← Book details Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 35

Sashe 34

Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To suna tsaka da wannan hirar ne Siyama tayi sallama kai tsaye cikin kujera taje ta zauna tana ya mutse fuska Wallahi na gaji momy tafada ko sallama batayi ba washe baki momy n nata tayi tace "dama yau zaki dawo doughter ko waya Ai kyayi min ko insa delu mai Aiki tai miki girki na mussaman tafada tana faman washe baki ya tsine fuska tayi tace yanzu Aikin me take ki kirata mana tayi min Ai kam yanzu kuwa kuwa momy tafada tana kwalawa delu kira hjy ladidi ce ta kalli Siyama cikin washe baki tace babu " magana ne yar gidana '' kallonta Siyaman tayi tace "o momyn Samha yakike"? "Lafiya lao nake " tafada tana wangame katon bakinta ko kunya bataji ba *nikam nace kunyi Asara wallahi kudinga yiwa "yayan cikinku biyyaya* "baki tambayi mutuniyar taki bah " in ji hyj ladidi " Ayya yaushe ne mukai waya da,ita ne ki gaishe ta bani da numbar ta yanzu Ai " jiki narawa hjy ladidi ta zaro wayarta daga cikin jaka tace "kawo in sa maki numbar tata " Ai tana can tana korafin kin daina mu,amala da ita ko Ayawa ne" "laa habadai numbar ta ce in nakira bata shiga" "e Ai tacanja ne mi kamata wayar tayi tasa mata numbar sannan ta tashi ta nufi dakinta'' momy , kam sauke numfashi tayi tace "Ai koda zan rasa zanin daurawa Sai Siyama ta Auri yaron nan dubi yadda yarinya ta kyakyawa tabi ta susuce sabida son data kewa yaronan"

"Wane yaro ne wai ta kwallafa rai A kanshi iyi" hjy ladidi take tambayar momy "hummm!! dan gidan Alh bashir craman mana danshi na fari Aliyu gashinan yana Aikin soja' ko kwanaki rigimar da taki ci taki cinyewa A can jahar taraba da taimokosa Aka kawo karshenta bakya kallon tv ne Ai har hira,Anyi dashi da sauron ,sojojin da " yan ta adda da ya kama jiya, dady' Siyama yake cemin har karin girma Akayi masa'' sai zuba momy take' ita kuwa hjy ladidi bata sauraronta tun lokacin da ta fahimci' wa take nufi ''' ta tsunduma cikin tunani tana girgiza kai cikin zuciyarta tace ta6 dijam lallai za ,ayita yaron da "yarta take mutuwar so take nufi" Ai kam itama yadda taci Al,washin ,"yarta Samha sai ta Aureshi itama sai ta cikama ta burinta kamar yadda ta daukar mata Alkawari

Yaqe kawai hjy ladidi take wanda hausawa sukance yafi kuka ciwo tace "ina bayanki hajiyata gobe karkisa wasa zan fito da wuri sai mu dau hanya Allah ysa muje mutaki sa'a Amin " momy tace cikin farin ciki ta samu wani malamin tana da tabbacin ya'iya Aiki tunda taji hjy ladidi tana wasashi

Gab da magarb Aliyu yata shi daga wani nannauyan bacci da ya dauke shi tun bayan da ya sha maganinshi na fama ya kwanta A gajiye yana ta faman sake sake cikin ransa har bacci ya sidado yayi A wun gaba dashi jiki a mace ya tashi yafiti minti goma A zaune kafin ya mike cikin mutuwar jiki' A gurguje " yashiga toliet ya hada ruwa mai dan zafi ,ya watsawa jikinshi sannan yayi brush ya daura ,Alola yafito daure da guntun tawol jalabiyya me yan kakken hannu ya zura sa gaje wando" sannan ya feshe jikinshi da turaranshi wanda ya riga yaga kama jikinshi sabida yawan Amfani da yake dashi komai na dakin kamshin turaran yake mussaman tufafinshi "carbin shine A maqale A dan ya tsanshi sannan ya zira wani silifas na zallar fata' mai uban taushi kafafun nan kuwa sunyi kyau Acikin ta kalmin' kamar ka matsa jini ya 6illo tas dasu

Kai tsaye ma sallaci yanufa jin An fara kiraye kirayen sallah bakin shi dauke da tasbihi ga *Allah jallah wa Azza* baba mai gadi ne ya tashi yana kokarin bude masa A karamar kofa Aliyu ya da katar dashi yace haba baba Kofar ma sai ka bude min Alola fa kake to ko ba Alolo kake ba kawuce ina tsaye ka bude min kofa ni Aiki me nake iyi " bude get da kake wannan Akan Aikin ka kake, hannu baba me gadi ya ya daga yana dan rankwafawa yace "godiya nake, uban gidana "Ai girmanka ne yafada yana dariya shima Aliyu, dariyar yayi kadan yace "ka gode wa Allah domin shine Abin godiya'' yafada yana kokarin bude kofar ...........................................

