Sashe 33
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu ma tana kwance wanka tayi tafito wani mini skirt da vest tasaka saboda nauyi yanzu kayan suke mata ajikinta shiyasa Bason sakawa." " Aicha sannu kinji ko dai asubutin zamu koma ne?" " abin kauna anta zuwa asubutin kagafa babu abunda suke dirkamin sai ruwa dada tacemin inyi hakuri laulayi na
an lokaci ne kuma yau ma nadanji kwarin jikina bakamar jiya ba." " Sannu Allah yarabaku lafiya ni zan fita yanzu masu shigowa jaje tante tace musu bakyanan kawai dan kinga baki iya wannan hayaniyar yanzu ki kwanta ki huta duk abunda kike bukata kya kirani awaya kinji." " Ina zakaje?" "In son naje naga Idriss ne." " Banason zargin kowa amma abin
auna duk wanda yake maka ayyukan nan wallahi na jikinka ne kaduba jiya daga dawowarmu abinda yafarau dan Allah, Allah dai ya takaita mana, ni wallahi in na tunama gabana faduwa yakeyi Allah yakara tsareka daga sharrin makiyanka mijina ya kula da lamarinka." "Amin Karki zargi kowa matata rayuwar duniyar nan bata taba tafiya batare da tsananin jarabawa ba." " Tohm Abin Kauna Allah yatsare." " Take care love ki daina tunanin nan kinji Allah
adai ke karewa kuma shi keyin yadda yaso asanda yaso kinji." Daga masa kai tayi tana gyara kwanciyarta dan bacci takeji sosai.
**********
Meenal kuwa haka tafita daga gidan ba tare da tadamu da maganarsa ba nan tasamu Napep zuwa gida duk da yadda take tsoro hakan bai hana takarasa ba tabawa mai Napep kudinsa tashige gidansu batare da takalli kowanne ma'aikaci ba, ko data shigo mumy na zaune tana cin abinci daga kai tayi ta kalleta tace " Meenal lafiya dai?" Kuka tafashe mata dashi tana zama kusa da'ita nan tashiga gayamata yadda sukayi." Akan dan wannan shine zakiyi fushi haba diyar kirki rayuwar nan sai da siyasa kina kallo Allah yabaki miji nagari mai kaunarki." " Amma kuma yaransa yan iskane Mumy basuda tarbiya " " Kul nakarajin kinfadi haka kiyi hakuri yanzu dole lamarin sai kinsaka siyasa aciki kinji yanzu da suka cinye abincin da bakiyi musu magana ba sai ki tashi ki girka wani idan mahaifin nasu yazo sai gayamasa cikin dabara da siyasa ba da sunan kai kara ba suma yaran kina sakar musu kome zasuyi kada ki taba nuna kin damu yanzu da kika bar gidan ai murna zasuyi ki tashi ki koma kada ma kibari dadynku yadawo yasameki kinji." " Mumy in koma kuma.." " Dole meenal kina dai ganin yanzu ba auren ba mai rikeka tsakani da Allah ya kula dakai ci da sha da suttura shine aka rasa mutumin nan menene bayayi miki?
Kuma yaran nasa idan kika duba sun riga sun siye mahaifin nasu da siyasa kinga kuwa kome zakiyi laifinki zai gani dan haka dole kema sai kinsaka kissa duk yadda abu yadameki ki Nuna kamar baki gani ba, tashi muje na kaiki da kaina karki kara wannan shirmen." " Amma mumy Mutallab bayayimun haka kome nayi masa baitaba..." " Kul dinki meenal yanzu kinada wani nauyin akanki." Shiru tayi tana kara bakin ciki da dana sanin zamowa silar kashe aurenta na baya da tayi da Kanta."
Haka kuwa akai dan sai da mumy ta maidata har kofar gidanta ta tura gate tashiga ko data koma yana bangarensa mahaifin nasu dan haka sai data je can tafara bashi hakuri kamar yadda mumy tasakata kamin kuma yace mata tashirya zasuje wajen ubangidansa da barayi suka shigar musa jaje.
Batare da musu ba haka tashirya suka wuce, wani irin tashin hankali ne ya mamayeta da taga sun nufo
ofar gidan Mutallab, wai dama shine uban gidan nasa?
Ta tambayi kanta cikin zuciya ha
e da cewa, innalillahi wa inna ilaihirrajiun kamar zata saka kuka tace su juya amma tasan bata da damar cewa haka don yasan ko waye mijin nata, dakyar ta iya boye yanayin data shiga da damuwa suka shiga ciki aka yimasu iso ciki amma shi baya nan baya nan sai Tante da Aicha ne suka tarbesu hade da godiyar jaje da sukayi musu, haka yasa ta
an ji sanyi ha
e da samun sassauci aranta tana kallon A
cha data sauya cike da mamakin dan matashin cikin dake jikinta
aya fito, wata nadama da dana sanin abubuwan da tayi masu acikin gidan tasa tafashe da kuka tare da basu hakurin abunda yafaru abaya dan tasan kowannen su bata kyauta masa ba, murmushi sukayi duka suka amsa mata da ba komai tace su bata lambar Afrah da yanzu suka koma London da zama zata kirata itama ta nemi afuwarta sannan sukayi sallama t
nte ta rakota har waje suka gaisa da mijinta da yagama waya da Mutallab yana sanar dashi cewa gashi sun zo yimasa kaje shi da iyalinsa basu isko shi ba yayi masu godiya yana sheda masa cewa ya
an fita.
Bayan sun gaisa Meenal ta shiga suka wuce, gidan yaya kamal ya wuce da ita ta dubo
arsa mai sunan mahaifiyarsu data rasu suna cemata Mahmah itama da batada lafiya sannan suka wuce gida.
