← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 36

Sashe 31

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Taya zaka ce
azafi bayan bincike akayi aka samu yana da sa hannu." "Haka ne kuma shi dama dan adam yana sauyawa lokacin da ba'a tunani, koma meye Allah ya tona asirin duk mai hannu a lamarin nan." "Zan je police station din anjima na kaimasa abinci, idan sun bani damar ganinsa to zan nado maka duka bayanan maganar da zamuyi dashi a waya na turo maka, dan gaskiya akwai daure kai a lamarin." Ya
are zancen yana goge zufan dake tsattsafo masa..
**************
Kusan su biyar ne ha
i da ita da yayanta bakwai zaune akan dining table suna cin abinci, dawowarsa kenan daga school sun gaji suka yada zango akan dining hanjin kowanensu na
ugi, sai kuma sukayi sa'a da Meenal ta kammala abinci ta shiga
aki tayi wanka kafin Dadyn nasu ya dawo don sai karfe hu
u yake dawowa daga wajen aiki, tun daga cikin toilet take jin firarsu da dararrakinsu akan yadda karatun nasu ya kasance a makaranta har tafito anayi ana shewa ha
e da tafewa, sosai surutun nasu ke damunta amma tayi
arfin halin tausar kanta har sai data kammala shiryawa tsaf tafito tana
amari, ganinsu baje a saman dining sunyi baje nake da abincin da suka kammala ci ya sata zaro ha
e da
arasawa wajen da sauri cikin
aci rai, "Zee, Faisal me zan gani haka?

Wani
an iskan ya baku damar ta
a mani abinci har kuzo ku aza mani dandalin fira da iskanci sai kace club?

Kai duk kutashi ku ficemun da gani kafin ku ha
u da wula
anci, Shegu kwa
ayayyi." Ta
are zancen tana nuna
awayen na Zee, Faisal kuwa mi
ewa ya yi yace, "Sai dai su kice masu shegu kwa
ayayyu amma banda mu dan nan
in gidan ubanmu ne kinfi kowa saninsa tunda shi ya haifeku, duk abinda muke so kuma zamuyi mu kuma ci kome aka dafa aciki tunda ubanmu ya kawo." Ya
are zancen tsaye agabanta yana nunata da yatsa, hannu ta
aga zata kai masa mari ya ri
e hannun yana cewa, "ki gode Allah ke matar babana ne da awajennan zan yaga ki na koya maki hankali, dan naga jin kanki yayi yawa saboda wannan kyan naki." "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, Faisal ni kake fa
a wa haka sai kace wata matar banza ko sa'arka." Meenal tafa
a cikin kuka tana kallonsa, yarfi yayi da hannun nata da yake ri
e dashi ha
e da cewa, "Ni ba sa'arki bane amma zan iya taka duk wata karuwa kamarki komai girmanta." Yana gama maganar yafice abinsa, Meenal kuwa ta duke wajen tafashe da kuka, wai ita za'a kalla akira karuwa?

Tafa
a cikin ranta tana sake fashewa da wani kukan, nan
awayen Zee suka taso suna yimata wani banzan kallo ha
e da cewa, "Zee bari mu tafi dan muka biyewa wannan maman taki baza ayi mai kyau ba agidan nan, gida tun kafin ta shigo shi lokacin mamieynki muke shigowa ba'a hanamu ba, don haka ba uban
aya isa ya hanamu shigowa yanzu." "Kunga, ni kuma dena kiranta da Mamana, bazata ta
a zama uwata ba wallahi har abada, ke ni ko kallon matar ubana bana yimata balle tasa ran zan iya bata girman uwata, never wallahi." Ta
are zancen tana jan wani tsaki ha
e da bin bayan
awayen nata da suka sa dariya, kuka sosai Meenal tasha kafin tami
e tanufi wajen dining table
in da suka yiwa kaca-kaca ta shiga bu
e kulolin, gaba
aya sun canye abincin tas babu komai aciki sun kuma
ata mata wajen data gyara ga tarin wanke-wanken da suka ha
a mata.

Wani
acin rai ya sake rufeta ta cika tayi fam ta koma palourn tana jiran dawowarsa cikin gidan ayita ta
are dan wallahi bazata
aukar masu wannan iskancin ba..
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA ASHIRIN DA BIYU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Ta jima zaune tana jiran shigowar Zee da Faisal amma shiru, wannan abun ya sake hasalata tami
e rai a
ace sai ga Alhaji ya shigo fuskar nan tasa a ha
e, "Yawwa
ara daka shigo kaga abinda shegun yaran nan suka yimani da idanuwanka, wallahi ni nagaji tunda ba jaka nake ba wulakancinsu na yau daban na gobe daban kuma
an rashin son gaskiya kana
aure masu gindi." Har zai wuce ba tare daya ranka mata ba dan cike yake da ita shima sai ya dakata ha
e da juyowa jin yanda a tsawace tace, "Dakai fa nake kana jina." "Me kika ce?" Ya tambayeta cikin
acin rai shima yana yowa kanta, duk da tsoratar da tayi ganin yadda fuskarsa ta sauya tamkar ana feshin wuta akai haka bai hanata cewa ba, "Koma me nace duk ka jini, kuma ko ka tsawatar masu ko na nuna masu su
ananan
an iska ne.." kafin ta
arasa ya
auketa wani zazzafan mari yana cewa, "Na lura ba kida hankali sam, illar auren marasa tarbiyya kenan agabana kike kirawa yarana shegu
an iska dan sun zo da
awayensu cikin gidannan sun ci abinci?

