Sashe 12
Nana Khadija Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon sa tai babu digon tsoro ko kadan a fuskarta ita mamaki mata tsaya tana yi ganin irin rawar jikin d fa,iza take yi,,
"Bada ke nake ba ko sai nazo nayi kulikulin kubara dake anan "
cikin rashin tsoro taje itama ta zauna kusa da fai,za tana dan zumzum bura baki itafa bazata yadda da haka ba ya bar ganin anzo gidansu ta fada a zuciyatta
Kallon ta Ali yai yace "ina dan kwalinki" ? sai sannan dija ta tuna ta cire dan kwalin ta tun a dakinsu fai,za
"Yana daki" tafada idanonta atsaye a kansa,
"Tashi dallah kije ki dauko nan bagidan ar,na bane ,,kika yadda na kuma ganinki babu dan kwali sai nayi miki aski wallahi"
Zare ido fa,iza tayi tana kallon dijan tana dan zungurinta da kafarta alamr tatashi taje ta dauko dan Ali zai iya yi mata asikin bakaramin aikin shi bane
Itakam in yaiwa dija aski ai ya cuceta a yanda take da gashinan a,zuciyar ta take cewa ina ma ita take da gashin da dija take da shi da an ga iyayi,
Tashi dija tayi ta nufi dakin tace "wallahi bazan dawo ba ai ba ubana bane kai sai kadinga ta kurawa mutane
"Je ki kiramin Na'ima" yafada yana kallon fa'iza bayan dija tashige
Tashi tai jiki a sanyaye tace yau mun shiga uku dakin nasu tashiga ,,
Na'ima na kwance bacci take yi "yaya Na'ima kitashi "ta hau bubbuga gadon cikin bacin rai Na'ima ta bude ido " wai meye ne "tafada tana hararar fa,izan
"Ya Ali ne yake kiranki "
Kallon fa,izan tace" me ye ?
"Nima bansani ba ya ce ne kizo" tashi tai tana fadin "wallahi kika jawomin duka akan kin zan rama domin dai ni nasan ba abinda nayi tun tafiyarsa a to"
Zumbura baki fa'iza bata cekomai ba ta kalli dija dake zaune tana duba hoto nan su tace "shine kikaqi dawowa ko?
"To me zanyi in nadawo iyi" tafada tana tabe baki
Bata ce mata komai ta fita daga dakin Na'ima ma barin dakin tai sukabar dija ita kadai
Yana zaune inda yake sabanin dazu shida jameel ne yanzu shima da wowarsa kenan
Kallonsa Ali yai yace" wato kai bakaji ko"?
"Bro menayi" inji jameel din
Hararasa Alin yai yace " ban sani ba yanzu a war mu nawa da shigowa garin ehe kafita tun safe ,,wai kai a kwallo zaka kare ne"?
Sun kuyar d kai jameel din yai ya ce "wallahi bro wannan mezafi ce shiyasa kasan mune shugabbani shiya sa gobe ma zamu fita,,
Kallon sa Ali yake shi ga maganar da yakeyimasa amma yana sako wani zancan daban kwafa yai yace " lallai jameel yayi nisa "
Kallon su Na'ima yai yace " ke Na'ima mena fada mu kafin inje kano?
"Wato ba kwajin magana ko"?
Cikin inna,ina Na'ima tace "wallahi bama fita in dai ba makaranta zamu ba ko gidasun siyama katambayi ummi ma kaji"
"Wallahi ku kiyayeni, ban hanaku kallon ba amma ku tabbatar babu wani abu wanda yashafi harkar karatun kar kusa shi a cikin shirmenku wallahi uban mutum zanci ni"
Nene ce ta fito daga dakin tace " kamar maganar dan gida na nake ji"
Dariya jameel ya ke yace " a,a uwar dakina barka da zuwa"
Kafin takaso har yatashi yaje ya rungometa. Yana dariya
Ita ma dariyar take tace "mai gida babu awo babu ce fane wai kai haka ake auran ne"
Tafada tana zama a daya daga cikin kujerun da suke falon
Yace "kece ai ba ai miki gwannita ,,yanzu me kike so?
"Babu amma jeka nemo min fura da nono " to jameel yace kin samu yanzu za,a kawo ".ya fada yana kokarin barin gun wanka yake so yai har ya fita ya dawo yace "wai ina wannan "yar kauyan yarinyar ne ko bada ita kikazo ba "?
Harararsa nene tayi tace "e"
Dariya yai ya fita dan yasan fada tai kawai yasan nene bazata iya tafiya mai nisa irin wannan batare da dijanta ba
Kallon su Na'ima tayi wa "yanda sukai tsorutsoru a gaban Ali ko motsin kirki bau wacce take
Shikam Ali hankalinsa baya kansu kallon sa yake bayan ya canja tashar da Fa'izaa ta kama
Labarai yake saurara a tashar aljazeera,,
"Ku kuma meye haka , sai kace wasu masu nai man gafara " tafada tana rike ha6a
Shirou sukai babu wacce tayi maganan acikinsu,,
Kallon Alin nene tayi tace "miskili kafi mahaukaci ban shaushi kenan,,
"Wai me suka yima ne" ?
Banza yai mata haushinta yakeji yasan tunda tace zata gayawa abba maganar siyama sai tafada yasan halinta da tada zaune tsaye kawai zatazo ta dama mai lisssafi,,
Sai da ta kuma mai maitawa sannan yace
"Meye ruwanki to " yafada still idansa na kan tv
"Da ruwa na wannan cinzali ne ai , ya zaka zaunar da yara guri guda ka hana su motsi sabida mugunta, ai ba sojojin ne su ba ko masu laifi ballanta kai musu irin wannan horan"
Kallon Fa'iza nene tayi tace "ina dija n take ?
