Sashe 35
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Su ko su Na'ima dariya kawai suke wa jameel sannan suka shiga gaishe da faruk din cikin bar kwanci ya dinga Amsawa sabida dama can shi mutum ne me wasa da dariya sa6anin Abokinshi da yake muskili wanda magana bata da meshi' ba in basa kansa yayi ba tsayar da idon shi yayi kan Dijawacce ke zaune cikin kujera sama sama ta gaisheshi sabida ta fahimci Abokin' ya'Aliyu ne ita ko duk wanda ya shafi Aliyu bata kaunarshi in ka cire " yan uwanshi sabida haka dauke' kanta tayi ta mai da kan tv tana turo bakinta As'useal yace "ke yar kauye yaushe kika zo birni ma da har ki ka'iya kallon tv iyi? Dariya Na'ima tasa tana kallon Dija' wacce ta kurawa' tv ido ranta'A6a ce da ta fahimci cewa da ita faruk yake jameel yace kaima kafada ta kurawa tv ido kamar wacce take fahimtar' Abinda Ake fada jiyo wa Dija tayi tana gallawa jameel wata, harara hade da girgiza kai Dariya yasa yace'Ai ba karya A kayimiki ba "yar kauyan ce ke dariya, falon ya dauka" harda fa'iza kuka Dija tasa tana kallon Abba tace "Abba ka gansu ko'' gyaran murya Abbah yayi yana kallon jameel yace "meye haka kai ma har da kai ko faruk iyi ku kyaleta zo nan uwata "Abban yafada yana nuna mata kusa da shi tashi tayi ta ko ma kusa da Abba n tana share hawayenta
Shi kam Aliyu yana daga can kan dannig sai tsaki yake ja yana zagin faruk din A cewarsa ya zauna yana shirme da yara sabida tsabar zubar da girma to su Na'ima da suka fahimci Y'a Aliyu ya kammala cin Abinci sabida haka sai suka nufi dannig din suma domin cin nasu A ka bar Abbah da faruk din
Yana ganin sun doso gurin cin Abin ci ya tashi daga gurin barin falon ma yayi gaba daya ya huce can bangaransa
Faruk din ne ya gyara zama yana kallon Abbah yace "Abbah Akwai maganar da takawo ni dama gurinka'' "To'' Abbah yace yana kallon faruk din' yace "ina sauraron ka " hade da mai da hankalinsa kan sa din kacokan "yawwa dama Akan maganar Aliyu ne da Siyama Ataikaice dai' dazu ya tsayar da magana daya cewar ya Amince Ayi komai A gama daga, nana zuwa sati uku masu zuwa ko sati hudu in Allah ya nufa Annuri ne yadinga sauka A fuska Abbah fuska Asake yace "ma dallah da Aboki nagari ma dallah da Aminci na gaskiya naji dadi da wannan maganar da ka zo min' da'ita in sha'Allahu yanzu nan zanyi yiwa dady' Siyaman magana, sabida dama mu suke sauraro Allah ya shige mana gaba Ameen"
''Ameen Ameen kawai" faruk din yake fada cikin farin ciki daga bisani ya mike yana yiwa Abbah sallama' Abbah yace "A'a tsaya mana umarulfaruk muci Abinci ko'' "Alhamdulilh'' Abbah A koshe nake wallahi'' "to masha'Allahu" Abbah yafada hade da cewa "ka gaishe min da mahaifinnaka da kyau kaji ko'' "zaiji in sha' Allahu Abbah " yafada sannan yayiwa sallama ya fice daga falon
Kai tsaye 6angaran Aliyu ya nufa domin yasan ba fita yayi ba fuskarsa cike da walwala
Yana zaune gefe katifarshi yana duba loptop dinshi faruk din yashi ga da Sallama daga kai Aliyu n yayi yana Amsa masa sallama gefen shi ya zauna yace "yanzu muka gama magana da Abbah yace yau dinnan zai samu dady' Siyama za'atsayar da magana daya A she suna can suna sauroro daga nan 6angaran Ai Abbah yaji dadi' sosai sosai Kai dai Allah ya nuna mana lokaci" yafada yana kallon Aliyu banza, Ali yayi masa yaci gaba da duba loptop dinshi hankali kwance dariya faruk din yasa yace "wai fati' nawa ma zamu fita ne kasan dole mu raqashe mu dagargaji biki yadda ya kamata" kallonsa Aliyu yayi A karo na farko tun zamansa A gurin yace "A wane biki zaku dagargaji fati? Ba dai A wannan ba ko" "yes" ya san ranka kasan baza muyi biki lami ba' dole sai mun dan ta6a girgiza kai Kawai Aliyu yayi yace "Allah ya bada sa'a Amma duk A binda zakuyi kuje kuyi ku kadai kar wanda ya nemeni in bahaka ba kasan zan iya warga za ko mai sabida babu ni A cikin wannan bidi'ar " "sai kayi kuma duk Abinka sai mun cashe yadda ya kamata ehe"! faruk din yafada, yana dariya yace "Ai ban hana ba cewa nayi kar wanda ya sakani cikin Al'amarin dan wallahi zan' iya lalata wa lokaci guda kasan dai' halina"
Gyara fuska faruk din yayi sosai yace "bafa na son rashin mutumci kai baka ga irin kokarin da A kema bane iyi? Da zaka ce babu ruwanka A ciki kai ne mai ruwa kuwa tunda tilas duk fatin da A ka shirya sai ka hallata don Allah kar kabamu kunya mana haba Alhji yarinyar nan fa tana sonka sosai kayi kokari ka fitar da Abbah, kunya mana"
Tsaki Aliyu yaja yace "Auran dole fa za'amin me kake so nayi don Allah ka kyale ni tunda na ce na Amince ba shikkenan ba meye kuma za'a dame ni da wani Abu'' girgiza kai' faruk din yayi yace wai "kai wane irin mutum ne'?
