← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 36

Sashe 7

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jiki a sanyaye Mutallab ya turo kofar
akin A
cha ya shiga, dadda
amshin turaren wutar data saka daya marabci hancinsa ya sashi sauke ajiyar zuciya ha
e da tafiya da kaso hamsin bisa
ari na damuwarsa, tasowa tayi saye da hijabi har
asa dake jikinta ta tarbesa tana cewa, "oyoyo m
ri sannu da zuwa." Ta bashi kyakkyawar runguma tana kar
ar ledar dake hannunsa, murmushi ya saki ha
e da ri
ota yana cewa, "Yawwa Babyn m
ri inata sauri kar nadawo na samu kinyi bacci duk da nayi tsammanin iskoki a sashen su t
nte, ya zaman gida?" "So boring saboda baka cikinsa." "Allah Mon Amour?" Ta
aya masa kai tana
arasawa daga ciki tare da
ora ledojin akan center table shi kuma ya nemi kujera ya zauna yana jin wata irin kasala tattare dashi, "Me zaka ci?" "Gashi nan a leda ki dauko ki zuba mana, ina fatan dai bakiyi wahalar girka mana komai ba ko?" "Eh dayake
azu da yawa nayi abincin shiyasa ban
ora wani ba nasan zai ishemu."
are zancen tana zaunawa kusa dashi tare da cire masa hular kansa ta ajiye gefe, "Sannu m
ri ya Abba ka samesu lafiya?" "Lafiya kalau suna gaisheku." "Muna amsawa." Tafa
a tare da mi
ewa ta
auko masu plate ta juye masu gasasshen naman kaza da tsiren daya siyo, sai d suka
oshi sukayi nak sannan ta tashi ta kwashe sauran takai kici cikin fridge ta saka, haka ma sauran tuwon da miya ta saka su acikin fridge ta tsaya ta wanke kayan da sukayi amfani dasu sannan tafito suka hau fira, sosai Mutallab ke enjoying firar da A
cha keyi masa wadda gaba
aya rabin jikinta ke saman nashi suna firar yana yamutsata, har
arfe sha biyu tayi Mutallab na sashen na A
cha suna fira tana kyakyatawa saboda yadda yakeyi mata wasu abubuwan ajiki, da haka labari ya fara sauyawa tsakaninsu dan tuni Mutallab ke neman birkice mata, agogon dake
auke a tsintsiyar hannunsa ya duba yaga kusan
arfe sha biyu da rabi,
aaa A
cha yayi da jikinta gaba
aya ya gama mutuwa saboda kalolin wasannin da yai da ita suka nufi bedroom
in nata dake tashin wani sanyayyen
amshin turarukka da khumras
in data mulke jikinta dasu, toilet
in ta ya shiga ya gashi a gyare tsaf ya wanko bakinsa da mouthwash sannan yafito ya shiga rage kayansa tare da hawowa kan gadon ya janyo A
cha a jikinsa dan tuni yai fatali da hijabin tun a palour, wasu sabbin kalolin wasanni masu rikitarwa da tsayawa a zuciya ya shiga yimata tana tayashi kafin can ya mirgino kanta, saiti kunnenta ya ra
a mata wata magana cike da jin kunya ta
aga masa kai, kamar jira Mutallab keyi cikin wani salon ya
ara zafafa wasannin da yakeyi mata kafin kuma cikin hikima ya
arinmaida su abu
aya shi da ita, tsananin tashin hankali da kuma azabar da A
cha taji ya sata
amesa jikinta na rawa jin wani abu ya ratsata ta
asanta, shi kuwa banda kiran sunan Allah ba abinda yakeyi jinsa a wata sabuwar duniya yana yawo saman gajimare saboda da
inta, tun A
cha na tunanin zata iya jurewa har takasa ta saka mashi kuka amma bai barta ba sai daya samu cikakkiyar natsuwar da yakwana biyu bai samu irinta ba sannan ya koma gefe ya janyota yana rarrashinta, a daren sai da yayi sau uku sannan ya samu tashi yayi wanka yana yaba jarumtarta da bata hana shi ba duk da zafin da take ji da kuma yadda ya gajiyar da ita.

Shi ya taimaka mata tayo wankan itama sannan ya wuce wajen sallah jin antada sallar asuba fuskarsa
auke da farincikin yadda A'isha ta shayar dashi zumar ta ba tare data nuna gajiyawa ba yana sanya mata albarka.

