Sashe 17
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kina ganin watanmu nawa ke baki samu ba ita tasamu ai sai mutayata rainonsa." Murmushi tayi mai radadi dan lamarin meenal da sharrinta yafara bata tsoro haka kawai jiya tana ganinsa tasaka kuka abangarensa wai na bangajeta abun mamaki rabon da naganta kwana biyu ma Nan yarufeni da fada harda fadin bakin ciki nake mata kenan kamar yadda tagayamasa dan bansamu ba da na fahimci inda ta dosa sai na bashi hakuri shine yanzu yake maimaita maganar." Kayi hakuri hakan bazai kuma faruwa ba tafada tana kokarin barin gurin wayarsa ce tayi ringing yana dagawa yaji kukan meenal tana kiransa." " Heartbeat yanzu nashigo kidaina kuka ganinan ki kwanta ki huta." " Nifa ajikinka nakeson bacci tafada cike da shagwaba." " Okay yanzu zanzo yafada yana zubawa Aicha idanuwa da tasakar masa murmushi akaro da farko bayan rigimarsu " kiji meenal ko?
Wannan babyn nawa yazo da rikici ." Cike da rashin Nuna damuwarta tace " Ai daman shi ciki yagaji haka kaje ka kwana acan babu komai Allah yaraba lafiya." " Ameen Mon amour goodnight.
" kuka tasaki yana fita harda durkusawa bakin cikin datake dauka yayi yawa yau kusan sati kenan kullum gurin meenal yake kwana duk dama tana period abun bai dameta ba Amma yadda yake rufe idanuwa yana mata maganar ciki abun har mamaki yake bata ita dayake ma abun bai damunta kwatakwata dan bata dauki hakan matsalaba ba duba da ita haihuwa Nufi ne Na Allah ganin Kukan bazai amfanita ba yasata saurin mikewa ta nufi da
inta.
an hanzari ya shiga da
in meenal din hannunsa dauke da basket din abincinsa da Aicha ta mika masa ganin abincin yasata jin dadi sosai acikin harta harda murna dan dama yunwa takeji tare yazuba musu yashiga bata har ta koshi watermelon drink dinma tasha sosai.
Kwana biyunnan da sha'awa ta gallabeshi duba da baya takura meenal din kokuma da yayi magana tace baby baiyi kwari ba sai tace masa" I want you." Murmushi yayi yana fadin babyna fa?" To dayake ni bakasona sai dai kayi...bata karasa ba taji ba
insa aci
in nata rashin gwanancewa da kuma rashin taimaka masa agurin bashi martani yasanya baya jin dadin saduwa da Meenal kwata kwata yanzu ma tana zaune daskaran ta saki baki wai kissing dinta akeyi.
Dago yanayin idanuwansa yayi yace " Meenal why bakya respond ne?" " To wai kullum kai kace responding to tayaya zanyi." A hankali yace " if I kiss you kema sai kiyimin." " tayaya zan maka kana kissing dina nidai please kacigaba tafada tana turo baki.
Nan yashiga sarrafata inda tashiga masufa ita kawai yayi abunda zaiyi batason wannan romancing din mamaki ne yakusan kasheshi dan yasan kam romancing yana daga cikin abunda ke saukarwa macce Ni'ima sosai amma ita tace bataso ganin tafara masa halin nata yasa yshiga direct wanda daga shi har ita basuyi enjoying ba dan babu wani danshi da yakamata agurin karshe ma haka tacemasa zafi takeji ya sauka shikuma yabi umarninta yasauka dan shima bayajin dadin kwata kwata.