Sai An taroka Acan sai ka zille ka kuma wani guri kaifa ba yaro bane" kallon faruk din yayi ganin ransa ya6aci "to me kake so inyi yanzu bana ce na Amince ba" "eh Abinda nake so dakai shine kasaki jikin ka don Allah Ayi komai da kai kar kabamu kunya" faruk din yafada yana kallon Aliyu cikin rashin walwala "shikken Abinda zanyi"? inji Aliyu "eh shikkenan sannan kayi kokari ka saki ranka Akan yarinyar har Ayi a gama in yaso duk Abinda zakayi sai kayi bayan bikin" "to zanyi Aliyu yafada yace sai kuma me"?
Banza faruk,din yayi dayaga yana nema ya maida Abun wasa kai nake sau raro Aliyu yafada .......……..............................
"Ka mai dani dan iska ko wato Abin zaulaya na zama Ashe" faruk din yafada yana kokarin mikewa yace "bara na kama gabana ina da Abinyi A gida kaje kayi Abinda kaga dama'' yafada yana daga kafada sama Alamun Abun bai da meshi ba dariya Aliyu yasa yace "zaka kama gabanka Anan to kayi sauri katafi gida yana can yana jiranka A bi dokar likita A zauna lafiya Dariya faruk din yasa yana girgiza kai hade da girmama irin rashin mutumcin Aliyu yace eh duk Abinda zaka ce kace ya fada yana kokarin barin dakin' cikin sauri' Aliyu ya mike ya tari gabansa yace " ina zaka Ai bamu gama magana ba" "wace irin magana zamuyi bayan kana nema ka maidani mahaukaci'' "sorry Abokina na ji duk Abinda kafada duk yadda kace haka za'ayi yafada da murmushi A fuskarshi ta6e baki faruk din yayi yace "wannan kuma Abinda ya shafe ka ne" yana dariya yace " ya shafemu dai " sannan yakama hannu faruk din suka koma suka zauna suka cigaba da hirara su irin ta Abokai
To A daran ranar Abbah ya nemin mahaifin Siyama suka tsai da magana cewa nan da sati hudu za'ayi biki dady Siyama yaji dadi sosai sabida haka cikin zumudin ya shiga bangaran momyn Siyama zai gayamata wannan Albishir din ya tarar tayi bacci haka ya hakura ya barwa gobe sabida haka bayan ya sauko daga sallahr Asubah yashiga bangaran domin yatashe ta tayi sallah duk da bayi take ba Alokacin in ya tasheta zata'tashi yana fita take komawa Abinta tacigaba da baccinta yana shiga yaga wayam babu kowa yadan saurara wai ko tana toliet nan ma yaji shiru yafi minti goma A tsaye sannan yafita daga dakin yana mamakin ina tatafi da Sanyin safiyar nan baiyi tunanin Siyama ta dawo gidan ba sabida haka kai tsaye bangaransa ya koma yana mamaki ina,momy siyama taje A irin wannan lokaci
Ita ko momy Siyama biyar na'Asubah zakara yabata sa'a tafita daga gidan cikin motarta da nufin haduwa da hajya ladidi A inda sukai shawarar haduwa domin zuwa gun sabon malaminsu kafinta ta fita dama Sai da ta tashi Siyama da bacci tagayamata inda zata tare da hajiya ladidi duk domin Akan maganarta da Aliyu tashi Siyama tayi tana kara karfafawa momyn tata gwiwa sannan momy takama hanya tatafi
Can wani guri suka hadu da hajiya ladidin lokacin gari yadan Soma yin haske suka dauki hanya can wani kauye cikin jos.