Sashe 1
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*MUTALLAB ASAD*
_Part 2_
NANA DISO
BILLY S FARI.
SHAFI NA
AYA.
Misalin
arfe 5:00 dai-dai na marece jirgin su Mutallab ya sauka Nigeria, dan duk sakkon daya so suyi hakan bai samu ba sanadiyar kiran gaggawar daya samu daga wajen shugaban
asar ta Niger akan wata kwangila da yake son bashi ta gina manyan-manyan shaguna da yake son yiwa
an kasuwa acikin birnin Niamey, wanda ganin tsarin shagunan da Mutallab yayi a mabanbanta wurare cikin
asar dake da matukar
aukar hankali da duk inda kaje zaka gane nasa ne yasa shugaban kasan sha'awar bashi kwangilar saboda ya yaba maguka da ingancin shagunan nasa da yaji labarinku ga manyan makusantansa suna yaba aikin, haka ba
aramin da
i yasa Mutallab ji ba lokacin da shugabar
asar keyi masa bayani tare da gabatar masa da
udurinsa na bashi kwangilar, yayi masa godiya sosai bayan yagama saka hannu a takardun yana mai bashi tabbaci akan cewa za'a gudanar da aikin fiye da yadda yake tsammani da zaisa yayi farincikin aiki dashi in sha Allah.
Hakan yayiwa wasu da
i yayin da hakan ya ba
antawa wasu zuciya ganin a matsayinsa na wanda ba
asa ba lokaci
aya yazo yana samun
aukaka acikin
asarsu har ma yana nema yafi suna acikin
asar.
Shi dai yayiwa Allah godiya sosai don yasan daga garesa ne duk wani samu, bu
i da kuma nasara suke zo masa.
Wannan dalilin ne yasa Mutallab bai samu dawowa gida ba sai wajen
arfe
aya na rana bayan ya biya wajen Dada yayi mata sallama tare da labarta mata zancen samun kwangilar da yayi tanata sanya mashi albarka, nasiha tayi masa sosai akan
ara ri
e amana dayin gaskiya adukkanin lamurransa sannan ta sake jaddada masa amanar jikarta A
cha tace ya kwatanta adalci a tsakaninsu hakan ne zaisa ya samu zaman lafiya acikin gidansa kafin sukayi sallama, minti goma bai
ara ba da shiga gida suka wuce airport dan dama shi suke jira su sun riga sunje sunyi Sallama da Dada tun kafin ya dawo, sai daya kira Jalil ya sanar dashi gasu a airport cikin jirgi sannan ya kashe wayar ha
e da kallon A
cha dake tsorace ganinta acikin jirgi a karo na farko rayuwarta ta
wabe fuska tana kallonsa ha
e da langa
e kai kamar tayi kuka,
an murmushi ya saki yana ri
o hannunta alamun
arfafa mata guiwa ganin jirgin na
arin tashi, runtse idanuwa tayi sosai tana salati acikin zuciyarta dake neman fitowa ta cikin
irjinta saboda tsananin tsoro da tashin hankali yayin da shi kuma ya tsurawa Kyakkyawar fuskar tata kallo yana murmushi gani yadda ta rufe idanuwa tare da
ame hannunsa sosai.
Daidaitawar jirgin saman a sararin samaniya yasa a hankali A
cha ta fara bu
e idanuwanta suka sauka akan Mutallab dake kallonta, hannunsa da har lokacin take rum
e dashi ya kalla tayi sauri saki ta sinne kai, "Sorry." Tafa
a cikin wani irin yanayi, dariya ya
anyi mata tare da yarfa hannun nasa yana cewa, "Allah yasa baki karyawa Dada ni ba a hannu."
an cuno baki tayi ha
e da
ago kai ta kallesa yayi nodding kansa alamun tabbatar mata da zancen.
Suna isowa kai tsaye sashen su Dada da Jalil yasa Fannah ta gyara masu shi tas A
cha tabisu sanin cewa akwai wadda zata kula da mijin nata acikin gidan, Meenal na kwance taji shigowar tasu amma da yake har yanzu tana fushi dashi akan
arin auren da yayi sai tayi kwanciyarta tana jin wani irin irin ba
inciki da kishi na tokare mata zuciya duk da kuwa yadda zuciyarta ta kwa
aitu da mararin don ganin abin
aunar tata, sai da taji alamun isowarsa ciki yana
arin wucewa sashensa sannan ta lallashi zuciyarta tami
e ta fito, ba laifi gyare take tsab cikin riga da sket na atamfa da suka matseta sosai tunda dama can tana son gayu gyara ne kawai bata iya ba, tana fitowa sashenta yana kawowa zai haura sama zuwa nashi sashen, wani irin kyau taga yayi mata ha
e da murjewa ya
anyi
iba ka
an, 'kenan hankalinsa akwance ko tunaninta ma baya yi tunda yayi sabon aure gashi shi yasa yai fresh abunta' tafa
a cikin zuciyarta tana jin
acin rai tare da jin tsanar ko waye wadda ta aure mata miji tana mai
aukar alwashin sai ta fitar da ita acikin gidan.
Tsintar kanta tayi da sake jin haushinsa dan haka ta kasa cemasa
anzil har ya haura sama shima yanayi kamar bai ganta ba dan har yanzu yana jin zafi da ra
in salwantar masa da d'a ko d'iya da tayi.
Takaici ne ya sake rufeta ganin yadda ko kallo bata ishesa ba ranta na sake
aci tabi bayansa.
