Sashe 29
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miker da kafar Abbah yayi duka biyun ihu 'Dija tasa jan kafafun ya dinga yi yace "meyasa me ki A kafar iyi"! Cikin kuka tace " duka na yayi A gwiwata shine nafadi tunda nafadi nakasa tashi ban san me nayi masa ba ya tsaneni sai yai ta cin zalina" cikin gursheken kuka take maganar
Kallonsa Abbah yayi yace "yanzu ka kyauta Ali irin horon da kukewa masu laifi' shine zakazo kayiwa yarinya marainiya sabida mugunta laifin me tayi maka iyi"?
"Abbah ka daina kiran yarinyar nan marainiya shi yake sawa take yin Abinda take Ai marayu ba haka suke ba kawai tsabar sangarta ce da irin shagwabata da Nene tayi " hararasa Abbah yayi yace "An shagwabatan malam kar ka kuma zage karfinka ka dakar min yarinya wallahi in ba haka ba zan zage in rama mata kaji ko" dariya ce take so kama Aliyu ganin yadda Abbah ya ke fada an dakar masa yarinya Amma sai ya dake baiyi ba cikin murmushi yace "to baza a kuma in sha Allah Amma itama kayi mata fada babu ruwan ta dani ta daina hararata in ta ganni ni ban damu da gaisuwarta ba" Aliyun yafadi maganar kamar gaske
Kallonta Abbah yayi yace "wai hakane Dija kina harararsa "? Shiru tayi bata ce komai ba " to ki daina ba sanki bane kinjiko" daga kai tayi kawai zuwa yanzu ta bar kukan data ke kafar ma ta rage zafin da take mata so take ta tashi daga gurin cikin ranta kuwa tayi rantsuwar babu ita babu Aliyu ko inda yake bazata kuma kalla ba balle yace tana harararsa zata dinga kokarin gai sheshi domin tagaji da nau'in muguntar da yake gwada mata ita kadai A cewarta baya yiwa "yan uwnsa sai ita sabida haka yanda ya tsane ta itama haka ta tsane shi
Kama hannuta Abbah yayi suka nufi dannig din wanda dama Asabe ta riga tagama shiryashi ummi ce ta fito daga kchin tana goge hannuta tace "wai hayaniyar me nake ji ne ina kchin"?
"Tam bayeshi gashi nan A zaune " Abbah yafada yana kallon Aliyu kallonsa ummin tayi tace "Ai fa kwana uku dakayi baka gari yara sun samu sakewa Amma dubi yanzu yadda kasa min yara sukai tsuru- tsuru dasu sai kace sunga dodo"
Kallonta yayi yana ya mutse fuska na sabo yace "babu ruwana ummi me sukayi min' iyi su su kasan Abinda yake damunsu'' 'to me kayiwa ' Dijan iyi"?
"Babu Abinda nayi mata ummi kinsan shagwa6a6iyace, to me zanyi mata ma da safiyar nan" Aliyu yafada yana duba Agoge dake daure A hannusa kallon fa'iza yayi dake tsaye yace" zo nan sweet na" wani ban bara kwai fa'iza taji jiki babu kwari taje zaunar da ita yayi kanciyarsa yace " kidinga karatu da kyau kinji kar kisa wasa kar ki dinga kula daqiqan Aji da marasa kunya sukai ki su baro kinji ko' ko bakya so kizama "yar jarida ne"? da sauri fa' iza tace "ina so mana yaya Aliyu yace "to ki dage da karatu karki sa wasa kin ji qanwata" "to ya Aliyu " "yawwa tashi kije ki karya" tashi tayi daga kan cinyarsa sai munna take can kan kujerar kusa da Dija taje ta zauna ta6e baki ummi tayi' tace "kowa yayi zagi A kasuwa yasan da wanda yake ita ma Dija' Ai zata yi karatun Yanda yakama ta " yana dariya yace "ummi wana zaga ni yanzu" "ban sani ba yau ni na koma Nene kenan ko"?,ummi tafada tana kokarin hadawa Abbah kayan kalaci
"Ummi wai ina Nene take ne''? Kafin ya rufe baki jameel ne yayi sallama cikin shirin kayan kwallo tu6e ta kalma yayi ya Ajiye a gefe ya karaso gurin kai tsaye gurin Aliyu yaje yace "bro barka da Asubah' hade da mi kamasa hannu yana dariya shima hannu Ya mikamasa yace "barka kadai jameel "din yace" kadawu lafiya"! 'Lafiya Alhmdulilah" cikin farin ciki jameel din yace "gaskiya nayi farin ciki nasarar da kuka samu lokaci kankani ba kaga yadda Ake maganar ba da ganin kokarin ka gurin wannan Aikin da kayi mutane da yawa suna ce da tai makon Allah da hikimarka A kasamu yankewar rikicin tunda An dade da kasa shawo kan matsalar"
"Allah ya kare mana kai A duk inda zaka shiga ya tsare gabanka da bayanka" "Ameen Ameen" Aliyu yafada yana jin dadin Addu'a da dan uwansa yaayi masa kallon jameel din yayi yace "sai ina yanzu da safiyar nan" ? Yana dariya yace "zamuje mu dan ta6a ne yau A ta yamu da Addu'a" girgiza kai Aliyu' yayi yana murmush yace "Allah ya tsare bro" Amee" jameel din yace yana dan tsalle irin nasu na "yan kwalo domin baiyi tunani yaya'Aliyu zai sauko da wuri haka ba tunda kullum ya ganshi cikin kayan bol fada yake masa
"Abbah barka da Asubah" "yawwa barka kadai Antashi lafiya lafiya"? "Lafiya lau Abbah" "masha Allah" "ummin Antashi lafiya"? Jameel yafada yana zama cikin kujera shima "lafiya lau na tashi "
