← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 36

Sashe 8

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To kiyi ha
uri kema zamu ri
a yin firar dake, Shikenan?" Mutallab ya fa
a dan har ga Allah bazai iya cigaba da sauraren wannan
arin nata ba. (Babu wani zancen adalci dan mijinki yayi fira da abokiyar zamanki baiyi dake ba, hakan ba dole bane a musulunce saboda ita tasan yadda zata ja hankalinsa suyi firar ne, ke kuma baki sani ba watakilma idan ya dauko maku labari gwasaleshi kike yi ko ki
aryatasa, taya kike tunanin zai ji dadin cigaba da baki labarin sabanin ita da zata bashi lokaci ta sauraresa, idan kina tunanin hakan dole ne kuma yana cikin adalci kinyi kuskure, ki gyara tunaninki da kuma kalamanki wajen magana sannan ki tanadi da
adan labaran da zaki iya ba maigida, hakan zai sa ki iya ri
e zaren fira dashi kamar yadda takeyi, amma matu
ar mai gida zaizo yana baki labari kina ha
e fuska kina cewa anya haka ne?

Kai ba gaskiya bane labarin nan, Ni dai bacci nake ji, to wallahi sai dai kiji wata nayi kuma kidawo kina
orafi baida adalci."
Hawayenta ta share tana jan mijina a hancinta kafin tace, "Bana so kar ma ka gyara ai Allah zai tambayeka." "Allah ya kyauta." Ya fa
a ha
e da mi
ewa zai fice ta sake cewa, "Mintinka nawa da shigowa amma har ka mi
e zaka fita ka koma wajenta bayan tun safe kana can sai yanzu kafito." "Zan je ne mugaisa dasu t
nte." "An dai ji kunya tun safe ace baka hito ba ka gaishesu sai yanzu." Bai tankata ba ya fice daga
akin dan ya lura idan ya biye mata yanzu zasu saida hali, sashensu t
nte ya nufa ya sameta a palour zaune tana kallo Afrah kuma tana kitchen tana ha
awa Farouk abinci dan yace mata yau zaizo wajenta ya ganeta, sai da suka gaisa da t
nte ta tambayesa ya kwanan iyalin nasa ya amsa mata da "lafiya suke." sannan yace, "T
nte ina Afrah ne?" "Tan kitchen anata girke-girke yau mutumen nata ne zai zo." Tana rufe baki Afrah nafitowa daga kitchen
in, ganin yayan nata yasa farinciki bayyana a fuskarta
araso cikin palourn ta gaishesa, "Ya Mutallab ina wuni?" "Lafiya kalau Afrah kin tashi lafiya?" "Lafiya lau ina Aunty A
cha duk yau bamuga fitowarta ba, Meenal ka
ai ce tafito ta karya." "Bata jin da
i ne, amma tante me yasa kuke ba Meenal abinci bayan ita bata dafo takawo maku ba?" Ya fa
a yana maido kallonsa ga tant
, "To ya zamuyi?

Ai Bama hanata ba tunda akwaishi ko?" "To Shikenan, ni zan hanata, idan har bazata iya girkawa da kanta bari ta zauna da yunwarta, wannan ai renon wayau ne." Ya fa
a ransa a
aci, "Allah ya kyauta kayita ha
uri, mu mata sha'anin mu sai ana kai zuciya nesa." Bai ce komai ba ya mi
e zai fita, har yakai bakin kofa ya juyo ha
e da kallon Afrah dake
arin tashi yace, "Afrah ki fa
awa Farouk Abba nason ganinsa idan yazo, jiya yabani sau
in nafa
a masa sai na manta, inaga yana so yaji lokacin daya shirya ne saboda asa date
in aurenku dan baffa yace iyayensa sun je suna son asa masu rana, shine yace su dan dakata saboda yaji ta bakin shi yaron." Cike da jin kunya Afrah tace, "Toh." Sannan takoma kitchen, t
nte kuwa cewa tayi , "Masha Allah, Allah ya Sanya alkhairi yasa ayi damu, addu'a ta kenan wannan al'amari ya tabbata itama ta shige
akinta kamarsauran
an uwanta duk da dai naji Asiya data zo jiya tana cewa ita
ar uwar taku Jiddah mijin ya korota bayan yayi mata dukan tsiya." "Allah ya sawa
nte, abinda tun farko nake ta gudar mata kenan, gashi aure ko shekarewa bai gina ace ta dawo gida." "Abun bai yi da
i ba gaskiya." "Allah ya kyauta." Mutallab yafa
a tare da ficewarsa...
#Mutallab Asad.
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA BAKWAI
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Cikin murya ta abin tausayi da'ita ma kanta ci
in raunin zagar mata iyaye take tace " DanAllah kayi hakuri rashin hakurin babu abunda zaijawo sai danasani mu mata tunanin mu bakamar naku ba ma ch
tafada kuka na k'okarin kwace mata " a han
ali yadawo ya zauna yana rungumeta ji
inta hade da fa
in " Kada ki sake kiyi kuka akan maganarta banason hawayenki yazuba ga wacce bata kai ba kinji matar aljannah." Duk da yadda yaci
arfinta sai cewa tayi To bazanyi ba." Wani kalar hugging dinta yayi da shi
ansa yasan ya haifar masa da Nutsuwa dan ya kau mata da hankalinta sai cewa yayi " Sannu da kokari matar aljannah Allah yahadaki da Alkhairi duniya da lahira da
ina sai kamshi yakeyi me kika dafamin?" Dan mikewa tayi tace " Yanzu zan dafa dai abinci bandafa ba yau bacci ne yaci
arfina sai dai ko nayi maka fried yam kamin nadora." " A'a is okay basai kinyi ba banajin yunwa inajin yau kawai kiyimun jallop ita nake sha'awa.

