← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 36

Sashe 16

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" hayaty farouk yafa
a muryarsa na wata iriyar rawa saboda tashin hankali DanAllah kidaina kuka babu abunda yasameshi kinji." Ci
in sabon shashaqar hawaye tace " Toh nayi shiru Amma batadaina ba tacigaba da jijjigashi tankalinta natashi ganin yadda jini ke zuba a
ansa direct babban Asubuti farouk yayi dasu inda akashiga bashi taimakon gaggawa jalil dake kiransa yayi masa kwatance kawai ya zarto yana ganin Afrah din ya rungumeta yana faman kuka shima cikin Raunanniyar murya tace " yaya baya motsi yaya jalil." Alokacin ne shima hankalinsa yakara tashi shi
ansa farouk din sai da anoye yasa aka kara masa ruwa sabida tsabagen tashin hankali.

Ko da jalil suka gana da likita Nan yake sanar musu ya dan samu buguwa ne akansa Amma babu komai da yasameshi sunyi masa treatments kuma zasu barshi ya
an hutu ba kwana daya." Bai idda yiwa likita magana ba sai ga kiran Aicha tana kuka itama hankalinta amugun tashe " Haba Antyna wannan kukanfa danAllah kuma ina kada kubarni anan zan iya samun matsala tafada cikin kuka." Sanin halinta da yayi nadamuwa da
an uwan nasa yasashi hanzarin gayamasa ita kuma datake zaune taja mayafinta tare da key din daya daga ci
in motarsa tayi bangaren meenal ko datashiga bata taddata a palour ba hakan yasata shiga directly da
inta tana fadin " Sister Yaya yasamu buguwa agurin mutanen can yana asubuti yanzu ko zamuje tare." Da mugun kallo tabita tace " Bakisan hanya baniba sai nayi
miki
ar jagora ai naga ba hanyar bara bace ba ko." " Ubana ba sa'an iskancin ki da rashin tarbiyarki baniba, kinci darajar cikin dake jikinki sabida yakasance abun kaunar masoyina da Wallahilazim sai na farfasa miki bakinki banza mara da'a da tarbiya." Tafada tana barin da
in " shigeya yar maysiyata yar mabarata ke har kin isa ki fasamun baki ai da duk danginku sai nasaka an kulleku banza kawai kina tunanin ni driver dinki ce kenan?

Injaki in kaiki to bazanje ba can ta matse musu." Bata kulata ba ta sakko tashiga sashen tante nan take gayamata ta zura hijjabi tace sutafi Abunda yabawa tante mamaki yadda Aicha taja motar har suka bar gidan bata taba tunanun ta iya ba ko dan bata taba ja ba ko da suka isa asubutin rungume afrah sukayi suna godewa Allah itama tana basu labarin abunda yafaru Aryan kam yana gefe shima tare da jalil dan tun bayan wayarsu da Aicha yakirashi yana tambayar asubutin idanuwansa sunyi jajir Duk yafice hankalinsa saboda yanayin da abokin nasa yake ciki.

" Wallahi jalil wannan karan bamu kyale ko wanene yake mana wannan sharri kaduba kaga kwanaki yadda yayi asarar dukiyarsa ta hanyar gobara yanzu ma kuma arasa wa za'a daukar masa sai afrah." " Kayi hakuri Aryan lamarin rayuwa ai sai da kalubale shi wanda suka kama afrah din har ya gudu duk da harbi da yasamu akafa bakomai nr dan adam ke shirya maka ba wani abun jarabawarka ce kuma ka duba yaya kaga yadda Allah ya daukaka shi kaga kuwa jarabawa bata barinsa." " Tabbas gaskiya kafada yanzu to An
arbi kudin?

Aryan yafa
a yana kallon jalil din " eh an
arba har na aikasu banki." Wannan yasa aryan hamdala yana kara godewa Allah.

Afrah dake ji
in tante akwance tana ta bata ba
i Aicha kuwa tana ganin dakin da jalil yafito dazu sai tatashi ta mi
e tashiga zuba masa idanuwa tayi tanajin gaba daya ji
inta ya saki yaaAllah ta furta da
an karfi tana nufar inda yake idonta cike da hawaye ganin yadda Aka nannade
an nasa da farin bandeji sai yasa hankalinta dan kara tashi Nufar gefen gadon tayi tana zama akujerar dake gefensa ha
e da riko hannunsa " Allah yabaka lafiya mijina tafada har hawaye yana sauka
an hannunsa jin dan shashekar kuka yasashi bu
e idanunsa dan dama bayajin komai yanzu har zugin yaragu duba da wasu allurai da sukayi masa " Ina Afrah?

Yafada yana kallonta." " Tana tare da tante a can waje." " Alhamdulillah yafada." Itama kallonsa tayi tace " Yajin naka." Adan hanzarce zai tashi yana fadin ' Naji sauki tafiya ma zamuyi." Aryan da yashigo yanzu ne yace masa " sannu oga Ubangiji Allah yatona Asirin masu hannu a abunnan danAllah kada ka tashi kayi hutawarka kasan fa bugu a kai bakamar sauran jiki baniba." " To zaman me zanyi aryan banajin komai fa." " Please ma ch
Aicha tafada da dan sanyin murya." Yadda aryan yaga ya koma yasashi hamdala yana fadin bari naje anjima zandawo.

Jalil kuwa dake gefen motarsa yana waya da fannah rai
ace " Danallah baby kadaina fa
an nan kadinga yimata uzuri duba da kana ganin batada lafiya fa." Uzuri?