A inda tayi sallah nan ya dawo ya tadda ita tayi bacci ya
auketa ya maidata kan gado sannan ya zauna yayi azkar
insa, yana gamawa shima ya koma yayi kwanciyarsa yana sanyata ajikinsa har bacci ya
aukesa, Bai farka ba sai kusan
arfe goma na safe ya mi
a hannunsa gefen da take da niyar lalubota yaji wayam, bu
e idanuwansa yai yaga gaba
aya ma bata cikin
akin dan haka ya tashi zaune yana zuro
afafuwansa
asan gadon, daidai lokacin tafito toilet
aure da towel ya
ago kansa yana kallonta, wata irin kunya ce ta rufeta ta du
ar da kanta
asa batare data
araso ba ya mi
e ya ri
ota ya zaunar da ita bakin gadon yana cewa, "Morning da
ina kin tashi lafiya?" Hannu ta saka ta rufe fuskarta cike da jin kunyar abinda yace tana mamakinsa yayi dariya sannan ya
arasa gaban madubin ya
auko man shafawarta yana cewa, "Wa yace ki wahalar mani da kanki baki jira na taimaka maki kinyo wankan ba?" A bunda bai sani ba tuni A
cha ta tashi tayi
an gyare-gyaren da zatayi ta ha
a masu breakfast mai sau
i sannan ta shiga wankan, bata iya tanka masa ba tana kallonsa ya bu
e man ya shiga shafa mata ajiki,
arin zare towel
in da take
auke dashi yai ta ri
e tana shagwa
e fuska ha
e da cewa, "E'ehm m
ri Ni dai kabarni na
arara da kaina ka shiga ga ruwan wanka na ha
a maka pls." Yadda
ai tayi maganar a shagwa
e da yadda yabi jikinta da mai yana shafawa tuna ya sake janyo masa sha'awarta, bai tsaya saurararta ba ya janye towel
in ya shiga shafa mata man yana wani murza breast
inta cikin wani irin salo kafin daga bisani A
cha taji yakai bakinsa akai, ba tada za
in daya wuce ta sake bashi kai bori ya hau suka sake lulawa wata duniyar, wannan karon tare suka shiga wankan bayan ya samu natsuwa sannan suka fito suka shirya, ita tafara gyarawa cikin doguwar riga abaya ta aza
an kwalinta saman kai, kafin ya saka rigarshi shi kuma ya wuce sashensa yana fa
in, "ina zuwa Mon Amour".

Shiryowa yai cikin wani ha
en yadi sai tashin
amshi yakeyi sannan ya dawo cikin
akin ya sameta a palour kwance saman kujera ya zauna kusa da ita yana shafo fuskarta ha
e da cewa, "Sannu Mon Amour Allah yayi maki Albarka ya ji
an su m
da m
re, kin bani farinciki marar adadi, haka kin samamani natsuwar dana jima ban samu ba, Allah ya saka maki da alkhairi." Cike da jin kunya ta rufe idanuwanta yakai bakinsa a saman goshinta ya sumbat, mayafin abayarta taja ta rufe fuskar shi kuma ya shiga yimata cakulkuli har sai data bu
e fuskar tana dariya, dariyar yai shima ha
e da mi
ewa yana fa
in, "Ki kula mani da kanki bari naje na samo mana abunda zamu karya kona kar
o mana a wajensu t
nte." Yana juyawa zai bar palourn ta ri
o hannunsa tana cewa, "Akwai shi anan na ha
a mana tun
azu." Zaro idanuwa yai yana kallonta yace, "Wai duk wannan gajiyar dana tara maki sai da kika tashi kika ha
a abun kari?

Iyyeee ashe matata jaruma ce har haka nan sani ba." Ya ida zancen yana
agata daga kwancena da take ta tashi zaune, agogon hannunsa ya duba ha
e da cewa, "Oya tashi muje kici abinci ana maganar karfe sha biyu bakiyi kari ba." Ya
agata ha
e da mi
ar da ita tsaye suka nufi kan dining table, kujera yaja yafara zaunar da ita sannan ya jawo tashi ya zauna, da kansa ya zuba masu abun karyawar ya ha
a masu shayi mai kauri sannan ya janyota ya zaunar saman cinyarsa ya shiga ci da ita, sai daya tabbatar taci sosai ta
oshi sannan ya
auki sauran yaci, bayan sun kammala tana
arin tashi ta kwashe kayan ya maida ita ta zauna da kansa ya kwashe ya kai kitchen sannan ya dawo ya gyara wajen, hannu yami
a mata bayan ya gama suka dawo cikin palourn ya zaunar da ita ya kunna mata tv yana cewa, "Bari naje na gaida su t
nte na duba
ar uwarki yadda ta tashi, ko zaki je?" Wani kallo tayi masa tana ma
e kafa
a ha
e da turo baki tace, "So kakeyi su gane ko me kayi mani ko." Ya ja karan hancinta ha
e dayin dariya yana kwaikwayon yanda tayi maganar a shagwa
e tayi saurin rufe fuskarta sannan ya fice yana jin wani farinciki tattare dashi.

Sashen Meenal ya shiga ya taddata ta cika tayi fam kamar tafashe fuskarta tayi ja idanuwanta sun kumbura da alama tayi kuka, "Subhanallahi!

Meenal meka faruwa dake ne haka?" Ya fa
a fuskarsa na canjawa cike da damuwa tare da
arasowa bakin gadon da take zaune ya zauna tare da
arin janyota a jikinsa ba tare daya damu da yanayin warin toilet dake tashi acikin
akin ba, buge masa hannu tayi tana fashewa da wani irin kuka ta tura kanta cikin
afafuwa, "innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, me akayi maki ne Meenal, baki da lafiya ne?" Ya sake tambayarta yana janyota jikinsa ta turesa cikin kuka tana cewa, "idan ma bani da lafiya Mutallab sai dai na mutu baka sani ba tunda kana can kana farinciki da matarka baka damu da yanayin da zan shiga ba, tunda kake dani ko awa
aya baka ta
a zaunawa munyi fira da kai ba amma ina jinka jiya har kusan
arfe
aya kana fira da matarka, wannan ai ba adalci bane tunda kasan ni ba haka kake yimani ba." "Haba Meenal kin ta
a zaunawa zakiyi fira dani na
i saurararki?" "Ai ina jinka ba ita takeyi maka firar ba kai kake yimata tana faman dariya saboda ka nuna mani kayi sabuwar amarya." "Ya Salam!
Chapter 7 · 0% Book details