yafada ' wace irin magana ce " in ji Aliyu
Maganar Siyama ce' in bazaka Aureta ba ka fito da wata daga cikin " yan matanka kawai ka Aure wannan shine ' magana ta'' wani irin tsaki Aliyu' yaja yace baka da hankali' da kake maganar in fito ' da wata daga cikin' "yan mata na in Aura " waddan "yan isakan ragowarku ' saurin jiyawa ' faruk din yayi yana kallon' kujerar baya ' yana 'Addu'ar Allah yasa 'Nafisa bata ji ba ' cikin 'sa'a kuwa ya ganta A kwan ce bacci ya dauke ta domin ' cikin Allurar da ' Dr yayi mata A kwai mesa bacci ' sabida tace masa bata bacci sosai' shine yayi mata ta dinga samun isashan baci
Dawu da hankalinsa kan Aliyu yayi yace wai kai me yasa in zaka fadi magana baka taunata ne kake yin Abu gaba gadi ' yanzu in ta fahimta fa kace me,,,,hararasa "Aliyu yayi yace karya Akayi muku' iyi kunbi" kunga latse yaran ' mutane A titi sannan dan Baka da mutumchi " kace in je in nemi Aurensu " sai dai in zauna babu Aure kuwa " dariya faruk' din yake yace wallahi' Ali' sharrinka yawa gareshi" wasu "yan matan naka ma bansan da ina suke bulluwa ba' sai dai inga suna binka ' kai dai kasan in da ka kwa so su dan iska' har kura ce zata ce da kare maye ' dariya Aliyu' yake yana girgiza kai ", yace mubar wannan chafter" kana min maganar Siyama ko' yea' faruk din yafada' yana kallonsa ' girgiza kai' Aliyu yayi yana murmushi ' ya dade yana murmushi hade da girgiza kai shi kadai yasan Abunda ' yake hangowa A game da auransa da Siyama " sai da ya " mula' tukunna ya kalli ' faruk' din yace 'nabaka huqa da nama' kaje kayi' duk wani Abinda kasan Anayi Na Amince zan Aure ta "shikkenan ko?