Sashe 34
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda suka isa police station
in har lokacin Aryan na zaune basu cire masa ankwa ba, "What!" Mutallab yafa
a cikin
acin rai ganin aminin nasa la
e da ankwa a hannu tare da
arasowa wajen yana cewa, "inspector Kabir wannan wane irin banzar bincike ne haka da zaku rasa wanda zaku kama sai aminina abokina, ko ka manta kowaye ka kama?
Aryan ne fa da atare kuketa fa
i tashi wajen ganin kun binciko wanda keda sa hannu akan wannan zancen."
"Ranka ya da
e.." "Shut up bana son Jin komai inspector Kabir maza ka kwance sa." Mutallab ya
are zancen a hasale fuskarsa jajir saboda tsananin
aci rai, ba musu inspector Kabir yaje ya kwancewa Aryan ankwar hannunsa ya
ago kai yana kallonsa ha
e da murza shatin ankwar data fito ajikin hannunsa, da sauri Mutallab ya
ara so ya ri
o hannun Aryan din yana dubawa kamar zaiyi kuka ha
e da rungumesa yana cewa, "Sorry abokina bansan abun zai kasance haka ba da tuni ba na dakatar da wannan binciken gaba
aya, kayi ha
uri Aryan..." Kafin yarufe baki yaji ya hankadoshi da
arfi daga jikinsa yana turasa har da kadan ya fa
i jalil yai saurin ri
esa su inspector Kabir sukayi kan Aryan Mutallab yai saurin dakatar dasu cike da mamaki yana
arin sake komawa wajensa, "Menene haka Aryan me yafaru abokin." Cikin
aci rai Aryan ke nuna sa da hannu yake cewa, "kada ka sake kirana da abokinka domin duk duniya babu wanda na tsana sama dakai Mutallab, me kake cewa?
Ina da matsayi da muhimmanci agunka?
To heel with that Mutallab!
Kai ba kwan kowa bane awajena face makiyi da akullum wayewar safiyar duniya ba nisa burin daya wuce na cilla rayuwarka cikin kunci da kuma garari, tun muna secondary na tsaneka ganin tare muka taso kuma tare mukeyi komai amma takowace fuska sai ka shiga gabana kafini, tun a waccan lokacin nake shirya yadda zan durkusar da rayuwarka har muka gama jami'a muka fara neman aiki amma nakasa saboda shegen taurin halinka da kuma naci, kaga matsayin da nake zaune akai a office
ina?
Naka ne domin kai ka samu aikin ba nuna amma sai da babu duk hanyar da zanbi da taimakon
an uwanka Jamil aka canza sunanka da nawa ya zama nine na samu ba kai ba!
Duk wani neman aiki da kakeyi nine nan nake zuwa na lalata ka a hana maka saboda bana son ka samu cigaban da zaka kasa zuwa neman taimako a
ashina, waccan ranar daka tara ku
i a asusunka da niyar yin kasuwanci ba kowa ya dauke ku
in ba sai ni, Ni ne nan Mutallab na
aukesu saboda kada ka samu sassaucin halin da kake ciki ko ka
an." Ya
are zancen yana juyar da kansa cikin matsanancin bakin ciki, Mutallab da idanuwansa suka cika tab da
wallon ya shiga girgiza kai yana cewa, "Ni Aryan kada kace mani maganganun nan gaskiya ne, ka ce mafarki nakeyi dan Allah." "Wannan ka
an kaji ma MAM." Aryan yafa
a yana takowa wajensa idanuwansa cikin nasa yana cigaba da cewa, "Kana so kasan waye yasawa shagunanka nafarko wuta?Ni ne nan Mutallab, waccan ranar ma daka ha
u da accident nine nan na tura akashe mani kai saboda bana son Jin daukakarka kwata-kwata sai gashi kasanar dani cewa a Niger
in ma ka samu haduwa da shugaban kasar shiyasa daka sanar dani zaka shigo na tura akashe mani kai." Sai daya
an ja baya ya nemi kujera ya zauna sannan ya sake kallonsa yana cewa, "Nasan yadda kake matu
ar son
anwarka Afrah shiyasa naso aurenta saboda na mallaki tarin dukiya daga wajenka amma kash sai ka nuna mani cewa kai ka
ai kake da iko akan dukiyar taka, hakan yasa na rabu da ita, ko ba komai nasan na bar mata rabon da zatayi jinyar da zata jefaka a damuwa, amma sai akayi rashin Sa'ar data iya jurewa ha
urin rashi na wannan abun ya sake bata Mani rai matu
a, ban tsaya a nan ba ganin duk abinda nakeyi kamar sake tunzura arzikinta nakeyi sai da nasa aka je aka balle maka shaguna sai dai kash kafin akwashe kayan dake ciki wannan banzar yaron naka Idriss ya ankara wannan dalilin yasa na tura aka kone shagunan gaba
aya kurunkus.
Kasan me zai girgiza ka?
