← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 36

Sashe 18

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To maza share hakawayenki yar albarka zan kirashi nayi masa magana Amma hakan dakikeyi bazaj sakashi yayarda ba yarinyar kirki ke da kullum yake yabonki kullum yana miki addua shine kikeso ki canza yanzu Aa akul dinki hakan bai kamata ba ki kama bakinki kiyi shiru kinga ga yan biki nan nima ina tafi inshaa Allahu." " DanAllah zakizo aicha tafada har tana dariya." " Ai dole nazo naga diyata zanzo zuwa gobe Amma maza goge fuskar nan kada wani yashigo." Cike da bin umarni ta goge fuskar tata sannan ta tashi ta mike.Afrah ce tashigo tana gayamata sai dare za'ayi mocktail din tashirya da wuri zasu makeup." " Tohm Anty afrah zanshirya bari to nagama girki da wuri tafada mata tana barin da
in zuwa kitchen tunawa tayi ko breakfast fa baiyi ba tunda yanzu yawanci itace take basa abinci.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA UKU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Tunda meenal batada lafiya bazata iya girka masa abinci ba yasa ita takeyi masa akowanne lokaci yanzu ganin yadda yafita rai
ace yasata dan murmusawa ko banza itama yau ta
ana ai abubuwan sunyi yawa tun tana yarda da maganar meenal har yanzu ta fahimci makirci ne kawai irin nata tunda tasan yadda Allah yasanya masa son haihuwa da kaunar haihuwa yasanyata taketa wahalar dashi.

Uhmm tace tana bude ci
in fridge hantar data dafa da safe ta dakkota tanaci gaskiya ta kara yarda yadda macce sai da gyara wannan ha
in na ci da hanta bakaramin niima yake saukarwa ba dan kuw akadan din da tace da safe sai dataji ji
inta babu dadi kwatakwata sanoda yadda taji dama gurinta Mutallab yake tunawa tayi bawasu kayan hadi nagani nafada tayi amfani dasu ba fa daga
-HANTA
-ATTARUHU
-ALBASA
-TAFARNUWA
-MAGGI
-YAJIN MATA RABIN SPOON
-CARDAMOM 3PCS
-RAIHAN HALF SPOON
-CITTA
-GARIN DAN BAGIGITA HALF SOOON
AN MADAFI HALF SPOON
-SASSAKEN
AURE HALF SPOON
- RIDI 3SPOON bayan ta hadesu sai ta dora ahuta tasaka ruwa ta dafasu sosai anfiso ayisa da dan romo aciki zama tayi ta cinye tahada da drink din watermelon sannan ta dafa musu vegetables cous cousin duk tasaka acikin flask sannan tafita zuwa tayi wanka.

Daya daga cikin da kunansa yashiga dan yau bazai fita ba duba da yadda yaga ji
in nasa kamar baya yimasa dadi zama yayi akan gadon yashiga tunani kala kala ha
e da damuwa da yadda Aicha takesoj komawa yaaAllah ka taimakeni akan matana kada kasanya au zama makiyana yafada cike da damuwar da baisan yadda zaiyi dashi ba acikin watannan bakaramin jiki yaji ba bama konewar shagunansa ga kuma dauke afrah ga kuma meenal dake kokarin kara saka shi atashin hankali kamar yakira Aicha dan fa
ar adadin missing dinta dayakeyi bazai faduba sai dai yayi shiru karo na uku kenan yana dannah wayaryarta yana katse, ita batasan yana sane da makarantar ta ta ba yana hira su fara Daukar dalibai zuwa next month da bakinta sai kace inada kudi a account dina sai lokacin nema murmushi ya subuce masa da yadda take masa masifa wayarsa ce tayi kara " Komai nene tsakaninmu kada ayi fushi da Abinci gashinan na ajiye maka shi akan table." Wani hanzari yayi ya kike zuciyarsa tana masa dadi koma dai menene wanda yake sonka yana sonka koma menene kada sa
ani yasanya kazata komai akayima kiyayyace rashin ganinta a falon sai yasanya jin babu da
i ha
an yasanya ya zauna yashiga cin abincin hankalinsa kwance wani sakon ne yakara shigowa ci
in wayarsa " Zanje gurin fannah asubuti suna can " reply yayi nata da" No " kawai dan yajata da hira." Sai tatura masa " Please haihuwa zatayi." " Ban amince ba nace miki." " Okay thanks tarubuto." Ganin shikenan ya ajiye wayar tasa yaci abinci sai da yagama cin abincin sannan yamike sai yaji ihu daga part din meenal wanda hakan yabashi damar Nufa hannunsa da waya Ganin su tante suk kanta tana ihu tana ambatar zata mutu wayyo nashiga uku saukar idanuwansa akan kwalin magani yasanya shi saurin dauka yana sanya wa acikin aljihunsa daga ban kuma sukayi asubuti da'ita.

Sanin wanene shi yasanya likitocin basu taimakon gaggawa haka akafara kokarin tsayar da jinin Amma Sam abun yakiyihuwa Mutallab dake tsaye da'ita ne batasan inda kanta yake ba zuciyarsa shikuma takasa nutsuwa gani yakeyi kmar dai wani abunne yajawo haka.

Na rasa gane
an meenal narasa meke damun yarinyar Nan kai wallahi wannan zamanin namu tarbiya tayi yawa ace ki zauna lafiya da mijinki da mutane ke bakya iyawa wanne irin aure akeyi ne awannan zamanin da ba'a gayawa yara yadda zasu kula da maxajensu hatta hakkin auren ba'a fada kowacce tana saranta ne Amma ka sangarta da haka babu cikakken ilimin addini tazo tayita abunda taga dama.

