Sashe 14
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fadar farouk ha
e da yimasa sallama ya kashe wayar yana
ara ganin kimar Mutallab a idanuwansa daga shi har Afrah da yace yakai lefenta agidan Abba dan itama da sukayi zancen cewa tayi agidan Abba zai kawo amma suyi magana da yaya Mutallab, duk arzi
in mutum indai nagari ne zai so ya yi bugun gaba da gidan mahaifinsa, wannan abun yasa ya
ara jin cewa tabbas ya samo mata a inda ya dace.
Bayan sun gama wayar Mutallab ya kalli Meenal dake kwance saman gadon yace, "Farouk ne ke sanar dani yau za'a kawo lefen Afrah, saboda haka dame-dame kike tunanin ya dace ayi." "Je ka tambayi matar so wacce suke shiri da ita, ni meye ruwana a ciki yarinyar da gaba
aya ta gama renani." "Wannan tsakaninki ne da ita wannan kuma tsakaninmu ne a matsayin ki na matata nake shawararki." "To ban sani ba." Ta bashi amsa tana mi
ewa daga kan gadon ta nufi sashenta. (Hmmm mata muri
a kulawa, duk yadda kike da matsala da dangin miji ki danne haka alokacin da yabaki wani girma da muhimmanci akan wani sha'ani nasu da yake da iko akai.
Ina kika ce a'a zaki
auki fadan dake tsakaninki dasu ki sanya a tsakaninku da mijinki tofa tabbas kin yadda girman daya baki a idanuwansa, idan kuma wani abu ya taso gaba to ai dai yayi da wata ba keba tunda kince ba ruwanki da lamarinsu, kina gani za'a ri
a yin hidimarsu ba dake ba an batseki gefe."
"Allah ya kyauta." Shine abinda Mutallab kawai ya iya fa
a tare da mi
ewa ya feshe jikinsa da turarukka don dama gama shirinsa kenan zai fita farouq
in yakirasa, sashen A
cha ya nufa ya sameta a kitchen ta gama ha
a kunun garin sabaya dake gyara jikin macce da cikota zata sha.
Kayan hada SABAYA
1.
Ridi gwangwani 2
2.
Hulba original gwangwani 2
3.
Gyada gwangwani 2
4.
Waken suya rabin Kwano
5.
Shinkafa rabin Kwano
6.
Alkama rabin Kwano
Gyada da ridi zaa soya su sama-sama
Shinkafa da alkama zaa jika su na awa 5 sai ashanya su bushe
Sai ahada su waje guda dukkansu a ni
o a tanka
e.
Yadda ake shansa za'a dinga damawa ne sai a saka madara da zuma cokali 3 duk mutum 1 yasha.
Ga Amfaninsa kamar haka:
1.
Gyara nono
2.
Gyara fata
3.
Lafiya jarirai
4.
Ciko da mai rama
5.
Dauke rama gamai azumi
6.
Samar da ingantacciyar lafiya naa gaban maza
7.
Samar da lafiyayyan maniyyi
8.
Samar ga niima ga duk macen dake da karancin niima.
Macen dake da ciki ko mai shayarwa ma zata iya sha haka ma ga mazan dake bukatar jikinsu yayi kyau du zasu iya sha.
Wu
an da bazasu iya ha
awa da kansu ba to su nemi wannan lambar *+234 907 927 4454* zasu samu hadi mai kyau ingantacce tamkar ke kika ha
a a wajenta.
"Ma ch
re morning an tahi lafiya." A
cha ta fa
a tana juya kunun a cup, sai daya rungumota ajikinsa yana sha
amshin dake tashi ajikinta
aya gauraye da wani sassan
amshin turaren wutar data saka a
akin sannan yace, "Lafiya kalau Mon Amour, me kike ha
awa haka naga yayi kyau tun a fuska su
amshin madara ke tashi." Dariya ta saki ha
e da
ago kai ta kallesa tace, "zaka sha na zuba maka?" "Eh da gani zaiyi da
i." "M
ri ba dai iya salo ba zakayi mun wayo ka shanye abu." Tafa
a da
an wasa tana jawo wani cup ta zuba masa shima tare da
auka ta juyo tami
a masa nashi ita kuma tafara ku
ar nata, anan cikin kitchen ya jawo kujerar dake gefe mai tsawo ya zauna yana sipping a hankali saboda zafi yana fa
in, "Mon Amour yau za'a kawo lefen Afrah gidan Abba, me kike ganin Yakamata ayi?" With so much excited A
cha tace, "Wow Masha Allah Allah ya nuna mana ma ch
ri nayi farinciki, yanzu kai meye
arfi ka?" "Duk abinda kika fa
a ina da karfin yinsa." Mutallab yafa
a yana sake kai cup din abakinsa don ba
arya hasashensa ya zama gaskiya kunun yayi masa da
i sosai, sai data ajiye cup
in sannan tafara yimasa lissafi da yatsun hannunta, "Za'a soya naman kaji inda hali a ha
a masu da rago, ayi snacks drinks sai kuma ruwa da abubuwan daya dace a
ara masu akai." "Kamar me kenan!" "Ku
i da duk abinda zaka iya." "Shikenan za'a kawo gasashshen rago da drinks da ruwa, snacks kuma zan baki ku
i sai kiyo masu odar tunda wuri ya
ure, kaji kuma nasan zaku iya soyawa anan ko kuwa?" "Eh hakan yayi kayi magana da Aunty Meenal?" "No bata jin da
i ita, inaga kuyi magana da matar Walid idan tana da dama sai ku ha
u kuyi, ana dafa masu abinci?" "Eh mana m
re amma wannan zan iya ni ka
ai kafin zuwa anjima, Allah ya
ara bu
i da wadata." Ya amsa da amin yana ajiye cup din Dan ya shanye kunun tas akan carbinant din kitchen, wayarsa ya ciro yayi transfer
in 300k sannan ya maida cikin aljihu yana fa
in.