" " Tohm bari Naje ko akwai abunda zanyi maka?" Breast dinta yataba yace " Wannan." Hakan yasata saurin fita tana
ar dariyar dabata kai har zuciya ba ko da zata shiga part dinta sai data tabbatar ta rufe ko'ina kamin tashige ciki tunda Afrah tace mata anfara shigo mata dole ta kiyaye dan batasan me za'a zo ayi mata ba watarana.

Sosai kalaman meenal suka shiga dawo mata ko datayi blending kayan miya tashiga dafa naman ta dora jallop din sannan ta hada masa coslaw wayar tace taji tana ringing hakan yasata saurin dagawa tana fa
in " Mama iyami ." " Aicha kuna lafiya?" Kawai batasan meyasa ba sai tafashe mata da kuka.

" Subhanallahi wani abun ke faruwane?" " Mama matarsa tafara kaini bango wallahi wallahi ." " To daman aicha wacce kishiyace bazata kaiki bango ba?

Ai kawai kiyi kokarin
auda kanki daga sabgarta gaba daya." " Wallahi Mama bana kulata ta tayita zagina tana gayamun maganganu To wannan ai
anta tayiwa nidai ina baki shawara ko da wasa kada kisake ki soma rikici da kishiya agaban mijinki hakan zai siyamiki daraja ba
adan ba kiyi duk yadda zakiyi ki kau da kanki ai basai nagayamiki ba shi dai wannan mijin naki yanzu shine gatanki dan haka ta hanyar kissa da kisisina kiyi kokarin mallake komai nasa abunda kikaga ya gagareki sai kiyi kokarin hadawa da gayawa Allah daga kishiyar har
an uwansa kiyi kokarin zama dasu da zuciya guda daya kinji." " To mama inshaa Allahu ." " Wallahi yanzu kika biya ta kishiya baki zaman aure lafiya abanza a wofi sai kikai kanki wuta gwara kisa aranki indai mijinki nayi dake kuma yanasonki yana kaunarki to magana takare kowa yayi takansa yaya karatun da nature miki ta WhatsApp kin duba kuwa." " Ni wallahi kunya nakeji Aicha tafada tana
an dariya." " ina gayamiki ki ajiye wannan kyan naki kinga duwawa abun mamaki ne billahilazi babu ruwan maza da maganar kyau idan macce ta iya sarrafashi yanzun nan zakiga ko ganinta yayi yana son kasancewa da'ita kiga wasu mazan suna son macce kamar me koda kuwa bakinta yakai bakin fenti kirasa me sukagani to wallahi dadin kwanciya take dashi dan haka idan ma zaki kara zagewa kikara hade da dagewa." " Tohm inshaa Allahu.

Yanzu kinyi ha
in matsin nan da nagayamiki." " Ni wallahi banason matsin nan." " Malama kamamin bakinki gefe ki tabbatar kinyi yau dinnan ai kinada
GANYEN MAGARYA
KANINFARI
ALIM KADAN
HABBATUSSAUDA
MISKI
Hadesu zakiyi sai ki tafasa su kishiga ruwan sau daya zakiyi a wata 3 karki karayi sai dai idan haihuwa kikayi zaki iya jera kwana uku kinayi bayan kingama sai ki ha
a Tsumi kuma shima ga yadda zakiyi naji ma kamar kina cikin kitchen ko kiyi kokari ki ha
a yanzu TSUMIN KANKANA
-KANKANA
-CINNAMON COKALI 1
-KANINFARI RABIN -KARAMIN COKALI
-ZUMA COKALI 1
-DABINO GUDA 3
-MINANNAS RABIN COKALI.

Ki Ha
esu ki markada sai ki tace ki shanye sannan inagayamiki bawai kisha kiyi sangangan akan gado ba babu wani moving maza nason kalmomin batsa fiye da tunanin mata dan idan yana saduwa dake ki kasance mai kiran sunansa ahankali kina masa da
addun nishi ha
e da gayamasa yadda kikeson sa hakan zai sakashi kara karfi da kuma hanzari gareki kuma yanasakawa namiji yajiki fiye da matarsa indai batayi masa hakan wannan sirruka ne ki rike sannan acigaba da hakuri dan dole zaman tare zo mu zauna ne kuma zo mu sa
a Allah yakara baku zaman lafiya bari Nabarki haka sai mun kara magana." " Nagode mama Allah yakara tsawon rai.Sai wajejen magariba sannan tagama girkin wanka tayi tadafa ha
in matsin da tsumin tasha daga nan tasaka wata light doguwar riga ta Nufi bangaren su tante.

" Yanzu nake fa
in lafiya tun dazu banganki ba?

" " Wallahi mama natsaya girki ne tafa
a tana ajiye basket din hannunta adaidai nan Afrah tafito tana fadin " Naje part din naki naga arufe inatayimiki dariya nace ashe dai kin dauki maganata." Dariya Aicha tayi tace " banda ki kirani na bude miki to gashinan yau jallop nayi mana."Nan suka hau hira tsakaninsu har tante tana gayamata yau iyayen umar sukaje gurin Abba za'a kai kudi da saka rana" murna Aicha ha
e da fatan alkhairi nan kuma aka shiga hira sosai duk yawanci ta makarantace wanda ha
an ke kara kwadaita mata son karatun.
**
Mashaa Allah Abba afrah tayi goshi yanzu wannan duk kayan sarana ne.

Umma dake gefe ba
in ciki yana neman kasheta tace " Wai ni
am nace dan gidan wanene?" " Umar dan gidan abo
ina senator abba yafada dan yakara mata haushi to yaran yanzu shine minister ai." " andai duba tarbiyarsa kana ganin dai yadda akayi na jidda ba'aji dadinsa ba.
Chapter 8 · 0% Book details