Sashe 26
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hararasa Nene tayi tace "ga zahiri kana gani ko zaka hanani tafiya ne"? "Ban isaba Amma fa yau kwananki uku A garinan fa ina laifin ko sati daya ki kara" "banzan kara satin ba" Nene tafada kamar wacce zata kai masa duka dariya ya ka mayi yace "Allah ya baki hakuri Nene A sauka lafiya" "Ameen Ameen "tafada fuska babu walwala to haka dai suka, dauki hanya kowa yana jimamin' ta fiyarta domin Nene macace me shiga rai da saurin sabo da jama' a ga wasa da dariya hatta masu gadi ma sunji kewar tafiyar Nene sabida karamcinta bata raina mutum komai kan kantarsa domin tace Allah da kansa shi ya karrama dan Adam sabida haka babu wanda yafi wani A cikin jinsin bani Adam sai wanda yafi kyautata masa
Humm rayuwa kenan zaman Dija A birni Abuja babu Nene haka suka koma gida duk jiki A mutukar sanyaye Dija kam sai hawaye take ummi nakara rarrashinta.........................
Ranar mondey' Dija ta fara zuwa skull ku zo kuga Dija cikin unipom sunyi bala'in yimata kyau karamin sket ne iya gwiwa An dan tsagashi kadan sai rigar itama bata kai gwiwa ba mai kwala ce da dogon hannu an dan tsaga gefe da gefen ta sai karamin hijab kalar kayan fari da blu ne sket din ne blu rigar kuma fara sai farar safa mai tsayi wacce ta kai har gwiwarta tayi bala'in kyau Dija ga uban gashinta wanda tayi donott dashi Atsakiyar kanta tunda babu' hula A unipom din gefe da gefen kanta ko wani kwantaccen gashi ne A gun baki' sidik dashi
Haka jameel ya sasu A mota ita da fa'iza wacce itama 'tayi kyau da'ita sai suka zama kamar wasu ta gwaye dasu Abin gwanin ban sha' Awa sai da jameel ya tabbatar komai ya kammala sannan yakama hanya ya tafi
Class din su fa'iza Aka Ajiye Dija sabida sunga tasan Abubuwa da dama tunda sai da kai mata inter vio Amma dole Asamu' A dinga yimata lesson koda sau daya ne rana domin kwakwalwar ta kara budewa
Bakaramin dadi fa'iza taji ba haka, itama Dijan sukai ta murna fa'izan nakara nunawa Dija'Wasu Abubuwan
Su Aliyu kam suna can suna fafatawa domin dai' yadda suka dauki mutane sun wuce tunaninsu barna suke yi sosai kuma babban Abin mamaki da tashin hankali in sukayi kisa sai Ane mesu Arasa
Yau dai Ali ya yi rantsuwar sai yaga ta inda mutanan suke shigowa cikin jama' a misalin daya darabi' na dare' suna zaune a ma6oyarsu cikin shirin ko ta kwana Aliyu ya ga gilmawar mutum kamar walkiya cikin sauri ya tashi yanufi gurin da ya hangi Abun sauran ma dukansu suka rufa masa baya cikin shirinsu sawun tafiya sukeji Amma basu ga mai ta fiyar ba cikin rashin tsoro Aliyu yafito daga ma6oyarsu ya durfafi gurin cikin jarumta ya fara haska fitilar da suke Amfani da ita dukanninsu suna kallanshi basuce komai sa suma suka rarrabu kowa i junansu
Tsit kake jini gurin sai kukan tsinstaye dake tashi A gurin sai ko sawun ta kalmansu wani mutum Aliyu ya gani A gabanshi yana murmushi cikin sauri Aliyu ya bude baki zaiyi magana mutumin ya rufe mai baki hade,da kama hannun Aliyu suka nufi bayan wata katuwar bishiya A gurin
Cikin mamaki Aliyu yake kallon dattijon mutumin yace "baba mai ya fito da kai a wannan daran"?
