← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 36

Sashe 15

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ana haka Meenal ta soma laulayi alokacin watan A
cha uku cikin na hu
u agidan, tayi farinciki sosai da Mutallab ya sanar da ita tare da cewa, "Allah ya bata lafiya kuma ya sauketa lafiya." Don kuwa cikin ba
aramar bata wahala yakeyi ba wanda hakan yasa dole Mutallab ya samo mata mai aiki ita da A
cha
in dake kula da ita, duk abinda Meenal taci sai ta amayesa ruwa ka
ai ke zama cikin cikinta sai kuma drip da ake saka mata, tana cikin wannan yanayin aka fara shagugulan bukin Afrah da za ayi cikin sati mai zuwa da har tafara rabon i.v ita da
awayenta, kwatsam ranar washe garin da za'a fara program ranar thursday kenan Afrah tafita zata je gidan ya Mutallab aka nemeta aka rasa, duk inda hankalin Mutallab yake ina yayi dubu ya tashi don duk duniya bayan mahaifiyarsa babu wanda yake so kamarta, take aka baza
an sanda nema ta, Farouk daya fita hayyacinsa shima yasa cigiya a kafafen yada labarai da kuma media cewa akwai tukuicin Naira
ai har million biyu ga duk wanda ya ganta, idan kuma ka kawo cikakken labarin inda za'a sameta kana da million
aya.

Wannan yasa atake mutane suka bazama neman Afrah, A cikin wuni
aya da aka tabbatar da
acewar Afrah
in gaba
aya ahalin nasu ya shiga tashin hankali, Mutallab ya zabge yayi wata irin rama don har da kuka ya yi ya kasa cin komai A
cha sai faman lallashinsa takeyi ha
e da bashi baki tace ayi addu'a za'a ganeta in Sha Allah, adaren dukkaninsu kasa runtsawa sukayi daga Mutallab, har Jalil, haka ma Abba da t
nte da sauran
an uwa, dukkaninsu sallar dare suka du
ufa yi tare da addu'a Allah ya bayyana ta, waje gari ranar laraba da daddare misalin
arfe biyu aka kira lambar Mutallab da ba
uwar lamba, kallon Meenal yayi dake kwance tana faman baccinta hankali kwance yayi sannan ya daga wayar jiki na rawa ha
e da komawa palournsa.

"Alhaji Mutallab Asad Mutallab, lallai kana don wannan
anwar taka da har wannan lokacin baka kwanta ba kana jiran kira daga garemu." "Don Allah kada ku cutar da ita kome kuke so zan baku." "Ka kwantar da hankalinka baza muyi mata komai ba tana cikin koshin lafiya." Cikin tashin hankali Mutallab yace, "Me kuke so nayi maku ku saketa?" "Very good kana ganewa, Naira millon.." .

Tun kafin ya
arasa Mutallab yace, "Zan baku, zan baku amma kada ku bari wani abu ya sameta." Dariya aka bushe da ita kafin can ace, "
waro!

Ai munsan zaka iya million
ari da hamsin zaka bamu." "Zan bayar." Ya fa
a ba tare daya tsaya wata shawara ba wanda hakan yasa cike da mamaki mutumen ya ciro wayarsa daga kunnensa yana kallon lambar Mutallab
in kafin can ya
ago kai yana rufe speaker
in ta da hannu yace, "Oga yafa yarda?" "Zai iya, ku fa
a masa ya zubo ku
in a jikka ya zo dasu misalin
arfe uku da rabi yakai a bayan gari, kenan yana da awa
aya da rabi yanzu, ya tabbatar yazo shi ka
ai idan kuma ba haka ba sai dai ya isko gawarta." "Angama Oga." Mutumen ya fa
a tare da maida wayar a kunnensa da sai faman hello hello Mutallab keyi jin anyi shiru, fa
a masa yadda ogan nasu yace yai sannan ya kashe wayar ba tare daya ba Mutallab damar cewa komai ba sannan suka bar bayan kangon da suke zuwa can bayan gari wajen wani daji, rasa yanda zai yi Mutallab yai ya bude safe
insa dake nan cikin
akinsa ya kwashe ku
in da baisan ma ko nawa bane ya saka acikin wata jikka ya koma dakin Meenal ya bu
e wani wajen ajikin gini da bazaka ta
a gano ana ajiya a wajen ba dan har yayi
ura da yana ya kwashe ku
in dake wajen kaf, shiru yayi yana tunanin zuwansa shi kadai ba tare da sanin kowa ba tunda sun ce kada yaje da wani amma dole yana bukatar mataimaki wanda zai iya sanin halin da yake ciki, tunowa da Aryan yayi dake aiki a fannin C.i.d atake zuciyarsa ta natsu da kiransa, cikin Muryar bacci ya daga yana murza idanuwa, "hello MAM." kamar mai tsoron yin magana murya can
asa-
asa Mutallab yace, "Aryan Ina bu
atar taimakonka, zan turo maka wata lamba yanzu ka tura a offishinku a bibiyeta yanzu mutanen da suka
auke Afrah ne suka kira sunce nakawo masu million
ari da hamsin kuma kar nazo da kowa.

"What?