Aicha dai dake gefe ita batace komai ba dan bata fahimtar maganar tasu itakam.

"Tante cikinta fa ta zubar afrah tafada tana tura sako." Daga tante har aicha da sauri suka zaro idanuwa waje suna kallonta.

" Wallahi ciki ta zubar wannan kwalin da kukaga yaya ya dauka ai na miscarriage ne ." " Innalillahi wa'inna illahirrajiun yau naga diyar banza wannan yarinya inane alkiblarta ko tsoron Allah batayi kai amma batada hali ." Tante tafada tana rafka salati " Amma bata kyauta ba wallahi duk yadda yakeson cikin nan to saboda me itakam." Afrah da ko ajikinta tace " Jahilci ." " babba ma dan kuwa takashe rai ai tunda inaji anfara halitta ki duba uban jinin da yake zuba akan gadonta kai yarinyar nan Allah ya shirya to wai dole ne auren nasu." Aicha tace " Mama kuskure tayi Sai dai Allah ya kiyaye gaba." " To diyar nan will ba wannan ne na farko ba." Duk da mamakin da yacikata sai cewa tayi " Allah yayi mata afuwa." Nan Afrah takira jalil yasanar musu fannah ta sauka tasamu baby girl hakan yasanya su dunguna gaba dayansu dan daga nan zasu huce kwalliya anty aicha yanaga kin tsaya?" " Afrah kada na fita yayi fada kinga nakirashi bai daga ba kuma kinga halin da yake ciki nasan halinsa akan cikin nan wallahi bakaramin damuwa za'a shiga ba." " kiji danAllah to me yayi miki zafi danAllah zomuje wallahi bazai hanaki ba." " To dazu ai yahanani." " Tawo kishigo Aicha bazaiyi fada ba tante ta fada hakan yasa ta shige suka tafi asubuti gurin fannah MashaaAllah tabarakallah itama yaran gidansu sun cika da manya hakan yasa tante tace su shige su tafi ita zata zaunar mata har su koma haka Aicha tashige cikin su afrah da kawayenta akasha kwalliya duba da saima sun koma gida tacan angwayen zasuzo da sauran kawayen nata.

Zama yayi batare da motsi daga inda yake ba ga bakin ciki yazo masa nan bayason kallon meenal din ma wata kalar tsanarta ke saukar masa firgit ya dago yana kallon doctor din ha
e da fa
in " Are you okay sir." " Meke damunta kawai ya iya fada." " Wannan abun da kukeyi kuskurene yanzu da kabara maganin miscarriage har tasha fiye da ka'ida banida tabbacin zata sake haihuwa agaskiya dan ko da zata iya samun cikin sai dai ayimata aiki, kai bama lallai dan mahaifarta ta tabo yafa
a yana kallon Mutallab da gaba daya yanayinsa ya sauya idonsa yayi jajir ya saka hannunsa a aljihu ya mikowa likitan kwalin maganin daga kai yayi yace tabbas shine maganin zubda ciki wanda yake da mutukar ha
ari dan shi a akida idan aka sha daya ba'a kuma sha sai bayan 12 hours shikenan Amma kaga gaba daya tasha.

Bu
e idanuwan da meenal kiyi ne yasanyashi fa
in kiji gidanku Na sakeki.

A dan haukace ta ri
e mararta tana kuka dan abune da bata taba tsammani ba.

Shikuma kamin yakai kofa tuni yazube agurin da yasa likitocin hanzarin bashi taimako zuwa wani da
in harma da saka masa ruwa.Likitan dake tsaye da'ita ne yace " ke kuwa menene na aikata haka?

Yanzu kin cutawa kanki da lafiyarki." Ciki da karamar masifarta dake gauraye da azabar ciwo tace mai yayi maka zafi?."
Ihun da jidda takeyi da yadda Abba ke du
anta sai da yadagawa kowa hankali agidan, Daman asiya tagayamata idan batadaina wannan shaye shayen ba tofa ita sai tagayawa Abba shiyasa ta sameshi da asuba tagayamasa shi kuma da yashiga cikin tashin hankali yarasa me ma zaiyi dan Asiya ma sai da yayi mata kyawawan maruka.

Kasancewar yanuwa ancika yasanya kowannen su hankali tashe yashiga bashi hakuri Ana riko jidda Umma dake wanka haka ta zura kaya da kumfar ajikinta kamin ta inda karasawa bakin kofa ta zumale ta wa
i akasa wanda hakan yasa bayanta yayi kara da kafarta da hannunta guda daya gashi buguwar datayi da ka yasanya idanuwanta rufewa wani ihu tasanya da kowanne mai rai na cikin gidan yaji hakan yasa Anty Amarya dake kan jidda gudu bangaren ta da matan yayan abba suma suka shiga Ciki Nan suka tarar da umma kamar bata numfashi ha
an nr yamaida hankalun kowa har abba yabar jidda wanda tana ganin haka ta gudu sashin anty Amarya ita kuma Umma aka taimaka akayi asubuti da'ita likitoci ne sukazo hade da shiga bata again gaggawa anan nr abba yakira Mutallab yagayamasa Nan yasanar mai matarsa ba lafiya suna asubuti jalil kuma yana gayamasa yace yana gurin su fannah zqta haihu hakan kuma yakara daga hankalin kowa.
Chapter 18 · 0% Book details