Sashe 11
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Haka rayuwa taci gaba acikin gidan Mutallab a tsakankanin matan nasa, ya lura rashin iya magana daga jinin Meenal yake dole sai yana kauda kai amma duk da hakan wani lokacin abun nayi masa zafi sosai, baisan dalilin ubangiji na ha
a shi da ita ba shiyasa bazai taba sawa kansa cewa sai ya rabu da ita ba saboda munanan halayenta, amma kaso 40 bisa
ari na soyayyar da yakeyi mata ya tafi saboda an jarabci zukata da maison kyautata masu da kuma
in mai munana masu, sai dai duk da haka yana
arin ganin ya kamanta adalci dai-dai gwargwado tsakaninta da A
cha ta inda zai iya, inda bazai iya ba kuma ya barwa Allah dan bazai kamasa da laifin hakan ba, ta
angaren A
cha ma wata irin sha
uwa da
auna ha
u da soyayya ke
aruwa tsakaninsu, tayadda ko fita yayi baya iya buge cikakkun mintuna talatin ba tare daya ji muryarta ba, sosai take da
a shiga ranshi saboda yadda take gudun
aci ransa, uwa uba faranta masa a shimfi
a da takeyi, wannan yasa shima a kullum kwanan duniya yake
arin ya bata farinciki kamar yadda take bashi.
Tsakanin Meenal da A
cha kuwa kishi suke gogawa mai zafi dan yanzu duk ta gayawa A
cha magana sai ta mayar mata dai-dai yadda tayi mata dan tuni girmanta ya jima da fa
uwa a idanuwanta, gaban Mutallab ne kawai bata biye mata tana
yaleta tayita haushinta ita ka
ai har tagaji, wannan ya
arawa A
cha girma da daraja sosai a idanuwansa ta yadda Meenal natasowo da rigimarta akanta zai tsawatar da ita ya nuna mata ranta zai
aci idan har bata kama masa bakinta ba, hakan da yakeyi sai ya zama Meenal na
ara jin haushinta da ganin Mutallab
in baya mata adalci tunda yakeyi mata fa
a agaban A
cha
in dan yajawo mata reni a wajenta take kuma kuka da hakan shine
arin giuwar da A
cha ta samu da har take iya fa
a mata magana.
Yau tunda safe da Mutallab zai fita yace su shirya zuwa la'asar zai kaisu gidan Aryan suna gano matarshi data samu miscarriage, a
akin A
cha yake dan haka yana dawowa bayan yaci abinci suka fito tare ita tawuce sashen su t
nte ta jirasu su fito shi kuma ya wuce sashen Meenal ya samu taci ado tamkar ba ita ba ta yafa wani
aramin gyale, kallonta yakeyi tun daga sama har
asa kafin ya ha
e rai yace, "Koma ki canzo mayafinki wannan baiyi ba." Kallon kanta tayi tare da
ago kai tace, "Meye illarsa naga matarka ita mayafin abaya ka
ai ne ajikinta kuma tare kuka fito da ita baka hanata ba sai ni."
"Bakiji me kika ce ba?
Abaya ce a jikinta data rufe mata ko ina ba tare data bayyanar da surarta ba, ke kuma fa?
Dubi yanda kika matse jikinki dan kin maida ni soko da baisan me yakeyi ba na
aukeki nafita dake haka." Ya
are zancen yana nuna jikinta dake saye da riga da sket na lace da suka matseta sosai." Cuno baki tayi kafinta koma cikin dakin tana
unkuni, wani mayafin ta sake yafowa da ka
an zai
ara wancan
in tana
ata rai ala tilas ya takurata, lumshe idanuwa yayi cike da
acin rai kafin ya sake
agowa ya kalleta lokacin data
araso wajen yace, "Karki
ata mani lokaci Meenal, meye banbancin wannan
in da wancan?"
an juyawa tayi agabansa tare da cewa, "Ni kam wai meye illar mayafinta inba neman rigima ba." Bai tsaya cewa wani abun ba yaja hannunta ya nufi bedroom
in nata, kayanta dake cikin wadrobe gaba
aya ya samu ta saukesu akan gadon, da alama sai data kure adana wajen nemo kayan da zata saka
in, mayafan dake gun ya shiga
agawa
aya bayan
aya amma duka shegun ne data saba sakawa, kallonta yai ha
e da cewa, "Meenal a ina kika kai duka manyan mayafan da kike dasu?" "Na kyautar."
