← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 36

Sashe 28

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun bayan data samu hurowa agurin mahaifinta sosai shine tashiga taitayinta ashekrar babu nacin da batayi ba dan taga takoma gidan Mutallab amma babu wata hanya ko kofa dan har gidan Abba taje alokacin ne ma tasan umma batada lafiya gashi tazama abun tsoro ga wata rama datayi gashi jidda bata iya kulawa da'ita yarda yakamata har sai da aka daukar mata masu kulawa Dan asiya ance mata tayi aurenta acan wani gari daban tundaga lokacin sai ta sauka daga wasu abubuwan hakan kuma yasanta daga hankalinta ganin Abba yabata damar zama a manemanta ko kuma shi yazaba mata ganin idan har yazaba mata tashiga uku Nan ta ha
u da Alhaji Muhammad nasir shima babban dan kasuwa ne yana matukar sonta dan hakan yasanya bayan auren su jamil da asiya alakarsu tayi karfi matarsa ta mutu kusan shekaru hudu kenan yanada manyan yara uku sai sa'anninta guda biyu biyar kenan dan Mumy bakaramin tausaya mata tayi ba hakan dai aka saka rana har akayi biki ko dataje gidan sai yazaman lamari yacanza dan harta abinci bai yarda yar aiki ta damusu ba sai dole uwarsu tasaka hannu dan haka ya hadata da yaran nasa yace ta mai dasu kamar ita ta haifesu dafari rashin m tadinga yi dataga garan sunfita hauka sau ta sakko sai daga nan suka shiga matsa mata sosai gashi su ba fitsaraba namijin ne ma mai dan fitsara acikin kissa da kisisina sukeyimata tun tana boya tayi kuka har yakai yanzu bata iyawa gabansu ma tanayi gashi da wani masifaffan sin yaransa duk da itama yana nuna mata kulawa Dan karyane tafadi abunda tarasa agidan tun daga kulawa harma da cina ko suttura dan mutum ne mai hali da kyautatawa iyalansa dan wasu tafiyan ma da'ita yakeyi dan da ta nuna masa damuwar haihuwa har waje yakaita akace basuda tabbacin samun haihuwa a ranarbyake fadin " To menene zai dameki babyna ga yarana nan ai na bakisu halak malak " aranar kamar tayi zagi saboda takaici sai kuma tace " Hakane Baby nagode." Yauma tana gama aiki suka biyota dan su takura mata dan abaya ta zata kaunace sai daga baya tafahimci makircin sune wayarta datayi ringing ne yasata dawowa daga tunanin datakeyi kuka tafashe dashi kamin takai kun nanta tana fa
in " wallahi nagaji mumy zciyata zata fashe yaransa sun hanani zaman lafiya agidana daga masifa sai bala'i sun hanani soyayya da mijina ni wallahi mutallab bayayimun haka komai shiru yakemun amma sai dai yasamun ido shikuma sai faman nadaina takura masa yaransa ina matsa masa mumy yazanyi tafa
a tana fashe mata da kuka sosai." Har cikin zuciyarta taji babu dadu ha
an yasanya tace " Kiyi shiru kinji bakomai daman kowacce rayuwar aure..
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA ASHIRIN
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Kowacce rayuwar Auren akwai kalar tata jarabawar Meenal kiyi hakuri kidaina kuka tunda har mijinki yana kaunarki ai Alhamdulillah.

" Wallahi mumy akan lamarin yaransa baya nuna kaunar nan haka wancan karan wai kada nakarayiwa yaransa tsawa idan bazan tayashi tarairayar marayunsa ba to kada nasake na ba
anta musu kuma bakiga yadda nake kokari akansu ba budurwar ma fa rannan wai batajin dadi sai nice zangyara mata dakinta." " To ai sai ki gyara meenal ki tuna idan yaranki ne ai zakiso kema atarairayesu ko?

