Sashe 23
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta tambayi kanta cike da jin kunyar tunowa da wasu abubuwan da ta yi tayi
azun sai kace ba ita ba, Gaskiya Allah ya biya deejerh barver, gaskiya tafa
i romancing duniya ne kafin fara kwanciyar aure dan sunfi mintuna talatin sunayi, tana da tabbacin hakan ya birkita ogan nata, ai kuwa indai haka ne classes
inta bazasu sake wuceta ba saboda acikin class
inta na koyon kayan mata ta kwashi wannan sirrin, gashi har ya kasa ha
uri yayi magana, dole ta ha
a Afrah da ita ko nawa ne ta sayar mata da class din kafin akaita
akinta ita da Fannah mai jego, (ga masu bu
atar class
in kuyi mata magana ta wannan lambar zaku
ari matu
a +234 907 927 4454).
Tana kwance Mutallab yafito
auke da towel yana tsane jikinsa ta zuba masa idanuwa ha
e da godema Allah daya mallaka mata shi a matsayin miji ba dan iyawarta ba ko dabararta ba, ta cikin madubi ya hango irin kallon da takeyi masa ya saki murmushi ha
e da cewa, "Babu do you need more ne.." bai
arasa ba yaga ta sauko ta shige toilet tana cewa, "Which kind be more my worrior." Ya saki dariya yana ci gaba da shiryawa cikin wani irin nisha
i da farinciki marar misaltuwa.
Haka akaci gaba da gudanar da shafukan bikin har aka kammala Mutallab bai koma barin A
cha ta tafi ita ka
ai ba tare suke zuwa, shima
in sai ana gab da gamawa suna shiga za suyi abinda ya kaisu a matsayinsa na babban yaya sannan ya sake jan hannunta su fito su koma cikin mota, acan zasu
arara bukin nasu har atashi, ya koma mata tamkar wani ra
umi da akala duk inda zata yana biye da ita, tayi fushin da yimasa mita da
orafi har tagaji amma duka hakan bai sa yabari ba har sai daya ga ankai Afrah
akinta, wanda shine da kansa ya
auketa cikin motarsa A
cha na gaba, t
nte a baya ita da Aunty Amarya da suka yimata rakiya suna faman rarrashi, dan tun agida da
an biko suka zo ta saka kuka tare da rirri
e ya Mutallab
in da take kallo a matsayin uwa kuma abu tana kuka ya rungumeta yana hawayen shima tare dayi mata nasiha ta zauna lafiya da mijinta, ta girmama iyayensa ta kyautatawa
an uwansa kuma tayi ha
uri da duk wani daya shafesa, danginsa, abokansa da kuma
an uwansa baki
aya sannan ya jata ya kaita cikin motarsa ya kaita wajen Abba shima yai mata nasiha sosai, Umma dai na zaune bata iya cewa komai duk shagalin da akayi har aka
are sai dai tabi da idanuwa tana hawaye, haka duk aka watse
an buki zuwa kai amarya
akinta aka barta ita kadai acikin gida sai Abba dake can sashensa.
Jalil da Mutallab su suka ri
ota lokacin da aka iso tamfatsetsen gidan nata da zaka iya rantsewa kace ba a cikin Najeriya bane saboda ha
uwa da tsaruwarsa don tunda ga waje faruwa ya dauko wu
anda sukayi gini gidan cike da
warewa ya kuma zuba masu yimata aiki aciki tunkafin ta iso, hakan yasa cikin girmamawa suna shiga suka dinga bude masu duk wata
ofa da zasu bi ta cikinta su wuce suna russuna masu cikin girmamawa har suka isa da ita cikin
akinta suka zaunar da ita kan gadonta suna mata addu'a Allah yabata zaman lafiya da mijinta yasa mutuwa ce ka
ai zata rabasu sannan suka juya zasu wuce ta taso ta rungumesu ta baya tare da sake fashewa da wani sabon kukan, gaba
aya suka runtse idanuwa ba tare da sun juyo ba suna jin tamkar sufasa aurar da ita
in saboda tausayi da soyayyarta da suke ji azukatansu, amma ya zasuyi?
Duk wata macce burinta kenan ta ganta a dakin mijinta, duk wani uba, yaya na
warai dole su so zuwan wannan ranar ga 'ya ko kuma
annensu domin shine cikar kamala da mutuncinsu.
Ganin ana
aukar lokaci dare na sake yi yasa t
nte da Aunty Amarya suka zo suka janye ta ajikinsu sannan suka samu suka fice daga
akin nata da sai tashin
amshi yakeyi, yadda take kuka tana kiransu sai da yasa duk wu
anda ke irin kuka saboda ba
aramar sha
uwa bace a tsakaninta da
an uwan nata da kowa yasan hakan.
