← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 36

Sashe 30

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tun kafin t
nte ta rufe baki Mutallab ya fa
a fara'arsa jin takira masa Habibin nasa wato Hairaan
an wajen Afrah daya ci sunansa Mutallab da yake tsananin so yana cewa, "Masha Allah Masha Allah t
nte Afrah ta samu cikine." "A'a Auntyn Afrah dai ta samu ciki, ashe duk wannan baccin da take fama dashi shine ajikinta bamu sani ba."
an zaro idanuwa yai bakinsa na rawa yace, "Tan.. t
nte wai
cha kike nufi?" "Ita fa yanzu Dada ke ankarar dani zancen." "Allahu Akbar alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah t
nte Nagode ngode da wannan dadda
an albishir naki." Ya
are zancen tare da zamewa
asa yana yin sujada lokaci
aya
wallan farinciki na sauko masa yana sake yiwa Allah godiya ha
e da yimasa kirari, t
nte na jinsa dan bai kashe wayar ba har ya
ago yana cewa, "t
nte gani nan zuwa ina A
cha
in?" "Gamu dai mun baro gidan Dada
in tana can sashenta." "To t
nte sai na iso." Yafa
a yana kashe wayar tare da maida akalar wayar tasa ga A
cha, kusan kira biyar ya yi mata bata
aya ba, kiran t
nte ya sake yi yace taje ta dubata yakirata har su biyar bata
auka ba ko lafiya take, "lafiya kalau take ina ga dai bccin ne ka kwantar da hankalinka babu wata matsala." "To t
nte" ya
are zancen yana kashe wayar snnn ya koma cikin office
in fuskarsa
auke da farinciki yana basu ha
urin jiran daya barsu sunayi tare da janyo files dinsu
aya bayan
aya ya shiga samusu hannu yana murmushi ba tare daya sake tambayarsu kalma
aya ba ko sake neman
arin bayanin da
azu yakeyi suyi masa, hakan kuwa ba
aramin mamaki ya basu ba Alhaji Souleyman ya kallesa ha
e da cewa, "Alhaji Mutallab bamu
arara yimaka bayanin yadda abun yake ba amma duka ka saka mana hannu." Dai-dai lokacin da yakeyiwa file na
arshe signing kenan yana gamawa ya rufe tare da
auka ya mi
a masu yana cewa, "Kada ku damu Alhaji Souleyman, na yarda daku nasan baza ki ta
a cin amanata ba, dan haka kuje satin nan zan turama kowanenku abinda ya dace kamar yadda yake a rubuce." Hannuwa suka mika masa suna fuskokinsu cike da farincikin wannan karamci daya yimasu suna godiya tare da mi
ewa zasu tafi Alhaji Souleyman yace, "Muna godiya Alhaji Mutallab, in Sha Allah zaka samemu masu tsare amana da kuma cika al
awarin, We're rejoices with you ranka ya da
e".

Yafa
a ganin irin tsantsar farincikin dake shimfi
e akan fuskarsa Mutallab daya kasa
oyuwa duk da baisan koma meye ba, amma haka kurum yaji cewa ya cancanci su tayashi farinciki koma meye, "Thank you." Mutallab yafa
a yana mi
a masa hannu suka yi sallama sannan suka tafi shima ya shiga ha
a inasa-inasa yana barin office
Kwance ya tadda ita tana bacci har lokacin ya ajiye ledar daya tsaye ya siyo mata makulashen da kwana biyu take aza masa rigimar sawowa ashe bai sani ba babynsa ne ke sata haka, gabanta ya du
a yana kallon fuskarta da sai baccinta takeyi hankali kwance cike da farinciki, murmushi ne ya su
uce masa tuni cewa shima yakusa zama bana zai fara ganin yara acikin gidansa, ri
o hannunta yai ya sumbata yana kallon fuskar Tata ha
e da cewa, "Thanks Mon Amour, Allah yai maki Albarka sleeping beauty na." Tare da sake sumbatar hannun nata yana shafawa a hankali sonta na da
a shiga zuciya da kuma gangar jikinsa, Ganin ta mirgina fuskarta takoma kallon rufin saman
akin tana wani turo baki ya sashi sakin
ar dariya yana kai hannunsa a saman cikinta yana shafawa yake cewa, "
ar rigimata soon takusa zama Momy." Yadda taji ana yimata wata irin shafa aciki ya sata zabura ha
e da bu
e idanuwa dan ta tsorata, tana ganin shine ta saka mashi kukan shagwa
a tana dukan
irjinsa ha
e da cewa, "Why m
ri am scared." Cikin Muryar bacci tare da fa
awa jikinsa ganin yanda ya bude mata hannayensa yana murmushi bayan ya zauna abakin gadon, har lokacin bacciine a idanuwanta dake kunshe ya
ago fuskarta yana cewa, "Am so sorry duk baccin ne haka ko sannu da zuwa bazan samu ba Mon Amour?" Saidata zagaye hannayenta da jikinsa sannan ta
ago idanuwanta dake lumshe a shagwa
e tace, "To ba kaine ba." Tana sake shigewa cikin jikinsa, sumbatar
aramin bakin nata yai kafin yace, "Mon Amour dama ciki ne dake shine baki fa
a mani ba?" A
an zabure ta tashi tana wartsakewa daga baccin da takeyi take cewa, "M
ri wane irin ciki kuma?