Babu tsoro ko fargaba a idan mutumin yace "sabida ko nafito a cikin daran nan naji labarin cewar kunzo domi ko lafar da wannan kurar da take faruwa A wannan garin, ko"?
"Kwarai kuwa " Aliyu yafada yana kara nazarin mutumin domin yana masa kallon mara gaskiya
"Ni ne mutumin da Aka kashewa Iyali kisan gilla tare da kona min gida da garke shanu babu Abinda na tsira dashi, sai raina da lafiyata haka nadawo daga kiwo nazo na tarar rariyar gidana na kwararar da jini kamar mayanka" mutumin yafada tare da fashewa da kuka sannan yaci gaba da cewa "yanzu '"yan samari in kai akaiwa haka wane irin mataki zaka dauka''?
Cikin jimami da mutuwar jiki Aliyu yake kallon dattijon mutumin sannan yace "zan dauka jarrabawa ce daga gurin,Allah zanyi kokari' inga na cinye jarrabawa ba zanyi yun kurin ramawa ba sabida yin haka yana nufin kamar ina ja da hukunchin da ubangiji ya saukar A kaina da iyalina wannan shine Abinda zanyi sannan zan kai maganar ga hukuma domin suyi binkice Akan wa " yanda suka Aikata haka domin gaba karsuyiwa wani makamancin haka Amma bazan dauki mataki da hannunaba"
A jiyar zuciya dattijon mutumin yayi yana kallon Aliyu sai yaji yaro yashiga ransa mutuka girgiza kai yaci gaba dayi yace "duk wannan Abin da yake faruwa bada sa hannunaba " yan uwana ne suke wannan Aikin A cewarsu baza su yadda ba sai sun dauki fansa suma sai sun karar da duk jinsin mutanen da suka Ai katamin haka yanzu halin da Ake ciki cikin shiri' suka fito yau ko ku ko su domin sun ce kan me uwa da wabi zasu yi mutukar kuka hana su shiga garin"
Cikin rashin tsoro ko fargaba Ali yake kallon mutumin yace "kar kadamu baba babu Abinda zai faru da izini Allah yanzu zanyi garkuwa da kai A gurin "yan uwannka" kafin ya rufe baki suka dunga jin sautin bindiga kota ina sai sawun' tafiya cikin ciyayi cikin sauri Aliyu ya kama wannan dattijon ya makure masa wuya hade da sai ta masa bindiga A saitin wuyansa ya durfafi' gurin da yake jin sawun tafiyar cikin sauri sauran suka rufa masa baya kowa bindigarsa A sai ce
Da can nesa a ka dunga hasko fitila suma fitilar suka haska kowa yana haske kowa babu magana
Da gudu daya daga cikin su ya yan ko domin ya fahimci wane A rike A hannun Ali sai da ya kusa cin musu Aliyu" ya sai ta bindiga ya sakar masa A kafa
Ai kan kace kwabo su ka kwaso A guje domin dukannusu sun hangi Abinda yake faruwa A gurin
Ko gezau babu wanda yayi A cikinsu sai da suka karaso gurin suka fuskanci dan uwansu ne A hannun Aliyu sabida haka cikin zafin nama daya daga cikin su ya murza Wani Abu dake daure A qugunshi sai gashi kamar walkiya dare dare A wuyan Aliyu yana kurza masa wani makami dake hannushi
Cikin zafin Nama Aliyu ya han tsilo da shi kasa, yasa kafa ya take masa kafa daya yana murzata
Ihu yadinga yi yana kiran "yan uwansa,,
Kallonsu Aliyu yayi ya ga jikinsu yayi sanyi dukannisu ganin " yan uwansu uku a kwance babu mai kyakykyawan motsi'
Cikin daga murya Aliyu yace " kowa ya Aje makamin da ke hannushi" yafada yana kara saita bindigar cikin wuyan dattijon mutumin nan wanda ya riga ya gama galabaita domin ba rikon wasa Aliyu n yayi mishi ba
One by one suka dinga Aje makaman dake hannuwansu jikinsu A sanyaye daya bayan daya Aliyu yake kara nazarinsu babu wanda yai magana shiro gurin kake ji sai sautin kukan dabbobi still wannan dattijon mutumin na hannu Aliyu A rike ya yi masifar gajiya sabida rikon tsauri Aliyu yayi mishi
Shi kam Aliyu yana sauraron ko da wani siddabarun da za suyi shiyasa ya ki zartar da Abinda ya shirya musu
Wajan mintuna talatin babu wanda yace uffan acikin dukannisu kawunansu ,A sunkuye burinsu kawai suga dan uwansu A hannusu shiyasa, suka gaza ta buka komai su faruk kuwa suma a shirye suke suna sauraren Abinda zai biyu baya cikin daga murya Aliyu yace "wanene yasa ku wannan Aikin"? Yafada muryar shi na Amsa kuwwa a gurin...............................
