Sashe 32
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Abinda yafi maka kenan yau din nan Zan sanarwa da Abbah wannan maganar kuma kar kayi tunani za,a dibi lokaci mai tsayi ' sati hudu za,a diba wallahi tunda babu Abinda aka nema aka rasa " ita Siyama ce Abin dubawa " ganin bata karasa' hnd dinta ba' Amma na lura kwata kwata babu son karatun A cikin ranta yanzu itama Auran take muradi' ruwanka ne kabar ta takarasa " kai in nine ma wallahi bazan barta ba tunfa tayi wasa da damarta ' faruk ' yafada yana sauke numfashi ' tsaki Aliyu' yaja yace' wannan kuma ruwanka ne kai da 'ita ni babu Abinda ya dame ni ' ruwanta dai faruk yafada yace Ai ni nayi mai wuyar ' tunda na yi mata kukari gurin ganin Auranta da kai ya tabbata ' banza ' Aliyu yayi mishi yaciga ba da dreving, motsin ,Nafisa yayi tana kokarin tashi hade da mamakin bacin da ya dauke ta ' kallon ' faruk din tayi' tace "my one" bani ruwa kaji magwogarona ya bushe A she bacci ne ya dauke ni ' eh man ba,a Allura Akayi miki ba dama yaya lafiyar kura' keda bacci yafada yana mika mata rubar ruwan "swan" yace ki kuma ki kwanta ko sai na dawu nan ki kwanta A kaina yafada yana kashe mata ido" hararasa tayi tana nuna masa"Aliyu " da ido" ta6e baki yayi yace rabu dashi _' me ma yasani shi wannan " Aliyu " yana jinsu uffan bai ce ba shi kadai yasan Abinda yake sakawa"
To haka suje gida "faruk da Nafisa suna ta soyyaya Babu Abinda ya damesu ' shi kam Aliyu ransa A6ace yayi ,faking' din motar daidai get' din gidan " faruk , yace malam sai kafito , ko kaje can ka karasa A gida ' A fita Abar min mota na' cikin jin kunya " Nafisa ta fito kanta A sunkuye ' tana murmushi' yace 'Ya'Aliyu ' Asauka lafiya sama sama ya kalleta ' yace ' Ameen shikam' faruk bude motar yayi yace to ya san ranka,Alhji' me za,afasa ' shiru Aliyu yayi masa sabida ya fahimci ne man magana yake ' kokarin tafiya yake ' faruk din yace ina nan shigowa da magriba' in sha'Allah ' ok sai ka shigo din Aliyu yafada yana daga masa hannu
To can gida kuwa ' suna zaune A falo sukaga' Siyama ta fito tana jan jakar kayanta cikin shin " tafiya ' kallonta ummi tayi tace' A,a Siyama ba dai tafiy ba ? Eh ummi jiya mukai waya da 'momy' wallahi kaninta babu' lafiya ,zamu tafi 'jos gobe in sha,Allah zamu duba shi ' tafada kamar da gaske'
Ayya Allah ya sawake kuma me ma kon kifada tun jiyan sai kiyi shiru sai dai kawai muga kin fito da jaka cikin shirin tafiya yanzu kinyi daidai ke nan ? Cikin jin kunya 'Siyama takama yake tace ,laa Ashe ban fadamiki ba ummi wallahi na sha,afa ne''' hararata Na'ima tayi tace ko ni da muke kwana daki daya baki fadamin ba sai yanzu na sani wannan bai dace ba sis dariya ta hauyi tace Allah y huci zuciyar ki sisi na kada ma inje ki hanani tafiya kinsan dole sai da izininki sabida kece shugaba '
Dariya Na,ima tayi tace ni na isa " tunda kinriga kin gama shiryawa kije kawai Allah y kiyaye hanya " Ameen tace tana yake wanda hausawa suke cewa yafi kuka ciwo'
Ita dai ummi bata ce ko mai ba tana ' mamakin yaran zamani da ba kunya
Siyama tafito tsaf cikin shirin tafiya gida "ummi zan tafi baki da sako gurin momy ne" "A,a bani da shi ki gaisheta da kyau "ummi tafada " to shikken zata ji in sha,Allah sis sai munyi waya ko "tafada tana kallon Na'ima dake zaune tana kallonta da irin shigar da ke jikinta sai kace ba "yar musulmi ba tace " to Allah ya ki yaye hanya taciga da duba wayarta tana Ala wadai da irin tufafin dake jikin siyama' A tamfa mai tsada Anbi An ci mata mutumci
Tana fita ta ci karo da Aliyu shigowarsa kenan yana kokarin kulle mota kallo daya yayi mata ya dauke kai yana ya tsine fuska ,Ransa A bace ganin irin kayan da tasanya gurin motar ta ta nufa wacce ke daf da inda yayi faking din tashi motar cikin iyayi da kwarkwasa tace sannu da zuwa" ya Aliyu yawwa ya fada batare da ya kalleta ba ya kama hanya zai huce da dan sauri " tace don Allah ina son magana da kai ka taimakamin yaya Aliyu tsayawa yayi jin ta hadashi da girman Allah ya jiyu yana kallonta kasa-kasa fuska babu walwala yace menene?
