← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 36

Sashe 4

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Juyi tayi akan gadon nata tana kara runtse idonta wasu tagwayen ajiyar zuciya takara saki tana kara ganin girman gadon nata wannan
an kwankin da sukayi atare hakan bakaramin kara shakuwa sukayi ba kowanne lokaci yajawota ji
insa yana making love da'ita ahaka tana ci
in tunani dai bacci yayi gaba da'ita.

Wajejen
arfe goma Mutallab yatashi ko daya tashi yunwa sosai ce ci
insa hakan yasa ya
alli meenal dake chatting gefensa yace " Kinyi breakfast?

" A'a Nifa Nagaji kaduba kaga yadda nagyara maka bangarenka fa a hankali yabi da
in da kallo shi dai yasan yadda yaganshi jiya bayan aicha ta gyara hakan kuma yake yanzu amma sai yace " Sunnu thank u." " Katashi muje can gurinsu muci abinci." Baice mata komai ba yayi wanka yashirya cikin wani light yard ita kuma tana sanye da bubu na material irin masu laushin nan ko dataga ya mi
e itama Mikewa tayi ta bishi.

" Tante gwara ma abar breakfast dinnan dan nasan yaya zaizo yaci." Aicha da
an mamaki tace " A'a afrah matarsa fa xata girka masa ai." " wai anty sau nawa zance miki wani namijin yafi matarsa amfani babu abunda ta'iya wallahi." " Ke dai kawai bakida uzuri ko dai tagaji ne shiyasa Amma dai mata da mijinta ai bata barinsa da yunwa yar'uwa." Murmushi duk sukayi mata " Nikam banga yarinyar aiki ko daya gidan nan ba" tante ce tace " Aikam dai bamuda ko daya mai aiki matarsa kam tataba dauka Amma bansan dalilin tafiyarta ba dayake shi mutallab dinne bayaso ko
adan ai ." " Ni wallahi aikin nazai gagareni ba Amma samun mai dam rage maka wani abun yanada dadi " Aikam dai bayaso anty ba lallai ya yarda ba." " Zan gwada yimasa magana ko zai amince.kamin kuma suji sallamar Mutallab din da meenal sun shigo hannunsu Aicha ta
allah yadda suka sa
ale juna tana
an kau da kanta gefe guda a han
ali tace barka da shigowa tana
an gyara zamanta gefenta yazauna yana zaunar da meenal adayan gefe " Ina kwana aicha ta fada kallonta yayi yace " Lafiya lou harkin tashi tante barka da asubahi." " barkanmu alhaji yanzu muke maganarka nace nasan zaka shigo ka karya meenal sai ki zuba masa ko." Kallon tante tayi tace " ita waccen menene amfaninta da bazakice ita tayi masa ba?" Da dan mamaki Mutallab yakalleta yace " Tashi ki ha
amin abun kari." Aicha kuwa data
an yun
ura tace " Babu komai tayi zamanta ai sai Na hada muku." Banza meenal tayi takuma ki tashi tana aikawa kowannen su da wani irin kallo." Tea zan zuba ko kunun Aicha.

" cike da kaunarta yace " Duk abinda kika zuba zanci." Nan ta kalli meenal tace " Me zan zuba miki sister?" Tsaki meenal taja tace Nasakaki ne kisamun." Aicha bata kulaalta ba tasamu kujera ta zauna har Mutallab yaga karya sannan tace " Ranka yadade inada magana." Ranki yadade ina jinki yafada yana murmushi sanda hakan yasa meenal harararta " DanAllah ina nemana alfarmar
ar tayin aiki kaga gidan namu tabarakallah MashaaAllah in yaso mu sai muji da gyaran bangaren naka da kula dakai aduba mana ranka yadade." " Ni kaina ya hanani sai ke wai ke wacce..." batakarasa ba mutallab ya narka mata idanuwansa alamun ta'iya bakinta." Lokacin danace miki kada ki dauka ai sai da kika dauka kuma ban hana kowaccenku dauka ba abinci ne gaskiya bazanci na mai aiki ba sannan babu mai aikin da zata dinga gyaramun bangarena nasanar muku." " Inshaa Allahu zamu kiyaye ranka yadade hakan ma mungode Aicha ta fada." Afrah dake gefe ce tace " Anty Aicha kinga har anyi matriculation a uni din da zaki fara na Niamey Naga su zee sun dora yanzu datuni dake." " hakan shine alkhairi agareni tafada tana kokarin barin gurin.

Kamar zaice ina zataje sai kuma yayi shiru batare da yayi mata magana ba har ta bar bangaren ta huce nata sashin ko data karasa kuka taji ta subuce mata sosai Allah shaidane tana mutukar son tayi karatu Amma tanaji tana gani ya hanata ganin kukan bazai kareta da komai ba yasata mikewa tashiga wanka sannan tashiga da kayan abincin da aka ajiye mata jin motsin mutum abayanta yasata dan zabura tana jiyowa.

" Shine kika tafiyarki ko?

