← Book details Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 35

Sashe 28

Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallo ya bita da shi yayi da take ficewa daga dakin tsaki ya ja a cikin zuciyarsa yace dobe ta don Allah shi babban Abinda yada meshi A yanzu yanda ta tayar mai da wata irin sha'awa gashi Abinda ya dade bai yiba ji yake A halin yanzu babu Abinda yake so' in ba sex ba gashi babu hali wani irin kyarma jikinshi ya ke Ya nan A tsaye ya kasa motsi so yake yadan sai saita kansa,Abun yaci tura gashi ita da ta tayar mai da,fleeng din kwata kwata baya sha'awarta zuciyarsa na can tunanin wani Abu da ban haka ya dunga ciccije lebanshi idanunshi A lumshe motsi yaji A bayanshi jiki babu kuzari ya bude idanshi ya sauke kan Dija wacce, ta fito daga toliet' tana faman ciccin magani ko kallonsa batayi ba ta wuce ta nemu guri tayi kwanciyarta kallonta yake sosai kamar babu gobe yana mamakin kirar yarinyar sabida wasu irin mazaunai yagani lokacin data wuce masu bala'in ka yatarwa A cikin wata rigar bacci iya gwiwa, da wandon ta kayan sunbi jikinta sun lafe duk takawa
daya sai sun juya kan kace kwabo Aliyu ya rikice sai motsi' yake da bakinsa yana mamaki yarinya karama "yar shekara goma zuwa shadaya ita ta mallaki wannan boss din inaga in ta girma cikin mutuwar jiki yabar dakin bayan yagama karewa Dija kallo wacce bata san wainar da yake toyawa ba domin baya ta juya masa ta ciga ba da baccinta babu Abinda ya dameta wannan shi ya bawa Aliyu damar kare mata kallo kamar babu gobe sai faman Ajiyar zuciya yake saki A daddafe ya karasa dakinshi mararshi tai bala'in daurewa babu Abinda yake muradi A yanzu sai mace kuma macan ma Dija

Sallama Siyama tayi hannuta dauke da wani karamin tire dauke da butar shayin sai kananun cup ta A jiye A kusa da shi cikin kwarkwasa da son iyawa tace "yaya Aliyu' in hada ma ne"?

"Get out dan Ubanki "yafada yana nuna mata kofa ransa A da gule domin shiyasan' cikin halin da yake ciki " yar isa duk ba ke kika jawo min ba " maganar ta su6uce masa bai shirya ba,

Jiki na kyarma siyama ta mike cikin ranta kuwa tace oho dai naji dai tunda nadan lashi zumar sai kaje ka qarata Amma da masifarka jarababbe

Tana fita ya yunkura da kyar yana ciccije le6e toliet ya nufa yana tafiya yana hada hanya A daddafe ya hada ruwa,mai sanyi ya dinga kuzawa jikinshi wai ko yaji' releif" Amma ina kamar karawa Abun kaimi yake hajiya ta kai ta kawo so take A bata Abincinta kallonta yake rai A6ace A tsaye car babu Alamar zata risina haka dai Aliyu sai da yayi karamin hauka A toliet' din nan sannan A daddafe ya fito daga shi sai gaje ran wando ya durfafi inda ya A jiye motarsa Yana tafe yana hada hanya kamar wani dan maye bude motar yayi ya hau lalube yana haskawa da fitalar wayarsa wani Abu A kwali ya fito da shi ya mayar da motar ya kulle ya juya, tun kan ya karasa dakinshi ya kunna sigarin yafara sha zuqa biyu yayi mata ta kare ya jefar da to tuwar ya kuma kunna wata,A taikace dai A ranar nan Aliyu bayi bacci ba sigari, kam yasha babu Adadi sai daf da A subah baccin ya daukeshi

Wayar faruk ce ta tada Aliyu daga baccin wahala da ya dauke shi jiki babu kuzari ya dinga laluben inda wayar take kallon screen' din wayar yayi tare da jan tsaki ya daga ciki ciki yace "malam meye zaka tadani ina bacci da sanyi safiyar Allah"?

"An tashe ka din" faruk din yafada shima A hasale yace "An kiraka ya kai sau biyar baka daga ba dan rainin hankali "

"Kai dallah karka dame ni ka kyaleni inji da damuwata malam " Aliyu yafada cikin 6acin rai

Dariya Faruk din yayi yace "dan iska kai kana da wata da muwa dama"?

Ajiyar zuciya ,Aliyu ya saki yace "zaka shigo ne bana jin dadi' faa serios"

"Eh nima Nafisa ce bata ji dadi ba shine nake so kazo mu kaita hospital A duba ta shine dalilin wannan kiran da nayi maka"

"Ok "Aliyu yafada yace "kashigo kawai ina jiranka sai muje nima ina so inga Dr hashim A kwai shawarwarin da zan ne ma A gurinshi"

"Ok sai mun zo din "faruk din yafada yana kokarin kashe wayar A daddafe Aliyu ya tashi yayi wanka jikinshi babu kwari ya fito yana kintsawa hutun kwana biyu za suyi sannan su kuma bakin Aiki cikin wando jins da shet me kayan kakken jiki ya shirya kayan sun fito da Ainihin sa da zatinsa da kwarjininsa fuskarsa ta yi fayau kwantacen sajen da ya kewaye fuskarshi sai sheki yake tsakiyar goshinsa ko tabon sallah ne ya fito yayi ran dau Abinka da farin mutum sai Abun yabada sha'awa hannuwashi ko gashine A kwance har "yan yatsu A goge ya daura sai glss da ya manna A fuskarsa mai duhu black domin har yanzu kwayar idan shi bata gama da wowa daidai ba zauna wa yayi gefen kati farshi yana sa safa A kafafunshi farare tas kamar wanda baya taka kasa ko daya ke duk yawancin ta kalman Aliyu boot ne zuwa sendal sai ta kalmasu irin na sojoji da wuya kaga kafarshi sai dai in zai yi Alwala ko yana gida yanzu ma wani matsiyacin boot yake kokarin sawa bayan ya saka safar mai balain kyau kai da gani shi kasan takalmin zaiyi kudi fuska babu walwala ya nufi falon cikin yanayin tafiyarshi ta gwarzon Namiji

