← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 36

Sashe 3

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Dole ki kama kanki Wallahilazim idan nakarajin makamancin haka to ki tabbatar duk abunda yabiyo baya kiyi kuka da kanki." Godiya umma tashiga yimasa har ta mike tabar sashin nasa zuciyarta cike da kuduri akansa dan idan ta kallah da kyau gyara dan nasa yayi masa a bangaren nasa, ai wallahi tayi alwashi yadda Nata yaran basu daukaka ba ko zatayi yawo tsirara sai su Mutallab sun wulakanta.

Asiya dake daki ce tafito tana rungume umma hade dayimata oyoyo " Ke lafiya naga babu Abinci?" " Umma ai abba yace kowa yadinga yin nasa anraba kayan abincin anbawa kowa." " Kutmar wato har Amarya tasamu wannan damar?

To wannan ne namu?

" asiya ce tayi shiru kamin tace Ai umma nasiyar ne dabani da kudi." Kallon diyar tata tayi tayi kwafa tashige cikin da
in cike da takaici da ba
inci aranta.
****
Yanzu oga yakakeso ayi?

" kuzama cikin shiri akan sabon aikin nan nasa idan da hali har shi ku kashe kunji kada kubarshi da rai dan jin numfashin sa aduniyar nan bakaramin dagamin hankali yakeyi ba.
***
Meenal kuwa ce takira mumy nan tasanar da'ita akan danAllah idan tayi tuwo ta kawo mata.

" Momy kuma bata musa ba tabayar aka kawo Nan tashirya acikin manya.

Warmers dinta tafada wanka duk yadda gashi yataru a hammatarta da mararta hakan yasata kin askewa tana ganin hakan amatsayin takura da wahala.

Ko data fita bata tsay ko'ina ba zai bangaren su tante dataje ma abinci ta zuba taci kamun kuma ta
an shiga tunani tabbas kuwa zatayi maganin mahaukaciyar matar nan tasa dan taga alamu so takeyi ta hada kafa
a da'ita anata fadar
ar gidan masu kudi ita kama bataga ta inda wannan tafita ba dan ajiyar zuciya taja tana mai
allon tante dake mata magana.

" Nace ko zakuje a dan gyara bangaren naki ita fannah sai ta huta kunga tayi nauyi Nan dinma datagyara ai tayi kokari sosai." Da to gaba dayansu suka amsa sannan suka tafi can
in a yayen data shiga gaba daya Nutsuwarta gagararta takusayi yadda taga ansaka mata kayan daki har sunfi Na can Kasar tasu kyau da tsada ga wannan bangaren Nata bakaramin kawatuwa yayi ba da haduwa murmushi tayi tanajin tabbas wannan mijin Nata ya cancanci duk wata kulawa da godiya .

Duk da tagaji haka ta hau gyare gyren ko'ina sai wajejen la'asar suka kama har kayanta komai ta shiryasu abun sha'awa.

Daga Nan ne kuma tashiga wanka ta shirya cikin yard dinnan dayayi mata masifar kyau light blue ne sai tayi rolling da mayafin Afrah dake kwance
an gadonta tace " Anty Aicha wallahi kinada kyau sosai ga shape." Murmushi tayi mata tace " Ai ban
aiki ba afrah kema tabarakallah MashaaAllah.

" " Bazaki gane me nake Nufi ba." Murmushi kawai tayi mata tace kamar naji Yadawo ko?" Afrah tace " Eh shine." To bari Nayi masa sannu da zuwa sai nadawo ko?" Dan daga mata kai tayi tanajin dadi acikin zuciyarta ganin yanzu yayanta yayi dace da masoyiya tagari karar motarsa yasata saurin fitowa tana Nufar babbar harabar gidan da zai sadata da gurin parking din tun kamin yafito yazuba mata idanuwa yanajin sanyi ci
in ransa ma ch
sannu da zuwa ta fa
a tana kara Nufo ledar hannunsa zata
arba.