Meye laifin hakan in ba rashin so ba?" Cikin kuka Meenal ta dafe kunci tana cewa, "Suyi laifi kuma kace bana son su dan nayi magana, gaba
aya fa abincin dana dafa gidan suka kama suka canye, ka dubi yanda suka
ata wajen can amma duk da haka nice mai laifi."
"Da suka canye abinci babu wani ne da bazaki sake dafawa ba sai ki
auki hannu ki damar mani yarinya agaban
awayenta har kina cewa ba suda tarbiya?"
"Ni na daketa?" "Zatayi maki
aryane ko shi yayan nata da akayi komai gabansa zaiyi maki
arya ne?" Kasa cewa komai Meenal tayi jin makircin da suka
alla mata wajensa tun kafin ya shigo can taji yana cewa, "look idan baza ki so yarana ba tare da tausayawa maraicinsu zaki iya ha
a inaki-inaki kitafi gidanku." "Haka kace?" "Haka nace." Yafa
a yana sake tabbatar mata da zancensa, "Shikenan zan tafi nabarmaka gidanka?" Tafa
a tare da wucewa
aki ta ha
o kayanta tafito, Faisal ne dake tsaye bakin
afa yayi saurin
arasowa yana matsar
walla ya tare gabanta yana ha
e hannayensa alamun ban ha
uri, "Aunty Meenal dan Allah kiyi ha
uri kada kitafi, Dady kayi hakuri zamu kiyaye abinda duk bata so daga yau." Mamaki ne yakusa kashe Meenal yadda Faisal ke matsar
walla yana ro
onta, bata sake shan mamaki ba sai da taga Zee
asa ta ri
afafuwanta tana kuka take cewa, "Aunty Meenal kiyi ha
uri bazan
ara yimaki haka ba, Dady kace kada ta tafi indai akaina zaku ri
a samun sa
ani bazan
ara ba, bari na gyara wajen zan tayaki sai mu girka wani." Yadda Zee ke maganar komai rashin imanin ka zaka tausaya masu ka
auka da gaske sukeyi, "You see!

Yara na sonki amma bakar zuciyarki tasa ke kasa fahimtar hakan, ai sai kije kuma wlh kika tafi
afata bazaki gani ba da sunan zuwa na maidoni." Mahaifin nasu yafa
a tare da juyawa ya nufi sashensu, runtse idanuwa Meenal tayi wasu hawaye na sauko mata, bata ta
a tsammanin makircin yaran nan yakai haka ba, kenan taki ina ba sassauci tsakaninta dasu, tatafi gidan nasu ma sai sun
ulla mata makirci awajensa da zai sa auren nata mutuwa gaba
aya.

Faisal na ganin mahaifinsu ya wuce ya murza mata
an yatsunsa akan fuska yana cewa, "To ya kikaga game
in?" Kafin tace wani abu Zee dake tsaye wajen dining table tafara gyarawa ganin fuskar mahaifin tasu itama tace, "Kibi a hankali nan
in gidan ubanmu ne yadda muke so zamuyi ko kina so ko bakya so, zaifi maki kyau kiyi hrkokinki kibar mu mutu namu ko ba haka ba ya Faisal." "Haka ne Zee, in kunne yaji jiki ya tsira." Zee tayi dariya sannan tabaro wajen tana yimata wani kallo suka fice abunsu..
*********
Idris ne zaune agaban yaron shagonsu yana yimasa magana amma yayi juyin duniya ya
i tankawa sai ma wani kallo yake yimasa, hakan yasa Idris mi
ewa ya fice tare da kallon inspector Kabir da Aryan da wasu da suke tare daga maaikatarsu ta bincike akan miyagun laifuka yace, "Inspector ya
i magana fa?" Yana jefa wayarsa a aljihu ha
e da sauke ajiyar zuciya, murmusawa inspector Kabir yai kafin yace, "Kar ka damu zamu sa yai magana."
Da haka sukayi sallama bayan Idris ya bada abincin daya zo masa dashi sannan suka wuce yana sauraren Aryan dake waya da Mutallab yana sheda masa yadda akayi kafin suka ajesa kasuwa suka wuce, suna wucewa Idris ya ciro wayarsa yayi kira na kusan mintina biyar sannan ya dawo cikin shago ya zauna cike da damuwa.

Ko awa uku basuyi da dawowa ba sai ga motar
an sanda ta shigo cikin kasuwar, kai tsaye shagon Idris Suka nufa yana cikin waya suka ce, You re under arrest, a firgice ya
ago kai yana kallonsu take jikinsa ya hau rawa cikin rawar murya yace, "da.da danayi me yalla
ai?" "Muna tuhumarka ne da yunkurin kisan kai ga yaron shagonsa dake hannunmu bisa zargin zuba masa guba a cikin abinci, yanzu haka yana asibiti rai a hannun Allah." Kafin yace wani abu suka tasa
eyarsa gaba zuwa cikin mota yana fa
in, "Ku tsaya mana ban fahimceku ba, me kuke nufi ne wai?" "Idan muka je can zaka fahimci ko me muke nufi."
aya daga cikinsu ya bashi amsa suka ja motar suka wuce, inda nan take mutane suka shiga ce kuce akan dalilin faruwar al'amarin dan kowa yasan Idris mutumen kirki ne.
Chapter 31 · 0% Book details