"Bro baka kyewar matarka ko"? Na'ima tafada tana kallon jameel kallonta yayi yace "wacece matata kuma"? Cikin dariya Na'ima tace "Nene mana hararata yayi yace "me zanyi da wannan tsohowar da kai duk furfura Ni kinga matata nan" yafada yana nuna Dija' dake zaune kusa da Abbah tana kalaci cokalin dake hannusa Abba ya jofo masa yace "uwar tawa ce Abin rainawa iye"? , dariya suka kama yi wannan karon harda Siyama wacce tun zamanta A gurin bata ce komai ba bayaga gaishe da Abbah da ummi da tayi
Yace "yi hakuri Abbah Ai Nene ce ta tsofa ni kuma sai yarinya sabon jini " ummi kam hararasa ta yi tace " kai kam baka da kunya wallahi jameel"
Dariya ya hauyi kasa-kasa ya sunkuyar da kansa yana cigaba da cikin Abincin ita kam Dija sai faman harare harare take taki yin magana Aliyu kam bai kara magana ba dif yayi kamar babu shi A gurin yana cin Abincinshi yana lure da irin irin mayataccen kallon da Siyama take masa kamar zata cin yesh danye cikin ransa yace wannan yarinyar in mayyace ta kama mutum sai taga bayanshi zata hakura "yar iskar yarinya jarababbiya kawai "domin ya gama fahimtarta irin matan nanne masu jarabar maza daga nin ta shi kuma ya rantse sai yaga karshen jarabarta ta bari dai A daura Auren zata san wata Aura
Tashi yayi daga guri bayan ya kammala can babban falon ya karasa cikin tafiyarsa da sassarfa da kallo suka bishi dukannisu har ,Dija sai taga yazama wani kato dashi sabida kayan da yasa masu fito da sufar jikine wata irin power ce A dan tsen hannusa A murmurde da ita ga rigar kamar zata yage sabida kama jikinshi da tayi sumar kansa kuwa tasha gyara' sai sheki take da kyalli gata ba qiqqirin da ita yayin da sajen sa yafi fatar fuskarshi ya lafe ya gewaye fuskarsa hade da' siririn bakin shi kai gaskiya yaya Aliyu kyakykyawa ne Ajin farko domin ni kaina ban ta6a kare masa kallo ba irin yau wai gaskiya ya hadu
Siyama kam jikinta in banda tsuma babu Abinda yake yau take tunanin tafiya dole taje ta samu momy'nta dan gaskiya ita kam tagaji gwara A san yadda za,ayi ji take A wannan lokacin zata iya yiwa Aliyu fyede dan gaskiya ba zata iya jurar ganinshi A kusa da ita ba wani irn hali take shiga in yana kusa da ita
Wayarshi ya fito da ita yana kokarin kiran faruk bugu daya ya daga yace kaifa nake jira malam ganinan ina kan hanya Ai
Ok sai ka karaso yafada hade da kashe wayar' kira'a ya sa yana ji hade da sa eir pix a kunneshi yayi kwanciyarshi kan kujerar hade da lumshe idonsa shi kadai yasan Abinda yake cin zuciyarsa kullum' ta Allah
Haruna drever ne yayi sallama ya tsaya daga bakin kofa yana gaishe da Ummi yace "uwar dakina takwas saura fa" yafada yana kallo fa'iza cikin sauri suka tashi ita da Dija suna yiwa "ummi sai sun dawo" domin Abbah ya tashi daga gurin shima sai su Na'ima "to Allah ya bada sa'a " ummi ta fada "ya Na'ima sai mun dawo" "to sisters dina Allah bada me Amfani Ameen" ita ma Siyama da ba'ai mata magana ba cewa tayi "sai kundawo fa'iza ce kawai ta Amsa dama kuma ita take ki danta take rawarta uffan Dija bata ce ba haka suka kama hanya suka tafi'
Yananan zaune A gurin faruk yayi sallama Nafisa na biye dashi A bayansa kai tsaye wajan ummi suka nufa "A,a lale maraba Amarya ce" ummi take fada bayan Ta Amsa sallamar da sukayi dariya Nafisa take tace "yawwa ummi sannu da gida" "yawwa sannu" ummin tafada tana tashi daga kujerar daynnig din da take kai tace "zo mu karasa can ki zauna sosai" "to Nafisa tace ta mike tsaye daga tsugunun da tayi'
Dariya Na'ima take kunshe wa tana kallon Nafisa tace "zama da kyar tashi da dabara sannu da zuwa A lallai Abu ya girma" tafada harda rike ha6a harararta Nafisa n tayi bata ce komai ba ta wuce Bayan sun gaisa da' Siyama sama sama dama bawani shiri" da juna suke ba duk da cewar An taso A tare gashi skull ma kusan tare su kayi ko wacce tana da Siyaman ce ma tasa shashanci shiyasa suka rigata kammala dgree dinsu bata sa komai ranta ba sai biye biyen kawaye da samarin banza A lokaci
Faruk kuwa cikin barkwanci suka gaisa da Na'ima tace "yaya faruk na kwana 2 banganka ba sai jiya da Aka yi hira da ko A tv" yana dariya yace "bata barina fita kulleni take A gida wai idona na ganin mata ne kiyi mata fada yadda ya kamata, kawartaki kishi gareta harda na siyarwa gashi ni kuma mijin mace hudu ne" yafada kasa-kasa yana dariya rike baki Na'ima tayi tace "babu ruwa na wallahi'' yana dariya yace "ni da ruwa na Ai ba tsoranta nake ba ko ya kika ce Uwar gidanmu" yafada yana kallon Siysma dake zaune' kamar mutum mutumi ta na can tana tunanin ta yaya zata mallaki Aliyu ita kadai