Gata kuwa sun yiwa Afrah dan tsayawa fa
ar irin kayan da suka narka mata ba ka
an bane, daga Mutallab har Jalil kowa ya taka rawar gani haka ma Abban nasu duk da sun hutar dashi sai daya yimata abubuwan da zata daki
irji aduk lokacin data gani tace mahaifina ne yayi mani, sama da
akuna biyar falo uku da kuma
arin palour a can
asa duk saida aka zuba mata kaya aciki na gani nafada wanda babu macen da take kai amarya batayi fata da kuma burin ta mallaki irin gidan ba ko kuma
arta ko
anwarta ta mallaka, Jiddah ko ba
aramin rena kanta tayi ba da Asiya, lallai Allah buwayi ne acikin lamarinsa, yau Afrah ce da mahaifinsu ya kora agidansa, Jiddah ke alfaharin tayi aure a babban gida tabarta Allah ya mallakawa irin wannan gidan da idan za'a ce a
auke su a matsayin
an aiki zasu yarda, gashi yau su
an so ba suda kalar wannan gatar data samu kuma basa tsammanin har su mutu zasu sameta saboda kowa yasan arzikin da mahaifinsu ke dashi ada yanzu ba shida shi.
Da wannan tunanin
an kai amarya suka fara fitowa suma suka rufo masu baya bayan sunyi sallama da
ar uwarsu suka fito suna masu addu'a ko kwatar yadda Allah yayi mata suma yayi masu a rayuwarsu ta nan gaba.
*****************
Fi
ar doya Mommy ta ba Meenal tace idan tagama ta wanke ta saka cikin tafasasshen ruwan tukunyar dake kan gas ita kuma ta juya taci gaba da marka
a kayan miyanta data gama gyarawa a blender za tayi sakwara, mai aikinta kuma tace ta ciro mata nama a fridge ta wanke
ora mata tafasar nama, Mommy na juyowa bayan ta kammala marka
en kayan miyan taga Meenal tsaye sai kokuwa takeyi da doyar tana
arin su
uce mata saboda a tsayenta take
arin herata ba tare data datsataba yadda zata yimata dadin fira, haka kuma gaba
aya inda ta fera ta za tare rabin doyar, "innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, Meenal wannan wane irin aiki ne haka?
Haka ake firar doya?" Turo baki tayi tana ajiye yu
ar tana cewa, "To Mommy kinfasan ban iya ba amma kika ce nayi." "Firar doyar ne baki iya ba Meenal?" "Eh." Meenal tafa
a kai tsaye ta dauki wayarta taci gaba da latsa, kar
e wayar tayi ta ajiye gefe sannan tace, "
auki yu
ar kifara datsa doyar gida biyar kamar haka." Momy ta dauki doyar ta datsa sau
aya tana gwada mata yadda zatayi sannan ta mi
a mata yu
ar ta ajiye wayar Tata ta kar
ar tana
ata rai tafara cutting doyar kamar yadda taga Mommyn tayi, tana datsa ta
arshe yu
ar ta
an yankan mata hannu ai kuwa ta saki wata irin
ara ha
e da jefar da yu
ar tana yarfi da hannun tana kuka.
"Subhanallahi." Mommy tafa
a da sauri tana ri
o hannun sai taga ashe ma kada ya yanka shine take wannan sakalci hadda kuka, mangare
eyar kanta tayi ha
e da cewa, "Dalla kiyiwa mutane shiru, wannan
an yankan zaki zauna kina yiwa kuka haka?" Ta
are zancen tana maka mata harara ha
e da cewa, "laifinki ne meyasa bazaki natsu da kyau ba ki datsa, aikin kitchensai da natsuwa saboda gabadaya zagaye yake da kayan ha
ari da zasu iya jimaki ciwo, ki gode Allah tunda ka
an wajan yafasa kuma beyi jini ba." "Mommy da zafi fa?" "Meenal tafa
a hawaye kwance akan fuskarta, "haka zaki jure , sannu yi sauri ki
arasa ferewa, bari na ri
a maki." Mommy tafa
a tana dauko wata yu
ar tafara fera doyar, haka Meenal ta dauki yu
ar itama tanayi tana kallon yadda Mommy keyi har suka
arasa fere doyar tas Mommy tace ga wanke ta zuba, daidai lokacin mai aikinta ta gama
ora nama akan wuta ta ciro spices ta ajiye gefe, Meenal na gamawa tace, "Oya zo ki saka wu
annan ki yanka albasa." Yadda tayi maganar ba wargi a fuskarta yasa Meenal ta isa wajen ta dauki spices
in ba tare data duba wanda Yakamata ta saka ba, dama kuma da gangan Mommy tayi dan ta suna hankalin nata, yajin daddawa taga tafara
aukowa ta cika
arin cokali zata saka aciki tace, "Meenal meye amfanin wannan? acikin tafashen nama kuma?" Tana zaro idanuwa cike da mamaki, dan a tunaninta Meenal ko bata tayata girki ba alokacin tana shiga online classes
innan da akeyi na waya takoyi irin wu
annan abubuwan girke girken tasansu ta kuma san yadda za'a yi amfani dasu, ashe tunaninta bai zo dai-dai ba lalle akwai jan aiki gabanta...
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Kallonta tayi tace naga
inyimun sororo atsaye saka spices din ma baki iya sakawa aci
in tafashen naman ba?
Kokuma haka zamu ci naman karnin nama na tashi?
Wai tsaya meenal kada ki cemun tunda kikayi aure baki ta
a girki ba?