Sashe 22
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin inda inda Na'ima tace "dama Dija ta tare hanya wai siyama baxata wuce ba sabida ta taka ta bata sani ba shine take ta zaginta Ummi ma tayi mata magana ta kiji sai rashin kunya take yiwa mutane"
wata irin tsawa Alin ya kwatsawa Na'ima n yace "in kika sake na fito nan na sameki sai kar kar yaki wallahi kar finku tafi Dijan da har sai kunzo kun fada min iye" ? guda nawa Dija take 'stupid kawai" yafada ransa A mutukar bace '' sabida yaji lokacin da Dija ta kurma Ihun don yasan sai ita
ba shiri Na'ima ta bar gurin tana tafiya tana zagin Dija cikin ranta ganin tana neman ta jawo mata salalan tsiya gurin yaya Alin
wandon shi ya zira 3Quater sai singlet yabi bayan Na'ima ransa A bace hannunshi nan nade da blet sai faman huci yake
A fusace yashiga falon yana bin su da kallo fuska A murtuke 'Dukannisu sunga shigowarsa Siyama ce da Dija basu ganshi ba sabida Dija na kan Siyama A tsaye rike da kugu sai faman rashin kunya take mata ita kuma Siyama n tana zaune kamar wata mai neman gafararta
A i kam Ali bayi wata wata ba yayi kan Dija wacce ta bashi baya ' ya zabga mata blet din dake hannushi
A sittin Dija ta juyo tana sosa bayanta kafin ta An kara ya kuma kai mata wani dukan wanda yafi nabaya zafi
wani irin Ihu Dijan take kurma wa tayi kansa tana sosa cikinta dan ba karamin shiga jikinta dukan yayi ba 'kara zabga mata yayi A karo na uku ' Ai kamar wata filfilwa Dija ta je ta dane jikinshi tana kurma uban ihu wanda ya cika falon gaba daya
kokarin cireta daga jikinshi .yake tana kuma ma kalkalemasa tana ta zun duma ihu ''tsigar jikinshi yaji tana tashi sabida irin cakumar da Dija tayi masa duk tabi ta cukwikwiyeshi ''numfashi ya dinga sauke A hankali ransa A bace ya finciketa daga jikinshi ya jefar da ita kan kujera ya bita ya kama hannunta na dama ya hau murdeshi cikin mugunta
wani irin kuka Dija ta dinga yi gwanin tausayi ta na rokonshi da ya saketa baza ta sake ba
Ummi ce da taga Abin yayi yawa tace " wane Abu kake ne Ali 'wannan Abin yayi yawa ka kyaleta haka "
Nene kam bata ce komai ba dan rashin kunyar da Dijan take ita ta fara isarta gwara ya zane ta ko zata yi laushi shiyasa batace masa komai bugo da kari kuma.da ma tana jin haushin Dija n shiyasa tana ji ta tana neman taimakonta tayi mata banza
farin ciki fal cikin zuciyar Siyama kamar ta zuba ruwa A kasa tasha dan dadi ""fa'iza kam sai faman kuka take taya Dija to babu bakin magana tana jin tsoron kar ya hada da ita'ita kanta Na'ima da ta kira yaya Aliyu n ta tausayawa Dijan ba karami ba'
sai da yaga Dija tana shiri n shidewa sannan yasaketa 'fuska A murtuke yace da " Dijan tashi kije kibata hakuri " yafada yana kallon inda Siyama take zaune "farin ciki fal cikin zuciyarta
Dija kam bata san yanayi ba domin jinyar hannuta take sabida wanin irin radadi da zogi yake mata ji take kamar "yan yatsunta sun karye sai sharben kuka takeyi
"bada ke nake ba dan ubanki kitashi kije ki bata hakuri "marakunyar banza sa 'arki ce ita iye" ?
Da sauri Dija ta daga kai tana kallon sa fuskarta jagab da ruwan hawaye
wani hanzan kallo yake yi mata yace "wallahi duk sanda na kuma jin labarin kin yiwa daya daga cikinsu rashin kunya ko ki zagi mutum " ko basu bama inji labarin kinyiwa wani rashin kunya tunda ga kan baba mai gadi zuwa kan su haruna' da duk wan da 'suke shige da fice A gidan nan , sai na kar yaki na zubar da,banza kuwa ya huta
tsit falon yayi sai shashshekar kukan Dija ne kawai yake tashi A gurin
Ummi kam sai faman fada takewa Ali ganin irin yadda zage ya.lablabtawa Dija blet.kamar wani wanda yasamu gardi ko wanda yake filin daga""ita Ummi ko kallonta bai yiba 'don ga dukan Alamu Allurar ce ta mutsa
tashi Dija tayi ta je gaban Siyama tace "Allah ya baki hakuri bazan sake ba" tafada kamar 'yadda Alin ya Umarceta da ta fada
Siyama kam dadi duk ya isheta sai wani munafikin murmushi take yi 'cikin kissa tace ''yawuce Dija nasan kuruciya ce take damunki ,dan Allah ki dai na raina na gaba da ke kinji ko "
Banza Dijan tayi mata cikin ranta tana tunanin Abinda zatayi mata ta huce
tashi tayi zata bar gurin Ali ya buga mata tsawa 'yace koma ki zauna A nan'" komawa tayi ta zauna kusa da siyaman tana kallonsa
cikin yanayin tafiyarshi ya karaso gurin
daga Siyaman har Dijan tsuru'tsuru sukayi suna kallonshi Siiyama gabanta sai faman bugawa yake tana tsoron kar yace fa zai 'dake ta itama
