Sashe 5
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
" " tunda haka kikeso sai kizo ki zauna cewar abba." " Haba abba batsaya kaji tabakin yarinya ba karufeta da fada." " Nace bazanji ba duk iskancin da yaran naki sukeyi naga ke kike dorasu aure ne tunda takasa zamansa sai tayi kokari tazo ta zauna agidan." " wallahi Abba bayabani abinci ga dukana da yakeyi bayayimun komai watarana sai bayi wata baizo ba wallahi Abba ina neman Taimako." Shiru yayi baice komai ba umma kuma tacigaba da zage zage da yasa Abba daka mata tsawa yace mata tafita daga da
insa."
Wani
alar missing dinsa takeyi hakan yasata daukar wayarta tashiga yimasa text *Ma ch
ina mutukar jindadin duk sanda kayabeni ina Roka maka Allah yakula mana dakai yaha
e maka kan matanka yakara tsareka akomai naka am in love with kissing you, hugging dinka yanasawa in rasa kaina kazo gareni ma ch
matarka tana mutukar muradinka." Cike da kunya tatashi ta aika masa hakan yasa tamike ta dauki kankana da minannas da kaninfari da zuma ta hada ta markada tashanye.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA HU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
A lokacin da sa
on ya iski wayarshi zuciyarshi ce tashiga bugawa A hankali ahankali kowanne lungu da sakon nata yashiga cike da kulawa yakirata awayar ringing din farko tadaga tana mai saita muryarta cike da
ar shagwaba tace " Ma ch
(abin kaunata) ya kasuwa am missing you." " Duk wani sashi najikina yana maraba dake Aicha kulawar nan taki bakaramin Nutsuwa take samin aci
in raina ba ina fatan zaki kasance ahaka har karshen rayuwarmu." " Inshaa Allahu Abin kaunata Allah yabani ikon kasancewa yadda kakeso har karshen rayuwarmu yabaka ikon Adalci tsakanin mu da kuma kulawa damu." " Ameen ameen masoyiya yafa
a yana danyin shiru." Itama
an juyar da idanuwanta tayi kamin tace" Me kakeso yau in girka maka." Murmushi yayi har tanajiyo acikin wayar yace " Ke Nakeso da komai naki dear." Kunyace ta rufeta tace " Tohm angama ranka yadade ayi aiki lafiya Allah yadawo dakai lafiya." Ameen yace mata.
Ko dayakashe wayar Meenal yakirawo kusan bugu uku sannan tadauka " Yaya akayi sai kirana kakeyi." " Kina lafiya?
" " To bagashi na dauka ba idan banda lafiya ai bazan dauka ba Tsakani da Allah banason takura yaushe kabar gidan ko kamanta yau girkin munafukar matarka kamin kacemun ma ni zan gyara maka bangarenka." Tsaki yaja yana kashe wayar itama tabi wayar da harara tana fadin munafuki kawai sai kace kirana da yakeyi.
Tun daga Samanta ta hango Aicha tana shigewa bangaren Mutallab, duk da tasan ranar girkinta ce amma hakan ba
aramin
ona mata rai yayi ba don a ganinta iyayi da rawar kan A
cha ya yi yawa, kwafa tayi tare da komawa cikin palourn nata tayi zaune tana tunanin abinda za tayi ta
akantawa A
cha rai.
