Sashe 21
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai gama tariga ta gama, dole na girbe abinda nine na shukashi da hannuwana da sunan soyayya ashe ban sani ba cutar kaina nakeyi tare da lalatawa
ata rayuwa." Ya
are zancen tare da fashewa da kuka ya
ago hannayensa yana kallo, ajiyar zuciya Mommy ta sauke tare da cewa, "Babu wanda ya isa kaucewa abinda Allah ya kaddaro masa arayuwa sai dai akwai lokutan da ake iya ragewa
addara kaifi ta hanyar addu'a da kuma tsawatarwa, mu
auki hakan a matsayin kuskure na rayuwa tare da
arin gyarawa nan gaba, Allah ya sani ina son yaranka gaba
ayansu Kamar yadda nake son
atah Asiya, shiyasa kaga ina matsa masu ga wasu abubuwan da nasan agaba zasu iya cutar dasu musamman ita Meenal
in." Shiru tayi tana tunano abubuwan da suka faru abaya kafin taci gaba da cewa, "Muyi ha
uri mu amshi wannan abun daya faru a matsayin jarabawa tare da
aukar darussan dake cikinta kuma mubar komai ya wuce."
"Kiyi ha
uri Hajiya Mariya bisa duk abubuwan dana tayi mako akan yarana, ga Meenal nan ta dawo awajenki tunda mijinta ya saketa, in taso ta natsu tabiki ta gyara rayuwarta ko don nan gaba, idan kuma ta
i ita tasani gata ga duniyar don tafi bagaruwa iya jima, shekaruna ja sukeyi a yanzu banda tabbacin zan sake rayuwa mai tsayi nan gaba balle na iya gyara abinda ke gyaruwa, sai dai ina so ki sani Meenal wanda duk yafara zuwa wajen neman aurenki bayan kin gama idda shi zan aura maki Dan bazan cigaba da kallonki acikin gidana ba kina suna
irji da matata ba tare da kidaya mana kwana." Yana
are zancen yami
e yabar palourn yana mai jin zafin rashin kwa
a da kuma tarbiyar daya kasa yiwa
arsa ya kuma hana ayi mata a shekarun baya gashi nan yanzu wa gari ya waya tsakanin shi da kuma Mommyn dake iya kokarinta alokacin amma baya gani...
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Kwance take ada
inta ta bararraje dan jiya bakaramin gajiya tayi ba raba dare tayi suna hira da dada duk kuma labarin gidan take bata wanda wasu maganganun dada ta gyra mata wasu kuma tace dakyau zaman aure hakuri ya gada ai wani kuma tace A'a ba'ayin haka daga karshe dai dada ta huce bangaren tante ta kyaleta duk kuwa magiyar datayi mata data kwana abangaren amma ta Nuna sam ita can zatafi sa
e badai taso haka tabarta ta koma tun daga lokacin bata koma ba sai ta tsaya nafilfilo da rokan Allah akan zaman lafiya da mijinta har ma da zuri'ar da takeso ayanzu tunda ta lura kamar sune cikon farin cikin mijin nata.
Tunda yashigo sanyi da farar shadda sabuwa dal yaduba mata idanuwa atake kuma yaji ji
insa ya amsa Alamun feeling dan kayan dake jikin iya gwiwarta suke takardun dake hannunsa ya
allah kamin yakarasa kusa da'ita yana zura hannuwansa acikin rigarta yashiga shafamatasu kamar a mafarki ta bu
e idanuwata caraf tarike hannunta tana turo ba
inta.
" Danallah menene haka tafada tana kallonsa " " Matata ce fa inada lokacin tabata ne ko rana yafada yana murmusawa ha
e da mamakin rashin warin bakinta aduk lokacin da yashigo gurinta da safe sa
anin meenal da wani sa'in idan tayi masa magana yanajin warin sosai wani sa'in har ya dan
auda kansa, cike da son ya tambayeta amma bayason ya bayyana kai tsaye yace kinci abinci?
" A'a kasan ina tashi asuba brush nakeyi sannan nayi alwalah na kwanta wani sa'in ma har nakara wani kamin nakara kwancinya." " Good kinga nima kin koyamun yanzu." Dariya tayi tace " ina na isa har ka tunamin da ma mere idan tatasheka sallar asubahi sai tace " kesaka toka ko gawaye ki dirje wannan bakin naki dan tsamin baki da hamami dole ne bazakuzo kunamin magana ina cutuwa ba." Dariya yayi yace " Allah yayi musu rahama nadai kula mama tanada tsafta sosai." " kai sosaima ai idan kaji rigimarmu da'ita akan tsafta ne itafa ko dan gashinnan yataru a mara ko hammata bata yarda dashi yanzu zakaji tana fa
in jiki yayita tashin tsami kuwa tunda dai shi dan adam sai da motsi in kuwa za'ayi motsi dole gumi yafito daga nan kuma yacanza yanayi." Dariya Mutallab yayi yace " Allah sarki mama kice tasha fama akanki." " uhmm ai basai nace maka komai ba." Takardun hannunsa ya mi
o mata dan kallonsa tayi da tuhuma kamin ta maida idanuwanta kai Ai batakarasa gani ba taga ansaka admission ai tuni ta
aneshi tana murna " ma ch
am i dreaming?" Rungumota sosai yayi suna kallon juna yace " You're not dreaming mon amour this is my promise daman najirasu ne sukafara bada admission nayi miki komai yanzu abunda yarage miki fara zuwa.