"Tana dakinmu " " tashi kije ki ki ra wu min ita
Kallon Alin tayi yana kallonsu ta gefen idon sa bai ce ko mai ba
A darare ta tashi ta nufi dakin nasu
tare suka shigo ita da dijan kai tsaye inda nene take ta nufa ta zauna kan hannun kujerar da take kai
Fai'za ma kusa da nenen ta zauna dija tace "baki baccin ba nene "?
"Yau she zan iya bacci yanzu ai yamma tayi "
Kafin ta rufe bakinta ummi ce ta sakko daga sama tana kwala a sabe mai aikinsu kira ,,
Kallon Alin Ummin tayi tace "au kananan ashe ba ka fita ba?
"Eh nadan tsaya sauraron labarai ne"
Bata ce komai ba tane mi guri ta zauna tana kara gaida Nene
Asabe ta shigo cikin sauri tace "gani hajiya"
Ummi ta kalli Nene tace "meza,a da fa miki ne?
"Da ni kuke tambaya iyi"?
Nene tafada tana kallon ummi
"A,a nene wai ko kina sha,awar cin wani abin "
"A,a duk abinda aka dafa zanci bana son tsurfa daga zuwa za,tsiri tambayata "
Dariya ummi tayi tace" Nene kenan"
Kallon asaben tayi tace "kije ki shirya abincin yadda ya kamata"
"To" asabe tace ta bar gun
Canja tasha ummi tayi zuwa mbc,maxx
Wani shiri suke nunawa na kiwon lafiya ,,
Na'ima tace "don Allah ummi mayar mana arewa mukalli dadin kowa duk da cewa sun kusa gamawa"
"Ba maimaici suke ba yau"?
"Eh ummi ai bamu kalla ba duka ba"
Ba tace komai ba ta mayar musu da shi arewa
Tsaki Ali yayi kasa kasa ya mike yace " ummi nafasa fita sai anyi magariba zanje in dan kwanta" yafada yana kokarin barin gun
"Aikam dai da yafi tunda faruk din yazo gwara ka huta zuwa an jima "tafada tana kallonsa,
Yace "ai haka za,ai sai yanzu gajiyar take damuna wallahi ,,
"To ai dama dole "
Kallonsa nene tayi yayin dayake kokarin barin falon
"Ai gwara daka tashi daga gun kazo ka kankane kamar wani kai ne mai gidan sai faman mulkin mallaka kakewa mutane,,
Dariya yayi kadan "yace kanki akeji "
Ya fita daga falon shashesa ya nufa yattada key din jikin kofar budewa yai yasan. Faruk ne ya barshi yana ganin asarar mayar mai dashi
Zama yai gefen katuwar katifar dake dakin yana kokarin balle botoran rigar dake jikinsa ,,
Kwanciya yai rigingine ya daura hannayenshi saman goshinsa
Tunanin. Maganar dazu yake dasukai da faruk gaskiya shi kwata,kwata siyama ba taima sa ba bayajin sonta ko daya a ransa sai irin na addini isilama
To amma maganar faruk abin duba wace tunda hakikanin gaskiya siyama da iyayenta sun saki jiki zai aureta dasu kansu Su Abbanshi da ummin
To amma babban abinda suka kasa ganewa game da shi baya ra,ayinta tunda shida bakinsa baita6a gaya musu yana sonta ba ita take haukanta har suka fuskanci hakan ta bangaranta
To shikam mutum ne da yake girmama mai kaunarshi baya ga hakama bashi da ra,ayin wulakanta mutum ballanta me kaunarsa shine abinda yake dubawa yakasa furta wa da bakinsa baya ra,ayinta ,,
Shiru da yayi shiya basu karfin gwiwar kamar shima yayi na,am da abun
Gaskiyar lamari babu wannan a ransa ,,shifa har yanzu bai ga macan da tai mai ba wacce tatara abubuwan da yake so ba
Duk da cewa akwai tarin "yan matan dasuke karakaina akansa to amma su dun ma akwai matsala dan duk macen da tayi ma tallan kanta to tabbata bata da kamun kai
Shiyasa yake musu kallon dai-dai
Shikam bashi da mafita a wannan lamari zai iya auran siyama sabida irin kaunar da take nunawa a gareshi to amma kam. Zai yi aure in yasamu dai dai dashi,,
Wannan shine hukunchin da ya yanke ,,
To a can falo kuwa yaran samun sakewa sukai sabida dodon su ya bar gun ,,kallon su suke cikin raha suna dariya ,,nene ma takan sa mu su baki cikin surutun nasu
Abbah ne yai sallama
Hannu shi rike da wa yoyinsa bayanshi kuwa salmanu ne rike da jakar abban da sauran ta muhiman takaddunsa ,,
Cikin ihu Fa'iza ta tashi taje ta dane shi "abbana sannu da dawowa "shima cikin dariya ya rike ta yace Fa'iza n abbah ya gida?
"Lafiya kalau abbanmu" Rike hannusa tayi suka jera har inda nene take
Zama yai a kujerar da take fuskantar nene
"Sannu da zuwa nene kunsha hanya ko"?
"Yawwa sannu aikam dai mun same ku lafiya?"
"Lafiya kalau nene yaya su baba malam da sauran "yan uwa?"
Nene tace " kowa lafiya lau suna gaisheku da kyau,,
Yace " ai inata saurin in fito daga officee da wuri sai ga baki nayi wallahi naso in dawo da wuri ,,
"Ai gwara daka yi zamka ka tawo a nitse tunda ba tafiya zamuyi ba "
"Hakane" Ya fada yana kallon dija yace "zo nan doghter "
Kanta a sun kuye taje tace "abba inayini munsame ku lafi,a?