← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 36

Sashe 9

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kana kara tafka wani kayan danasanin." " Ina wannan gidan tarbiya ne su ai." Mutallab dake gefe ne yace Abba bara naje inason shiga kasuwa yanzu." " To wannan million dayan da suka bayar katafi da'ita kaga arage kudin kayan daki dasu ko?" " A'a abba nasiya mata komai ai karike kudin kawai kayi hidima dasu Allah yakara lafiya na barku lafiya." " To Allah yahadaka da alkhairin duniya da lahira yakara maka lafiya yakuma kara buda maka yasa kafi gaban saninka nagode." " Yanzu Alhaji yaron nan kakeyiwa godiya haka sai kace ba ubansa kakeba." Murmushi Abba yayi yace " Allah dai yakara masa albarka yakuma kara dafa masa." Batare da umma tace Ameen ba Tatashi tabar da
in gaba daya." " Umma lafiya naga kina kuka asiya dake kallon shigowarta tafada " komai ya lallacemin asiya komai ya hargetse mani babu wani abu bokayen ma sundaina aikin kinga family din da Afrah zata aura kudin saka rana million daya suka bayar banda akwatina goma da suke cike da manyan kaya, ina yar iskar yarinyar nan jidda shigeya yar iska da babu abunda kika saka agaba sai shaye shaye shi wancan ankaishi prison ke kuma zaki kara sakani amasifa." Ita dai asiya batace komai ba sai ma shiru datayi.

Ko sanda ya isa gidan sashen tante yaje yasanar ansaka biki wata biyu nan suka shiga murna da fatan alkhairi dan jalil ma sai da yakarayiwa Afrah fada akan ta tabbatar gobe taje tasamu Abba " Ni narasa irinki wayagayamiki ana fushi da ubane?

Komenene yafaru yanzu bagashi ya huce ba ko kuma angayamiki akwai abunda ke dawwama ne sama da iko da zatin Allah.

" " Zanje yaya jalil gobe." " Yauwa
ar kanwata fannah tana gaisheki ko zakizo muje." " Sai da safe zanshigo tafada kai tsaye tana goge hawayenta." " Gwarq dai da kayi mata fadan dan ni bakina har yagaji na rarrashin nan nata." " Kiyi hakuri zanje tante." " Yauwa yarinyar kirki.

Sanda ya tura kofar da
in meenal tana palour azaune da Alama waya tagama kallonsa tayi ta kau da
anta shima baice mata komai ba sai yace " Da abunda kike bukatane?" " Babu tafada tana danne waya." An kawo kudin afrah dazu biki nan da 2month." " And what?

Menene damuwata aciki " To sai da safe." " inna ta gaida assha." Duk da yaji mai tace Amma bai kulata ba yabar shashin nata tana ganinsa ya fita ta lika taga bangarensa yayi daga nan kuma taga ya sakko ya shiga bangaren Aicha A hankali ta baya tafara kokarin shiga bangaren nata sai ta tarar kofar shiga tsakar gidanta ma a rufe take hakan yasata mugun ba
in ciki da takaici har
an turawa tayi taji tabbas an rufeta ruf Mutallab dake kallota ta
ar bular kofar yace " Allah yashirya yashiga." Yana shiga dadda
amshi ne ya buge hancinsa ko'ina fes abun sha'awa ga abinci an jerasu akan dining cikin shigarta ta rikitarwa armless vest da wani gajeran wando na roba sai
ant dayasa hula ta nufosa fuskarta dauke da murmushi shima sakin baki yayi yana bin illahirin ji
in nata da kallo da sakashi saurin karasowa batare da yashirya ba rungumeta yayi itama tana rungumarsa yana dora Hannunsa
an hips dinta yana murzawa cikin wani salo kuma yana shinshinar gefen fuskarta da hakan yafara sauya yanayin nasa.

A hankali da kasalliyar muryar datasaka yanayin gabansa kara harbawa tace " Abin kaunata sannu da xuwa." Ko daya dago kasa magana yayi sai a hankali yace " please 1 round saurin janye jikinta tayi tana nufar
an dinning hade da fa
in " Am still in pain." Nufo dinning din yayi yace " bazanyi da
arfi ba please Mon amour kitaimaka.

" cikin dan dariya tace " can you please have your dinner." I need your not dinner." " And am not available at the moment." Dariya yayi yana zama akan kujera kamin tashiga zuba masa jallop rice da pepper chicken sai coslow.

