Sashe 12
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mon Amour." Taji ya fa
a wanda hakan yasata tsayawa tafasa bu
e marfin tana sauraronsa, "Am so sorry for everything, nasan duk abinda sukeyi sun yi ne saboda jiki haushi, so pls krki bari hakan ya
ata maki rai kinji ko." Sai data saki murmushi sannan ya bude
ofar tafiya, zagayowa tayi ta can
ayan gefensa inda Meenal tafita ta duko kanta ta jikin tagar tana cewa, "Idan dai wannan shine damuwarki ka
auka ban ji ba kuma ban gani ba, adawo lafiya." Ta
are zancen tana sakar masa murmushi dan da alamu fita shi zai sake yi, a gajiye ta wuce sashen su t
nte ta gaisheta tana yada zango anan har sai da tayi sallar isha sannan ta wuce sashenta, Mutallab kuwa bayan yayi Sallah shagunansa na
unkuna ya nufa, bayan ya dawo kuma ya wuce wajen aski daga can Abba yakirashi akan yana son ganinsa, wannan dalilin yasa bai dawo gidan ba har sai wucewar sha biyu a
a'ida kuma ana gama sallar isha yake dawowa, kasancewar Meenal ce zata karbi girki adaren yasa ta cika tayi fam ganin har lokacin bai dawo ba, a tunaninta yayi hakan ne saboda ita zata amshi girki ba amaryarsa wanda shekaranjiya tana kallonsa ana gama sallar isha ya shigo gidan, da haka bacci ya
auke ta har ya dawo, sanin dare yayi yasa baiyi tunanin zuwa
akin A
cha ba sai dai ya tura mata message cewa ya dawo ga abinda ya hanasa dawowa da wuri, ba'a jima ba ta maido mashi da cewa Alhamdulillah ba komai tunda ya dawo lafiya dan haka sai da safe tana
ara masa da kalmar i love, murmushi ya saki yana wucewa sashen Meenal tare da kunna fitilar palour dake kashe sannan ya kutsa kansa cikin bedrom
inta, da mamaki yake kallonta ganin tayi bacci ba tare data jira dawowarsa ba duk da tasan ita take da girki yau, gefen kanta ya tsaya yana
an bubbuga pillow
in da take kwance akai yake cewa, "Meenal, Meenal ki tashi mana na dawo." Kamar baza ta amsa shi ba sai kuma cikin muryar bacci, "Da karka dawo ka kwana acan, kuma wallahi kada ka sake tashi na ina bacci, wannan shine adalci naka da kake fa
a?
Wato tunda ba'a
auki matar so kake ba shine ka kama kayi zamanka a waje sai yanzu zaka wani shigo Mani kana tashina wai haka ka dawo, to kada ma Allah yasa ka dawo din sai me?" "Ya subhanallahi dama nasan zaki fa
i haka Meenal, kiyi ha
uri nake wajen aski ne daga nan kuma sai Abba ya kirani yana son ganina, kin ji abinda ya sa na da
i but am sorry." Wani wasan tsaki ta ja tana gyara kwanciyarta take cewa, "
aryar banza da wofi shi Abban baisan kana da iyali bane.." kafin ta
arasa ya daka mata tsawa cikin
acin rai yake cewa, "Kada ki kuskura ki da
i maganar banza akan mahaifina ranki ya soma
aci, ke kam bazaki ta
a canzawa ba wallahi Allah ya shiryar dake." Yafa
a tare da barin
akin ya nufi sashensa, wata kewar A
cha ce yaji ta taso masa lokacin daya shiga
akin, ya tabbata da ita keda girki da yanzu tayi welcoming
insa da kyakkyawar runguma ha
e da yimasa sannanu da zuwa taje ta ha
a masa ruwan wanka, tsaki yai tuna da Yadda suka rabu da Meenal
in kafin yafara
arin rage kayan jikinsa ya shiga wanka, yana fitowa bai tsaya
ata lokaci ba ko neman wani abu gunta ba duk da
ar gajeriyar yunwar da yake ji yabi lafiyar gadonsa, ya jima yana juyi akai cike da kewar A
cha kafin ya jawo pillow ya rungume sannan bacci ya
aukesa.
Kiran wayar Idris ne ya tada shi bayan komawarsa sallar asuba, cikin bacci ya lulubo wayar yakai a kunne yana cewa, "Hello Idris?" "Na'am ranka shi da
e, kayi saurin kazo ga shagunanka na
inkin nan sun kama da wuta, Idris ya fa
a cikin tashin hankali kamar ma yana kuka, wanda hakan yasa Mutallab cewa, "What!" Da
arfi yana tashi zaune, "Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, gani nan zuwa yanzu." Bai tsaya yin komai ba ya zuba jalabiyarsa ya dauki makullin motarsa ya rufo
akin, sashen Meenal ya shiga a gaggauce ya shiga sheda mata abinda ke faruwa, "Hmm ai ha
in mutum ba
an bane Mutallab, walla
hi ka
an kafani indai bazaka dena zaluntata ba acikin gidan nan." Baiyi mamakin jin kalaman nata ba ya juya yafice daga
akin ransa a
ace ya wuce sashen A
cha, a rufe yaji
ofar saboda yana sauri sai ya wuce sashensu t
nte, acan ya samu A
cha a kallo
aya ta hango damuwa cikin idanuwansa, gaishesa tayi lokacin da yake fadawa t
nte abinda ke faruwa bayan sun gaisa ya amsa yana cewa, "Bari na karasa wajen t
nte." "Ubangiji Allah ya tsare yafitar kuma ya takaita abun tare da mayar maka da alkhairi".