A can
angaren Mutallab
in gyaran
akin A
cha keyi cike da zallar farincikin tana tunanin kalaman da mijin nata ya gama fa
a mata tana murmusawa aduk lokacin data tuna, tsaye tayi bayan ta kammala taga yadda ko ina yayi
al sai
amshi ke tashi ta sauke ajiyar zuciya sannan ta
auko remote
in a.c ta daidaita gudunta wanda atake sanyin da
amshin suka gauraye waje
aya suka bada wani kalar dadda
amshi dake saukar da gajiya tare da saka natsuwar zuciya, ficewa tayi ha
e da jan
ofar ta rufe sannan ta koma part
inta ta fa
a kitchen, tsaye tayi tana tunanin yau me zata
orawa masoyin nata, tuna soyayyarsa da tuwo yasa ta yanke shawarar yimasa shi, ruwan zafi ta fara
orawa bayan ta kunna gas, sannan ta gyara kayan miyanta ta marka
a a blender ta ajiye gefe, tuwon semovita ta ri
a masa tare da miyar ugun data sha gya
a da busasshen kifi sannan ta ha
a masa coconut juice, tana gamawa bayan ta ha
a komai ta gyara kitchen
in sannan ta wuce bedroom ta fa
a toilet tayi wanka da kalolin showergel
inta masu matu
amshi ta
auro arwala ta fito ta tsane jikinta da
aramin towel ta zauna gaban madubi ta shafa mayukkanta dasu khumras da collaccam ta murje duk wani lungu da sa
o na jikinta dasu ta yiwa fuskara light make-up tare da ciro kayan da zata saka a wadrobe, wata ha
iyar atamfa ta
auko da akayi mata
unkin pitet gown data kame i'lahirin jikinta ta saka, murmushi tayi lokacin data kalli kanta ajikin madubi ha
e da
ar jin kunyar yadda zata isa wajen mijin nata a haka har tana rufe fuskarta da tafin hannuwanta, jin
arar bu
e gate
in gidan ya tabbatar mata da dawowar maigidan nasu, da sauri ta
auki
an kwalinta bayan ta ri
e sumar kanta
asa ta murza
aurin ture yanda za'a iya ganin tulin sumar tata data
aure ta baya, a gurguje ta laka
an kunnayenta ta sake feshe jikinta da turare sannan tasa flat shoes ta fice daga
akin da
an sauri gaba
aya albarkatun jikinta na motsawa, tana fitowa Mutallab na kawowa dan har ya shigo sashen nasu yana faman zuba idanuwa bai ganta ba, cak yakasa
aga
afa lokacin da idanuwansa suka sauka akan fuskarta tana nufo wajensa
auke da murmushi, sanyayyar ajiyar zuciya ya suke yana mayar mata da martani tare da bu
e hannuwansa alamun tarbarta, a yangace A
cha ta
araso ta shige jikinsa tana fa
in, "Oyoyo m
ri you are welcome." Tana zagayesa da hannuwanta kamar yadda yayi mata tana
ora kanta a saman faffa
irjinsa, lokaci
aya suka sauke ajiyar zuciya yace, "Thank you Mon Amour irin wannan kwalliya haka kamar zakije gasar sarauniyar kyau ta duniya?"
ago kanta tayi suna kallon juna ta sakar mashi wani
ayataccen murmushi daya haifar masa da wata irin kasala tana cewa, "Me nakeyi da gasar sarauniyar kyau ta duniya bayan nasan ni
in sarauniya ce awajen mijina?
Muje na taimaka maka ka samu kayi wanka ka huta dan nasan ka gaji." Takai zancen tana kissing bakinsa sannan tana hannunsa suka nufi sama inda sashen nasa yake ba tare data bashi damar cewa komai ba, tamkar yaro haka yabi bayanta yana kallon yanda take juya mazaunanta har suka iso palourn, tura
ofar yai ya janyota ajikinsa yana jingina da
ofar tare da
ora hannayensa a saman mazaunan nata ta
ora tafin hannayenta asaman
irjinsa suna kallon juna,
aga masa gira tayi cikin wata irin tausassar murya tace, "Ya dai Mr.
Mutallab?" Yanda jikinsa ya masa ya sashi yin sama da hannayensa zuwa saman bayanta ya sake mannata ajikinsa sosai ha
e da cewa, "You look so beautiful Mon Amour." Tare da ha
e bakinsu waje
aya yana mata wani irin Nigerian kiss da yasa A
cha taji
afafuwan ta na neman
aukarta.
"Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun wannan wace irin jaraba ce haka daga shigowarki." Suka jiyo muryar Meenal da tun
azu da A
cha ta gama gyaran
akin don neman magana tazo palourn ta zauna bayan ta sauke duka pillow
in kujerun a
asa ta
ora
afafuwan ta akan center table dake tsakiyar palourn ta shiga latsar wayarta hankali kwance tafa
a cikin
aci rai, da sauri A
cha ta jaye jikinta a jikin Mutallab cike da jin kunya shi kuma yabi Meenal
in da wani mugun kallo, "Amma dai kaji kunya wallahi
aramar yarinya na maka karuwanci ka biyeta." Lumshe idanuwa Mutallab yai zuciyarsa nayi masa
una ba tare daya bi takanta ba yace, "meya kawo ki
akina?" Kafin ta amsa mashi A
cha tace, "M
ri bari na ha
a maka ruwan wankanka kafin ka shigo." Ta wuce bedroom
insa kai tsaye ba tare data kalli inda Meenal
in take tsaye ba tana aiko mata da harara, "ba dake nake ba?" Mutallab ya fa
a cikin
acin rai ta turo baki ha
e da cewa, "Kana nufin banda ikon shigowa
akinka ne ko meye?"
"Look Meenal!