Yana fita motar Abbah tana sawo kai layin "haruna drever" yana jansa dan tsayawa yayi sai da ta karaso sannan ya dan rankwafa yana wa "Abbah barka da zuwa "" sannan haruna, yaja motar bayan ya gaida oga Aliyu" dan haka suke kiranshi

Sai da ya jirayi isha'i sannan yafito daga masjid" din yana fitowa suka hadu da Abbah sabida haka tare suka jera zuwa gida suna hira kamar wasu Abokai

Tare suka shiga falon wanda kowa ya hallara Aciki har jameel yana nan bayan ya gama yawon boll dinshi Dija tana zaune kusa dashi wayarsa na hannuta tana ta faman gem da ita saurin dauke idonshi yayi daga kansu yana jin wani matsanincin bacin rai kan kace kwabo ya hade fuska tamau ! tamkar wanda bai ta6a dariya ba tunda Allah ya halliceshi can dannig ya nufa jameel kam cikin sakin fuska yace "broth barka da yamma" yana tafiya yake Amsawa " "yawwa barka kadai ya yau kashigo da wuri ko babu , kwallo ne"? Yafada yana kokarin danne Abinda yake taso masa yanzu nan A game da jameel din' wanda shi kanshi bai san me nene ba"" cikin dariya jameel din yace, "yau kam babu Amma gobe muna da me,zafi " "to Allah yabada sa'a" Aliyu yafada ya na kokarin zama cikin kujerar cin abincin """

Dukkansu suka hada baki gurin yiwa Abbah barka da shigowa duk da lokacin da yashigo sunyi masa to A gurguje ya Amsa,Sabida yana saurin wucewa massalaci kada jam'i ya shigeshi can kan kujera ya zauna yan fito da wayarsa ya mikawa ' Na,ima wayar yace " kiramin Nene wai tunda ta tafi ma kun kirata kuwa yafada yana tsayar da idonsa kan jameel'' dariya jameel din yayi yace "ni kam kullum sai mun gaisa da ita Abbah, ito Na'ima cikin shagwaba tace "Abbah bani da credit, A wayana ne shiyasa """ ita kam Dija tsalle ta buga ta tashi daga kusa da jameel ta koma kusa da Abbah tana dariya tace "yawa Abbah A kirata mu gaisa " Allah sarki Nene tana can ita kadai"

Bugu daya Na'ima tayi A ka daga da sallama wa,alaikassalam Na'ima tafada tana mikawa Abbah wayar daga can 6angaran kuwa Nene sai faman rafka sallama take cikin sauri Abbah ya kar6i wayar yace Nene barka da dare yawwa barka kadai ya mutun gida Nene tafada sabida ta fahimci Abbah ne kowa lafiya lao ya jikin naki ? Yaya su baba malam jiki Alhamdulih Ai gajiyar hanyace kuma na warware su baba malam sunan lafiya lau yace ma,a fada maka yaga sako Allah yakara budi yajikan magabata " to masha Allah Abbah yafada sannan yace haba Ai su yanzu muke gani A matsayin iyayenmu in bamu yimusu ba waza muyiwa ,Allah dai yaja mana da ransu"" Ameen ya Allah Ai' nima haka nake cemasa meye' Abin godiya Ai yiwa kai ne duk gaba daya An zama daya shine yace Ai godiya dole ce''' dariya Abbah yayi yace baba malam kenan" sannan yace Nene ga Dija zaku gaisa da sauran yara" daga can 6angaran Nene tace "Au Ai nazata ta mance dani Ai " dariya Abbah yayi yace " ita A wa Ai gatanan ma tana ta murna" ya fada yana mikawa Dija wayar cikin zumudi Dija takar6i wayar tana dariya tace "Nene ina yini"? itama daga can Nene dariya take tace " yar nema da banyini ba Ai bakyaji muryata ba in ce ko kin fara nutsuwa'' Nene tafada tace domin jameel yaga yamin kin fara zuwa makaranta ko?
''Eh Nene" "to kitsaya kiyi karatu sosai kinji ko'' "to" Dija tafada tana Allah Allah ta fara tambayar Nene kawayenta su indo da sa'a Nene tace "duk suna nan lafiya lo suna ta kewarki dariya , Dija tasa tace wallahi nima ina ta "kewarsu kice ina gaishesu da kyau ''Abbah yace "duk randa Aka samu hutu zamu zo hutu' suyi min tana din kyan dadi dariya Nene take tace to za'a fada musu hakadai Nene da Dija suka dinga shira A waya kamar ba kudi Ake kwasa ba daga' bisani Dija ta mikawa Abbah wayar sannan daya bayan daya "su Na'ima suka kar6i wayar suka gaisa da Nene sai tsokanarta suke musamman jameel ummi ma sun gaisa cikin mutumta juna da karamci

Faruk ne yayi sallama ya shigo falon kai tsaye kujerar kusa da Abbah ya nema ya zauna yana kara gaishe da ummi ummi tace ''dazu kuma sai kuka tafi babu sallama ko"? Murmushi faruk din yayi yace "munyi laifi ummi Amma ba laifi na bane kinga mai laifi can'' yafada yana nuna inda Aliyu yake zaune "to Ai babu laifi'' ummin tafada lokacin da take tashi A gurin Mai da hankalinsa yayi kan Abbah daya fahimci ya gama wayar da yake cikin ladabi ya mikawa Abbah hannu hade da dan risinawa daga kujerar da yake kai yace ''Abba barka da dare " shima Abbah cikin sakin fuska yamika masa, hannu sukai musabaha sannan yace "barka kadai umarulfaruk ya daran ya Akin naku''? lokaci guda Abbah yayi mishi wannan Tambayar ''komai lafiya lau Abbah" "to masha Allah Allah ya taimaka'' jameel ne ya mikawa faruk hannu yace barka da dare rike hannu faruk yayi yace barka kadai' sannan yace "wana kama'' ? Cikin dariya jameel yace "ni'' shima dariyar yake yace" idonka kenan ko jameel ka6uya ka 6ata 6at ball' ta 6oye ka ko"? da kana zuwa mu gaisa yanzu ka daina zuwa ko? Har yanzu dariya jameel din yake yace " kayi hakuri bro kasan A binne sai A hankali wallahi Amma zan dinga daurewa ina zuwa' Ai mugaisa'' "da ka kyauta wa kanka'' faruk din yafada yana sakin hannunsa.
Chapter 34 · 0% Book details