"Dalili?" Ya fa
a cike da mamaki ya gyara tsayuwarsa tare da zuba mata idanuwa, sai data
an yatsina fuska sannan tace, "Sunfa yimani girma shine na bayar." "O.k amma ai kinsan bana don irin wu
an nan
in da kike sakawa amma shine kika bayar da wu
ancan
in dana siya mako kiri
a sakasu, good" ya
are maganar tare da ficewarsa, wani irin takaici ke taso masa aduk lokacin daya juyo ya kalleta dan tana fita ta wuce kai tsaye gaban motar ta shige duk da tasan cewa ba ranar aikinta bane, A
cha kuwa hakan bai dameta ta bu
e baya ta shiga, sai da Mutallab ya tsaya abakin wani shago ya sawo mayafin da zai iya rufewa Meenal jiki kusan kala uku aka saka mashi aleda ya sake cewa a saka mashi wasu irinsu guda uku aka saka mashi aleda sannan ya dawo cikin motar, leda
aya ya mi
awa A
cha dake zaune baya sannan ya mi
a mata
ayar yana fa
in, "ki cire wannan mayafin ki
auki
aya aciki ki saka." Yana tada motar, ledar da Mutallab ya mi
awa A
cha tabi da kallo ba tare da tayi abinda yace mata ba tana faman ha
e rai tare da juya ta hannunta, ganin har ya sake hawa kan titin batayi abinda yace ba yasa shi juyowa yana kallonta.
"Nifa bana son wannan ledar waccan nake so daka fara bata." Tafa
a tana bu
e ledar hannunta
in, "A
cha mi
omun ledar hannunki." Mutallab ya fa
a yana mi
a mata hannu ta mi
o mashi ranta na susa ganin gaba
aya ma Meenal
in ta rena masu da wayau, ta hannun Meenal ya kar
a ya mi
awa A
cha ta amsa tana cewa, "Allah ya
ara bu
e." Ha
e da ajiyeta gefe ita kuma ya mi
a mata ta A
cha
in, bako godiya ta bu
e ledar ta ciro mayafan dake ciki, gaba
aya ba wanda zai shiga da kayan jikinta sa
anin na cikin ledar data bayar da sai da Mutallab ya zabo mata da wanda zai iya shiga cikin kayan, "Wa
an nan baza su shiga ba aciki fa." Tafa
a tana yamutsa fuska, banza Mutallab yai mata ita kuma A
cha ta danne dariyar data zo mata tana yimata Allah ya
ara, sai yanzu taji sanyi a ranta dan har ga Allah abun ya bata mata rai, maganin mai ruwan ido kenan A
cha ta sake fa
a tana rufe
bakinta.
Dole Meenal ba dan tana so ba ta
auki mayafi blue ta
ora akan yellow
in lace
in dake jikinta, dan yafi sauran mayafan shiga da yake ba
i ne da ganyen haki (hhh lol Meenal
).
A haka suka
araso gidan Aryan Mutallab ya kirasa a waya dan yana gida su kuma suka wuce ciki.
Tarba ta musamman matar Aryan tayi masu da taimakon
anwarta da aka kawo mata, bayan angaisa A
cha ta koma gefe tana latsar wayarta dan matar Aryan
in irin matan nan ne masu iyayi ha
e da nuna kishinsu
arara akan matan da aka
ari shiyasa kai tsaye ta nuna Meenal ce tata ta jata sunata fira, A
cha kuma dama batayi mata ba dan haka ta basu iska kora kansu bata bi ba har Mutallab ya shigo shi da Aryan yaiwa matar tasa ya jiki yana fa
in, "Madam wato haka kuka batse mani amarya gefe ko?
Ai Shikenan zansa abokina ya samo mata
ar uwa itama." Dariya tayi tana kallonsa ha
e da cewa, "To ai ruwa ba sa'an kwando bane Alhaji Mutallab, kaga dole kaga banbanci."
Da haka suka
an ta
a fira sannan sukayi masu sallama Mutallab na ajiye mata ku
in dubiya suka rakasu har bakin mota matar Aryan sai kirari take zubawa Meenal dake gaban mota tana fa
in, "Takawarki lafiya uwargida ran gida kuma sirrin cikin gida kuma farincikin maigida." Cike da jin da
i Meenal ta bata hannu suka tafe tana dariya.
Sosai Mutallab ya fahimci duk suna yi ne saboda A
cha, motarsa ya ja yatayar suka nufi gida ba tare daya ce
anzil ba har suka isa, Meenal tafara ficewa cikin motar yana
an wa
enta da habaici sannan aichyta bu
e marfin motar itama zata fita.