Sashe 10
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma nagayamiki wannan barin gashin da kikeyi a hammatarki shine yake jawo miki wannan gumin idan kika aske bazakiyi ba, rannan fa ina kallonki bakiyi brush ba da safe and idan nayi magana kice na takura miki , nan nasaka su dada suka bani set na khumrah da turaren wuta tunda nakawo miki kikacemin kinyi kyautarsa wato ni mijinki banda darajar kisakamin ko?" " DanAllah ka kyaleni tunda kanada wata matar kaje kayimata fadan nan bani ba tafada tana tashi tabar masa gurin shima baice komai ba yafita zuwa shashinsa sai daya gama komai sannan yafito da shirin kasuwa Anan ne yashiga bangaren Aicha inda yatarar da'ita tana bacci hakan yasa baice mata komai ba sai ma rufe mata side din nata yayi da mukulli yayi mata magana akan tadinga rufewa idan zata kwanta dan tabbas meenal ta la
ene ko kaffara bazaiyi ba.
Yana fita ta shige bangaren su tante ko gaisawa basuyi ba ta kalli afrah hade da fa
in " ke ina abincina?
" afrah datake a kufule saboda jalil da yayi mata fada akan rashin zuwa gaida mahaifinsu ta kalleta tace " Kin ajiyeni ne nadinga yimiki girki kokuma biyana kikeyi da zakizo kiyimun tsaye akai kokuma baki kai macce ba da bazaki iya girkawa ba?" Da masifa meenal tace " Ni kikeyiwa rashin kunya?" Da zafi afrah tace " Uwatace ke da bazanyi miki ba." Tante dake fitowa ce tace " A'a afrah menene haka." Meenal datagama qoluwa tace ai ke kika sakata ina ganin dukkanin ku arzukin mijina kukeci ko dan nace ayi abinci dani shine kuma za'a gayamun magana." Duk da maganar tayiwa tante zafi sai kawai tashige daki batace komai ba " Malama kada ki zagar mana mahaifiya ki iya bakinki abinci ne bazamu kara dafawa da gardiyar da ko mijinta batasan tadafawa ba wallahi." " Ke har kinada bakin magana kin kasa samun mijin aure shine zaki zageni agidan miji naga mijin nawa ke ci dake." " Ke mijinki ne ni yar uwarsa ce kuma hakan dayake miki bakin ciki babu yadda zaki." " Nikam Afrah zokije mana gidan naku ki gaisa dasu tante tafada." " Ganinan mama tafada tana barwa meenal guri da borin kunya yaisheta tafita tana banka musu kofarsu.
" Afrah kidaina biyewa yarinyar nan nagayamiki ko?" " Amma tante zamu tsaya tana mai damu yan iska haba danAllah jiyama ina kallonta gurin sha biyu tana shiga shashin aicha da alama la
e take mata." Mamakine yakama tante tace " kai wannan yarinya Allah ya kyauta mata."
Meenal kuwa tana barin sashin nasu bangarenta tashiga dan Mutallab yahana su asiya zuwa gidanta yanzu dan abba yayimasa fada akan gidansa Bazai gyaruba indai yana barin umma da yaranta suna masa shige da fice shiyasa duk ya daka musu warning .
Mayafinta ta dauka da jaka da wayarta ta nufi gidan Umma dan idan tazauna anan zuciyarta zata buga ne dan yanzu ba aicha ce matsalarta ba kadai har ma dasu tante da afrah so takeyi kowannen su yabarmata gidan miji tahuta, haka tafice da motarta batare da tunanin ta kira wanda yajiyeta ta tambayeshi haka tayi ficewarta daga gidan ta nufi gidan umma.
Yadda take tafe take tanga
i sai yasa umma zuba mata idanuwa tana mata kallo tundaga sama har kasa kamin tace " Jidda menene haka?
" wani irin jan numfashi jidda tayi tace " Kijani kikaini sama sai ki cillarni ke umma zonan." Adan firgice umma tace nashiga uku na lallace menene haka nake gani Asiya umma tashiga kwala mata kira ji
inta na rawa asiyama dake dakinta tafito tana fadin umma lafiya" cikin rawar jiki ta nuna mata jidda dake faman bin bango tana abun bugaggun yan maye " Yanzu jidda duk fadan danayi miki bakiji ba?
Sai da kika koma gidan jiya?" " Au kinsani dan ubanki baki sanar mini ba yau nashiga uku na lallace maza ban mayafi adaidai wannan lok'acin meenal tashiga hakan yasa umma jan hannunta kada taga halin da jiddan take ciki tace " Muje muje meenal ke ajiya ki rufe kofarku kada kisake tafita." " Wallahi nima hankali ba akwance ba umma ashe nazo adaidai." Umarni umma tabata akan taja mota su tafi tafiyace mai dankaren nisa sukayi kusan awa daya sannan suka isa wani babban daji mamaki ne yakama meenal ganin mutanen da suka tarar halan yasakasu dole da basaso suka hau layi.
Hankali atashe yake boka kataimaka min diyata da yarona suna...." Kitashi kitafi kitashi kitafi suna konamu bamu da wanda zai iya aikinki nagayamiki." Umma datashiga hawaye tanayiwa boka magiya tace " Kataimaka mana dan girman Allah boka." " kifita ko nasaka miki ciwo hakan yasaka umma fashewa da wani azabben kukan da yasaka mikewa tafita zuciyarta tana mata rada
i " boka nikuma...bata karasaba yace " Kishiyarki da yanuwansa ko?" " kifidda hannu akansu dan kuwa babu tasirin aljani aji
in wanda suke ambaton Allah wanda suke neman tsari safe da dare bama iya aiki akan wanda suke kokarin ganin sunyi alwala ha
e da neman tsarin Allah kamin suyi bacci." Cikin meenal ne yaja kara tace " To boka yanzu me zanyi." " Ki fidda kanki aci
in lamarinsu inagayamiki ki fidda." Jiki dai du
ansu babu kware haka suka kamo hanya sukayo gida Amma meenal datakejin Sam bata iya hakura nan tasaka umma nuna mata wanni gurin amma kusan dai magana Daya ce.