*************
Duk yadda Jidda take kokari sai data kai bata iya kula da Umma yanzu saboda komai yanzu agurin takeyi duk wanda ya
alleta sai ya zubar mata da hawaye ga wari da takeyi da zarar ka dosota yanzu ma jidda ce tatafi bangaren mahaifinsu a guje tana sanar masa cewa " Umma bata motsi Abba." Haka suka dunguma har anty amarya sukayi asubuti da'ita suna zuwa akace ai ta mutu Nan fa kowannensu yashiga hawaye bakaramin tashin hankali abba yashiga ba Anty amarya kam duk ta firgice tana kara tsoron wannan duniyar mai wuyar sha'ani.
Kamin karfe 2 ansanar da kowa jana'iza har yan uwanta na kauye inda kowannensu yaki zuwa sai dai su Mutallab ne sukayi mata sallah Aka
aita gidanta nagaskiya.
Haka akayi zaman makoki Asiya ma sai datazo.
Bayan kwana biyu Mutallab ya
okarta takarfi da yaji aka fidda Idris duba da yaron yaji sau
i akan zargin da ake yimasa tunda bai mutu ba, yaran da suka shiga wajen fashi gidan Mutallab kuwa aka ha
e su da yaron shagonsa akaci gaba da gana masu azaba akan su da
i wanda ya turosu amma sunki fada, hakan yasa inspector Kabir ya sake musu nau'in azabar da tasa yaron shagon Mutallab dake
arin mutuwa fa
in "nagaji da Wannan wahalar damu da kukeyi zan fadi wanda ya turomu." Yafa
a yana kuka saboda tsananin azabar da sukasha.
Inspector kabir ne yace, "Muna sauraronka." "Wallahi duk abubuwan nan da mukeyi Aryan ne yake sakamu duk abubuwa." "What?" Inspector Kabir ya fa
a cikin tsananin firgita har yana waduwa zaune, bai
ara shiga tashin hankali ba da tabbatar da zancen sai da yaron yace abashi wayarsa ya kunna masa recording kala kala da sukayi dashi." " Innalillahi wa'inna illahirrajiun!" Yafa
a tuna yadda ake faman fa
i tashi da Aryan
in ganin anbinciko masu sa hannu a case
in, tabbas makashinka yana tare dakai idan kuwa haka ne dole yau ba gobe ba su kamosa, take ya ha
an sandan da zasu je kamo Aryan ba tare daya tsaya jiran komai ba dan duk wata sheda da suke bukata ta kamasa akan zargin suna da ita a hannu, motoci biyu inspector Kabir ya ha
a suka nufi gidan Aryan
in, yana tsaye agaban madubi yafito wanka yana shiryawa inspector Kabir yakira wayarsa, cikin gwanewa da iya makirci ya
aya yana cewa, "inspector Kabir ya aiki?" "Alhamdulillah gani kofar gidanka mun samu wasu bayanai." "Very Good Bari nakira MAM yanzu?" "Ni kafito mufara yin magana tukuna." Inspector Kabir yafada cike da mamakin Aryan da duk wu
annan abubuwan da suka faru basu saka yanar alama
aya da za'a iya gano shi ba, suna tsaye yafito gabansa yai wani irin fa
uwa ganin
an sanda cike a
ofar gidan, bai kai ga yin magana ba inspector Kabir ya
aya masa ankwa ha
e da cewa, "You are under arrest." Wani fizgo kai Aryan yayi da karfi yanayin fuskarsa na sauyawa zuwa ta ainahin mugunsa yace, "under arrest inspector Kabir akan me?" "Idan muka je can zaka ji." Inspector Kabir yafa
a cikin sanyin murya yana saurin ri
osa ganin zai komawa ciki tare da saka masa ankwa aka jefasa mota yana faman fizge-fizge akan wane laifi yayi da zasu kama shi.
Haka suka isa police station aka karanto masa bayanin da yaransa suka yi tare da kunna masa recording daya gama tabbatar da cewa nashi ne kuma Shikenan asirinsa ya gama tonuwa, don haka duk tambayoyin da su inspector Kabir suka shiga yimasa bai ce uffan ba har suka gaji suka
yalesa, wayar Jalil inspector Kabir yakira ya sanar dashi halin da ake ciki yace ya bashi mintuna biyu gasu nan zuwa ba tare da yayi wani mamaki jin cewa Aryan ne dasa hannu akan abubuwan da suka faru, abu
aya ne ya bashi mamaki shine yadda ya tsaya yayi ruwa da tsaki wajen bincike bayan yasan shine
asurgumin mai laifin da suke nema yayita wahalar dasu.
Mutallab na zaune palournsa A
cha na gefensa shi kuma yana aiki da system
in dake gabansa Jalil yai sallama abakin
ofa ba tare daya shigo ba, sai daya ba A
cha izinin ta shiga ciki ta
auko mayafinta sannan yace Jalil ya shigo, gaishesa yafara yi kafin yafara yimasa bayanin da inspector Kabir yai masa, wani irin kallo Mutallab yaiwa Jalil na baka da hankali kafin yace, "Sun san ko waye Aryan kuwa awajena?
Sun san matsayin da yake dashi da zasu kamasa?
Look maza-maza ka kirasu ka sheda masu cewa su sakesa yanzu yanzu ko tashi muje naje da kaina don naga wannan binciken nasu sm bayanda alkibla sai laifi suke
orawa mutanensa." Ya
are zancen yana rufe system
in hannunsa tare da ajiyeta akan Centre table sannan yami
e ya shige ciki ya sauyo kayan jikinsa yana cewa A
cha data shiga kwantawa tayi zai fita amma bazai jima ba yanzunnan zai dawo.