Har yayi wanka yafito wani irin missing din Aicha yakeyi sai murmushi yakeyi yana tuna yadda take sarrafashi dagaa sama har kasa sai suyi kusan 1 hour suna romancing kamin hankulqnsu yafita su farantawa juna har mamakin yadda take jikewa yakeyi wataran tabbas wasanni kamin kwanciyar aure sirri ne da indai macce tarike to karyane miji yace bakida Ni'ima dan tun kamin afara zakiji ajiki.( Duk yadda kikai gurin shan maganin ma kisani sai kin koyawa mijinki yadda zai sarrafaki yadda sai mulmula miki nipple wato kan nono dan wannan gurin da kuke gani shine inda Ni'ima da jin dadin macce yake indai miji saiyi minti biyar yana mulmulasu to Ni'imarki zata sauka dan haka idan kikaji ance romancing ba wai ki iya tabbashi ba A'a kisani ke mijinki zai shiga dan haka ke yakamata yayi romancing sosai hakan ne zai saukar miki da Ni'ima yadda yakamata amma kina kwance a afka miki tayaya zaku samu farinciki da jin dadi da anyi magana kice ai baya yarda tayaya bazai yarda ba bayan cikin gabanki zai shiga dole yasarrafaki ki fidda abunda zaisaka kuji dadi.
Dan haka ku kula sosai da gabatar da wasanni).
Tana shiga da
inta tasamu wayarta tanaya ringing ganin missed call kusan biyar yasata saurin bin numbar Ana dagawa ta kara akunnenta tana sallama.
" amini taji daga wayar hakan yasaka Aicha saka ihu tana fadin Amini kece?" " DanAllah DanAnnabi kiyi hakuri Aminita da abunda baba yayi miki nasan bai kyauta ba abunda yayi kuma hakan...." Kada ki damu Amini wallahi banji haushin baba." " yakke yagida ya kwana dayawa kinsan bansan yaya tarasu ba sau abakin dada jiya dana tsaya muka shiga na taso daga makaranta." " DanAllah fa?
Kice har kinfara makaranta" " ke kam da kikayi aure baki sanar mini ba." " Ni kinsanar muni da naki ne da zakice ban gayamiki nawa ba." " Allah yabamu hakuri dukanmu yajikan iyaye amini tace.
" kinga fa har ina final year ma ina karantar masscom." " Kinji dadinki wallahi Allah yasaka Albarka." " Ameen Ashe Mutallab Asad kike aure?
Gaksiya kive kinzama hajiya yanzu matan manya." " Kinjiku da zolaya ko?
Banson haka please." " Amma dai kincigaba da makaranta ko?
" aicha ce tagyara zaka tace " Wallahi yahanani Amini babu yadda banyi ba jiyama wai matarsa zatayi masters." " Tabbijan kuma kika yarda?
Wallahi kikoma makaranta Aicha maganar Allah gidan miji babu tabbas gashi ke ba iyaye ne dake ba sannan dada duk kaunar datake miki ai bata maimaita shekarunta na baya naga wannan karatun naki shine gatanki shine mutuncinki wallahi ina zaki yau in babu shi ba fatan tsiya akeyiwa mutunba Amma hangen nisa yanada kyau arayuwa nidai ba zugaki nayi ba wallahi kiyi kokari ki koma makaranta danAllah ki lallabasa zai barki." " Amini wallahi Na lallabasa still.
" " Kicigaba Aicha zai amince Amma ilimi azamanin nan babban rufen asirine wallahi saboda gaba." " To Ni yazanyi Amini?
Wallahi.." " Ki kwantar dakai ki lallabasa please kinji." " Okay Amini yaushe zakizo." " Yanzu dai ina jarabawa idan nagama inshaa Allah zanshigo.
" " Tohm nagode sosai Agaida oga zamuyi waya tafada tana mikewa tashiga bandaki.
Akwana biyunan bakaramin kunci take sha ba dan idan ba yazo yaga lafiyarta ba hankalinsa gaba daya yana kan meenal ganin damuwa zatasaka abunda batayi niya yasa ta koma shiga bangaren su tante komai na bikin tare suke haka din
unanta yayi masifar kyau " Anty afrah sai kace nice Amaryar?" " You deserve more than this." Murmushi tayi tana mata godiya.
