← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 36

Sashe 29

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ko da yakoma Aicha bacci yayi nisa dan shima dai har mamaki yayi dan bata ta
a bacci batare data jirashi ba." Dan ta
ata yayi yace " Kuma sai kika kwanta aicha.." " DanAllah kayi hakuri wallahi bansan nayi ba." " Ina fatan dai lafoya kike dan baccin nan naki.." " Nima bansaniba dan kwana biyun nan wallahi bana iya tsayar dashi." " You'r look beautiful aicha yafada yana kissing din bakinta kamin ya zauna kusa da'ita ita kuma ta mi
e zaune tana fa
in " Wai sai kayita cewa inada kyau kaima fa kafini kyau ni wallahi hankalina tashi yakeyi idan naga kasaka sabon dinki tafada tana dariya dan babu maccen da zataganka taki dasawa." " A'a kaji masu miji yafada yana dariya." " Say it with proud tafada masa tana murmushi." " Uhmm Nace yaran nan suna shigowa kuwa?" " A'a tafada idanuwanta na kokarin kawo ruwa." " Saboda menene?

Ko basa nan ne?

To amma da jalil yacemun ai basa nan dan.." " Dan Allah abin kauna kadaina damun kanka akan sai ankawomun su wallahi fannah bataso shekaran jiya na aika a dakkomin su ko minti biyu basuyi ba wai ta aiko mai aikinta a kaimata yaranta mai aikin har tana gayamun wai DanAllah nadaina aikawa aikosu fannah sai tayita maganganu tana fa
in " Ana damunta aika yaranta inda ba'a san zafin haihuwa ba ...batakarasa ba kuka ya kufce mata " Yaya zanyi toni tunda nayi asubutin nayi na gargajiyan amma shiru har yanzu Amma mutane sai sudinga jifana da kalamai marasa dadi saboda Allah da ma'aiki ni ba mutum bace ba ni zan bawa kaina haihuwa har wasu sunamin gori haka rannan wai ana zancen haihuwa fannah tace " ai ke anty basai kinsaka baki ba tunda babu abunda kika sani ni narasa me nayi mata." Tunda tafara maganar tana kuka yakura mata idanuwa zuciyarsa tana masa zafi sosai sai da yaga tagama kukan sannan yace " banason kukan nan karki kumayi nagayamiki kidaina damuwa akan haihuwar nan Allah ne yake bayarwa yanzu ki duba wacce Ni'ima Allah ne baiyimanata ba babyna?

Da nasaka da muwa daga baya kuma nafahimci Allah yana jarrabar bawa a yadda yaso kuma hakan mungode masa fannah kuma inshaa Allahu bana kara maganar abaki yaro kema Allah yayimiki tukwici a lok'acin da yaso Aichata ya rungumeta yana goge mata hawayenta zamu biya umarah daga Niger din." Murmushi ne ya subuce mata tace " Allah yafaranta maka yakara tsaremun kai ya kara haskakaka yabu
a maka kasuwancinka." Ameen yaaAllah yafa
a yana rungumeta.

Washegari wajejen
arfe goma suka isa zuwa niger ko da suka sauka akazo aka dau
esu gidan dada ta zarce ita da tante shikuma Mutallab yazarce ci
in maradi.

" Kai wannan diyar baccin nan lafiyarki kuwa tunda kukazo sallah ka
ai kikayi fa kika fito." Tante ce tace " Gajiyace fa dada kinsan tasha sintirir karatun nan gashi babu hutu." To ai sai tamike ko taje taci abinci." Ni wallahi tuwo nakeso kuma da man shanu." " To ai tuwon akayi dada tafada." Murmushi aicha tayi kamin ta mike taje tafara watsa ruwa dan wani irin zafi takeji duk da da
in da abun sanyi sai data fito sannan tasamu taci abinci.