Tsaye ta sameshi abakin
ofar daga ciki ya zuba hannayensa cikin aljihun kayansa yaba
ofar baya yana mamakin yadda palourn yake a hargitse ga wata irin
ura da yai ba'a gyara ba, jin motsin shigowa cikin
akin ya sashi juyowa yana zuba mata idanuwa, wani irin kwarjini yayi mata da yasata saurin ma
ale maganar dake abakinta da tayi niyar yimasa, "What?" Ya fa
a har lokacin idanuwansa na kanta, ta rame kuma ta
anyi duhu yafada aransa wani gefe na zuciyarsa yana
an jin tausayinta dan yasan yadda take masifar son shi, kawai bata san yadda zatayi amfani da son nasa bane wajen dashi farinciki da kuma kulawa, "Saboda kaje kayi aure shine zaka wuce ka nuna kamar baka ganni ba dan tsabar cin amana irin taku ta maza." Mutallab ya tsinci Muryar Meenal tafa
a cikin
aci rai tare da
ago kai tana kallonsa, runtse idanuwa yayi ha
e da cewa, "Get out in my room idan wannan ne ya kawoki Meenal." "Dole kace nafita tunda bakada bu
atata yanzu.." bata
arara ba ya sake daka mata tsawa yana nuna mata
ofa cike da
acin ran complain
in da take yimasa, shi baiyi
orafin rashin tarba da sannu da zuwan daya kasa samu da wajenta ba sai ita, to meye amfanin nuna yasan da ita cikin gidan macen data kasa gyara maka muhallinka bayan tasan cewa ka jima baka gari, tsaki Meenal tayi tafice shi kuma ya ciro wayarsa, Afrah ya kira lokacin tafito wanka tana zura doguwar rigarta ta shan iska, A
cha kuwa tana zaune ita da Fannah data shigo suna gaisawa, "Hello ya Mutallab." "Kizo
angare na yanzunnan ki gyara mani." Ya fa
a tare da kashe wayar ba tare daya jira me zata ce ba, bin wayar da kallo Afrah tayi yanayin fuskarta na sauyawa dan ta tabbata yadda ya saba zuwa ya riski sashensa idan yayi tafiya yau ma haka ya riskesa, ajiyar zuciya tayi Fannah ta kalleta ha
e da cewa, "Lafiya Afrah?." "Lafiya kalau Aunty Fannah." "To ki tashi kije ki zuba maku abinci ku ci keda A
cha, ni bari na
an gincira na rage gajiya kafin akira Sallah".
T
nte tafa
a tana ficewa zuwa
akinta, kallon Fannah Afrah tayi tace, "Aunty Fannah Dan Allah karki gaji ki zubawa Aunty A
cha abincin ni bari inje yaya ke nemana zan gyara masa
auki."
ago idanuwa sukayi gaba
aya daga Fannah
in har A
cha suna kallonta, "Kamar ya ki gyara masa
aki Afrah, ba Meenal na nan ba?" "Kin dai san komai Ni bari naje kar yaga na da
i." Har takai bakin
ofa A
cha da batace komai ba tana mamakin taya mutum da atarsa ace
anwarsa zata gyara masa wajen baccinsa tace, "Dakata Afrah!
Bari naje ni na gyara masa wannan ai ba huruminki bane kuma bai dace ba maganar gaskiya." "Yawwa A
cha, wallahi na da
e ina fa
awa Afrah haka, amma ya zatayi tunda shi ke sakata idan ba'a gyara ba, kije ki gyara masa dan Allah duk da nasan dai kin gaji." Murmushi A
cha ta saki ha
e da mi
ewa tana cewa, "Ba wani gajiya ga aikin lada Fannah, ina ne sashen nasa?" "Muje na kaiki, wlh naji da
i nima na huta." Gaba Afrah ta wuce A
cha na biye da ita har suka iso bakin upstairs
in da zai sadaka da sashen na Mutallab, da hannu ta nuna mata saman tana cewa ki wuce sama yana ciki sannan ta juya ta koma nasu sashen wayarta dake hannunta tayi
ara ta
auka tana cewa, "Hello ya Mutallab ga Aunty A
cha nan zata zo, it tace nabari tazo ta gyara ma." Lumshe idanuwa yai tare da kashe wayar, dai-dai lokacin yaji anyi knocking
ofar ya taso ya
ude, gefe ya koma ita kuma ta shigo tana kallon yadda fuskarsa ta sauya kafin ta sauke kallonta ga
akin yadda yai
ura, murmushi ta
aro ha
e da cewa, "ina ne toilet nafara gyaro maka kasamu kafara yin wanka?" "Mon Amour anya zaki iya?" "Me zai hana idan har kana tunanin Afrah zata iya bayan ba ita ya dace ace ta gyara maki
akin ba, wannan aikin mata ka ne saboda haka yakamata kabarta itama har zuwa lokacin da zata je tayi nata." Ta
are zancen kai tsaye tana nufar bedroom
in da taga ya shiga,
ofar da take da tabbaci akan toilate
in ne ta nufa, manta hau gyaransa ta wanke barthtub da sauran kwalaben amfanin dake ciki sannan ta share ta hau mopping tare da goge ko ina na cikin bayin, tana kammalawa ta ha
a masa ruwan wanka masu
imi tafito, "Sorry ka shiga ga ruwan wanka can na ha
a maka kafin kafito na gyara nan
in ya ri
o hannunta yai mata kiss yana kallon cikin idanuwanta yace, "Thanks".