DanAllah karki saka damuwarsu kijasu ajika kicigaba da nuna musu kauna zasu kaunaceki a hankali." " Ta'ina momy so sukeyi su kashine kokuma su kashemun aure babban harda rannan sai ya mareni." " To zaki tsaya ki saurarini kokuma zaki tsaya kina gayan magana wai meke damunki ne?

Baki nutsuwar wa kanki ne?

Magana ma wannan har yanzu baki taunata kikeyi to bari nafito miki a mutum inaji kifi fahimtar abunda nakeso nagayamiki idan har zaki so yaran mijinki to tabbas zaku zauna lafiya da mahaifinsu idan kuma kika sakawa kanki bakin hali wallahi matsala zakuyita samu ko kin manta ke dadynki menene baiyimun akanki ba bayan ni bama zaluntarki nakeyi ba?

To kitsaya ki Nutsu kada ki kashe aurenki dan idan kika fito ma mijin wata zaki aura ba lallaima matar batada rai ba ko bata gidan kinga can bakisan kalar matsalarsu ba ki dauki hakan akan jarabawarki sai ki zauna lafiya nagayamiki batun zaki yimusu rashin mutunci ko zaki wulakantasu duk bai taso ba nagayamiki ki nuna musu kauna agaban mahaifin nasu da bayan idonsa ki tayashi sonsu sai kiga ya mutu asonki idan bahaka ba to wallahi zaki samu matsala ki kama kanki meenal kada kikara tafka wani kuskuren." " Tohm mumy zangyara nagode." " Yauwa yar albarka maganar da nakeson naji kenan dakake
ata."
***
Bude idanunta tayi tana kallon da
in tante datagani tsaye gabanta yasata motsawa " Tante kece?" " Nikam wannan bacci naki anya na lafiya ne Aicha?

Tun safe da alama ma wanka kikayi ko?" " A'a tante namayi girki kamin na kwanta wallahi dan kishingida dai nayi." " Yanzu jalil yashigo yana gayamun wai alhajin yana Airport zai dakkoshi yanzu nace Bari nasanar miki sunce sunkira wayarki baki dauka ba." " Ayyah suyi hakuri wallahi gajiyar makaranta har yanzu bata sakarmini ba." " Aikam dai da alama tafada tana min sallama tafita.

Mikewa nayi na kalle
aina a mudubi ina kuma kallon agogona ganin
arfe 7 saura yasanyani zabura nashiga bandaki dan banyi isha'i ba ga magariba tana kokarin yi a gaggauce takara wanka dan yanyin yadda nake ganin wandona yana ji
ewq sai nake ganin kamar Al'adata ce zatazo duk da ma lissafin kwana biyun nan ya kaucemun sai da na idar da sallah sannan tashiga kitchen nan na hada masa lemon kankana da abarba sannan nakara dumama masa miyar sanin yanzu yana son caslow yasanyani saurin ha
awa ina jirawa asaman dinning din har nagama ta koma daki nashafa mai wasu nightwear da yataba siyomun na dakko nasaka dan duk wata fitsara tana jikin rigar nan har
unya nashiga ji saboda yadda breast dina saman abude za kuma
an breast din gashi sun kamamin kugu sai nasaka hula tasaka hijjab jin sallamar jalil suna shigowa da kaya sashina dan yanzu komai anan yake komai Aicha.

Cikin girmamawar da ako dayaushe jalil din yake bani nace " yaya jalil dannu da kokari nabarka da shigo da kaya." Murmushi yayi yana fa
in " Rufamin asiri mana matar yaya so kikeyi inyi laifi." Gaisawa mukayi yayi sallama yatafi nikuma nayi saurin kunna turaren wuta Tun da naji alamun ta
unsa sai na hanzarta zuwa ba
in kofata ina raba jikina da hijjabin yana shigowa Na zuba masa idanuwa ina nufarsa ha
e da shigewa ji
insa yana aikamin wani fitinannen kallo.

