← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 36

Sashe 32

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mutallab na zaune sai rigima A
cha ke zuba masa dan kamar jira cikin keyi asan da zamansa da suka je asibiti aka suna akayi scanning aka gano watansa hu
u da sati uku suna dawowa gida yafara bata wahala, tun ranar bata sake saka komai abakinta ba duk abinda taci sai ta amayesa, banda drip babu abinda ake saka mata ta rame kamar ba ita ba, hakan yasa Mutallab ake duk wani by da yake yace Jalil yaci gaba da kula da abubuwan da suka dace shi kuma ya zauna jinyar abarsa, hakan yasa A
cha sake narkewa tana zuba masa ta
ara kala-kala sai wacce ta mance shi kuma yana faman rarrashinta, wayarsa ce dake ajiye gefe tayi
ara yami
a hannu ya
auko ya kara a kunne bayan ya daga hannunsa daya kuma yana shafa kan A
cha dake saman jikinta tana bacci, "what?" Ya fa
a da
arfi har A
cha na tashi daga baccin da takeyi tare da mi
ewa zaune cikin tsoro gabanta na fa
uwa, wanda hakan ya bashi damar mi
ewa tsaye wayar na akunnensa yan fa
in, "Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, Idris kuma?

Wannan wane irin tashin hankali ne taya Idris zai yi kokarin kisan kai bayan nasan kowaye shi, ban yadda ba adai sake bincike inspector Sadeeq." "Am sorry to say ba wani abinda ya rage muyi banda mu mi
asa kotu ta turasa gidan yarin kafin yaron ya samu lafiya dan anyi nasarar ceto ransa, kuma likitoci sun tabbatar mana da cewa guba ce acikin abincin daya kawo masa yaci." "Hazbunallahu wani'imal wakeel, inspector meke faruwa dani haka?

Baban yarona kuma abokina da yaron shagona ace sune dasa hannu wajen cutata ni da ahalina?

Me nayi masu ne haka?" Yayi maganar cikin raunin murya yana komawa daga zaunen da yake, "ba abunda kayi masu ranka shi da
e kawai zalunci da butulci ne irin na wanda ka yadda dashi, shi yaron ma banda case
auke matar ranka shi da
e da muka kamashi dashi mun gano cewa yana da sa hannu a gobarar da shagunanka sukayi a kwanan nan, dan haka ba abun mamaki bane idan akace Idris
in ne yasa su, kasan halin mutumen yau." "Idris fa?" "Alhaji kenan, duk dai abinda yafaru zan sanar dakai." "Ok inspector nagode." Mutallab ya ajiye wayar jiki a sanyaye yana jin wani abu a
asa zuciyarsa, "M
ri.." bata
arasa ba taji ya rungumota yana kwantawa ajikinta tamkar wani yaro, gaba
aya ya rasa ta ina zai fara tunanin dalilin da yasa Idris zai yimasa haka bayan duk kyautatawar dake tsakaninsu, cikin raunin murya yace, "A
cha dawa kuma zan koma yarda yanzu?

Idris fa?

Mutumen daya san komai akaina fiye ma da Kabir saboda tare nafara samun arzikina dashi." "Calmdown M
ri, haka mutane suke ba amana, da yake Allah yasan zuciyarka ai kaga ya tona asirinsu tun kafin tafiya taci gaba da nisa tsakaninku."
"Dole mu koma gobe A
cha, ina so naga Idris kota halin
a kafin akaishi prison." Ya
are zancen tare da mi
ewa yana kiran Imran dake zaune da inspector Kabir yazo wajen Idris Yana cemasa shi fa bai yadda Idris zai aikata abinda ake zargin da dashi ba Yakamata ayi bincike kafin akaishi a rufeshi saboda amintaccen Mutallab ne tun kafin yakai haka, wayars da tayi
ara ya sashi tsayawa daga maganar da yakeyi ha
e da
agawa, "Hello Aryan kana Ina?" "Gani tare da inspector Kabir akan zancen Idris, a gaskiya MAM yakamata kadawo
asar nan saboda Idris, kaina ya kulle taya za'a ce ya aikata wannan mummunan abun gareka, ni ban yarda zai iya yin haka ba MAM kayi tunani?" "Haka ne nima kaina ya kwance, amma ina nan dawowa
asar gobe." "Ok Allah ya dawo dakai lafiya." "Amin ngode sai munyi magana." Kiran Jalil ya shigo wayarsa ya daga daidai lokacin daya shigo bangaren da t
nte take, shima dai akan zancen ne na Idris daya bashi mamaki sukayi har yana
arara da cewa, "Yaya nifa komai na iya faruwa saboda duk wani abu mara da
i da zai faruwa gareka shi yake kiranka ya sanar dakai, kaga kuwa indai yana da sa hannu a zancen
auke Afrah to tabbas dole yayi
arin kashe yaron nan saboda kada asirinsa ya toni, kayi tunani." "Jalil na tsorata da lamarin mutane koma dai meye sai na iso."
angaren Idris kuwa rasa yanda zai yi yayi tunda an kar
e wayoyin hannunsa, gaba
aya yarda ta ina zai samu mafita ko kuma ku
utar da kansa, hakan yasa ya kalli wani
an sanda dake kai da kawo abakin cell
in da yake yace, "dan Allah ka taimaka ka ara mani wayarka inyi kira." Kallonsa dan sandan yayi kamar wanda aka rufe ma baki can ya ciro wayarsa ya mi
a mashi yana cewa, "kada ka da
i yin hakan laifi ne idan aka kamu." "Yanzunnan zan baka Nagode." Idris yafa
a yana kar
ar wayar tare da komawa can gefe yana gwada kiran wayar da yake son yi..
_Washe gari_
Da wani irin matsanancin ciyo A
cha ta tashi sai amai take kalayawa sanadiyar abincin da Dada ta matsamata taci saboda hanyar da zasu kamo duk da ta jirgi ce, wannan yasa hankalinsu gaba
aya tashi basu samu tasowa ba sai kusan
arfe biyar na marece saboda Mutallab yakira yace a sauya masu jirgi dan bazai iya barin A
cha anan ba da Dada tayi-tayi dashi yabarta har ta
ara samun sau
i amma ya
i, shine suka jira har sai da aka kara mata ruwa ta samu karfin jiki sosai sannan zuwa marece suka baro
asar, ko da suka iso saukar dare sukayi, hakan yasa Mutallab bai samu ganawa dasu inspector Kabir ba dan jikin na A
cha ya sake rikicewa kafin su iso, da kanshi ya shiga toilet bayan ya gama wayoyinsa ya ha
a ruwa masu gumi sosai a barthtub ya dawo ya dauki A
cha dake kwance jiki duk ba
wari suka shiga ya taimaka mata sukayi wanka suka fito sannan ya kira dr.

