Sashe 25
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rungume yake ajikinta yana aika mata da sa
onni masu rikita kwakwalwa tun tanajin kunya har yakai da bashi martanin da ya zame mata sai kace yaro saboda shiririta nan tashiga aika masa da nasa karatun har sai da tabbatar ya haddaceshi.
Ahankali yashiga sauke numfashi yana fa
in " Afrah na ina kaunar wallahi.
" kamin tabashi amsa wayarsa tayi kara yasanya hannu ya dauka yana karawa akunne ha
e da saita muryarsa." Dady barka da asubahi yafada suna gaisawa " " Farouk afwan na kiraku da safe ya diyata dafatan kuna lafiya," " Lafiya laou muke dady Allah yasa nan kalou." " Maganar wanda suka sace afrah ne daman nakeso nayi maka ankama wani yaro yanzu haka yana hannun hukuma." " Really dad?" " Sure farouk yanzu dai suna hannun hukuma idan kasamu dama sai kaje ko?..
" Badamuwa dad zanje inshaaAllah."
****
Muje ki gyara da
in ko?
Mumy tafada tana kallon meenal hakan yasaka tabita abaya tana dan kunnunai haka mumy tatsaya akanta ta nuna mata yadda zata gyara da
in hatta bedsheet sai daya koya mata yadda zata gyarashi duk da sai da sukayi gyaran kusan sau 5 kamin meenal din tayi daidai da yadda mumy takeso sannan ta kyaleta nan ma bandakin sai data tsaya akanta ta nuna mata yadda zata wanke ko'ina daki daki.
" Wash wallahi mumy nagaji." " Kema kyaji dadi ajikinki meenal ba'a san macce da son jiki ba."
****
Akwana atashi babu wuya agurin Allah
an saudia sun dawo inda karatun Aicha yafara zafi sosai, haka kuma matar walid itama tasamu karuwa ta haifi
a namiji wanda aka saka masa sunan Abbanta anyi budiri itama ba kadan ba.
" menene naga kinyi tagumi?" " Anya wannan matsalar haihuwa ba daga gareni take ba ma ch
?" " Nace miki kidaina damuwa ko?
Ai ita haihuwa lokaci ne Amma kamar yadda kikace zamuje muga likitan Amma ba ke kadai ba tare zamuje adubamu duka dan sai ta iya yihuwa matsalar ba ke kadai bace ba hardani kokuma ni ne ma.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA TAKWAS
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Zaro idanuwa A
cha tayi jin abinda ya fa
a cike da mamaki, taya zai ce kilan matsalarsu ce bayan matarsa ta taba samun ciki har sau biyu?, ssannan su maza basu fiye yarda cewa matsalarsu ce idan mace bata haihu ba shiyasa sam basa son zuwa asibiti,
aidaikunsu ne ka
ai keda ilimin gane cewa ita matsalar rashin haihuwa wato (Infertility) a turance takan iya zama daga wajen namiji ko kuma wajen mace, wani lokacin duka mata da mijin za'a iya samun matsalar daga wajensu, shiyasa a
a'idance idan ana don magance ta ko samun waraka to dukansu ya kamata suje koda kuwa
aya daga cikinsu
in ya ta
a samun haihuwa a baya.
"Min Amour ya akayi naga kin shiga dogon tunani haka?" Taji Muryar Mutallab ya fa
a yana dafata, sai data sauke ajiyar zuciya cikin sanyin jiki sannan tace, "Mon Amour me zaisa kace
ilan matsalar taka ce bayan sau biyu ana samun ciki agidan nan." Runtse idanuwa yayi tunowa da wannan miji ha
e da cewa, "Hakan bazai zama hujja aguna ba da zan tattara duka laifin na maida akanki koda ace ma an haifa mani yara agidan, kawai kishirya zuwa
arfe sha biyu zanyi waya da Dr Hussain abokina ya ha
a mu da kwararriyar likitan mata da zamu gani." "To Shikenan bari na hakura da zuwa school yau tunda dama lecture
in sha biyu zamuyi." "No Bari nasake kiransu miji ko zata iya bamu wani lokacin." Ya
are zancen yana mi
a mata hannu ta
ora masa wayarsa dake hannunta, cikin mintuna biyar ya kira Dr khadija sukayi magana, nan tace masa ba damuwa ta sake saka masu appointment zuwa
arfe goma yayi mata godiya sannan ya kashe wayar yana kallon A
cha dake faman turare closet din kayansa data gama shiryawa da aka kawo masa wanki, "To kin ji zamu iya tafiya nan da
arfe goma, kinga zuwa
arfe sha biyu
in idan muka kammala sai mu wuce n ajiyeki school ko kuwa?" "Eh hakan yayi ranka ya da
i." A
cha tafa
a tana murmushi, kamo
ugunta yai ya janyota ya yimata mazauni akan cinyarsa ha
e da cewa, "Ina son
amshi A
cha turaren nan ya yimun da
i sosai." Ya
ago hannunta yana sumbatar tha
e da kallon cikin idanuwanta.
Murmushi ta saki tana shafa gefen fuskar tasa da
aya hannun nata kafin tace, "M
ri ai
amshi rahamane, wannan ha
in musamman nakoyesa dan kai ka
ai, kuma ina da tabbacin mijina ka
ai ne akeyiwa amfani da irin wannan
amshin." Hannunta da take shafa gefen fuskar tasa ya janyo yai masa kiss tare da cewa, "I love everything about you Mon Amour." "Me too m
ri tashi' muje muyi breakfast kafin lokaci ya karasa." Ta mi
e tana ri
e da hannunsa har zuwa kan dining ta janyo masa kujera ya zauna, bayan sun kammala ya fice zuwa sashen t
nte da ayanzu take ita ka
ai ita kuma ta koma ciki ta
auki mayafinta da handbag
inta ta same shi acan, "A'a A
cha yau ba'a fita dawuri ba?" "Eh t
nte bana da lecture
in sassafe shiyasa, ina kwana?" "Lafiya kalau A
cha, Allah ya tsare yabada ilimi mai albarka" "Amin T
nte." Tafa
a tana bin bayan Mutallab daya fice yana yiwa t
nte sallama.