A hankali kuma sai yabi idonta da yayi alamun kuka da kallo ko bai magana ba yasan akan dayan biyu take kuka wato karatunta amma sai yayi kamar bai ganiba yace "Banason haka idan ina guri kidinga zama aicha hakan Nuna girmamawarki agareni ne." " Kayi hakuri danAllah nadantsaya uzuri anan kaga nashigar da kayan abincin ne Nagode sosai da hidimarka akaina Al
lah yacigaba da buda maka." Takarasa fada kuka nacin
arfinta Jawota yayi ji
insa yace " banason wannan kukan hakan yana sawa naji babu dadi araina ko
adan ina mutukar jin dadin wannan addu'ar taki matata wannan kamshin turaren wutarnan taki bakaramin dadi yakemun ba nima gobe zaki sakamun adakina." " Inshaa Allahu zanyi maka duk abunda kakeso." " Allah yayimiki albarka yafa
a cike da Nuna jindadinsa sannan sukayi sallama ya huce bangaren meenal ko dayaje tana zaune kan gadonta tana dannah waya." Da wannan dannah wayar dakikeyi me zai hana kitashi kigyara bangarenki." Ko dagowa batayi ba tace " Nagyara ai shekaran jiya." " Haba meenal shekaranjiya yau ne?" " DanAllah kada kadameni nata fita zakayi katafi mana." Wani takaicine yaji ya cika masa ransa hakan yasakashi fita yabar mata dakin, wayarta datafara ringing ta
allah Umma tagani gabanta ne yawadi kamin tadaga tana saurara daga can " Diyata ina wuni kwana biyu bakya ta uwartaki ma kwatakwata ni gani anan hankali yatashi akanki gaba daya ina cikin damuwa kala kala nace Allah yasa wannan kiahiyar taki bata takura miki." Kamar an sosawa meenal abinda ke mata kaikayi tace " Wallahi wallahi nima tadameni daga zuwanta ga shegen munafurci umma bakiga bafa abunda takeyi." Kuma daga mata kafa kikeyi?

Nikam meenal ..." ko shi bana raga masa ballantana ita." " Yauwa hakan ai yakamata macce tazo tasameki da mijinki kuma tana kokarin rabaku?

Wannan ai babban kuskurene kada ki yarda wallahi ." " Ni wai umma babu wani malami da zaimun aikin fitar da'ita?" Murmushi umma tayi dan dama zancen datake jira kenan tayimata saboda batada kudi a hannunta tace " Aikam akwai manyan malamai yanzu ma wani da yayimun aiki kinga dubu dari uku na bashi bakiga aiki ba." " To umma zanturo ayimun danAllah kituramin account number ." Wani murna umma tayi aci
in ranta kamin tace " To badamuwa sukayi sallama." Sallamar momy yasaka Meenal firgita tana kallonta " Mumy kece?

" " Meenal bazaki nutsuba bazakiyi hankali ba ?

Umman dai bazaki rabu da'ita ba?

Inaji mahaifinki har Allah ya'isa yajawo miki idan kika kara hulda da'ita shine bakiji ba?

Shine kike kiranta kinsan girman Allah ya'isan iyaye." " Nifa mumy ba'ita bace ba" " To nidai meenal ki kula da duniyar nan gashinan kudin da kikace kinaso dady yace akawomiki sai kitashi kikaini nagaisa da kishiyartaki." " Wani irin gaisawa mumy ana zaune kalau?

" " wai ke mai isa bakida wayo ne?

Uwarki taxo taki gaisawa da abokiyar zamanki ai sai ace ba
in ciki takeyi narasa irin
ar kissar nan da kisisina baki da'ita sai wauta da shirme." Meenal dai tana ta zumbura baki haka ta karasa suka tafi.

Har sashin takara tace ita wallahi bazata shiga ba" kai wannan yarinya Allah yashiryaki wallahi bari nashiga ni sai da mumy ta karasa tashige baranda sannan ta isa palourn nata yaaAllah mumy ta ambata yadda taji sanyi mai ratsa jiki yashigeta da dadda
an kamshin turaren wuta sallama tayi Afrah da fannah da Aicha suna palour azaune kallo ma duk sukeyi hakan yasaka Aicha mikewa tana fa
in " Sannu da zuwa sannu mama tafada cike da girmama." Mamakine yakusa kashe mumy ganin yadda aka Tarbeta cike da girmamawa har kasa Aicha ta gaida sannan ta nufi kitchen ta hado mata lemo ta kawo mata." Su afrah ma suka gaisa anan nr afrah take sanar mata maman meenal ce " Allah sarki mama Aikam nagode sosai Allah yakara girma." " Ameen yaaa Allah Nagode bari naje ko." DanAllah inazuwa tafada tana shiga dakinta turaruka tasamata Aleda ta biyota har waje tana mata godiya har sai dataga wucewarta ta dawo.

" Meenal gaskiya kigyara halinki wannan ce kishiyarki kiga yadda tayimun kiga yadda ta tarairayeni." Ai daman munafukace abunda yafi hakama zatayi indai wannan ce mai suffer aljanun." Kinji rashin iya maganar taki ko?

To Allah ya kyauta ni sai anjima." To kawai tace mata ta koma.
*******
Yadda afrah tashigo tana kuka yasa kowannen su kallon ta abba ne yace " kada ki sake ki zaunamin anan idan bahaka ba to tabbas zan bata miki ranki." Kuka sosai takeyi dayasa umma rikota tace " ke lafiya zaki daga mana hankali muna zaune kalou sabida Allah." " Zaneni yayi yace " intawo gida.
Chapter 4 · 0% Book details