Cikin daren yazo yasa mata drip, bai samu natsuwa ba sai da yaga bacci ya
auketa sannan yafito ya nufi sashen t
nte, abinci ta zuba masa yaci lokacin
arfe goma, yaso yaga yaransa
an Jalil alokacin amma kasancewar dare yayi yasa bai tashesu ba, da Jalil kawai ya samu ganawa bayan yakirasa a waya ya sameshi palournsa yayi masa sannu da zuwa da kuma tambayar jikin A
cha yace masa ta samu sauki sosai sannan suka shiga tattaunawa akan abubuwan da suka faru, Jalil bai baro sashen ba har
arfe
aya da wani abu, wanda yana komawa sashensa kuma yafara aiki da system
in da yana shigar da bayanan wani business da suka gamo tattaunawa, Mutallab ma duk da gajiya kasa kwantawa yai yayi zaune yana kallon A
cha da gaba
aya ta rame tamkar ba ita ba, tausayinta ne ya kamashi ha
e da sake jin girman uwa acikin zuciyarsa, dan badan abinda ke cikin A
cha ba ya tabbata bazata amince ta zauna cikin wannan wahalar ba da ba ci kuma ba sha.

Yana wannan tunanin yaji
arar security
in dake la
e gidansa, can kuma yaji
arar gateman da aka yiwa wani mugun bugu akai aka shigo cikin gidan.

Gabansa ne ya fa
i ya le
o ta window daga can saman
akinsa, wasu mutane ya hango da zasu kai mutum goma rurrufe da idanuwansu sun shigo, atake ya lakabi wayar inspector Kabir ya kirasa ya sheda masa cewa ga
arayi nan sun shigo masa gida, kafin ya rufe baki ya hango sun taso
eyar Jalil da Fannah dake faman kuka
auke da Farrah
aramar
arsu tana kuka itama sun ta
a masu bindiga akai, hankalinsa ne yayi mugun tashi ya kalli A
cha dake faman bacci, ji yayi bazai iya bari wani abu ya sameta ba kamar yadda bazai iya jurar faruwar komai ga Jalil ba, dan haka da sauri yafice daga
akin ya rufeta ta baya sannan ya nufo cikin palournsa, bindiga yaji an aza masa akai wanda hakan yayi daidai da
arar jiniyar motocin
an sanda da suka shigo layin dan koda yakira inspector Kabir suna kan patrol ne, sannan haka ma
an sandan dake kai da kawo acan farkon layi kasancewar anguwar ta masu ku
i suna jin
arar security
in gidan Mutallab suka nufo wajen cikin Sa'a kasancewar gare
inabude yake suna zuwa suka ga
arayin, take suka fara musayar wuta su da mutun biyar
in da aka bari anan farfajiyar gidan tsare da Jalil da matarsa, biyar
in kuma
aya bangaren t
nte ya nufa yafito da ita,
aya ya nufi sashen A
cha, dayan kuma sashen Mutallab yayin da dayan yana can cikin sashen su Jalil yana kwaso wayoyinsu da sauran abubuwan amfaninsu ciki har da system
in da suka samesa yana amfani da ita.

Mutallab najin
arar halbe halbe da jiniyar motocin
an sanda yayi saurin kaima
arawon naushi aciki ya du
asa saboda tsananin azabar da yaji Mutallab ya karbe bindige hannunsa yai aresting dinsa da ita yana shurasa har suka fito ya samu
an sandan sunyi nasarar kashe mutum uku cikin barayin da sukayi musayar wuta biyu kuma sunyi arresting
in su, sauran da suka fito suna
arin guduwa atake
an sandan da suka
arasa shigowa sukayi arresting
insu aka kwashesu akayi police station dasu..
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA ASHIRIN DA UKU
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
aramin tashin hankali gidan suka shiga ba da fitar
an sandan duk makota suka shiga shigowa ana jaje dafatan babu wanda wani abu yasama Abba ba acikin daren yazo yana kara godewa Allah da yakare masa yaransa.

Washegari ma ahaka aka cika gidan da
an jaje itadai Aicha tana part din Mutallab din dan gaba daya bata jin dadi ga wannan aman da bayajin Allura da magani yasata agaba duk da tana kokarin taga taci abinci Amma da zarar taci kuma sai yafita gabadaya daga ci
inta.
Chapter 32 · 0% Book details