Sashe 6
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itakam dija ai ko zama batai ba ta fice daga gidan zuciyarta cike da murna da farinciki zata je abuja ,, gidansu sa'a kawarta ta nufa domin taje ta gayamata
Sa'a kuwa lokacin da taji dija tace mata ai zasu tafi a buja tace "ina ma nice kinkusa kizama "yar gayu kicewa nene abarki acan karki dawo wallahi can yafi nan dadi ,,
Dija tace "cabdijam!" ai bazan iya zama ba in babu nene wallahi kafata kafarta in ta tashi da wowa haka kawai in zauna wan can mugun yai ta cin zalina gidansu fa zamuje tafada tana kallon sa'a
Zare ido sa,a tayi tace "au! gidasu wannan da naji kina cewa yaya Ali zaku tafi wanda yazo ranar da kuke dam be da indo?
Dija ta ce "eman gidansu zamu babanshi yayan baba nane shine ya turo danshi wai azo atafi da nene sa'a tace " dija kinji dadinki wallahi inama nice tafada tana washe hakora
Tabe baki dija tayi tace "wallahi sa'a natsani shi baki ga irin cin zalina dayake ba hakafa dazu yasa malam siraja na isilamiyyarmu ya zane ni bayan dukan makarar dayai min ai shima nayi mai Allah ya isa
Haka dai, dija suka gama shirmensu da,ita da sa'a sannan ta kama hanya ta koma Gida,,
Dai dai babban so ran da zai sadata da babban tsakar gidan sukaci karo da Ali,,
Shi kuma fitowarsa kenan yana so yafita yadan sha,iska gashi yana so yin waya babu netwok a garin ,, wayarshi CE tafadi yayin da dija ta bangaji hannusa. Cikin sauri dija ta matsa gefe tana kifkfta ido ta na kallonsa
Shikam Ali wayar ya so ma hadawa Inda batir din wayar yai nasa guri Allah y sa wayar bata wani bugu da karfi ba,,
Dija kam ganin hankalinsa ya na kan gyara wayarsa cikin sanda tai hanyar cikin gidan tana son ta arce ko tako uku bataiba ya cafki hannunta jiyuwa tai tana zare ido dan Allah Allah ya baka hakuri wallahi bangankaba tafada hawaye ya na kukarin zubuwa daga idon ta
Fuska ahade yake kallonta yace" kin raina ni ko"? ke wace irin yarinyace wai mara hankali da nutsuwa iyi ?yafada yana murmurde hannunta cike da mugunta ,,
Kuka tafara jin wani zafi da hannunta yake tace" don Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba
Ko kallonta bai yiba yace "dazu wa ki zagi iyi?
Tace "yaushe nazageka hawaye nakara zubuwa da ga idonta
Cikin mugunta ya kuma murde hannun yace "karya zan miki dan ubanki iyi?
Cikin sauri dija tace ,aa jin wani irin zafi da hannunta ya kemata
"Tace dan Allah ka sakarkinmin hannu na ta kurma wani uban ihu tana kururuwa, duka ya kaiwa bakin yace "yimin shiru" saurin rike bakin tayi tana kallonsa,,
Wani irin haushi take bashi yarinyar dan haka yaki sakin hannun sai da ya tabbatar ta galabaita sannan ya saketa yace "wallahi duk randa kika kasake kika kuma hada hanya dani har ki bangajeni da wannan kazamin jikin naki wallahi sai na babballaki na watsar shasha shar yarinya kazama"! ya fada yana tsaki!
Wayarshi yasa a aljihu yai ficewarsa ya bar dija a zaune a gun tana tafaman kuka dakyar ta tashi tashi gidan ,,
To duk wanann abin nene tana can tana kokarin hada abincin dare sai da dija tashiga sannan taganta tana hawaye tana faman riqe hannunta ,,nene tace "ke kuma kedawa?
Faduwa kikai naga kina faman rike hannu. Cikin kuka dija tace "aa
Wannan gashi can wai dan nabige shi bansaniba har wayarshi tafadi shine ya Yakama hannuna ya dinga murdamin ,,nene" tace waye wai?
Cikin kuka dija tace" ya Ali mana "
"Wane Ali baya na ciki ba yaushe ya fita"? nene tafada cikin mamaki
Tace" yanxu mana naganshi zai fita bayan nadawu daga gidansu sa,a
Nene. Tace" to ai ni banga fitarshi ba inanan ina fama da aiki"
Zumbura baki dija tayi tace" wallahi nene bakiji yadda hannuna yake zogi ba Wallahi Allah ya isana bazan taba yafewa hakafa dazu dayaje makaranta yasa aka zane ni wai ni mai nai mai ya tsaneni tafada cikin kuka
Kallonta nene tayi tace" bai tsaneki ba dija ai dan uwanki ne kawai halinki ne baya so wanda nima fada nake miki akansa"
Sake turo baki tayi tace "to ai ni ba kulashi nake ba haka kawai sai yadinga cemin kazama "
Dariya nene tayi tace "ai sai kiyi Halin Ali ai sai shi kowa haka yake kiranshin bake ba"
Wucewa tayi tasa mu guri tazauna idonta sunyi ja sabida kukan da ta ci acikin ranta kuwa tayiwa Ali Allah ya isa yafi dubu
To Ali daya fita ma basaimu serve,s din dayake nema ba kasancewar garin akwai hadari shiyasa zafin yai yawa,,
Zamansa yayi sai da yaji amfara kiran sallar magarb sannan yatashi da ga inda yake zaune
Gidan yashi ga kai tsaye inda botoci suke yaje daya ya dauko ya soma daura alwala ,,
Nene ce dake cikin kichin ta kai kallonta inda yake tace "wai inakaje ai nadauka kana daki ai danaji kace ka gaji "
Shiro yai sai data kuma maimaitawa sannan yace" ina waje ina dan shan iska yafada ya kokarin barin gidan gannin har wasu massallatai sun so ma tayar da sallah shikam ai baya bari jam,i ya shigeshi Ali a kwai riko da addini,,
Dija ce itama ta tashi ta yazo ta dau bota taje takama ruwa tazo tai tata alwalar
Domin rai nan Nene ce
Nene kam akwai riko da addini
Bai dawo gidan ba gidan ba sai da ya tsaya
Ya jira isha tayi ya gabatar da ita sannan .