Yau shiga yayi ta blue yard yayi masifar kyau yana tsaye adayan dakin nasa dayake meenal tana gefe tana waya batasan yau aciki yashirya ba " Hello sarsy wannan shigeyar matar tasa fa nayi sharrin har na gaji wallahi ingayamiki sai dai ta bada hakuri amma tabiyemun muyi fada ma takiyo kuma bakiga yadda ransa yake
aci ba akan lamarin cikina bai san duk karya nakeyi ba batayimun komai kuma wallahi cire cikin zanyi ai daman tunda yayimun kishiya nafara wahalar dashi kenan tunda na lura yara sune wickness dinsa so nima dole na dandana masa bakin ciki, shi yazata rashin lafiyar gaske nakeyi ke ingayamiki ko dakinta baya kwana tasaka dariyar da takusa zame mata kuka dan kuwa Mutallab ne tsaye gabanta ya zuba mata mar har guda uku ajire kallonta yayi da ri
idadden idanuwansa yace " wato nazama Teddy?
Ni ina zaune Dake da dukkan zuciyata ke kuma bahaka ba?
Me tayi miki da zafi haka?
Wato duk maganganun da kike zama ki gayamin karyane!
And last warning narantse da Allah idan kika zubar da cikin nan Meenal zan Nuna miki wanene ne tunda kinriga kin mayar dani sha sha sha mara wayu." Kukan datakeyi mai sauti yasata dagowa ta kalleshi ha
e da jan mugun tsaki tana masifa." " indai cikine sai Na zubar Wallahilazim baka mari banza ba kuma akan karamin aure dakayi sai nata fanshewa da haka." Cike da masifa yayi kanta sai kuma yaja yatsyaa yace " Do your worse and zakisan wanene Mutallab Asad yafada yana barin bangaren ita kuma tatashi cike da masifa ta Nufi sashinta tasan kome tayi bazai taba rabuwa da'ita ba kuma ko dan ta kuntata masa ayau sai ta rabu da cikin.
Wardrobe dinta tashiga budewa tana bincika inda ta ajiye maganin batare da tunani komai ba ta afa guda hudu lokaci guda.
Aisha dake bangarenta tana gyaran Wardrobe dinta taji alamun shigowarsa ko baiyi magana ba tasan yana cikin damuwa sai ta nuna kamar bata gani ba dan yau tayi alwashi kome zai faru wallahi sai tayi masa maganar makaranta.
" Barka da safiya Tafada bakamar yadda ta saba gaisheshi ba." " kintashi lafiya yafa
a yana Nufota ha
e da fadin " Am sorry Mon amour kiyafemun danAllah.
" batare da ta
alleshi ba tace " inason Naje Zanshiga private university tanan tunda inada kudina acikin banki dan.." batare da yace komai ba yayi baya yace " Ban amince ba." " Sabida ni baka sona baka kaunata bakason ci..?
Ciki da fada ya daka mata tsawa " haka kikeson zama nace bazakayi karatu ba idan da wanda ya isa yasakaki kiyi sai kije kiyi haka nakeson matata." Kuka tafashe dashi tace " ai daman nasani ba kaunata kakeyi ba sha'awa ta kakeyi Ni sai dai aji dadi dani Amma baza'a.." cikin zafin nama yayo kanta hakan yabata ikon saurin tsugunnawa tana kuka ranta na mata suya sosai." Ganin
an biki sunfara cika masa gida kuma yau ne zasu fara sha'anin nasu yasashi fita gaba daya duk da yunwa dake damunsa.wayarta ce tayi kara tana dubawa taga dada ce " Ni wallahi sai nayi karatu ita matarsa dan yar masu kudi ce shiyasa duk iskancin da Tayi masa yake amincewa Amma dayake ni Wulakantacciya ce yar masu bara shine bazan samu..." " Auzubillahi Aicha Aicha Anya kuwa?
Anya kuwa wanene yazugomin ke?