Sashe 26
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwai maganar da nake so muyi dake mai muhimmanci pls." Allah daya ha
ata dashi ya sata juyowa ba tare data ce masa komai ba ta sinne kanta
asa, da sauri ya ciro wayarsa yami
a mata ta saka masa lambar ta mi
a masa wayar, "Thanks." Ya fa
a tare da juyawa yabar kitchen
in yana sakin
arar jin da
i ha
e dayin tsalle yana jinjinawa kansa da hannu, ita kuma ta saki dariya tana bu
e tukunyar tuwonta daya gama nuna, dai-dai lokacin Mommy tafito, "Kamal lafiya?" Ta tambaya ganin irin tsallen da yayi, cikin jin kunya ya sosa kai yana ficewa ta bishi da kallon mamaki tana shiga kitchen
in, yanayin Murmushin data gani a fuskar
ar tata yasa tafara tunanin wani abu amma sai tayi shiru tare tana shan alwashin sake sa masu idanuwa dan tabbatar da zargin ta, sai gashi cikin kwana biyu da Asiya tayi gidan ta lura da ala
a mai
arfi ta shiga tsakanin
ar tata da Kamal, baza tace bata ji da
i ba dan Kamal ya sauya fiye da tunani tun rasuwar mahaifiyarsu, babu wani aibi tattare dashi a yanzu da zata
yamaci alakar
ar tata dashi in har suna son junansu tunda yana da sana'arsa takansa yanzu bai dogara da abun mahaifinsa ba, haka ma tuni ya kammala ginin gidansa yana kan ha
a lefe, dan haka sai kawai ta bisu da addu'a idan alkhairi ne Allah ya tabbatar da tare su, idan kuma babu alkhairi Allah ya rabasu cikin sauki ba tare da rayuka sun
aci ba, dan wani bangare na zuciyarta idan yana tuna mata wahalar data sha a gidan sai taji bata fatan
arta ta shigo ta fuskanci irinta tunda dai su
an so ne basa laifi.
Wasa-wasa sai ga
aramar magana ta zama babba, dan tuni Kamal ya sanar da mahaifinsa zancen soyayyarsa da Asiya ya kuma ji da
i ya amince da zancen
ari bisa
ari, da yayiwa Mommy zancen nuna masa tayi itama sai abakinsa take ji tare da tabbatar masa da cewa ba tada abun cewa indai suna son junansu kuma mahaifin ita Asiya ya yarda da auren tana yimasu fatan alkhairi, nan take kuwa Abba ya sanar da
an uwansa cike da mutuntaka suka je nemawa Kamal auren Asiya, da farko sam iyayenta basu amince da zancen ba sanin kowaye Kamal da sukayi ada, Wanda
abi'unsa da Asiya ke fa
a suna yiwa Mommy da ita kanta momyn da takeyi na daga cikin dalilan daya sa suka ki amincewa har sai daga baya da sukayi bincike sosai suka tabbatar da canzawar halaye da
abiun Kamal
in, dan har ciwo sai daya kwanta da aka ce baza a bashi Asiya ba Meenal nata yimasa dariya wai yaji yanda take ji lokacin da Mutallab ya
i kar
ar soyayyarta, gashi shima yanzu ya
ana sunyi 1-1, Asiya kuwa dama Mommy tafa
a mata kada ta ta
a sakawa ranta cewa dole sai ta auri Kamal saboda shi
in ba Sa'ar ta bane, babu kuma tabbacin cewa dole saita auresa tunda suna son juna idan har iyayensu basu amince da aura masu juna ba, dan haka bata bari ta zurfafa ba koda mahaifinta yakirata yace bazata auresa ba cewa tayi Allah yasa hakan shine alkhairi, ta kuma yi
arin datse duk wata ala
a da abubuwan dake kusantata dashi dan nemawa kanta maslaha duk da irin wahalar da take sha, wannan yasa ganin bata daga kiransa, idan yayi mata message bata reply, tadena zuwa gidan Mommy, idan yaje gidansu shi kuma ya aika kiranta bata fitowa ya kwanta ciwo saboda damuwa da tashin hankali ganin zai rasata.
Ana cewa iyayenta sun amince daga baya sai ga Kamal ya warke soyayya ta dawo sabuwa tsakaninsu tamkar zasu ha
iye juna dan har amsa date
in aurensu nan da wata uku..
***********
cha kuwa bayan kwana biyu sun kar
i sakamakon gwaje-gwajen da sukayi sun kaima Dr khadija ta duba ta tabbatar masu da cewa duka lafiyarsu kalau babu wanda keda matsala kawai lokaci ne baiyi ba, dan haka sai ta basu shawarwari akan su dan yawaita kusanta musamman a ranakun da ake tsammanin fitowar
wan haihuwarta (ovulation date) a turance ta hanyar amfani da calendar method, wato tafara
idaya daga ranar data fara al-ada har zuwa rana ta goma sha bakwai, to a kwanaki bakwan
arshe wato ranar 11 zuwa ranar ta 17 in son samu ne kullum ya zamana ansamu kusanta tsakaninsu saboda sune kwanakin da akafi tsammanin fitowar
wan haihuwar mace kuma ana kyautata zaton ciki zai iya shiga, ta kuma rubutawa A
cha folic acid tace kullum ta ri
a shan
wayar
aya na tsawon wata uku kafin su sake dawowa asibiti, godiya Kamal yai mata sosai sannan sukayi Sallama suka wuce gida suna masu fatan Allah yasa su dace. (kema zaki iya gwada wannan method
in idan kina bu
atar haihuwa, in da rabo sai kiga kin samu, haihuwa Allah ke bayarwa da akwai lafiya da babu, duk wani magani ko tsari da za'a ce ki gwada to kiyi da ya
ini akan cewa Allah zai iya baki ta dalilinsa idan kina da rabon, idan kuma babu rabo sai kiga ba shine silaba wani abunne kadai zai zamo silar ta wata hanyar Adamu.)
