← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 36

Sashe 19

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Jalil yakira awaya yace yazo yatafi dashi yace masa ai fannah ta haihuwa dakyar dai yake magana haka yayi masa Allah yaraya yakuma kaara kiran Abba awaya ganin missed call dinsa rututu " Abba yafada da wani calm voice." " Mutallab menene yasamu Iyalin naka." Baisan sanda yasaka kuka ba first time da abba yaji wickness dinsa yace " Ta zubarmin da ciki akaro na biyu Abba batajin maganata bata girmamani bata darajtani sai wulakantani dani da yanuwana Na sawwake mata Abba." " To ai ba kuka zakayi ba Mutallab hakuri zakayi babu ta inda Allah baya jarabtar bayinsa kayi addu'a Allah yasa kaci wannan jarabawar daman kuma yarinyar ana fadan dabi'unta to yanzu kuma gashi ta hadu da ummanku wanda tunfari nayi maka magana akan karabasu tunda itama wata babbar shaidaniyarce ina tunanin ko da halin yarinyar da hudubarta ko ta kawaye kayi hakuri ka dauki hakan amatsayin jarabawa Allah yabaka wasu masu albarka kana asubutin nazo nadaukeka." " A'a kazauna nan Abba jalil zaizo yakaini gida." " Ayi hakuri ayi hakuri dai." Tunda jalil yatawo hanya sai yasamu guri yafaka motarsa Numbar mumyn meenal yashiga dannah ita kuma lokacin suna tare da abba suna hira " A'a kamar jalil kanin mijin Afrah" mumy tafada tana kallon Abba.

" Dauki mana kiji ko lafiya." Dauka tayi ha
e da sakashi a speaker tana sallama " Mumy barka da rana dafatan kuna lpya." " Lafiya kalou jalil ya mai dakin tayi nauyi ko?" " Wallahi tama sauka yau ansamu mamata." " To mashaa Allah barka barka Allah yadayyiba." " Ameen mumy daman magana nakeso muyi dake akan Meenal danAllah kitsaya ki fahimce ni nakiraki ne dan naga hakan shine kadai masalaha duk da dai mai faruwa yariga ya faru amma maganar tawa zaisa kudubata da kyau." Duk jikinsu sanyi yayi sukace " Ina jinka jalil mai kaunarka ai shine ke cewa diyarka ya gyara." " Tabbas kuwa mumy gaskiya meenal tana bukatar karatu sosai akan zamantakewa ta aure dama duniya kinga tunda akayi auren nan bazance dan uwana yana samun farin ciki Agurinta ba sai dai shi yafaranta mata komai tasaka agaba yana tafe da'ita Amma wulaknci yau daban nagobe daban mumy hatta tante dake da matsayin mahaifiyarmu bata kyale ba wallahi afrah kowa hatta Aicha haka takeyiwa kowa rashin da'a nikuma mumy nasanki Nasan inna wallahi diyar inna sai hamdala Amma meenal nakasa gane kanta gaba daya yanzu ma ta zubar masa da ciki suna asubuti dukansu abunda tayi yasa shima sai da suka kara masa ruwa dayake likitan abokina ne yacemun har ya sawwake mata." " Innalillahi wa'inna illahirrajiun " mumy tafada tana kau da kanta haka Abba ji
insa sai yaji kamar an watsa masa ruwan zafi ." Nan yasanar mata asubutin shikuma ya huce gurin Mutallab din ko da ya daukeshi gida yayi dasu inda sukayi daidai da shigowar su Afrah wanda yazuba masu idanu taci
in mota Nan yaga su da kawayensu sun sakko aicha na ci
insu tasha ado tayi kyau sosai da ankon ji yayi gaba daya ransa ya baci wato shi yana nan yana jimamin Abunda yafaru dashi ita ko aji
inta harda shiga kamar yammata ganinsu dada bangaren tante ta ruga aguje tana murna ta rukunkumeta." Jalil nan shima yafito Mutallab kuwa zagayawa yayi yashiga part dinsa sosai ransa
aci Ganin Aicha yana hangota ta sama yadda taketa jan dada har suka shige sashinta kamin yayi ajiyar zuciya.

" Ke jaira irin wannan kyau haka dada tafada.

Ina mijin naku?

" takara jifanta da tambaya Nan takwashe komai tagayawa dada nan tashiga masifa tana kwashwq meenal albarka suna zaune taga wayarta tayi kara " Wallahi kika sake fita bada izinina ba." Adan firgice tace " Wayyo Allah na nashiga ukuna." " ke menene " " Dada wai nazanje ba duk kwalliyar danaci tasaka kuka." " To ke baki tambayeshi ba kikaje kina ba
a wannan hodar?

Sai kace diyar aljanu ." Afrah datashigo ce tace ita suke jira nan tagayamata ya hanata.

