← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 36

Sashe 13

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ai wallahi tayi nisa bata jin kira, kina ga fa yadda ta hana kanta zama lafiya gatanan duk ta
are saboda dai kishi, shiyasa nake jin takaicin matar ya Mutallab data shige masa kuma laifin ya Mutallab
in ne daya
yaleta." "Allah ya kyauta itama ya dawo da ita kan hanya." t
nte tafa
a tana dakatar da zancen don bata don abinda zai ha
ata da Meenal
in balle har tayi mata rashin kunyar data saba.
***********
Oga gayen nan fa shegene, kana gani fa duk yadda agabansa shagunan nan nasa sukayi
urumus da tarin dukiyarsa aciki bai girgiza ba ko ka
an, asali ma abun kamar ko a jikinsa, wanda aka kira da oganne ya furzar da iska ta baki alamun bakin ciki
acin zuciyarsa yace, "Ka
yalesa idan yasan wata baisan wata ba, ko yanzu ba
aramin asara ya tabka ba kawai ya tara kudinne shiyasa yasa bai ji wannan ba, amma zan yimasa abinda zai girgizasa ya kuma fitar da dukiyar da sai yaji ajikinsa, bana son ganin farinciki a fuskarsa dan haka kowace hanya zan bi naga na da
ile wannan farincikin sai nayi." "Sai oga." Suka fa
a suna sa dariya kafin ya mi
a masu ku
in aikinsu yabar wajen..
***********
Al'amarin Jamal abu ya haya
a yanzu dan case dinsa ya wuce
aramar kotu ya koma a high court, gba
aya yafita hayyacinsa tamkar ba shi ba, ga wani irin ba
i da yai saboda tsabar wahala daya sha, gaba
aya yarda madara a rayuwarsa, ya rasa mai taimakonsa kasancewar Abba ya cire hannunsa a lamarinsa ta kuma hana Mutallab ya taimakesu acewarsa har sai ya gane kuskuren daya aikata, a daya
angaren iyayen matarsa sun zo har gida sunce lallai-lallai dole ya saketa bazata zauna zaman jiran tsammani ba tunda ba'a san lokacin da zai dawo ba, Abba yayi basu ha
uri har ya gaji umma kuwa sai zage-zage takeyi tana cewa su butulu ne sun manta da
ar tasu aka ci dukiyar amma dan tsabar yaudara yanzu zasu ce sai an saketa, ganin abun na shirin kawo tashin hankali tsakaninsu yasa Abba yace su tafi zaiyi magana da shi ya bata takardarta, nan umma ta sake yin tsalle tace baza ayi hakan ba sai in hul
i zasuyi masa, hararar da Abba ya aika mata tasa ta kama bakinta kafin sukayi sallama suka tafi akan mahaifinta zai dawo ya kar
ar mata takardarta ta saki nan da kwana biyu.

Karo na farko kenan da Abba ya gyara yaje prison wajen Jamal, ha
a da mahaifi kallo
aya ya yimasa yaji zuciyarsa ta karye, dan gaba
aya ya sauya kamar ba shi ba, ga wasu
uraje da suka feso mashi jiki wu
anda da likita ya dubashi cikin gidan yarin ya tabbatar da cewa na cutar
wayar HIV ce data damesa, ba tare da Abba ya nuna yanayin daya shiga ba yace, "Jamal nazo wajenka ne saboda iyayen matarka sun zo suna nemawa
arsu takardar saki." "Abba Bama sai na rubuta ba taje na saketa, ni yanzu takaina da lafiyata nakeyi Abba ka taimakeni kafitar dani a wajennan, ina shan wahala sosai." Ya
are zancen yana fashewa da kuka ha
e da durkushewa agaban mahaifin nasa." "Ni ba abinda zan iya yimaka Jamal, kai ka za
awa kanka wannan rayuwar duk da so da fatar dana nuna maka, haka ka rufe idanuwa kayita cutar dani kana kwasar dukiyata kana yin yadda kake so, to da tawa
in ce ka
ai da sauki amma kaje ka ha
a data mutane ga abinda kajawo maka, zanyi magana da
an uwanka Mutallab amma ba yanzu ba saboda yana cikin
ar damuwar shagunansa da suka
one." Abba na gama magana yami
e ya juya zai tafi Jamal ya tsaida shi, Abba dan Allah ka yafe mani?" Ya fa
a cikin muryar dake nuna yayi kaishi dan kimanin watanninsa uku kenan wajen yana kar
ar nau ukan azaba kala-kala banda ciwon dake tattare dashi, sai da Abba yai ajiyar zuciya hannayensa duka na zube abaya sannan yace, "Kayi
arin fara tubarwa Allah da kuma halayenka sannan kadawo gareni." Yana jin yadda Jamal ya fashe da kuka amma yayi tafiyarsa, har ga Allah ya yafe masa amma akwai bu
atar yafara gyara halayensa da neman gafarar Allah shiyasa ya furta masa haka, Abba mutumne mai sanyin halin da don iyalansa, shiyasa ake saurin samun nasara kansa ga wasu abubuwan, yanayin shiga da ficen Umma na bokaye ne da aka sukayi tasiri akansa suka mayar dashi mafa
acin mutum yanzu.