Haka A
cha taci gaba da shan maganin da Dr khadija
in ta bata tare da ci gaba da gwada tsarin calendar method har na tsawon watanni uku amma har lokacin shiru, wasu watanni biyu Dr khadija ta sake
ara masu suka koma gida A
cha cike da damuwa, p.t strip kuwa sun
arar da yafi kwali daya wanda aduk lokacin da sukayi taga negative hakan na sake sakata cikin damuwa, t
nte ce ta basu addu'o'i tace su rika tashi sunayi duk dare in Sha Allah zasu samu nasu
an suma ganin yadda abun ya dan dami A
cha, dan yarinyar Fannah kullum tana wajenta ko gajiya batayi da reno dan Fannah ta sake samun ciki wata uku kenan yanzu da kwanaki dan tana dawowa arba'in ta samu wani cikin bata sani ba sai kwanaki, tasha kuka sosai lokacin data san tana dauke dashi ganin lokacin babynsu watanta biyar aduniya batayi wayau ba. yanke shawarar zubar da cikin sukayi ita da Jalil amma fir Mutallab ya hanasu saboda ganin yadda yake son
an shi bai dasu su kuma sun samu zasu ce su zubar, ba yadda suka iya dole suka hakura taci gaba da renon cikin A
cha na tayata renon Baby Anam..
angaren Meenal ganin har ta gama idda Mutallab bai waiwayarta ba asalima yaki saurararta yasa da masoya suka taso mata tafara kula su dan bata so mahaifinta ya ha
ata da wanda baiyi mata ba, sosai an samu sauyin wasu halayenta da
abiunta musamman wajen tsafta da iya girki duka ba laifi tana
arin gyarawa, jikinta ma tana kulawa ta dawo asalin Meenal
inta tafarko mai don kwalliya da gayu, wanda sai a yanzu ne take mamakin wai duk me ya hanata yin hakan agidan Mutallab musamman tsabtar jiki da suka fi samun matsala dashi. (Karku manta ko akwai halinta to akwai asiri da Umma tayi da bokanta yace zaiyi tasiri ne akan matar da Mutallab zai aura dan suyi nasarar jefasa cikin ba
in ciki wanda sanadiyar rashin tarbiyar Meenal ya janyo sukayi nasara akanta saboda asiri gaskiya ne, annabin Allah ma ya kama balle kuma mutum.)
Islamiya ma tana zuwa yanzu ba laifi sai dai har yau ba iya kalamai da tausasa zance, haka ma idan abunta ya motsa bata fasa gayawa Mommy magana tunda hakan aka
orata tun farko kuma da hakan ta taso..
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s Fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA TARA
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Akwana atashi babu wuya agurin sarki gagara misali A yanayin da kwanaki suke tafiya haka watanni ma suke shudewa zuwa shekaru Mu muke lissafi Amma komai Namu ubangiji madaukaki ya riga ya gama kaddaramana dagon Numfashin naja ina Kara godiya ga Allah abisa Ni'imomin danake ciki Oh ni Aicha yau nice Har nagama service Nafada ina gyara kwanciyata amakeken palon na da yaji sabbin kaya da sabon fasali a gogon da
in Nakallah ina Tunanin Yau ko gobe Ma ch
zai dawo kenan To amma Suprise yakeson yimun kenan tunda dazu mun dade muna waya Amma ya
i gayamun, wani farin ciki nakeji aci
in raina da samun miji mai kula dani sosai da ace Nabiyewa wasu kawayena dasuke zugani akan cewa indage sosai gurin bin malamai dan amallake mun shi batare da ya kara auren wata macce ba da na tabbatar nasaka rayuwata acikin gararin da bazan taba wanyewa lafiya ba.
Shiyasa nake yawa gayamusu cewa " ubangijin da yakaddara aurena da mijina yafikowa sannin komai akaina bazan zauna bana addu'a Allah yakaramana kaunar juna ya tsaremu ba Amma bana asarar da kudina agurin dan adam irina wanda na tabbata bazai taba iya tashi shi
adai ya rokamun Allah bukatuna ba amma ni zan iya zama ni
adai Na rokawa kaina duk abunda nakeso gurin Allah shiyasa ma kwatakwata bana saurarar su aci
in maganganunsu ." Shekarar dana fara makaranta abubuwa dayawa sunfaru daga ciki harda mutuwar jamil wanda ta girgiza mutane dayawa kuma ta haddasa rigima mai girma dan sai bayan mutuwar tasane akejin bashin dayaci kanana da manya wanda asanadiyar hakane sai da abba ya kwanta cuta sosai ganin yadda aban yadamu akan lamarin yasanya Mutallab yabiya kowanne bashin dan'uwan nasa.