Da mugun mamaki tashiga kissing dinsa tana tsotsar harshensa kamar zata ciresu ganin yana kokarin fita hayyacinsa tajanye bakinta tana fa
in " Allah yakara rufamaka asiri duniya da lahira Abunda kakemun Allah yayimaka ninkinsa ma ch
amma wannan makarantar tayi tsada ." " Dabadan kasuwanci na ba to waje zan fiddake kije makarantar datafi kowacce tsada kiyi karatun da kikeso Amma bazan iya nisa dake ba gaskiya kuma nima ayyukana yanzu suna shan kaina dayawa sai kiyi hakuri kiyi manejin wannan ko." Kuka tasaka masa tana kara rungumarsa wanda yakara saka ji
insa saki yanajin wani dadi azuciyarsa shi yana ganin babu wani abu da yayi Amma ita yadda take cikin farinciki sai yasa shima yashiga." Allah yakara daukaka ma ch
yayimaka tukwici da zuri'a tagari yarabaka da duniya da mutanen ci
inta lafiya yajikan mamanmu." " Ameen Ameen Aicha bari naje Asubuti umma tana can tun jiya ban leka ba." " Allah yabata lafiya tafada tana masa addu'ar dawowa lafiya sai da yafito yakula har tayi abun kari batare da ya dameta ba yazuba yaci sannan ya huce.
Ai tana wanka ta dana bangaren tante canfa tayita musu ihu tasamu admission dada harda hamdala haka afrah aka hadu ana tayata murna kawayen afrah kowa sai yayi mamakin private university din saboda tsadarta.
" yanzu sai asaki rai ko ansamu abunda akeso." " Uhmm dada wannan surprise din banta
a tunaninsa ba wallahi.
haka Abba dake zaune a asubuti shi
adai dan su anty duk yace musu su koma yanzu dan Mutallab yace masa gashinan shida jalil shiyasa yayi kokarin tsayawa dan shima yagaji da zaman duba da irin manyan asubutin nan ne da basa bu
atar masu kulawa ma da mara lafiya " A'a har
un karaso?" Barka da safiya Abba suka fada tare suna dirkuwasa." " A'a ku tashi mana yajikin naka ance bakajin da
i?.
Dan sosa
ansa yayi yace " Alhamdulillah." " Ita rayuwar nan hakuri take bukata sai kunyi hakuri dan zama da mata ba abune mai sauki ba kasan ita rayuwar Aure duk inda akace ibadane to sai anyi hakuri sosai akan lamarin dan kasan shedan zagaye yake yaga ya haddasa fitina." " Inshaa Allahu Abba ya mai jikin?" " To tun jiya dai kana gani basu cemana komai ba har yanzun." " To Allah yabata lafiya suka fa
a tare a daidai lokacin ne likitan yace " su shigo kowannen su saka kai yayi yashiga gabansu yana wani mugun bugawa da yasanya su fa
in Subhanallahi ganin yadda ba
in umma ya
arkace ga idonta arufe ga kuma hannunta kamad an manner mata shi." Gaban mutullab ne yadan buga yace " doctor lafiya kuwa kaga ba
inta fa?" " Shiyasa nace kushigo ai sanadiyar wa
uwar datayi tasamu shanyewar jiki sannan idanuwanta ta daina gani munyi duk wani gwaje gwajen da zamuyi Amma gaskiya bamusan matsalar ba sannan hannayenta ma sun daina aiki zadai mugwada dorata akan magani mugani." " Abba zan shirya komai afiddata waje sai .." " Ranka yadade maganar gaskiya zan gayamaka irin wannan laruran ko'ina kakaita asarar kudinka kawai Zakayi banki kuje kuyi tayi mata addu'a ba." Jalil kam hawayene yacika idonsa yafita haka shima abba Nan suka rubuta mata sallama ha
e da keen turawa Mutallab da wasu likitoci suka taimaka aka kaita mota basu tsaya ko'ina ba sai gida.
Suna isa mai gadin ya bu
e musu kofar shiga duk yawancin ba
in ne suka fito haka anty amarya asiya jidda dake gefe guda itama sai dada da shigowarta gidan kenan.
Yadda jalil yasakko da keen Abba yafito suka kamawa Mutallab aka sanya umma yashiga turata yadda kowa ya ganta sai da gabansa ya wa
i asiya ce tatawo da gudu tana kuka tace " Yaya me yasamu umma?
Shima sai yaji kwallah tana kokarin tarar masa " Allah zai bata lafiya kidaina kuka." Bakaramin rikewa sukayi ba gaba dayansu kowa sai sannu yake ambata Anty Amarya ma fashewa tayi da kuka haka jidda da gaba daya itama sai ahankali dan tana hango Abba ta gudu bangaren anty.
Haka suka kai umma bangarenta nan mutane suka shiga shigowa suna jajanta mata ha
e da neman Allah yabata lafiya.
Mutallab kam yana fita yahuce bangaren Anty Amarya nan yataddata tana kuka yace " Addu'a za'ayi mata ba kuka ba menene kuke bukata anty na yinin bikin naku?" " Mungama komai na kamu su jalil sunyi yinin kuma akwai ai kayan abinci kayan miya ne dai." " Tohm badamuwa za'a kawo yanzu da nama." Godiya tayi masa har zai fita yagano jidda dake gefe guda kuma daman duk yasaurari hirar jalil da abba akan jiddan har ya Nufota batasan yazo ba sai da yazauna akujerar kusa da'ita sai da ya ta
ata sannan ta dan firgita zata gudu " jidda yafada yana kallonta cike da tausayi dan itama tanada haske duk da dai bata kaisu ba amma tanada haske amma yanzu tayi bakirkirin." " DanAllah karka dakeni nadaina wallahi." " Me isa zakisaka rayuwarkin acikin shaye shaye jidda da hankalinki da karatunki?
Meke damunki gayamun me isa baki tafi can gidana ba kika zauna ke kadai anan?