Ni ne nasa aka sace Afrah ana saboda wawancinka sai ka kirani kana fa
a mani abinda nine da kaina na shirya hakan, tunawa da nayi cewa zan ribatu da Naira miliyan daya ga mijin nata bayan na samu makudan ku
i daga wajenka yasa banyi
asa a guiwa ba nakirasa bayan na tabbatar da lokacin yarana sun karbi kudi a hannunka kafin akarasa kuma sun gudu sai gashi banzaye sun sa nayi asara, amma ba laifi saboda na samu miliyan
aya awajen mijinta, daga nan ne kuma na samu inspector Kabir jin ansa ayi bincike muka ha
arfi dashi dan na kawar da hankalin bincikensu akaina, na kuma yi kokarin ganin na maida zargin duka akan babban yaronka wato Idris ganin yana
arin saka mani ido, na sauya abincin da zai kaiwa yaronka na shago dake mani aiki da mai guba saboda yaci ya mutu ace Idris ne, daga nan na huta da tashin hankalin dana shiga na kama yaron da akayi dan kada asirina ya tonu, ana haka ne kuma ka sheda mani cewa zaka dawo saboda Idriss, nasan komai zai iya kwa
e mani shiyasa na tura yarana su farmakeka agida, na kuma basu izinin kasheka saboda ayi tunanin Idris ne ya turosu, nasan zai nemeka sai na ha
a baki da dan sanda aka bashi Aron waya yayita kiranka bai samesa ba, da wannan hujjar naso
an sandan ya bada sheda akan cewa shi ya ara masa waya yakira yaransa su kai maka fashi ba tare daya san zaiyi hakan ba, sai dai kash gaba
aya wannan bawan inspector ya bata komai."
"Dama ai 99 days is for tip 1day for the owner, tsakaninmu dakai Allah ya isa bamu yafe maka ba wallahi Nuhu azzalumi
oye." Jalil yafa
a hawaye na sauko masa a idanuwa, dariya Aryan yai ha
e da cewa, "Easy Jalil na manta kaina ban fa
a maka ba naso kauda kai gaba
aya a doron duniya na shafe tarihin rayuwarka ta hanyar turo maka mugun asiri ajikinka, nayi amfani da damata ina sake kawo maka magungunan da sukayi ta tsananta ciwon amma sai waccan banzar t
nte take ko waye ta bata mana shiri." Bai
arasa ba Mutallab da idanuwansa sukayi jajir yayi kansa jin abinda ya fa
a na karshe akan t
nte da yakeyiwa kallon uwa ya cacumo wuyan rigarsa yana cewa, "Why Aryan?
Kada ka kuskura ka sake aibata mana uwa, babu banza irinka dake wofantar da alaka da sha
uwa hadi da amintakar dake tsakaninmu." Ya
are zancen yana fashewa da kuka tare da sulalewa
asa, shi kuwa Aryan dake faman kwasar dariya su inspector Kabir daya gama nadar bayanan da yayi da bakinsa a waya suka kamewa suka jefa cell sai dariya yake kwasa kafin daga bisani suna rufesa ya fashe da kuka, kukan da yakeyi ba dan nadama ba sai dan ba
incikin kasa ganin bayan Mutallab da yai har zuwa wannan lokacin da yazo hannun hukuma. (Hmmm Allah ya rabamu da sharrin hasada da ba
inciki domin duk sune suka kai Aryan a wannan halin da yake ciki)
Nan inspector Kabir yadawo suka shiga ba Mutallab baki da atake yaji wani zazza
i ya rufesa tare da tabbatar masa da cewa zasu gurfanar da Aryan agaban kotu ta yanke masa hukuncin daya dace dashi tunda suna da shedu da kuma hujjoji dan ya nadi duka bayanan da Aryan
in yayi, da kyar Jalil ya lallaba Aryan suka koma gida cike da damuwa yana
ara jin tsoron halin mutanen duniya.
Sati biyu bayan gurfanar da Aryan agaban kotu tare da shedu da kuma hujjoji ba tare da yaba Shari'a wahala ba ya amsa laifinsa, hakan yasa kotu ta yanke masa shekara goma agidan yari tare da horo maitsanani bisa laifin garkuwa da mutane, kokarin kisan kai HA'INCI da kuma fashi da makami ba tare da beli ba, sai kuma tarar Naira miliyan ashirin da zaya ba Mutallab na asarar daya yimasa, da dubu ashirin na
azafin da aka yiwa Idris da zaya bashi bayan kotu ta wankesa, yarana ma kotu ta yanke masu hukuncin shekaru goma gidan yarin tare da horo mai tsanani.
Sai alokacin Aryan yafara nadamar abunda ya aikata ganin yadda iyayensa da matarsa ke kuka, ga dukiyarsa da yake ganin ya tara duka za'a ha
a dole abiya tarar da kotu ta yanka masa kamar yadda ta bada umurni.
Take labari ya kara
e gari na cin amana da zalincin da yaiwa abokinsa Mutallab duba da yadda akasan irin kusancin dake tsakaninsu, wasu na tur da halinsa wasu na godiya ga hukuncin da kotu tayi masa daidai da laifin daya aikata.
T
nte kam kasa cewa komai tayi a lamarin in ta tuna irin fa
i tashin da Arya
n yai da Jalil da baida lafiya da bazaka ta
a yarda cewa zai iya cutar dasu ba in ba dan yafa
i da bakinsa ba, Afrah kuwa da taji tayi kuka sosai na tausayin
an uwan nata daya
auki Aryan tamkar
an uwa sai gashi ya cutar dashi, dama tun lokacin da sukayi fa
a dashi a ranta taji cewa basa bukatar Aryan tare dasu, amma kasancewar yayan nata bai cika daukar komai da zafi ba yasa ya ha
ura ya sake bashi wata dama cikin rayuwarsu shi kuma yaci gaba da cutar dasu.