dukansu binshi da kallo sukayi yayin da yake tsugunawa A gabansu 'fuskarshi babu digon Annuri ko kadan
kallon Siyama yayi yace "kinji kunya kinji kunya da kike fada da kanwar kanwar bayanki. 'sabida haka wannan yazama shine na farko shine na karshe "
cikin rawar jiki Siyama tace " in sha Allah haka bazata kuma faruwa ' kayi hakuri ya Ali"
dauke Idon shi yayi daga kan Siyama ya daura kan Dija wacce ke rakube A jikin kujera rike da hannuta wanda yake tayi mata bala,in radadi da zogi cikin ranta take Addu"ar Allah yasa bai karya mata "yan yatsuba
Nazarin ta yake yana murmumshi cikin ransa ganin yadda bakinta ya mutu lokaci daya yau babu murgude murguden baki gami da kunkunin da ta saba yimasa'
kallon Siyama ya kuma yi A karo na uku ya kalli inda Dija take zaune sannan yace "'mare ta sau uku" yafada cike da bada umarni 'ida nunshi tsaye A kan Siyaman
Zare ido Siyama ta kama yi tana kallon Ali cikin mamaki domin batayi zaton zai yan ke wannan hukuncin ba
Ummi dake gefe A zaune tace" wannan kuma shine A binda bazai yuhu ba 'ya zaka zane yarinya kuma kasa A mare ta duk duk dukan da kayi mata bai ishe ka sai kasa An dake ta dan mugunta "
shiru yayiwa Ummi bai ce komai ba ya cigaba da kallon Siyaman yace "'mudun baki yi A binda nasa ki ba to babu makawa zan sa ita Dija n ta mareki "
Dija kam tana gefe sai faman sharben kuka take cinkin ranta kuwa sai tsinewa Ali take '.gami da wata irin tsanarsa da taji tanayi A cikin zuciyarta
fidda hannu Siyama tay babu zato ta tsinkawa Dija mari 'kafin ta An kara ta kuma kai mata wani haka har sai da ta yi mata mari uku kamar yadda ya Umarce ta da tayi
ita kanta Siyama duk muguntarta sai da ta tausayawa Dija ganin irin A zabar da Ali yayi mata lokaci kankani 'gashi yasa ta mareta' tasan halin Dija ba zata ta yadda ba komai daran da dewa ' to bata da yadda zatayi ne tasan tunda yace zai sa ita Dijan ta mareta in ba tayi zai Ai kata
shiyasa ta mareta sabida tasan in Dija n ce ko ba 'asata Abu ba tanayi ballanta An sata sabida haka jikinta A sanyaye ta A jiye hannuta tana jiran karan batta da za suyi da Dija don ta san ba yadda zata yi ba
Tashi daga gurin yayi ya tsallake Dija dake zaune rike da kuncinta tana kuka ' mai ban tausayi 'fa'iza ce ta taso da gudu tazo ta rungume Dija n tana kuka ' itama
Na'ima kam bata ce komai ba Amma ranta ya 6aci ganin yadda Siyama ta fidda hannu ta zab zab gawa Dija mari ko tausayi babu 'tai da tasanin kiran yaya Alin don bata yi tunanin irin hukuncin da zai yimata ba kenan ' ganin ba ya dukansu yake ba in sunyi 'laifi hunkuncin su kawai yasa su daga hannu ko tsallan kwado
gurin su Dijan ta je ta mikar da ita takamata ta rungume ta tana rarrashinta tace " kece Ai bakyaji wallahi 'don Allah ki rage rashin kunya da tsiwa 'ki daina raina na gaba dake kinji ko"
banza Dijan tayi mata cikin ranta tace ba ke kika jawo min ba tunda ke kika kirashi Allah ya isa ban yafe ba tafada cikin zuciyarta domin tana tsoron maganar ta fito Na'iman takara ji taje tafadawa yaya Alin shiyasa tai shiru da bakinta'
harara Nene ta bisu dashi tace " munafurcin banza 'meyasa lokacin da yana dukanta baki zo gurinba kin ceceta iye"
babu A binda Na'ima tace ma Nene suka wuce ko ' kallon Siyaman batayi ba domin bala'in haushinta take ji domin duk son da take mata ba kamar Dijan ba domin hausawa nacewa wata kusan tafi wata
haka Na'ima tahadawa dija ruwan zafi ta gasa Mata jikin ta 'sannan tasa mata Robb A hannayenta duk ta mutstsike mata in da yake zogi.
Ummi ta kalli in da Nene ke zaune'tace Nene kina kallon A binda Ali yayiwa mutuniyarki baki CE komai ba'' "yo me zance ai ita ta jama kanta da rashin kunya, in banda A bin dija duk girma irin na Siyama tace zatayi fada da ita'sabida tsabar tsaurin idon ta 'ai gwara da ya Zane mata jikin ta gaba bazata kuma yiwa wani haka ba"
Murmushi ummi tayi tace "yau kuma haka zaki CE Nene ke da 'mutuniyar taki" ''wane mutuniyata kina. Ganin gaba take da ni sabida nace baza ta zauna A nan ba'' Nene tafada tana riqe ha6a
Dariya ummin take ganin yadda Nene take nema ta mai da A bun Babba' " tace wannan kuma tsakaninku ne ba mai shiga tsakaninku duk Wanda ya shiga tsakaninku shi zai ji kunya"
"A da ba Amma. Banda yanzu yarinyar da take guduna fafur Ai na bar mu Ku ita " Nene Tafada tana ta 6e bakinta
Cikin Murmushi ummi n tace "Alhamdullih Allah ya tayamu riko '''Ameen "