Pls kadena mun irin wannan wasan idan ba so kakeyi na shiga damuwa ba?" "Am serious Mon Amour ciki ne dake, ashe zamu haifu ni dake
auke t
nte takirani take sanar dani." Da sauri takai duka hannayenta a saman cikinta tana kallonsa idanuwanta cike da
walla cikin wata raunanniyar murya tace, "M
ri da gaske kakeyi?

Taya haka tafaru?

How ban sani ba?" Tana runtse idanuwa wasu hawayen farinciki na sauko mata, ta daya bangaren kuma zuciyarta ta shiga wasiwasi anya da gaske t
nte takeyi kuwa?

Ji tayi ya kwantar da ita tare da hawa kanta yana cewa, "Kamar haka Mon Amour." Yafa
a Yana
ari
age doguwar rigar dake jikinta tare da ha
e bakinsu yana mata wani irin passionate kiss, sai da tayi da gaske ta iya turesa ya fa
a ta gefenta yana dariya, "
an turo baki tayi ha
e da cewa, "Meye haka kuma muna serious magana dan Allah." "Eh wai na gwada makinta yanda akayi kika samu cikin tunda naga tambaya kikeyi wai ya akayi haka tafaru bayan kin gama shanye da
i ki." "Kai ko?" Tafa
a tana yowa kansa tare da hayesa, "Am so much happy m
ri wai nice zan zama uwa bayan nagama fidda ran samun haihuwa nan kusa." "Ai na fa
a maki cewa kada mu ta
a fitar da tsammani ga rahamar Allah, gashi yanzu kin gani ya nuna mana ikonsa alokacin da yaso ba tare da mun ma sani ba." Lamo tayi saman
irjinsa tana sauke lumfashi tace, "Tabbas haka ne m
ri alhamdulillah." Zagayeta yayi da hannayensa sosai ajikinta sannan ya mirgina ya dawo samanta ha
e da cewa, "Bari na baki babban tukuici daga nan sai mu gaisa da babyna." Ya ha
e bakinsu waje
aya batare daya bata damar sake cewa komai ba suka shiga faranta ran juna suna masu gode masa da wannan kyauta da yai masu, duk da har lokacin A
cha ta kasa gasgata cewa akwai ciki ajikinta kamar yadda wata zuciyar ke tabbatar mata da t
nte baza ta ta
a yin
arara ba tace tana da ciki idan har ba tada shi.
***************
A police station kuwa yaron da aka kama da taimakon Aryan da sukayi bincike ba
aramar wahala farouq mijin Afrah yasa aka bashi ba akan sai ya fa
i wanda ya turosu, abun mamakin ma
aya daga cikin yaran shagon Mutallab ne wanda tuni hankalin Idris ya tashi da aka sanar dashi, kasa kiran Mutallab yai ya sanar dashi har sai da Aryan yakira Mutallab
in ya sanar dashi cewa a binciken da akayi anfani akwai sa hannun daya daga cikin yaran shagonsa wajen sace Afrah, nan ya labarta masa yadda akayi aka kamo yaron, tsabar mamaki kasa cewa komai Mutallab yai dan yaron na
aya daga cikin amintattunsa, "Shiyasa nake nuna maka cewa kadena ba yaran nan dama da yawa da zasu ri
a shiga jikinka MAM, mutum ba abun yadda bane wallahi saboda yadda duniya ta lalace yanzu, koma dai me ake ciki zan sake kiranka zan kuma turo maka lambar inspector Kabir ya fadada maka bayanin da suka samu a hannun yaron duk da har yanzu ya
i magana amma na tabbata zasu sashi yayi." "Nagode Aryan bari nakira Idris." "Ok to ba damuwa sai munyi waya." Aryan ya fa
a yana kashe wayarsa tare daci gaba da
an aikace-aikacensa na office da yakeyi.

Kira uku Mutallab yai wa Idris bai
aga ba sai ana hu
u, "Idris lafiya wai meke faru ne?" "Lafiya kalau Alhaji Mutallab, ba abinda ya faru?" "Kadena
oye Mani komai ka fa
a Mani gaskiya yanzu muka gama waya da Aryan yake sanar dani cewa an kama cikin yaron shagon nan." Idris Dake tsaye baisan lokacin daya nemi waje ya zauna ba wani zufa na keto masa, taya wannan batun yakai kunnensa duk fafutukar da yakeyi na ganin ya magance matsalar, "Idris baka jina ne." "Kayi hakuri Alhaji abun ya bani mamaki nima sanin irin amincin dake tsakaninmu da shi Murtala amma yayi mana haka, nasan baka
asar shiyasa nayi tunanin handling komai kafin kadawo ya zama case
in ya mutu saboda kada mutane suyi kallon dan yana aiki
ashinmu za'a bishi da wannan
azafin." "What?

Me kake fa
a Idris?
Chapter 30 · 0% Book details