Cikin sallama ya shiga falon yana bin ko ina da kallo rige rigen Amsa wa suka dinga yi " yan matan gidan ummi kam tana can khicin ita da Asabe suna kokarin kammala kayan karyawa

TSit falon yayi duk suka shiga taitayinsu shi kuma ya dinga bin falon da kallon fuska babu Annuri ne man Nene yake tsaki yaja cikin ranshi yace, "ko bata tashiba" domin kwata kwata bai kawo cewar zata tafi da wuri haka ba

Can kan dannig din ya karasa ya nemin guri ya zauna yana faman' ya tsine fuska As'useal daya bayan daya suka gaisheshi da ike dukannisu suna falon babu yabo babu fallasa ya dinga Amsawa tsai da idanunshi yayi kan Dija wacce ke zaune' A kan kujera cikin shirin zuwa skull fa'iza na gefenta itama cikin unipom din suna duba wani book

Mamaki yake ganin duk sun gaisheshi Amma banda ita ita wannan yarinyar wai da meta ke taqama ne iyi shi kadai yake tambayar kansa yau zai ga karshen rashin kunyarta ko Aljanu ne da ita yau sai ya sauke mata su

Cikin tsawa yace " ke zo nan" dukanninsu suka juyo suna zare ido karda Siyama taji labari domin A tsorace take dashi tana tunanin Akwai matakin da zai dauka A kanta

Bada ke nake ba yafada yana kallon Dija wacce ta zuba masa ido yace "zo nan " A karo na biyu

ko tsoro babu Dija ta tashi ta nufi inda yake zaune kallonta yake ta cikin glass din yana mamakin yadda kayan makarantar sukayi mata bala'in kyau A zuciyarsa yace yarinyar kamar Aljana kizo ki dame ni kullum cikin bacci zanci ubanki yau Ai

Tsayawa tayi A kansa kerere tace "gani' banza yayi mata tafi minti goma A tsaye A kansa bai ce mata komai ba cikin kunkuni tace "nifa na gaji gani fa nace" tafada tana zumzumbura baki' hade da bubbuga kafarta kallonta yayi A karo na farko tun lokacin da ta zo gurin "zauna nan " ya nuna mata kasa kan tayal kallon jikinta tayi tace "ta6 da unipom din zan zauna A kasa wallahi bazan zauna ba " tafada babu Alamar tsoro ko kadan

Gwiwarta ya daka da hannusa sai gata A kasa tayi zaman "yan bori babu shiri bude bakin tayi zata kurma wannan ihun da ta saba yasa hannu ya rufe bakin hade da kamo lebenta na kasa ya hau murzawa yana kallonta ta cikin glass din

Ita ko Dija' ji take kamar kafarta ba A jikinta take ba sabida bala'in sagewa da tayi sai wani ya mami take mata Alamar kafar ta tara jini gashi takasa daga kafar ko kadan

Hawaye ne kawai yake zuba babu halin kukan ya fito tunda Aliyu ya rike bakin sai lugwigwitashi yake cikin mugunta Abbah ne ya sauko daga sama shima cikin shirin fita Aiki idanunshi A kan Aliyu yace "me nake gani ne Ali"?

Kallon Abbah Aliyu yayi ya dan saki fuska yace "Abbah barka da Asubah" bai Amsa ba illa kallon Dija da yake A zaune A gaban Aliyu bakinta rike A hannusa yace "me ta yimaka da sanyi safiyar Allah" ? "Abbah yarinyar bata da tarbiya wallahi , wai ni takewa kallon banza bani da matsayin da zata gaisheni shine nake dan koya mata hankali, duk Nene ce ta 6ata ta wallahi wai ina ma Nene take"? "Ban sani ba " Abbah yafada yana kokarin 6an6are hannu Aliyu' daga bakin Dija wacce ke zaune cikin galabaita "kana so Amanar da Aka barmana ta cimu ko sakar mata baki " Abbah yafada Dariya Aliyu ya ke yace "wace irin Amana Abbah" ? Wannan yarinyar in Aka danganta ta da Amana sai takarasa lalacewa gwara Adinga horar da ita yadda yakamata domin bata da kunya ko kadan"

Bige hannusa Abbah yayi yace "dallah malam matsa kai kowa sai ka gwadawa mugunta babu babba babu yaro A ciki"

Murmushi Aliyu yayi ka wai bace komai ba ya bisu da kallo yana so yaga ta inda Dija zata iya mikewa tsaye A yanzu domin domin yana sane ya sagar mata da gwiwa dan yaga karshen rashin kunyarta ta Abu kamar wasa Dija takasa mikewa tsaye da ta yunkura zata tashi sai ta koma ta zauna tana kara ga le6enta na kasa ya yi jazir dashi har dan kumbura sai da yayi in banda radadi babu Abinda yake mata hawaye ne ka wai yake zuba mata babu halin kuka sabida ita tasan A zabar da take ji
Chapter 28 · 0% Book details