Duk yadda suka tambaya mata Mutallab yace babu inda zataje haka tacika tayi fam saboda ba
in ciki dada sai fa
a take mata Amma ko ta
anta batabi ba.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA SHA HU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Rai a
ace ta nufi sashenta tana kwa
e kayanta
aya bayan
aya tana
walla dan har ga Allah tasa ranta zuwa wajen bikin nan amma ya hanata, da Meenal ce ta tabbata jiki na rawa zai barta, bakin gado ta zauna tana share
walla tare da goge lips
inta da suka sha jambaki tana sake share kwallan, wayarta ce dake ajiye gefe ta sake
aukar
ara ta juya taga mai kiran nata, tamkar shi
in ne agabanta ta
alla ma wayar harara tana kauda kanta gefe ba tare data
aga ba har ta tsinke, sake kira yayi akaro na biyu tagoge
wallan da suka sake zubo mata sannan ta mi
a hannu ta
auko wayar ta
aya tasa a kunne ba tare data ce uffan ba, "Kizo ki ha
a mani ruwan wanka." Mutallab yafa
a tare da katse kiran, wani ba
inciki ne da takaici lokaci
aya ya rufeta, wato ma baiga abinda yayi mata ba har cewa yakeyi tazo ta ha
a masa ruwan wanka?

Yi tayi kamar baza taje ba sai kuma ta tuna da yanayin da yake ciki ta
an turo baki tana cewa, "Badon halinka ba wallahi." Sannan ta mi
e ta nufi
akinsa tana ha
e rai, ganin baya cikin palourn nasa yasata nufi bedroom
insa ta sameshi zaune bakin gado ya dafe kansa da duka hannayensa.

Kallo
aya tayi mashi ta
auke kai ta nufi toilet
insa, ganin akwai
ar datti yasa sai data fara wankesa sannan ta ha
a masa ruwan wankan tafito, "Na ha
a." Ta bashi amsa tare da nufar
ofa zata fita,
ari kai yai yana kallon bayanta ha
e da cewa, "Ki fiddo Mani da kayana kafin nafito." Yami
e yashige toiletbatare daya jira amsar da zata bashi ba, kamar zata saka kuka A
cha ta bu
e closet din na kayansa ta ciro masa kayan ta ajiye masa akan gado tabar
akin da sauri dan kar yafito tana ciki saboda haushinsa da take ji.

Bayan yafito ya gama shiryawa ne ya sameta a
akinta kwance, tana jin shigowarsa tayi masa banza har ya
araso ya zauna bakin gadon ta makama bayansa harara, dai-dai lokacin ya juyo yana kallonta tayi saurin rufe idanuwanta tamkar mai kwana, "Yunwa nake ji akwai abincin da zanci ko naje waje na siya." Yafa
a cikin sanyin muryar da tasa jikin A
cha yin sanyi ta mi
a zaune tana cewa, "Babu amma ka bani mintuna ka
an bari na ha
a maka." Ta
are maganar tana sauka daga kan gadon ya bita da idanuwa har ta fice yana sauke ajiyar zuciya, "Tabbas Annabi yayi gaskiya daya ce ka auri mace dan addininta, ba dan nasaba ba ko kya
u ko kuma dukiya saboda duka zasu
are, ya tabbata da Meenal tana da addini abubuwan da tayi mashi duk yadda takai
ololuwa da
aci rai baza tayi mashi su ba, tabbas kyan Meenal da surarta na daga cikin abubuwan dayasa yafara sonta tun aganin farko, yayi tunanin zata sauya itama dalilin don shi da takeyi shiyasa ya ajiye zancen
abi'unta agefe yaji tausayinta ya aureta ba tare da sanin cewa zata zo ta salwantar masa da jini ba har biyu, wane irin kuskure ne haka ya tabka ya
auko flower a juji da zata gur
ata masa rayuwar
a idan ma tabari ta haifa masa su?" Ya tambayi kansa hawaye na cika masa
walla ya dafe kansa dake wani irin sara masa, A haka A
cha data dafa masa taliya da soyayyen
wai ta dawo ta iskesa, hankalinta a
an tashe ta
araso wajen da yake dafe da kai tana cewa, "Lafiya ya Mutallab." Bai iya tankata ba sai matso
wallan ba
i cikin dake das
are azuciyarsa da yayi ko zai samu sassauci, hakan yasa ta matso ta zauna kusa dashi tana
ora hannunta saman cinyarsa ha
e da cewa, "I'm Sorry m
ri samu da rashi duka na Allah ne, kayi ha
uri ina sha Allah zaku samu wani Babyn idan ta samu lafiya." Runtse idanuwa yai jin malamin daya fito daga bakin A
cha kafin ya bu
esu akanta yana cewa, "It Over A
cha, bazan iya ci gaba da zama da Meenal ba, bata sona bata don jinina taya kike tunanin nan gaba zata amince mu sake samun wani?"
asa A
cha tayi da kanta dan baza ta nufi kallon fuskarsa ba a yanayin da yake ciki, hannuwanta taji ya ri
o ya rum
e cikin nasa yana cewa, "Pls A
cha kada ki
i jinina aduk lokacin da Allah ya baki, ina matu
ar son haihu shiyasa Meenal ta za
i ta horani ta wannan fannin saboda aurenki da nayi."
ago kai A
cha tayi ta kallesa jin abinda yafa
a, kenan wai saboda ya aurota Meenal ke kashe
anta?

Wannan wane irin rashin hankaline da rashin sanin ciwon kai?
Chapter 19 · 0% Book details