Ko daya koma gida Aunty Amarya ta tambayesa ya Jamal
in yake amsa mata yayi da sauki amma yana cikin yanayin da yake bu
atar taimako, cikin nuna tsantsar damuwarta tace, "Abba kayi ha
uri kabari
an uwansa ya taimaka masa yafito dashi." "Ban
i ha
a ba yanzu, sai dai ba yanzu ba sai ankwana biyu shima ya sake gane kuskurensa, zuwa lokacin ana gama hidimar Afrah." "To Shikenan Allah ya kaimu lokacin yasa muna da rayuwa, ga abincinka can yana jiranka." Ta
are zancen tana mi
ewa Abba kuma yabi bayanta, sai data zuba masa abincin ya soma ci sannan yace, "Ina ita mahaifiyar tasa?" "Wallahi ban sani ba tunda ina can
angarena ina aikin abinci." Kai ya ka
a ha
e da
walawa Asiya kira ta taho yace, "Ina Ummanku?

Kira mani ita" "Bata nan Abba tafita." "Tun yaushe?" "Kana fita itama tafita." Cokalin hannunsa ya ajiye tare da kallon Asiya yace, "Rayuwar da mahaifiyarku ta za
a kenan ko?

Sannan ke baza kiyi hankali kifitar da wani mijin ki aura ba kinfi so ki zauna kina cigaba da kwasar mugwayen halayenta." "Kayi ha
uri Abba wallahi babu wanda ke nemana yanzu." "Allah ya kyauta, ina ita Jiddah
in take." Shiru Asiya tayi dan batasan amsar da zata ba mahaifin nata ba tunda tana can abuge tasha
wayunta tayi tatil kar yace takirata ta rasa yanda zatayi, don idan yasan hakan ma zai iya jawo ya koreta gidan daga ita har Jiddah
in "Ba dake nake magana ba?" Abba ya fa
a a tsawace yana
an bata rai, inda inda tafarayi kafin can dubara tazo mata tace, "Abba bacci takeyi." "Idan ta tashi kifa
a mata tazo ina don ganinta, tashi kije." "To Abba." Asiya tafa
a tana mi
ewa tare da barin wajen tana sauke ajiyar zuciya ganin ta sha.

Daidai lokacin Afrah tafito ta nufi kitchen zata kai plate din data gama cin abinci, ganin mahaifin nata da bata san ya dawo ba yasa ta nufi wajen murmushi
auke a fuskarta cikin
an girmamawa tace, "Abba ina wuni sannu da dawo." "Yawwa Afrah lafiya kalau Afrah kina lafiya?" "Lafiya kalau Abba." Tafa
a tana barin wajen, kallon Aunty Amarya hai ha
e da cewa, "Yaushe ta shigo baki fa
a mani ba?" "
azu ne, na bari ne har ka kammala cin abincin sai na yi maka zancen, dama kasan ana
an gyare-gyare namu na mata shine nace tadawo nan kafin satin bukinta sai takoma can." Wani sanyi Abba yaji a ransa, yana matu
ar jin da
in sauyawar amaryar tasa musamman yadda yaga tajawo yaransa ajiki yanzu tamkar itace ta haifesu, murmushi ya saki tare da cewa, "Naji da
in hakan sosai Allah yayi Mali albarka, dama nakan ji ba da
i aduk lokacin da naga Afrah ta shigo gidannan tafita alhalin gidan ubanta ne, zanyi magana da yayan nata ya bar mani ita ayi hidimar bikinta anan ko ya kika gani." "Hakan ba laifi indai ya amince tunda gidan mahaifinta ne." Da haka Abba ya
are cin abincin ya koma palour ya kira Afrah
in suna fira cike da jin da
Sosai Aunty amarya ta dage wajen gyaran Afrah ciki da wajenta tamkar
ar cikinta, Walid ne ke bata duk wasu ku
e da take amfani dasu acewarsa shima yabada tashi gudun mawar ga
ar uwar tasa.

Wani irin farinciki Afrah ke ji aduk lokacin data ganeta cikin
an uwan nata suna fira, dan daga Khalid har Walid da matarsa idan sun zo haka suke sakata tsakiya suyita fira Asiya ma da taga tsabbace kanta da takeyi bazai yimata ba tafara shiga cikinsu ana fitar ba tare da tayi la'akari da ita yayarsu bace, Jiddah ka
ai ce ke boye kanta cikin
aki bata fitowa saboda yadda damuwa tayi mata yawa, idan ta gaji da zama kuma ta jawo
wayunta tasha, Umma tayi masifar tayi jidali da ita tadena wannan
abi'ar har tagaji amma ta
i bari, abun duniya duk yabi ya isheta ga Asiya tadena saurararta takoma wajen makiyiyarta dan kusan can take wuni, shiyasa idan suka ha
u da Aunty amarya ta dinga yadda mata magana kenan wai makwa
aiciya dan taga abun duniya shine ta jawo Afrah a jiki tana kuma so ta gabata da
arta dan mugun hali da munafunci bayan tagama rabata da mijinta to tajira martani dan sai ta sata tayi nadamar yimata haka tunda tana da bokayen itama da malam, murmushi Aunty Amarya kawai zatayi tace ni Allah nari
e banda boka ban kuma da malam, duk abinda kuma kika iya kike kiyi ni dashi na dogara kuma ina da ya
ini akan zai bani kariya ni da mijina da kuma yaranmu.

Ako yaushe haka take bata amsa cike da kwarin guiwa dan tasan yadda suke tsaye wajen addu'o'in kariya da kuma nafilfilin dare babu abinda zata iya yanzu.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA GOMA
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Ana saura sati Uku bukin Afrah yau Farouk yakira Mutallab yana zaune gefen gado ya sanar dashi za'a zo aka kawo lefen Afrah, fuskarsa a sake yace, "To Allah ya kaimu sai a kaishi can gidan Abba
in." "To Shikenan yaya." Farouk Yafa
a cike da tsokana yana dariya, "Kai dai ka sani ranka shi da
i." Mutallab ya bashi amsa yana dariya shima, "wato ka rama anyi 1-1 kenan".
Chapter 13 · 0% Book details