" Sannu da zuwa ma ch
" " Dan jujjuya naganki
ar sukutata" yafa
a fara'a afuskarsa.

" Kai yaya nafada ina riko hannunsa ina gani yashiga bandaki nataimaka masa yayi wanka tunda yafito yake kallona " Wai yayan mu yahaka ne sai kallona kakeyi." Aicha tafada " Ba dole nakalleki ba MashaaAllah tabarakallah aicha kinganki kuw akinga yadda kika kara kyau danAllah zo na jagwalgwalaki yafada yana bu
e mata hannu.

" shigewa jikinsa tayi tana faman sa
in ajiyar zuciya yadda yashiga tattaba mata halittun jiki ganin kamar salon bai mata ba yasanyata fara tattaba masa
an nipple a hankali yace " keep touching me babyna I love it." " I make you cry today abin kauna." " Please make me " yafada yana sakata tana sarrafa masa gabansa daga nan dukkanninsu suka canza salo dan kowannen su yashiga wani irin duniya da ba'a iya lissafata kokuma bayaninta." Aicha tayaya bazan kaunace ki ba bayan yadda kike farantamun akan gado a kowanne lokacin salon da zanji dadi kikemun mine.murmushi tayi tana fa
in " Abun
auna danAllah kabarni naje Niger." Shiru yayi har tana kokarin sake maimaitawa." DanAllah kabarni kaga nada
e banji ba inason ganin dangin mahaifina kuma ga kannin mahaifiyata ma." " Gobe zan shiga sai kishirya muje tare." " Nifa.." " Allah sai nace A'a yafada ya a kara lailayamata daya daga ci
in halittunta." " Please No na amince tafa
a tana kissing dinsa." Nan suka shiga sukayi wanka ko da yafito abinci ta zuba masa yaci kamin yace mata abba na nemansa yafita ita kuma ta zauna nan
an kujerar bacci ya kwasheta.
****
Daya daga ci
in kannen Abba yagani zaune kusa dashi duk da ba nan take zaune ba ita amma yau yayi mamakin ganinta ko da zai zauna sai yaji tace " Ohh haka ka koma kaikuma nifa Wallahi yaya shiyasa nace maka anya ba siyar da kwan haihuwar sa yayi ba dan yasamu abun duniya ba kaduba shekarun da suka ja amma ace macce ko
atan wata kuma ka zuba masa idanuwa yaje ya auro waccan yarinya ai gashinan tagama dashi ta matsa wasu su shigo taki." Wani kallo Abba yayi mata kamin yace " Sunan yarona yafita abakinki Banason karajin wannan banzan kala man naki." Duk da kalamanta sunyiwa Mutallab zafi Amma haka ya girmamata ya gaidata baice komai ba " Sannu da gida Abban naga kira saukatq kenan Allah yasa lafiya." " Jikin babarku ne yayi zafi yanzu haka tana can nasaka walid yakaita shine nace asanar maka dan kudin hannuna basuda yawa." Daman yasan matsalar bata huce kudi dan haka sai ya laluba hannunsa aci
in aljihu ya bawa abba bandir din dubu daya.

" Gashi abba ayi manage ban fito da kudi ba shikuma walid zan masa magana ai sai yayi komai." " Allah yayi maka albarka yarabaka da duniya lafiya shi dan uwan walid jiya sunzo da matarsa ai yake mun maganar shi bayason aikin nan na lecture da yasamu danAllah shima ko yaron shagon ne adaukeshi mana." Murmushi Mutallab yayi yace " Zan duba abba sai da safe hajiya ki gaida gida." Bakin ciki ne yacikata ashe kudin nasa ya zarce dai duk yadda suke tunani tana gani Abba ya dauke kudin ya bata dubu biyar da bazata karba ba dan ta raina dataga gwara dai tarabashi dashi sai ta karba tana maganganunta.
Chapter 28 · 0% Book details