Sai wajejen 1 sannan tafarka daga baccin daya tasheta jin har yanzu tana jin
an zafi yasata ha
a ruwan zafi da
an salt acuki tashiga bakaramin dadin sit bath dinnan takeji ba dan kuwa yanzu batajin zafin ko
adan hakan yabata damar Nufar bangaren su tante ta gaidasu daga nan ta
an tsaya hira har Afrah take sanar da'ita tadinga rufe kofar shiga bangaren nata dan taga meenal tashiga jiya ci
in dare.
Da
an mamaki Aicha ta amsa mata amma bata nuna komai har ci
in ranta ba daga karshe dataga kamar sirrin ran nata yana kokarin bayyana afuskarta sai tayi musu sallama tafita, lamarin kishiryar tata ya
an fara bata tsoro Amma inshaa Allahu zata dage da Addu'a da neman tsari akanta, cikin rashin jindadi tashiga gyara bangaran nasa wanda tana ci
in aiki taji alamun bu
e gate da shigowar motarsa bai dade da shigowa saman ba taji motar meenal itama tashigo a gaggauce ta nufo saman nasa dan bo
an nata yabara kwalli yace indai sukayi ido biyu to zance zai canza aicha dake gefe tana masa sannu da zuwa meenal kuma shigowa tayi kamar an cillota tana muzurai kallonta yayi yace " Daga ina kike?" A
an da
ilr tana zuba masa idanuwanta tace " unguwa naje." Baice komai ba yace " good ." Sannu da zuwa Aicha tayo gaba zana kokarin karbar leda miko mata yayi sannan yami
awa meenal itama wani kallo tayi masa tace "
Wai
ai wanne irin zalunci ka
eyi tayaya zaka fara bata ledar bayan kasan Nice uwargidanka?
Wannan rashin Adalci har ina, kuma jiyama ina kallonka ita kafara bawa hannu kuka gaisa kafin kabani da safiya, Nice uwargidanka Ni tazo ta tarar Mijina ta aurar mun dan haka Ni zaka fara yiwa komai kamin ita.
Cikin wani sanyin murya yace " Kiyi magana a han
ali banason ihu sannan
ibude kunnenki kiji da kyau baku da bambanci dukanku, matana ne kuma ina
aunarku kada kikara kawomin shirme cikin zamantakewar mu, ina fatan
in fahimta." " Akan wannan kazamar yarinyar kake wulakantani
ar talakawa wacce ko
ar aiki bazan dau
eta ba?." Murmushi Meenal tayi tace " A kowanne lo
aci kina jifansa da
alamai marasa da
i alhalin Yana asama da
e shine mijinki shine farin ci
inki biyayyarki a garesa wajibi ne bansan kalar naki kishinba bansan yanayin tunaninki ba Amma kisani Mutallab Asad baya daga ci
in azzaluman mazan dakike yawan fada, ko baici darajarsa ta mijinki ba inada tabbacin zaici daraja ta mai kyautatamiki yabaki muhalli ga wadatuwar abinci ga suttura masu tsada ga motar hawa ga kalamai masu dadi, a iya
an zaman danayi dashi nafahimci mutum ne shi mai mutu
ar kiyayye dukkan wani hakkin dake
ansa!
Amma duk wannan Alkhairin nasa sai ki rufe idanuwanki ki zazzageshi aduk lokacin da kika ganshi a bangarena Ni ba diya bace ba?
Ko ba iyayene suka haifeni?
Kalmar ki daya Na auremiki miji, Zakiso Ayiwa
iyarki abunda kikemun?To inaso insani ke kadai Allah yace ya aura?
Ko bakida sanin shi mijin macce hudu ne?
Ban aure mijin kowacce macce Ba C'est mon mari pour (Mijina ne Nima) kada kikara cewa Na aurar miki miji dan Babu aya ko hadisin datace wacce aka fara aura ko wacce aka aura daga baya ba daraja daya suke ba kowannen mu akwai lokacin da Allah ya
addara masa zai aure mijinsa!
Zai iyayuwa kaddarar kasancewarki dashi itace akusa Nikuma tawa kaddarar ta kasancewa ta dashi sai yanzu ta wanzu, mijin mu ne kuma kowaccen mu
arkashinsa take mu darajtashi mukuma masa biyayya kamar yadda aka koyar damu a musulunci." Yanayin
allon da Meenal tashiga yimata tana jan tsaki ha
e da fa
in " Dallah
ar talakawa rufemun baki ke har zaki gayamin son miji?
Shekara nawa ina da
on soyayyarsa?
Munafuka kawai muzuba mugani ." Aicha ce ta kalli Mutallab da baccin rai yagama sauka afuskarsa ci
in sanyin muryar da batasan tanadashi ba tace " mon amour (masoyina) danAllah kayi hakuri muna tayimaka hayaniya a
anka." Ganin ya mi
o mata hannu yasata sa
in murmushi tana zama kusa dashi zuciyarta cike da zafin kalaman Da meenal tagayamata yo inba agaban mutallab ba ai da ko dambe sai sunyi wallahi amma zata mayar mata sai yafita.
" Wallahi bazaka taba cigaba ba indai zalunci kasaka agaba kuma Allah yasakamin tafada tana ficewa daga da
in " sosai kalmominta suka sakashi bacin rai har yana kokarin mikewa Aicha ta riko hannunsa.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA TAKWAS
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.