Sashe 2
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta sakar mashi murmushi sannan ya juya ya shige toilet, closet
in kayansa ta nufa ta gyara masa duk da ba wata datti su da sukayi kasancewar a ke
antaccen waje suke rufe sannan ta dawo ta cire bedsheet
in dake kai ta
auko wani cikin wasu data gani acan gefen kayansa ta shimfida ta gyara ta tattare komai sannan ta hau sharewa, tana gamawa ta hau mopping da goge-goge kafin kace wani abu
akin yayi
al sai faman haki takeyi, tana gamawa yafito ta ciro masa kayan da zai saka tana nuna masa, wannan yayi m
ri?" Ya daga mata kai ta cikin madubi da yake tsaye yana tsane jikinsa, ajiye masa tayi kan gado sannan ta nufi
ofar fita zuwa palourn dan tagyara, "Mon Amour aikin nan baiyi maki yawa ba?
Ko na kira Afrah ta gyara palourn ke kuma ki samu ki shiga kiyo wankan." "A'a yanzunnan zan gama ai." Ta bashi amsa a ta
aice tare da juyawa tabar
akin, cikin mintinan da basu wuce goma zuwa sha biyar ba ta kammala gyare palourn shima tsaf tayi tsaye tana kallon tsaruwarsa da kyansa dan ba
aramar dukiya aka narka masa ba, da haka yafito ya sameta a tsaye, "Sannu Mon Amour Allah yayi maki albarka." Ya fa
a yana janyota ha
e da sanyata cikin jikinsa yana jin wani sanyi a zuciyarsa tare da ri
o hannayenta ya zagaye ajikinsa ta rungumesa itama, "Kan kutumar ubancan, me zan gani haka?" Suka jiyo muryar Meenal dake can sai data gama
acin rai sannan ta
auko abincin da tayi masa oder ta nufo sashen dashi tana sake ha
e rai ala tilas ya
ata mata rai, ba dan tana da bu
atarshi ba saboda magungunan data sha babu abinda zai sa takoma bi takansa, shiyasa tayi tunanin zuwa ta kawo masa abincin ba dan ranta yaso ba, sai gashi tana shigowa idanuwanta sungane mata abinda batayi zato da tsammani ba, ta saki kulolin abincin gaba
aya miyar ta tarwatse a saman files
in da A
cha ta gama gyara yanzu tana danno masu Ash'ari ya tare da yowa kansu, jikin A
cha na rawa da sauri ta koma gefe dan ba
aramin firgita tayi ba musamman da taga Meenal
in ido da ido ta kuma tabbata ita ce matar tasa, "Waye ke?
Daga ina kuma uban waye yabaki damar shigowa
akin mijina." Meenal ta fa
a a hasale tana yowa kan A
cha dan bata san cewa tare da ita Mutallab
in ya zo ba, tayi tsammanin acan zai barta ta zauna ita ita kuma ta zauna anan.
"karki kuskura ki ta
a mani mata saboda matsayinku
aya da ita tana da rigth ta shigo cikin
akin nan tunda na mijinta ne." Wani ihu Meenal ta saka tare da yowa kansa tana zaro idanuwanta da atake suka cika da masifa, "Me kace Mutallab?
Matarka ce?
Dama kasan tare zaku zo shiyasa ka shirya yadda zaku ci amanata ranar girki a na iskoka rungume da ita bayan kwanakinta daka gamo mata acan har da
arin nawa saboda kai mayaudari ne?
Girki a game Mutallab amma shine kake rungumeta saboda zalunci." A
cha ya kalla ha
e da cewa, "Jeki abunki ki zauna wajensu t
nte kafin gobe a gyara sashen naki ko kuma Afrah ta ri
a maki ku gyara." Ya fa
a yana kallon A
cha da gaba
aya ta gama tsorata da ganin Meenal, acewarta
ar gayu ce wannan tafi
arfin ta baza ta iya kishi da ita ba, da
yar ta iya
aya
afafuwanta zata fita Meenal tayi kanta Mutallab yai saurin tareta har sai da A
cha tafita sannan yayi mata wani banzan kallo yana cewa, "Yau ya zama na
arshe da zaki koma gaya mani magana agaban yarinyar nan, if not ranki zai
aci." "An then!" Tafa
a rai a
ace tana masa wani kallon itama tare daci gaba da cewa, "Wallahi tallahi Mutallab ban yafe maku ba sai Allah ya saka mani wannan cin amanar da kuka yimani." "Wace cin amana mukayi maki?
Kwance kika iskoni da ita ko kuma wani abu kika isko munayi, A
cha matata ce Allah ya halasta mani na rungumeta nayi raha ko wata magana da ita aduk lokacin da nake bu
ata koda kuwa ranar girkinki ne kamar yadda kema ya halasta nayi maki duka wu
annan abubuwan koda a ranar girkinta ne hakan bai zama laifi ba, dan haka ki kiyaye ni bana son wannan shashancin, ke yanzu ko kunya bakiji ba, ace na dawo na yadda
akina a
azance sai da wadda muka zo tare ta shigo ta gyara mani saboda banda muhimmanci agunki kuma ki tsaya kina wannan haukar, to ki tabbata kin gyara wajennan da kika
ata data gama gyarawa dan wallahi babu wanda zai gyara shi." Ya
are zancen a fusace tare da ficewa yabar mata
akin Meenal ta fashe da wani irin kuka tana ganin gaba
aya Mutallab ya gama da ita da har yake kwatanta matsayinta dana wannan 'yar
aramar yarinyar ba
auya
ar mabarata....