Haba fannah bakisan halin meenal din baniba ace da kudina da arzukina ina zaune da makiyata ai ko aman takeyi taji mijinta na asubuti tatawo itama a kwantar amma yarinya karama sai wulakanta min dan uwa takeyi abun yayi yawa wallahi samun macce irin aicha shine samun farin cikin duniya wallahi tana can kusa dashi har zan shiga najiyo inaji tana masa addu'a lamarinta is too much yafada yana kashe wayar yana tsaki.

Daga nan kuma yashige cikin asubutin ya nufi dakin dasu mutullab yake ko da yatura mamakin ganin Aicha tana bashi abinci yayi sai kuma yaji sanyi aransa." Ai yanzu nace fannah ta dora abinci ashe kintawo dashi ni bamsan ma kin iya driving ba sai yau." Dan murmushi tayi tace " Eh tun acan din Nakoya agurin ya mahmoud." Wani kallo Mutallab yabita dashi sai yaji ma abincin yafita kansa ko data kara mika masa kusa da bakinsa sai cewa yayi " is okay na koshi." " To tace ta ajiye dan ta lura mahmoud din data ambata ne yasakashi jin haushi." Kallon Aicha yayi yace "
indai duba meenal kamin ki fito ko?

Kinsan batada lafiya nasan shiyasa batazo ba kuma gashi tacemin tanason ha
a masters dinta zuwa next month." Akaro na farko taji wani abu ya tokare mata wuya masters?

Ita ya amince amma ita degree din ma yahanata fara ganin zatayi hawaye yasata mi
ewa tana fita daga da
in akaro na farko da tataba yin haka." " kaima dai yaya baka kyautawa maganar Allah kasan matar nan taka batada tarbiya tante tace aicha har dakinta taje tace suzo su tafi ta zageta harda mahaifinta wanda haka.." karka kara cewa matata bata da tarbiya wannan shine karo nafarko kuma na karshe jalil, yanayi ne na ciki dole kuga wasu dabi'un da baku saba gani ba kuma.." " DanAllah kayi hakuri yaya jalil yafada batare da yabarshi yakarasa maganar da yakeyi ba." Hakan yasa yabar da
in yace dasu tante su bi aisha su koma gida shi yayan sai da dare ko gobe Nan suka shiga sukayi masa yajiki Aicha na gefe batace kala ba wanda hakan yabawa mutullab mamaki sosai sai da sukazo fita a hankali tace " Sai da safe Allah yabaka lafiya riko hannunta yayo har suka karasa fita sannan yace " Menene haka?

Dan nace kije ki duba meenal kike fushi?

Bakisan halin datake ciki ba?

Keep komai aside duk duniya babu abunda nakeso sama da haihuwa dan haka dole kiso abunda yake ci
inta tun kamin ya fito dan nasan wannan ba halinki baniba idan zugaki akeyi ma ki daina dauka." Mamaki ne ya kusa kasheta amma cikin dauriya tace " Nace maka banason cikin ne?

Kokaji nataba magana akansa?

" Idonta ya kallah yace " Tunda ita Allah yafara bawa ai sai kiyi murna tund.." kuka yana kokarin kufce mata tace " DanAllah ya'isa haka sai da safe taja hannunta ta huce karo da farko dataji lamarin gidansa ya sosa mata zuciya.ko da suka karasa part dinta takarasa taje taci kukanta.

Meenal dake zaune tana tuna irin shawarwarin da sarsy rabata na yadda zata kullawa Aicha sharri duba da yadda mijin nasu keson cikin " ki zauna dai sakara dake ta shigo ta cinye fadarki tunda yana son cikin nan ki hada mata sharri dashi wallahi zai iya sakinta ma ke har irin kissar matan nan ki gwada ranar girkinta kice kefa lallai sai yazo kingane dai ko kiyi ciwon karya ahaka zakiga sunfara fa
a da rikici tsakaninsu daga nan kinga zata kama gabanta tabar miki gidan daba daya ai.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA BIYU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Dariya meenal tayi sosai tana tafawa ita ka
ai harda dan buga tsalle da juyi ganin abubuwan da zata ha
Wani gurnani oga yayi yana karya kujerar dake gefensa " Bakuda Amfani yan iska kunjawo min asara yanzu kai banza sai da kasaki jakar saboda rashin tunani?

Kusan girman kudin da nauyinsu kuwa?" Daya daga cikinsu ne yace " To yanzu oga da ankamamufa?

Yakake tunanin zamuyi dole za'a matsa ace wayaturomu kaga abun zai kwa
e mana gaba daya." " Tayaya zasu kamaku?

Daklah kuyimun shiru kawai kunza mana asara ku bakusan yadca natsani yaron ba kuduba kuga shagunansa da muka cinnawa wuta ko ajikinsa naji ance kamar gwamnatu ce ma zata gyara masa yafada yana wani sabon kuka dan yasan bakarmin asara yayi ba " To oga mu aikashi mana." " Ai sharadin aikina nima banda kisa yafada yana zama wanwar akasa.

Tun bayan kwana biyu da faruwar abun sai yazama aicha taja jiki da lamarin Mutallab din sosai duk da hakan na damunsa har takai wani sa'in yaji kamar yayi kuka tunda ta riga ta sangartashi ta kowanne bangare agurintq yake samun duk wata Nutsuwar da yakeso.

Yanzu ma shigowarsa kenan Tayi masa sannu dazuwa tana fadin " zakaci abincin yanzu ne kokuma in kaimaka part dinka?" Kallonta yayi yana ganin rashin walwalarsa a fuskarta " Aicha Dan nayi miki fada shikenan kika dauki haushina kika dora akanki?

Yanzu saboda Allah kinsan sabon ciki bashida kwari kyaje ki bangajeta idan cikin ya zube fa?
Chapter 16 · 0% Book details