Sosai yaji dadin Abinci yahada dayimata addu'a sai dayagama sannan takwashe ta gyara gurin Nan taje takara Ambula khumrah aji
inta bata ankaraba taji Mutallab ta bayanta yana shafa mata
an breast dinta." Please ma ch
stop it." " Halal dina zakice in bari
insan yadda nakeson abubuwan nan kuma Allah yabani kice bazan taba ba haba Aicha." Shiru tayi yashiga lailaya mata su da a take itama ta dauki tayasa wanda takai hannunta saitin
an breast dinsa dan ta lura duk wata fitinanniyar sha'awar namiji to anan take sai data shiga lailayasu taga yadda ya canza gaba daya yanayinsa zuwa yanayin da itama bazata iya lissafawa ba sai ta aza bakinta kan nipples din nasa daga nan kuma sai taga ya rikice mata sosai Amma hakan yahanata bashi abunda yake muradi a sannan sai dataja shi da wani salon romancing din dan tasan anan Ni'imar ta zata sauka dan romancing shine sirrin saukar da Ni'ima ga kowacce diya macce bama kisa yana tattaba miki nonuwanki cikin salo mai jan hankali bawai ya mintseniki kokuma ya fizgaba kokuma ya azamiki hakori yana gutsura hakan babu Ni'imar da zata sauka sai ma dan banzan azaba da zaki dingaji daga bayama sai kiji bakyason saduwar ko
adan gani yadda take enjoying yasata tsugunnawa tashiga sucking dinsa Anan taga garari dan yadda yari
ede da surutai da Ambaton Allah abun bakaramin mamaki yabata ba gashi salon nata sai yazamana tana taba masa nipples tanayi daga Nan zance yakoma na manya dan gaba dayansu sai suka fita daga duniyar da waninsu zai iya fahimta kokuma ya shaida har sai da suka samu cikakkiyar Nutsuwa ga kowannen su.

Sai data dawo hankalinfa ta kara tabbatarwa maza nason salo akan gado style daya ga macce ma kuskurene dan hakan yakan kawo gundura da gajiya tsakanin ma auratan amazing yau da'ita ta hau
ansa sai ta lura yamafi enjoying da gigicewa wato wani sorri data lura dashi atau shine maxa suna mutukar kaunar macce tasaka hannuwanta a cikin hammatarsu tana dan murzawa hakan ma ta lura dayana motsa shaawar matan da mazan.

Datazo kissing dinsa ma ta lura ba hakora ake gaftara na A'a ana zura harshene ana karkadashi hade da zukushi shine kiss namasu hankali da kuma camza yanayi tabbas ta yarda matan aure dole au zage Dantse sukara bada himma gurin ganin sun gyara zaman take war auransu da mazaje dan duk wannan abubuwan da mata ke rainawa yake saka wasu mazan ta ammali da masu yimusu bayan kuma sune halak malak dinsu dole ne mata su farka su san cewa shinfidar aure itace kaso 90 cikin 100 azamantakewa ko yaya tasaku matsala zaman take war na canzawa duba da anayin aure dan samun nutsuwa ga juna da kuma zuri'a tagari.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA SHIDA
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Ganin kiran da akeyi masa akasuwa yasanyashi saurin dauka yana amsawa daman suna saka ran containers dinsu zasu
araso zuwa anjima to ko yamma batayi ba har motocin da aka loda sun
araso sai da ya amsa musu da tabbacin gashinan zuwa nan da wasu mintina sannan yafara shiga bangaren meenal da yafito tananan zaune agefen gadon hatta bedsheet dinta yayi mugun datti ga underwear dinta duk akasa batare da damuwa ko kunyar mijin nata yashigo yaganta ahaka ba taja tsakin da yasashi canza fuzga ayayin shigowa " Nima dai inkanasona ai gobe sai ka kwana acikin bangarena bawai nadinga binka ba tunda itama matar taka ai anata bangaren ka kwana." " Ban fahimceki ba meenal tun dazu sai magana daya kike maimaitamin akan bangaren aicha ko dai labe kikeyi ne bansani ba." Hakan yasata dan jin kunya kuma da tsoro sai cewa tayi " Wanne la
e Allah yakiyaye nayiwa wannan yarinyar la
e magana nakeyi ta adalci ai tunda itama ka kwana acan nima sai ka kwana anan." Da dan mamaki ya
alleta yace " Kamin nace komai inaso kisani La
e haramun ne idan kuma kika dauki sarar nan watarana aka kamaki ke zakiji kunya sannan bazaki zauna lafiya ba nagayamiki kamar yadda take matata nake sonta haka kema kike matata nake sonki nake kaunarki kuma maganar wanafiso ko kaunar babu ita kowannen ku zanyi kokarin yimata adalci daidai da yadda zan iya nagayamiki." Wani kallo tayi masa kamin tace " kadama kayi wannan.." " Learn how to talk please ni mijinki ne ko kina magana da mutane anyhow ni kina kokarin yimun maganar da zanji dadi." " Turo baki tayi tace " To zaginka nakeyi?" Baice mata komai ba yace " inada tabbacin kinada mai miki wanki agidannan but kalli bedsheet dinki ahaka zanzo nakwanta ?

Wai ke menene matsalarki akan tsafta ne?

Kinyi shaving din danace miki da kuma sit birth?." " To wai da wanne zanji?

Da gyaran gurin kokuma da gyaran kaina kuma gaskiya babu abunda zanyi cikin daya kuraje kuma sunfara warkewa." " That's good tunda ban isa nace miki ga abunda nakeso atattare dake ki gyara ba wannan pant din da bra din wa kike jira ya wanke miki ne?

Look meenal banason kazantar nan taki nagayamiki banaso tayaya zanji dadin tarairayarki da wari a hammatarki bayan ina siya miki sure kala kala dubi kan mirror dinki kusan kamfani 5 ne amma ki goga kike ganin wahala and in ba dole ba ina macce ina gumin hammata haka sai kace dan dako?
Chapter 9 · 0% Book details