Shiru babu magana sai daya kuma mai maitawa sannan daya daga cikinsu yace "babu kowa' Asali ma shi wanda Abin ya shafa bada sa hannusa ba kawai mun fito mu daukarwa dan uwanmu fansa Akan wannan Abinda A kai masa"
"Sai a kace ku dauki mataki A hannuku ku dinga yawo da makamai cikin dare kuna barna baza ku kai maganar gurun jami'an tsaro ba domin A dauki mataki Akan abin"
"Mun kai bamu ga An dauki kwakwaran mataki ba shine muka ga gwara ka kawai' mu dauki mataki da kan mu" mutumin yafada yana kallon Aliyu wanda ya dallareshi da fitular dake hannusa
"To sulhu ko ke su ko kuma mutafi da mutumin da kuke wannan barnar Akanshi ko kuma yanzu nan in kashe shi kowa ya huta" Aliyu yafada da barazana tare da kara gyara bindigar hannusa akan wuyan mutumin
Cikin ihu suka hau fadin "A'a oga kar ka kashe ma nashi shi kadai ya rage mana A matsayi uba yan zu shikai dai yake mana Abinda muke so shiyasa duk wanda ya ta6ashi bama saurara masa" dukanninsu suka fada cikin hayaniya kan kace kwabo gurin ya kaure da hayaniya sai hakuri suke bayar wa
"Kif quit"!! Aliyu ya fada da mugun tsawa shiru sukayi dukanninsu fuska babu walwala Aliyu yake binsu da kallo sannan yace " to magana daya ko biyu zamuyi da ku yanzu" ya cigaba da cewa "kar kusa ke yin kisa ko qona gida jen jama' a ko tare mutanen dasu ka Ai kata hakan ku sassaresu mutukar kuka kuma Ai katawa to babu shakka dukanninku ya muzo mutafi da ku, zamu dauki mataki mai tsauri A kan haka, kuma duk inda zakuje ku 6oya sai mun nemeku zamu kaiku mutsare har qarshen rayuwarku tare da bada horo mai tsanani da azaftarwa"
ya cigaba da cewa
"Mu kuma munyi muku Alkwarin duk inda wadannan mutanen dasuka Aikata wannan danyen Aikin suka shiga zamu nemesu zamu zartar musu da hukuncin da hukuma ta tanadar a Kansu"
"Kun yarda da hakan"? Aliyu yafada cikin tsawa fuska babu Annuri ko kadan A tare dashi
"Eh oga"! "eh ogo dama rashin daukar matakin ne'yasa muka fito muna ramawa da kanmu Amma tunda yanzu mun samu to mun A jiye makamanmu" dukannusu suka fada
Kallon faruk Aliyu yayi yai masa inkiya yasan Abinda yake nufi sabida haka kai tsaye gurin mutanen ya durfafa sauran suka rufa masa baya one by one suka dunga ca jesu sai gashi suna kwanto wani Abu A daure Qugunsu dukannusu sannan suka dauke makamansu da suka zube A gurin