Zaune suke gaban Dr khadija dake rubuce-rubuce a file kafin ta
ago kanta tana ajiye biron hannunta ha
e da gyara zaman gilashi idanuwanta tace, "Ok naji duk bayananka Alhaji Mutallab dana ita uwar gida, ita wannan matsalar ta rashin haihuwa kamar yadda kuka sani ba sabon abubane da zaisa ku tayar da hankalinku ko ku shiga damuwa saboda Allah shi yake badawa aduk lokacin da yaso a kuma lokacin da yake ganin ta dace, wani lokacin matsalar na zuwa ne daga wajen macce idan aka jurewa zuwa asibiti sai kaga daga baya itama andace ta samu haihuwar, wani lokaci daga namiji ne kuma wanda mafi aksari sunfi bada matsala da rashin bada ha
in kan da za'a shawo matsalar a asibiti saboda basa don zuwa, wanda da ace zasuyi hakuri su rika daurewa suna zuwa ana dubasu kamar yadda matan keyi sai kaga
ar damuwar data hana haihuwar ka
an ce kuma ana maganinta sai haihuwar ta samu, ko kuma ya kasance duka miji da mata kowa nada matsalar, idan suka tafi asibiti tare aka dubasu sai a magance matsalar cikin sau
i wanda hakan ne yakamata ace duk wasu ma'aurata dake fama da wannan matsalar sunyi kamar dai yanda kukayi
in nan." Sai data nisa sannan taci gaba da cewa, "Yan zu akwai gwaje-gwajen da zamu baku kuke dakai da ita duka kuyi sai ku kawo mana sakamako mu gani, amma kafin nan zan rubuta maku magungunan daya kamata kuje kufara sha dukanku, "Ok Dr muna godiya." Mutallab yafa
a yana gyara zamansa, gwaje-gwajen da zasuyi tarubuta takira wata nurse ga mi
a mata tace taje dasu lab, wu
anda kuma ake bu
atar sai sunje gida tami
a masu a hannunsu tace zasu iya zuwa ko wani wajen ne da suke bukata suyi sukawo mata result.
Godiya yayi mata sosai sannan sukayi sallama suka tafi, sai da suka fara zuwa lab aka di
i jininsu da sauran abinda ake bukata daga wajen A
cha kafin suka tafi ya ajiyeta makaranta shi kuma ya wuce shago..
***********
Kwance Mommy take yau tana fama da zazza
i sosai dan har Asiya tazo dubata, Meenal ce a kitchen tana girki Asiya na tayata suna fira sai ga Kamal ya shigo, yana jin tashin Muryar mutane a kitchen din ya nufi can, atare suka juyo ita da Asiya jin motsin mutum a bayansu, "Sannu da zuwa ya Kamal" "Yauwa Asiya, shigowar yaushe?" "
azu." Ta bashi amsa ata
aice tare da wanke hannunta data gama tu
a tuwon semovita da take nunawa Meenal, kallon Meenal Kamal yai ha
e da cewa, "Ke kam kinji mugunta Meenaluwa, daga zuwan yarinya har kin sata aiki?"
"Da Mommy zakayi ita data sakata bani ba." Tafa
a tana balla masa harara, sai da yayi dariya idanuwansa nakan Asiya sannan yace, "Ba dole ta sata ba tunda ke baki iya ba, ko da yake ba laifi yanzu naga kina koya." "What ever dai ba gareni farau ba itama koya tayi." Ta bashi amsa tare da sakin tsaki tana barin kitchen
in cikin jin haushin yadda yayan nata ya yarfata, Asiya dai bata ce komai ba ta shiga gyaran kitchen
in dan sun gama girkin, tuwon kawai take jira ya sake silala sai ta kwashe, magana kamal ke son yimata Amma ya kasa, tsawon watanni biyar kenan yana don tunkarar yarinyar ya bayyana mata soyayyarsa amma yakasa saboda rashin samun fuska daga wajenta, ko yaushe zasu ha
u zata gaishesa cikin girmamawa amma fuskarta a ha
e, wanda hakan ke saka shi jin tayi masa wani irin kwarjinin da bazai iya fuskantarta ba, wani lokacin ma sai yaga fuskarta ta koma tamkar ta Mommy idan tana cikin yanayin rashin wargi tattare da ita, wata irin ragguwar ajiyar zuciya ya sauke yana kallon yadda Asiya ke aikinta cike da natsuwa kafin ya aro jarumtar da shi kansa baisan yana da ita ba ha
e dayin gyaran murya yace, "Amm.. nazo na tayaki aikin tunda ta tafi?" Yadda ta
ago kai ta zuba masa idanuwa jin abinda yafa
a ya sashi jin gabansa fa
uwa tare da
aga hannuwa yace, "Oh!
So.sorry." yana
an ja da baya kamar mai tsoronta, dariya ya bata dan haka sai kawai ta juya tana murmushi, tana sane da yadda ya kwaye mata amma ya
i basa fuska don kar yaga damarta duk da itama
in tana sonsa, muryarsa taji yana cewa, "Pls can i get your number Dan Allah?