Sai faman kar kada jiki take tana wani fari da ido irin na " yan duniya ta matsa kusa dashi kamar zata shige jikinshi hade da kama hannusa ta rike ta marai raice fuska tace yaya Aliyu ina Azaftuwa da sonka da kaunarka don Allah kasa mamin gurbi ko yayane A cikin zuciyarka duk yana jin Abida take sai faman nanikarsa take hada da murmurza masa hannu " ware mata idanunsa yayi gaba daya A kanta yana kallaonta dama gasu tubarkallah ba,kasafai yake bude idonsa ba duka sai ranshi ya 6aci sabida Allah yayi masa baiwar ido masu bala,in kyau da haske da kwarjini kallon daya yayi wa mutum ,sai ya firgita ,in dai ya bude su gaba daya sakar min hannu yafada yana kallon hannusa da ke cikin nata baka ce min komai yayana cikin ya tsine fuska ,yace me kike so nace miki yanzu bayan kin sani gaba kina neman kiyimin fyade wai ke wace irin yarinya ce mara kamun kai dubi shigar da ke jikinki haka zaki keta maza duk da a mota kike ke ko kunya ba kyaji ina tunanin tunda nake da ke banta 6a ganinki da hijab' ba sai kananun mayafai kina rabama, gayu jikin ki ko yafada idanunshi duka A kanta ransa A 6ace''' kuka tasa na kissa sabida ta fahimci baya son kuka tace nice zam ma fyade yaya,Aliyu' to me kike shirin yi yanzu dan" uwarki wannan shine wayewa ko dan kinga jiya na kyaleki shine kibari mana A shafa fatiha mana niba nasan mace mara kamun kai da nutsuwa in ma zaki gyara ki gyara " hawaye kai wai Siyama take yi tace ni kam soyayarka ta zamar min wahala inatayi baka san inayi ba ' dan Allah kadinga kula ni wallahi zan iya mutuwa in ban Aure ka ba' tafada fuskarta jage jage da ruwan hawaye
har yanzu idanunsa yana kanta yana nazarinta yana mamakin wannan wane irin so take mushi ya tabbata babu karya a cikin maganar ta duka gsky ne Girgiza kai yayi cikin zuciyarsa yace Allah mai yanda yaso shi kam ko digo daya baya jin birbishin sonta cikin zuciyarta sai irin na Addinin isilama shi kam ya zaiyi ne " kallon idanta yayi sai yaji tabashi tausayi " yace ki min shiru meye Abin kuka A nan iyi? Kin kasa fahimtata ne Siyama ba wai ina kinki bane a,a haleyenki ne bana so kije ki canja halaye ' ni kuma zanyi kokarin kula da ke wani irin dadi ne ya lullu6e 'Siyama n bata san sanda ta daka tsalle ta rugumeshi ba' wanda yayi dai dai da shigowar su Dija' ciki gidan A bakin get' haruna ya Ajiyesu sakamakon kiranshi da Abbah yayi A waya cewar yaje ya kar6o kayan cefane ,A kasuwa ya biya kudin' tun jiya " Dije ce kawai ta gani saurin dauke idonta tayi daga kansu tana kara mamakin Abun " cikin ranta tace Ashe "yan iska ne dama babu ruwana da su wallahi kada zunubinsu ya shafe ni ,Allah ya shiryesu tafada cikin ranta da ta tuno jiya da daddare ma A haka tagansu sauri shigewa tayi ko sauraron jiran fa,iza bata yiba domin ita yanzu Abinda zai hadata da Aliyu ma ba kaunarshi take ba .
Shi kam Aliyu da kallo ya bita yana mamakin da baya iya yi ma yarinyar kallo daya sai ya kara shida bai cika kallon mutum ba in ya kalleka sau daya shikkenan duk maganar da zakuyi zakuyi ku gama hankalinshi yana kan Abinda yasa gaba sai dai in ransa ne ya 6aci shine zai zuba ma ido da idanun yake horar da mutum har sai kai laushi sabida kwarjini da Allah ya bashi
Cire Siyama yayi daga jikinshi yace "meye haka yanzu ? Ke kam bazaki bar halinki ba" sai faman yake take tace "son ka da kaunarka ne duk suka ja'' ta6e baki yayi yace "ina zakije yanzu? Duk dadi ya isheta sabida ganin ya'Aliyu yana sauraronta bakinta na rawa ta shirga masa karya kamar yadda tayiwa ummi Ok Allah ya sawake in kinje kiyi masa sannu da jiki kinji ko ki gaishe min da momyn yafada yana tafiya to zata ji in sha Allah tafada tana buga tsale ganin baya kallonta tace kafara zuwa hannu' dan rainin sense sai ma munje gurin uban Arna sai ka raina kanka duk wannan miskilacin naka sai ya sauke makashi
Yana tafiya yana mamakin yarinyar A ransa yace girgiza kai yayi kawai yace yaro bai san wuta ba sai ya taka shi kadai yake dariya cikin ransa yana tuna irin tanadin da yayi mata zaiga karshe iya iskancinta in da ya tsaya
Falon ya shiga kai tsaye dukanninsu suna zaune harda Asabe me Aikinsu" Ana ta hira sai dariya sukewa Dija wace take zaune kusa
da ummi Sai faman masifa takewa" Fa'iza wai tana gani malamin engilish dinsu yadake ta Akan wani subjet' da,yayi wanda ita Dijan takasa fahimtar ko mai Aciki sabida Abin yayi mata tsauri tana ganin fa,izan ta bada Amsa, Amma takasa ce masa ita bakuwa ce a makarantar shine take faman jin haushinta Sallama yayi yana kallonsu kai tsaye idonshi A kan Dija ya sauke shi " yana kare mata kallo kanta babu dan kwali duk ta cire har guntun hijab din gashin A daure himili guda a tsakiyar kanta tana zaune sai faman masifa takewa fa'iza