" Dada zanje gidansu kannin mamata." " har gurin kawun naki zaki biya kenan?" " Eh da zanje har can kinga nagama da batunsu ko?" " Yauwa hakan yakamata komai mutum yayimaka da kiyayyar da yake maka kada kice zaki zaki yanke zamunci dashi shi zumunci abune mai girman gaske aicha." " inshaa Allahu dada tafada tana mikewa sai data gama shiryawa sannan ta Nufi driver nan tafara sauka gidan daya daga cikinsu sai da suka gaisa sabban tatashi tatafi agidan yayar maman nata tatsaya shima dataje kasa ganeta tayi har tana fadin " lallai talauci abun gudu ne kece haka kika dawo aicha?" Murmushi tayi tace " Nice mama ya yara yanabarku." " Lafiya kowa yake haihuwa kuma har yanzu shiru kenan ko?" " Eh har yanzu Allah bai kawo baniba." " Kuma yazauna bai kara aure ba gaskiya bakiyi masa adalci ba.." mikewa tayi saurin yi taba fadin" sai anjima mama Sauri nakeyi agaida mutun gidan." Ko data fito sai datayi kuka a mota kamin su mi
a gidan kawu dataje nan ma mama batanan sai sauran matan nasa suma basu ganeta ba sai sukayi mata kwatancen gurin hatsin sa ko dataje rikicewa yayi yashiga murna " Ai idan su basu ganiki ba ni zangane diyata barka da sauka tun yaushe?" " Wallahi dazu kawu nazo ashe yanzu hatsi kake siyarwa." " wallahi kedai sai dai Allah yabiya mijinki duk shekara bayan zakkah da yake bamu har jarin nan shi yabani." Cike da
an mamki tace " Mashaa Allah nan ta ajiye masa rafar 500 tana mikewa gashi kawu babu yawa zan koma ni." " To Allah yayi albarka acigaba da hakuri dai azauna da mai gidan lafiya danAllah bakida gatan da yahuce shi ayi hakuri da halin zama da sa
ani kuma kinji." " Inshaa Allahu kawu tafada tana mikewa.

Dada maganar me naji kinayi?

" Yarinyar nan nace ciki ne da'ita fa." " Ciki kuma?" " Au ku kunzata baccin nan na gajiya ne cike ne fa Allah dai yaraba lafiya." Kasa magana tante tayi tana zurawa mahaifiyar tasu idanu.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA ASHIRIN DA
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

A iya tunanin T
nte ciki bai ta
a zuwa acikin lissafinta ba akan baccin da A
cha keyi har sai da Dada tafa
a yanzu, murmushi tayi ha
e da cewa Dada, "Tabbas Allah buwayi ne acikin lamurransa, kinga wallahi Dada cikine amma ban ta
a lura ba sai yanzu, ni dasu Afrah idan tazo sai dai muha
u muna cewa gajiyar makarantace data
are take fashewa wannan baccin da takeyi, hatta
an jikin da tayi da girman da
an cikin nata yayi duka mun ta'alla
a haka da samun cikakken hutun da tayi." Dariya Dada tayi ha
e da cewa, "Aikuwa dai dake har
an naki kun kasa hango hakan dan wannan ciki na A
cha kin gashi nan in Sha Allah yayi watanni shidda."
an zaro idanuwa t
nte tayi tana
urawa A
cha da tun
azu bacci ya
auketa ha
e da cewa,
"Anya T
nte ya kai wata Shida?" Dada dai bata sake cewa komai ba sai mamaki takeyi itama dan kam Allah ne yayi cikinsa alokacin da basuyi tsammani ba, lokacin da gaba
aya suka tattara komai suka aje suka barwa Allah yai masa ikon tunda a tabbatar duk lafiya suke daga ita har Mutallab
in, sai gashi kuwa yayi hakan batare da kowa ya sani ba ciki har da wacce ke
auke da cikin, kasa ha
uri t
nte tayi har Mutallab ya dawo ta tarbesa da wannan albishir da take da tabbacin ba
aramin faranta masa rai zaiyi ba har sai data kira wayarsa, lokacin yana tare da wasu manyan
an kasu dake cikin
asar ta Nijar acan mara
i inda office
in da na musamman yake suna tattaunawa akan hannun karin da suke so ya saka masu a kamfanonansu sabida su farfa
o da kasuwanci su, t
nte na
aya daga cikin mutanen dake da muhimmancin da bazai ta
a iya ganin kiranta ba yakasa
agawa in ba babban uzurin da yakai akira uzuri yake aciki ba, dan haka a bugu
aya da tayi ya gani ya
auki excuse daga wajensu tare da
aga wayar yana barin wajen, "Assalamu alaikum t
nte lafiya dai ko?" "Lafiya kalau farin
a Alhaji Mutallab, albishir nakira nayi maka dan nakasa ha
ura har ka dawo." Murmushi ya saki yana cewa, "Ehum yi maganarki t
nte ina saurareni." "Kana ina dai yanzu?" "Gani acikin office
ina akwai wata matsala ne t
nte?" Dariya tayi wannan karon jin yadda yayi maganar kafin tace, "Ba wata matsala farin
a, kai da nacewa albishirr zan maka, indai tsaye kake to kayi
ari ka tsauna kada farinciki ya saka fa
uwa." Mutallab daya
agu yaji me zata fa
a dan tuni yafara hasashe-hasashen abubuwan da yake tunanin zasu iya samunsa na farinciki da har t
nte zata damu da yimasa albishir tun kafin ya koma gida ya nemi
aya daga cikin
ayataccin kujerun dake cikin palourn office
in nasa ya zauna yana cewa, "Ina saurarenki t
nte." "Takwaranka yakusa samun
are in sha Allah".
Chapter 29 · 0% Book details