Meenal data ganoshi tundaga nisa ba
in ciki yayi mata katuto aci
in ranta saurin Nufosu tayi tana fa
in ke wai bakisan yau girki na baniba." Murmushi Aicha tayi cikin hausar yarenta da baya fita tace " Dazu bamu gaisawa ba Ina wuni tafada tana
arewa meenal din kallo." Tsaki meenal tayi ha
e da shigewarta ciki." "
ar'uwa Nace ki karbi ledar ko tunda yau gurinki yake." " bazan karba ba ke dakika dauka sai ki kai masa bazanyi ba tafada tanayin gaba." Aicha ce tace " DanAllah kayi hakuri idan ha
an yabata maka rai banyi tunanin fitowar tawa zata zama laifi ba daman dan naga lafiyanka ne kasan Ma p
re duk lokacin dayadawo sai mamana taje tayi masa sannu da zuwa tataresa bansan agurinku laifi baniba." " Riko hannunta yayi har suka isa Part dinsa sai da ya zaunar da'ita sannan yace " Bakiyi laifi ba sai ma kara daraja dakikayi agurina acigaba dayimun haka." " To Nagode ma ch
Allah yakara maka lafiya bari naje sai da safe." " A'a zauna yadauki wayarsa yakira meenal tadade kamin ta karaso sai data zauna tace " Lafiya?

Kake kirana?." " Kawomin ruwa yafada kai tsaye duba da yanajin
ishirwa." " bazan iyaba." Cikin nuna rashin damuwa tace " Ma ch
zan iya kawomaka tafada tana
an mi
ewa." Eh yafada ransa namasa wani mugun zafi." Sai data bu
e fridge ta dakko sannan ta wanke glass cup ta ha
o ta zuba masa tana mika masa." Wani mugun ba
in cikine yacika meenal bata ankaraba taji hawaye yana zubo mata hakan yasa taja tsaki da ko kallonta Aicha batayi ba." Na taraku anan ne dan nayi muku fada kuma kowaccem ku tasan yar uwarta " Mon amour ga uwargidata meenal Banson rikici danAllah ku zauna lafiya." " inshaa Allahu zamu zauna lafiya ma ch
Allah ya kara ha
a maka
anmu." Meenal ga Amaryata Aicha banason rike ku zauna lafiya." Cikin gyatsine fuska tace " Naji sai kuma me." Kowaccen ku inasonta shiyasa na aureta banason kananun maganganu idan banji dadi agurinku ba to tabbas babu inda zanje naji dadi.

Haka dai yayi musu fada sosai Aicha tayi musu sallama tafita tana fita meenal ta daka tsalle tadawo kusa dashi Sai data zuba masa abincin data kawo kamin kuma daga baya ya kalli abinci ya kalleta " danAllah kaci kada kayi complain.

" baice komaj kuwa yazauna yaci yakoshi tunda yagama ma sai yashiga aiki sai wajejen 11 sannan yayi haramar kwanciya inda meenal tadade da kwanciya kan gadonsa tana bacci abinta hankali kwance amsawar da jikinsa yayi yasakashi gyara jikinsa sosai sannan yacika ji
insa da turare kamin yakashe ko'ina ha
e da Addu'a ya kwanta yana rungumota saukar ba
insa akan nata yasata bude fuskarta tana kallonsa ganin yadda tayi ja
ar tana kallonsa da kuma
in mayar masa da respond sai yaji abun babu armashi yadda yashiga sarrafata batare da itama ta taimaka masa ba yasashi jin rashin dadi aransa babu wani nuna jindadi a tattare daita ta kwanta sai kace macecciya in banda yana cikin tsananin sha'awa tabbas da bazai iya komai da'ita ba.