#hurt love
#jelousy
#hetred
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA BIYU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Binsa tayi da
allo har yabar falon a hankali kuma sai tabisa tana fa
in " Abincin naka fa?
Dan tsayawa yayi ya
alleta wanda wannan kallon ya haifar mata da wata kasala atake taji zuciyarta tayi mata sanyi kamin kuma yace " Idan kikaga mahimmacina kika girkamin da
anki bazan guje abincinki ba Idan kuma order zaki cigaba dayi to babu damuwa zaki iyayi ki cinye kayanki shine amfanin mata biyun idan daya ta kasa daya zata habbasa." Cikin sarkewar murya mai cike da kuka tace " To Ai ni ban iyaba." Kallonta yaui yanajin ransa bai masa dadi ba sosai sai kuma yadan jingina da steps dinsa yace " Kuma bazaki koyaba meenal?
Kinfi kowa sanin yadda nake bawa ciki mahimmanci da kuma yadda nakeson Abinci banda daraja ko
imar da zaki koyane?
" " Ni wallahi komai zan koya amma girki dai ban iyawa tunda kanada wata matar kaje can kaci tafada batare da sanin kalmominta suna mata illah agurin mijinta ba." " Okay Nagode ni Nahuce kasuwa.
" ko kallonsa batayi ba da hakan yabashi mamaki sai kawai yahuce gurin su tante ko sanda yashiga yana musu sallama cike da mamakin yadda ci
in fannah yagirma alokacin sai yaji kamar an buga masa abu akansa datuni meenal dinsa itama ta kusa haihuwa.
Muryar tante yaji tana fadin " Kuma daga dawowa sai fita Alhaji?
Ai daka huta ko?
" Wallahi inada aiki sosai tante zanje na dan rage wasu fannah lafiya lou ya amsa mata yana ganin yadda ta mike tashige ciki." Bari nashiga na dan huta sai na turo maka aicha tante tafada tana shigewa yana tsaye yaga tafito duk da alamun gajiya aji
inta Amma sai da ta murmusa masa ha
e da
an bata rai tana fa
in " Ina kuma zakaje ma ch
daga dawowarmu danAllah kahuta mana." " Inada aiki sosai Aicha shiyasa kina lafiya ko?
Kinci abinci." " alamun A'a tayi masa." Sai yaushe yafada yana kallonta." " Sai anjima." " Banason zama da yunwa anjima kici kayan abincinki jalil zaizo da komai zuwa anjima ni zan fita." " Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya ubangiji yadafamaka akomai naka." Wani sanyi yaji aransa yace " Tare dake Mon amour.
" Dan kallonsa tayi tace " Inason rakaka amma naga kamar uwargidan taka bata maraba da haka ayimun afuwa idan kana karkashin kulawata zanyi maka duk yadda kakeso." Wani sanyi yakaraji acikin ransa kamin yace " Allah yayimiki albarka aicha yajikan iyayenki." A dan zabure tadago tace " Ameen." Suka karayin sallama yafita.
*****
Wai meenal lafiya?
Ke dallah cab kinga yarinyar daya dakkomin ni farinta baya damuna Amma kinga shape ni wallahi sarsy na raina kaina." " Ke dallah menene nadamuwa da wani kyanta ko angayamiki a kyau take kije kiyi using magungunan nan na mata kiga yadda zai dawo bawonki wallahi.
" DanAllah da gaske kike?
To kitsaya wasa kiga mana." Hakan yasa meenal kara kimtsa kanta duk da kanta.
****
Tunda yaje kasuwa suke faman aiki sosai dan yawance sai da yagama da dukkan shagunan sannan yasamu yatsaya a babban shagonsa na kasuwa nan ne fa ya hadu da aryan dan yace masa ya sameshi " Kai ango kwana biyu amarya har ta kwacemun kai Mutallab yafada." " Ranka yadade wa ya'isa ya kwacemaka ni ai nayita kiran wayarka ashe line dinne baya shiga ina amaryarmu." " Tana nan kalou ai kasan da'ita natawo." " kai Masha Allah Ubangiji yakara ha
e maka kan matanka yabasu hakuri da junansu maigida." " Ameen Aryan yagarin ina ummy." " komai lafiyalou umminka nanan kalou ya zancen shagunanka na maradi kuwa an budesu?" " Afwan ashe bamuyi magana ba Anbudesu wallahi ." Kai mungode Allah da wannan Ni'imar da yayi mana Ubangiji yabamu yacigaba da yimana suttura ." Ameen Aryan." Sun dade suna hira kamin kuma suyi sallama yatafi idris dake gefe gudane yace " Ranka yadade nidai inada korafi danAllah kadaina gayawa kowa sirrukanka ." " A'a idress kada kamanta wanene aryan Agurina fa aminina ne kuma tun kamin kowa yataimakeni aryan shine wanda yafara taimakata ya yarda dani yake tsayawa yaji matsalolina kaga kuwa atsakanina dashi babu wata rufa rufa kokuma boye boye ko?
Yahuce aboki agurina dakake ganinsa sai dai akirashi da dan'uwa." " A'a ranka yadade bafa.." " kaga idress is okay please basai kayi magana ba indai akan aryan ne bazan fahimceka ba." " To bakomai Allah yabarku tare." " Bari ni zanje gida zamuyi waya akan sabbin kayan nan."
****
Hakuri zakayi abbansu nasan nayi kuskure Amma tunda nabada hakuri sai a hakura kuma yarinyar nan ta koma da
inta ai.