Wata katuwar tabarma Nene ta shinfida kamar dai jiya a tsakar gidan tana zaune itama tana Jan carbi gefenta dija CE a kwance bacci yana son kamata
Neman guri yayi kusa da nene ya zauna hade da ciro wayarsa daga aljihu ya hau latse,latsensa da,ita
Nene kam ganin dija tana son yin bacci gashi bata ci abinci ba ,sai ta hau yin gyaran murya!! a nufinta tanayiwa dija a lama da ta tashi ta ci abinci,,
So take ta karasa tasbihin data ke bata so ta katse tunda ta kusa cika carbin,,
Dija kam ai batasn tanayi ba bacci har ya kwasheta,,
Ali ta kalla tai mai alama!!da hannuta cewar yatasheta ,,
Sarai ya fahimchi mai take nufi sai ya nuna kamar bai fahimta ba ya share kawai yana dan ya mutsa fuskarsa ya cigaba da abinda yake,,
Haka nene ta hakura har saida ta idar sannan tace kana ganin ta tai bacci mai makon katasheta ehe Ali tafada tana kallonsa
Kallonta yayi da fuska a ya mutse ya ce kina nufin wai intasheta tazageni yarinyar da bawata kunya ce da itaba ,,daman ta raina mutane
Nene tace kai kam ai halinka sai kai haka kawai sai tahau zaginka akan katasheta daga bacci
Don Allah kacanja hali Ali tafada tana mikewa
Kichin ta nufa ta fara debo kulolin abincin tai
Tana fadin ai yau mutumn ka nai towan Alkama ne da miyar kubewa tafada tana murmushi domin tasan yana son towan mussaman in nata ne
Ai kam sakin murmushi yayi ya ce amma kinbirgeni uwargida yau inayi dake yafa da da murmushi akan fuskarsa
Dariya nene tayi tace dan nema ai ko ka ki ko kaso nice dai takarfen duk wacce zatazo sai dai ta biyu bayana tafada tana kukarin zubamai abincin
Wani iri kamshine yake tashi tunda tafara zubamai girki wata miya ce tadaji nama sosai ka mansanu sai kamshi yake towan ko a mulmuleshi a leda abin gwanin sha,awa,,
Shima Ali gyara zama yai dan tunda tafa ra zuba mai miyansa yake faman tsinkewa jawo flet din da ta zuba mai yayi yai bissimillah y faraci. Hummm nene badai iya girki ba yafada a cikin ransa
Nene kam dija tau tashi domin taji abincin itama,, tashi tayi zaune nene tace kinsan banasan ki kwanta baki ci abinci ba gaki da shegen magagi kan ki wartsakema aiki ne tafa da tana tura mata flet din abincin bayan ta zubamata,,
Ali kam kallon ikon Allah ya tsaya yana yi ganin dija tana kukarin jawu flet din ta fara ci batare da taje ta wanke bakinta ba ganin baccin da tai zatayi minti a shirin ay yakamata ta wanke baki in bakazantaba
Tana kukarin tura towan bakinta yaji zuciyarshi tana faman tashi dan shi kam abu kadan sai yasashi jin kyankyami
Cikin wata irin tsawa yace keee dan ubanki tashi kije ki wanke baki wawuyar yarinya kawai inbanda kazanta kiyi bacci kitashi kidau abu kisa abakinki sabuda rashin hankali yafada yana kallon ta
Itakam Nene bata lura bama sai da yayi magana sannan takai dubanta inda dijan take zaune
tace "ai shiyasa banasan tafara bacci sabida tana da magagi yanzu da a haka zaki ci abinci ta fada tana rike baki!
Ita kam dija zumbura baki tayi tace "nifa banyi bacci ba duk abinda kuke ina jinku
Idona biyu nene tace "tashi dallah kije ki daurayo bakinki waye yake miki karya anan kin kwanta kinayin magarba ko isha bakiyi ba kice ba bacci kike ba,,
Tashi tai tana faman kunkuni a ranta itafa anta kura mata ko ina ruwan mutum da,ita oho ita har ga Allah bata ji wani canji abakinta ba gannin bawani baccin kirki tayi ba ,,daza,ace ta wani wanke baki n ta to bakin wa ye ai nata ne tafada cikin kunkuni ,,
Nene tace "au!! surutai kike dan anfada miki gsky in banda ke dija ai ke kanki sai kinfin jin dadin cin abinci in kika kuskure bakinki
Cikin sauri dija tace "nifa nene badake nake ba"
"To dawa kike iyi ? shiru tai nene tace Alin sa,anki ne wai iyi?
Ba gaskiya yafadamikiba ,,nahanaki yiwa nagaba dake rashin kunya kinki ji to bb ruwa na ai gaki nan gashi tafada tana kukarin kunna redio nta ,,
Ali kam bai ce komai ba cigaba da cin abincinsa yai amma sarai yaji irin maganganun da dija take fada ,,shi abin ma yanzu mamaki yake bashi gannin yarinyar kamar wacce ake kara zugawa tai mai rashin kunya,,
Gashi shi bashi ga sabgarta yake ba ballantana ace kawai dai halinta ne da kuma rai non da nene tayi mata wanda akecewa rokon kaka