"Ki duba natura maki dubu
ari uku na snacks din, idan basu isa ba kiyi mani magana, sannan ki duba abubuwan da babu da zaki bu
ata na ganin cin da za'a yi koyi Mani list ki turo mani, zansa Khalil ya siyo ya kawo tare da jakin." "To Shikenan ma ch
re Allah ya
ara arzi
i." Tafa
a tana bin bayansa, sai data kaishi bakin
ofar sashenta sannan ta dawo ta
auki wayarta, lambar chef deejerh berver da kwanaki ta shiga wani class
inta na kayan mata da tayi online ta kamo murmushi
auke akan fuskarta dan ba ka
an take son matar ba takira, tana
agawa suka gaisa cikin girmamawa da karamci da iya mu'amala da abokan kasuwanci irin na Chef
in suka gaisa, sai data yaba mata akan class
in da sukayi yadda tayi masu bayani dalla-dalla da turo masu vedios da audios na yadda zasu hada komai sannan tace, "Dama snacks muke so Hajiya za'a kawo lefen
anwar mijina shine nace to tabbas ke zan nema." Kuma ku Meta ta wannan lambar *+234 907 927 4454* dan samun duk abinda kuke so daga wajenta cikin girmamawa da mutuntawa, so da Chef tayi Murmushin jin da
i ha
e da godema Allah daya sa mutane ke son kasuwancinta da mu'amala da ita sannan tace, "To Hajiya dame-dame kuke so." Nan A
cha ta lissafi mata duk abubuwan da take bu
ata ta fa
a mata ku
in sannan sukayi sallama tana cewa, "Nagode da karamci da ragin da kika yimani chef, zakiga na
aro 5k akai na class
inki na Ramadan da naga kina tallah zan shiga saboda mai gidana nason homemade drinks kala-kala kuma naga haddasu zaki koyar bayan kalolin girke girke da na gani masu sau
i da kuma burgewa." "Eh haka ne amma zan maido maki da dubu biyunki saboda RAMADAN CLASS
ina dubu uku ne kacal ba dubu biyar ba Nagode sosai." "Haba ba komai ai Kinci fiye da dubu biyar ga abubuwan da zaki koyar wallahi, kawai dai nasan kin saukaka ne saboda har marasa
arfi su samu su shiga, amma online class gasu nan muna gani dubu goma dubu bakwai har ma fiye, kuma ba wani cikakken bayani Allah dai ya saka maku da alkhairi." "To Nagode hajiya sai kin jini, pick ne ko delivery?" "Eh to bari na turo a kar
a sai ki ajiye Mani address
in." "Ba damuwa." Tafa
a tare da kashe wayar. (Ga masu bu
atar shiga wannan aji na musamman wato RAMADAN ONLINE CLASS, zaku biya dubu uku
3000 ne kacal, PAY 3K ONLY into: Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank And SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT)
cha na gama waya da ita takira Imam ta sanar da ita zancen aikin, Fannah ma duk da tayi nauyi ta sameta a wajen t
nte ta sanar da ita amma tace sun hutar da ita zasuyi aikin ita da Imam, Mutallab kuwa ko daya koma
auki Meenal yace mata zai tafi cewa tayi, "Kun gama cin amanar yawa kai da matarka, mintunanka nawa da shiga sai yanzu zaka fito, amma idan kana
akinta ka shigo jikinka na rawa zaka fita sai kace ana tsunkularka, (Ba dole ke baki gyara muhallinka ba ga rashin iya magana daya shigo sai
orafin banza taya miji zaiji dadin shigowa ya zauna dake, dole sai kina hakuri, kauda kai, tsafta da iya kalami sannnan zaki iya ri
e mijin da zance idan ya shigo wajenki." Mutallab bai yanka ta ba ya wuce abunshi yana nema mata shiriya a zuciyarsa, dan wannan halayen nata ba ka
an suka fitar masa da ita ba a zuciya kawai yana ha
urin zama da ita ne tunda
addararsa ce ahaka.
Set
in akwati Biyar aka kawowa Afrah kaya masu kyau da tsada da dan
areren zinarinta da azurfa har guda biyu da Miliyan
aya da aka sako na wanka acikin wani
aramin akwati mai kyau, tsabar ba
in ciki Umma kasa
oye hasadarta tayi tace, "Wannan kam ai almubazzaranci ne a yanayin nan da ake ciki mutane ba ku
i." Babu wanda yabi takanta akaci gaba da murna ana sanya alkhairi sannan
an kawo lefe suka wuce bayan su ci sun sha an kuma cikasu da kayan arziki suma hilux
aya da aka kwashi drinks din da snacks da kaji da gasasshen ragonsu da aka tanadar masu da tukuicin dubu
ari biyar akai, ranar kam duk inda ka le
a a social media zancen lefen Afrah da vedios
insa ke yawo wasu na yabawa wasu na bin bayan Umma cewa anyi almubazzaranci aciki, koma dai meye sai akwai akeyi, idan babu ba yadda za'ayi din.