Ya amsa da "Amin A
cha." Sannan ya wuce t
nte nayi masa addu'a ita da Afrah...
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA TARA.
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Kallon Afrah t
nte tayi fuskarta
auke da damuwa take cewa, "Wannan lamari na Mutallab na bani tsoro Afrah, anya babu sa hannun wasu acikin abinda ke faruwa dashi." "Wallahi t
nte abinda tunanina yabani kenan, gashi jiya muka je wajen da Farouk dan acan ya bayar da
unkunansa na cin biki kowane yashi an zuba kaya masu yawa wallahi, dan har da muka samu ya Jalil acan nake yimasa zancen kayan da aka zuba yace akwai sama ga kala dubu
aya da aka
unka za'a fitdasu
asar Gabon yau, kai! innalillahi wa inna ilaihirrajiun." Afara tafa
a tana zaunawa daga tsaye da take akan hannun kujera, A
cha kuwa ajiyar zuciya ta ja ta sauke ha
e da cewa, "Dole akwai jarabawa kala-kala a lamarin mumini t
nte, shi zargi abune mara kyau dan haka kada a zargi kowa mu yadda wannan jarabawa ce kuma dan Allah yana sonsa yayi masa ita, mu ro
i Allah ya mayar masa da lunkin abinda aka rasa ya kuma bashi
arfin imanin daukar wannan
addara tasa hannu biyu." "Haka ne A
cha abunne akwai ban tsoro, kuma duk yadda kike ganin mutum baya rasa ma
iya indai yana samun
auka, sai dai kawai a dage da addu'a."
"To Allah yayi mana tsari dasu." Ta amsa da "Amin." Bayan kamar mintuna ashirin A
cha ta koma
auki ta
auki wayarta takira Mutallab, lokacin yana tsaye gaban shagunan nasa da sukayi
urmumus babu abinda aka fitar suna magana da Idris ya ciro wayar jin tana
ara ha
e da
auka, "Hello M
ri in Jin da sau
i an samu fitar da wasu abubuwan." "A'a A
cha ba abinda aka fitarwa komai ya
one sai dai ace alhamdulillah." "Allah ya mayar da alkhairi ya kuma lillinka maka da
insu." "Amin ya rabbi sai na dawo." Ya fa
a yana jin sanyi a zuciyarsa tare da kashe wayar, haka yaci gaba da amsa kiraye-kirayen
an uwa da abokanan arzi
i da suka ji abinda ya samesa amma banda Meenal dake can tana fa
in ha
kinta ne ya fita na cin amana da zalincin da yakeyi mata wasu har gida suke zuwa suna jajanta masa ciki har da Aunty amarya wanda hakan ba ka
an ya farantawa Mutallab ba yayi mata godiya sosai tana yimasa addu'a da kuma sanya mashi albarka, dan yanzu duniya ta gama yimata hankali tana mijinta da
ansa ga jiki tana
arin kyautata ala
arsu ganin irin gudunmawa da taimakon da suka bata ita da yaranta, don tuni Walid shine general MD na
angaren wajen
unkinsa, yanzu haka yana kwance ba lafiya sanadiyar rashin hankalin daya shiga na
onewar wurinsu, A
cha Mutallab ya zaune dake zaune gefensa yace, "Wannan itace Aunty amarya
aya matar mahaifinmu, nasan ba lallene ki ganeta ba tunda sau
aya muka je gidan kuma cikin dare." "Eh amma na ganeta saboda Afrah nace mani ta tafi wajenta." "Ok to Shikenan." Sai da suka
an ta
a fira sannan Aunty amarya tayi masu sallama ta wuce suka gaisa da t
nte sannan ta shiga sashen Jalil da Fannah ke faman jan tsufa don cikinta ya shiga wata na bakwai ta dubota suka gaisa tana addu'ar Allah ya sauketa lafiya Afrah ta rakota har zuwa bakin gate, juyowa tayi tana cewa Afrah, "Nikam Afrah kin fara gyaran jikinki kuwa?
Lokaci na da
a matsowa fa tunda yanzu sauranmu wata
aya ko kuwa?" Cike da jin kunya Afrah tace, "Eh Aunty t
nte tafara ha
a mani wani maganin sanyi da ake ha
awa da sassa
en mangwaro da mazar
waila tana ha
a mani da madara ina sha, "eh dama shi yadace kifara yi yadda kayan gyaran jikin zasu amsheki idan kin sha, kinsan wannan sanyin na infection da kuke cewa idan ba'a fara magance shi ba ko ansha kayan
a'a basu cika aiki a jiki ba, zan sa Khalil ya kawo maki ganyen garahuni dana sa Hajiya ta samo mani sai ki tafasashi tare da ganyen beji kina zaunawa." "To Aunty nagode Allah ya saka da alkhairi agaida Abba." "Zai ji." Tafa
a tana ficewa daga gidan.
Koda Afrah takoma ciki kallonta t
nte tayi ha
e da cewa, "Kiga ikon Allah baiwar Allah nan kamar ba ita ba ta sauya sosai wallahi." "T
nte dama can tun farko bata fiye matsala ba kamar Umma, wasu abubuwan ma wallahi ita take sakata amma kinga yanzu data gane gaskiya tana nuna mana so kamar
anta su Walid, sannan kina ganin Abba ma ya samu natsuwa ta
angarenta ba kamar lokacin da ba." "Haka ne, itama waccan
in Allah ya shiryar da ita tagane gaskiya kafin lokaci ya
ure mata." "Cab!
Wai t
nte Umma kike cewa?