Millon dari da hamsin MAM..?" "Aryan ba wannan ce damuwata ba indai zasu bani ita, dalilin cewa a biyo lambar shine saboda asan ta inda za'a fara nemanmu idan har akaji shiru saboda kasan halinsu, tunda suka ce nake da kaina to tabbas komai zai iya faruwa." "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, MAM kada kaje." "Aryan dole zan je koda zasu kasheni, muradina kawai Afrah ta kubuta a hannunsu, dan haka kawai kayi yadda nace kuma karka sanar da kowa." Yana gama maganar ya kashe wayar ba tare daya ba Aryan damar sake yin magana ba, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun." Aryan Yafa
a cike da tashin hankali har matarsa na tashi daga bacci ha
e da tambayarsa lafiya yace ba komai ya fice daga
akin yana lalubo lambar farouq a cewarsa dole ya sanar dashi yasan zai yi wani abun a sirrance tunda yana da ikon yin hakan ba tare da ansamu matsala ba.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Fannah na kwance saboda yanzu ko bacci mai kyau bata samu tayi saboda tsufa da cikinta ya yi taji
arar bu
e gate da mai gadi yayi, shiru tayi tana son gasgata abunda kunnuwanta Suka ji taji tashin mota anfita, "To lafiya?" Ko jikin ne na Meenal dan babu wanda baisan irin wahalar da take sha akan cikin ba Ta tambayi kanta tana shiga toilet saboda fitsari da gaji, tunowa da Afrah da tayi yasata saurin fitowa tahawo kan gadon, Jalil da bai jima da kwantawa ba ya gama sallolinsa bacci ya
aukesa ta shiga bubbuga kafadarsa, "My d..My d katashi naji kamar
arar motar ya Mutallab ya fita." Tafa
a cikin
an tsoro da tashin hankali, hakan yasa Jalil mi
ewa gaba
aya yana fa
in, "yaushe?" "Yanzunnan naji fitarsa, da farko na
auka ko Meenal ce kasan cikinta bai shafa mata lafiya, sai daga baya nayi tunani ko dai akan Afrah ne, kasan komai zai iya faruwa yanzu." "Oh shet!" Ya fa
a tare da ficewa ya nufi baki gate
in, sai dai ko daya fita baiga kowa ba haka ma yasa mai gadi ya bu
e masa yafita waje gaba
aya layin yaga ko alamun mutar ya Mutallab babu kenan har ya tafi, cike da damuwa ya shafi kansa yana cewa, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun." Ya juyo ya koma cikin gida mai gadi na tambayarsa ko lafiya bai ji ba yawuce abinsa, koda ya koma cik ya dauki wayarsa yana gwada kiran lambobin Mutallab duka bai samu ba sai
waya
aya, itama har tayi ringing Mutallab na gani ya
yalesa saboda baya don yace zai biyo shi ko kuma ya sanar dashi a samu matsala, tafiya mai nisa Mutallab yayi kafin yaji wayarsa tayi
ara, ganin sabuwar lamba yasa yayi saurin
agawa ya kara a kunne, mutumen
azu ne yace, "Aikinka na kyau yanzu haka ina biye dakai, kazo nan bayan gari ka ajiye motarsa hannunka na gabas ka shigo cikin dajin ka
an ka ajiye mana ku
inmu ka juya, zaka isko
anwarka a bakin mota." "Yaya ka taimakeni ina jin tsoron kada su kasheni." Cikin tashin hankali Mutallab na sake ba motar wuta yace, "Afrah ganinnan zuwa na
aukeki ba abunda zai sameni kinji ko.."
it yaji ankashe wayar yana jiyo kukanta tana kiransa, dukan steering motar yai hawaye na sauko mata ya sake bata wuta, wanda sarautar Allah ce ka
ai ta iya kawoshi bayan garin lafiya.

Yanda suka ce yayi haka ya yi ya ajiye motar bayan gari sannan ya nufi wajen da sukayi mashi misali ya ajiye ku
in ya juya, yana zuwa bakin motarsa ya hango Afrah tsaye asa mata wani abu a kai daya rufe mata fuska hannuwanta baya a ha
e an daure sai juye juye rakiya tana kiran sunansa, da gudu ya
arasa wajen yana fa
in, "Ki tsaya anan Afrah gani nan zuwa wajenki kada kimatsa kin ji ko." Dan tsoronsa
aya kada tabar wajen su sake
auketa, jin tayi ya rungumeta yana fa
in, "Yi shiru Afrah gani na
araso." Yafara
arin kwance mata hannuwa, yana kwancewa yaji a buga masa wani abu akai ya saki wata irin
ara da tasa Afrah rudewa ta ida warware hannuwanta ha
e da cire abinda aka saka mata a fuska ta ri
o Mutallab dake
arin zubewa
asa kansa na jini, daidai lokacin kuma jiniyar motocin
an sanda har da sojoji suka iso wajen tare da Farouq, inda nan take suka bi bayan wanda suka hango ri
e da
aton iccen daya bugawa Mutallab, wanda yana ganin haka ya jefar da iccen ya ruga da gudu ya
auki jikkar yabar wajen, gudu yakeyi suna biye dashi cikin dajin daga
arshe daya ga zasu kamashi ya saki jikkar ya gudu bayan an halbesa a
afa.

Afrah kuwa sai kuka takeyi ri
e da Mutallab da tuni jini ya bugesa ya sime farouq ya
aukesu suka wuce hankalinsu a tashe Afrah na faman girgiza yayan nata tana kuka.
Chapter 15 · 0% Book details