Cikin wata calm voice yace " Meenal common touch Me mana." " Ni kata
ani mana gaskiya takara kai hannunsa jikinta hakan yasa bai daina ba duba da'ita ma tanada hakkinta atare dashi." Sosai yacaza mata kai hakan yasakashi fita hankalinsa shima gaba daya, A han
ali yashiga sau
e ajiyar zuciya a jajjere, ji
insa ne duk ya Mutu ya dago manyan idanuwansa ya tsura mata su, duba da yanayin ji
insa da ya sa
e gaba daya, wannan shine karon farko da yaja tsaki yana fa
in " Meenal Mekika tura agabanki?" Kallonsa tayi cike da mamaki da firgici jin yagane ta saka wani Abu tace "babu abunda nasaka nifa." Ci
in zafin Nama ya fizgota yace " Ba magana nake miki ba Me kikasaka agabanki?" Jikinta Na rawa tace " maganin matsine fa Nasaka dazu Nasiya." Yaa Allah ya fa
a yana cire hannunsa daga jikinta kamin yace mata "
inga kurajen dake gabanki?

Yaushe rabonki da shaving?

When last kikayi sit bath?" Idonta da yacicciko da hawaye tace " DanAllah Mutallab kana tausayamin yanzu Nasaka abunnan dan kaji dadi kazo karufeni da fa
a?

Kuma Ni nagayamaka banason shaving dinnan nafison gabana da gashinsa kuma ma dai ai nagayamaka kurajennan nasiya magani nafara shafa musu, maganar gaskiya kuma bazan iya wani amfani da ruwan zafi ba tunda dai kana gani ina amfani da kayan mata." Cikin bacin rai yace " Will you keep quiet?....
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA UKU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Yafa
a ji
insa na rawa, bakida hankali meenal illata
anki kikeso kiyi wannan babban abunne maganin matsi?

Nataba yimiki complain akan inason ki matse ko maganin mata?

Har takaiki ki tura abu acikin gabanki tunda bakida hankali kw wacce irice ne?

Meke damun rayuwarki?

Narasa gane kanki da gabanki wannan soyayyace ?

To bari kiji ingayamiki gaskiya Wallahilazim duk soyayyar danake miki idan kikaje kika illata gabanki da tura abubuwan da baki sani ba abubuwan da zasu haifar miki da matsala to tabbas babu ruwana duk yadda kike acikin raina zanje inada zan samu nutsuwa inada take kula da kanta da lafiyarta kada kiyi Tunanin zaki illata kanki da ture turen wasu abubuwa agabanki kuma kisa aranki wai zanyi hakuri, ita sha'awa ba'ayi mata haka idan ma zakiyiwa kanki fada kiyiwa kanki fada dan kinsha abunda zai karamiki lafiya jikinki bamatsala baniba Amma abubuwan da zaki tura gabanki babbar matsala ne gareki zan iya haifamiki da matsaloli da dama kinsan saka abu agabanki da sunan matsi zau iya haifar miki da cancer da manyan cutuka ke har ma da infection da kuraje dama sauransu nataba cemiki inaso kisaka wani abunne?

Narasa kalar tunaninki , kuma naga ke kamar bakiyi islamiyya bako?

Bakisan sunnah ne asked gashin gaba da hammata ba?

Ko kinzata wani abunne." " kaga ya'isa haka cin mutuncin naka daman ai dan kai nasaka tunda kuma wulakantani zakayi is okay sai nadaina." Look into my eyes ke naga tunaninki sai ina taimako aciki ko?

Kiyi hanzarin barin nasu baki wannan maganin dan wallahi zasukaiki su baroki kinji me nace miki and kije kiga likita akan wannan kurajen gaban naki ." Shiru tayi tare da kwanciyarta ta juya masa baya shikuma hakan yabashi damar jawota ji
insa bacci yakwashesu.

Duk yadda Aicha takai datayi baccu kasawa tayi hakan yasata tsintar hawaye akan gefen fuskarta da dan hanzari ta gogeshi what is this?

Tafada cikin ranta is this love or what?

Kishi ne wannan?

Itafa tunda taga matarsa ranta ke mata zafi hakan na nuni tafara sonsa ne?
Chapter 3 · 0% Book details