Sashe 35
Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan watanni uku Mutallab yakwashe yana fama da dafi da kuma mikin da Aryan ya sakar masa a zuciya wanda hakan ya rage masa walwala da kuma sakin jiki, sai da aicha tayita bashi baki tana ha
awa da nasiha ganin irin yanayin damuwar daya shiga kafin aka samu ya dawo daidai yaci gaba da al'amurransa, wanda a yanzu taka tsantsan yakeyi da kowa ba tare daya bari wata dama ta shiga tsakaninsu ba cikin rayuwarsa dama ta ahalinsa gaba
aya.
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s Fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA ASHIRIN DA HU
*END*
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Akwana atashi babu wuya dan sha'anin ciki da girmansa sai sarki Allah dan kuwa Aicha tana zaune a asubuti Labour yasoma tanata ambaton Allah tana juyawa Mutallab dake rike da'ita sai addu'ar sauka lafiya yakeyi mata ai ihun datasaka yasanya dukkan nurse da babban likita shigo ashe faya tafashe nan suka shiga taimaka mata har ta haihu kukan jaririn da tante taji ne suka saki kabbara itada jalil abun mamaki sai ga wani kukan wanda ya tabbatar da kyauta biyu ce acikin cikin nata.
Nan Mutallab yazube yana sujudur shukur kai zokaga ba
in su tante haka Mutallab daya kurawa Aicha idanuwa yanata jira mata addu'a ko zaka dan bamu guri ranka yadade akarasa gyarata da baby's." Sai alokacin ne yafita sukuma suka yimata dinki Suka gyara yaran nasu da suka kasance macce da namiji sannan aka fiddasu Mutallab ne yakara shigowa yayi musu Addu'a da kabbara akunne ha
e da yimusu hu
uba acikin kunnensu atake.
" Sannu Mon amour Allah yayi miki albarka yafada yana shafa
anta bayan ta gyara ji
inta tafito Nan aka bata baby's din kowanne tana kallonsa tana kuka dakyar ma dai ta iya basu Nonon Kamin kuma asalamasu zuwa gida.
Kafin kace me dangi ancika ta ko'ina kowanne yana taya murnar wannan yara yan barka sunata sunturi matar walid kam itace gaba gurin kula dasu sai kuma tante da komai ita take musu a washegarin ranar Afrah ta sauka a kasar murna kam ba'a maganarta fannah ma duk kunyar duniya taisheta yanzu Amma Aicha bata nuna mata ko kadan ba.
Haka aka shiga shirye shiryen suna
an Niger suka dira ana gobe suna kai kace biki akeyi saboda yadda ake shigo da shanu da raguna dinkunanta kuwa iri daya sukayi da mai gidan ranar suna aka sanyawa yara sunan Aicha da Mutallab wanda kowannen su yayi mamakin haka shikuma Mutallab yadade da Alkawarin indai yasamu macce to Aicha zaisa duba da sun saka sunan mahaifiyarsu da Abba Nan gaba yakara idan Allah yakara bashi, Anci suna ansha taro nagani da fada wanda ko ba'a gayamaka ba kasan ya'yan gatane kyauta kuwa gurin abokanan Mutallab ba'a magana.
Bayan Arbain bakaramin gyara tasha ba agurin tante wanda yasanyata daukar wani cikin batare datasani ba duba da yanzu baya zama saboda tafiya tafiyensa amma kuma yana dawowa yake zuwar mata a yunwace akwai lokacin da yatafi dasu London dukansu ganin yadda ta wahala dayara tace itakam dai bata kara binsa da fari ma fushi yayi sai data lallabashi sosai sannan ya fahimta yake kyalesu.
Yaran sunada wata 6 sai ga ciki yabayyana ajikin Aicha wanda hakan yadaga mata hankali bakadanba amma ganin yadda Mutallab yayi murna yasanyata sakin jiki kadan tana tausayin yaran nata wannan karan cikin da cin abinci yazo sai kuma wasu abubuwan da bataci Amma amai dai batayisa ba sai zazzabi da kullum daren Allah sai ta kwana dashi ahaka dai rayuwa tacigaba da tafiya yau fari gobe akasin haka har Allah ya sauketa lafiya tasamu yara maza suma
an biyu wanda yaja mata wata daraja gurin mijin nata dan gaba daya ya kwashesu zuwa Egypt yace adubamasa su da'ita baki daya Arzuki na Allah tafada yau ga
ar jagora tana cikin daula." Wani kallo yayi mata yace " Banahanaki maganar nan ba?" " yanzu saboda Allah Abin kauna kaganni da danAllah dayake bakasanni ba lokacin da Ma mere ke fama dani akan inyi wanka da gayu alo.." " Banason wannan maganganun naki Allah shike da komai shikeda ikon komai kuma shike kai bawa inda yaso ni kinsanni abayane?" Ganin idonsa ya cicciko da kwallah yasata rungumarsa tana aika masa da wasu kalar sumbata masu riketar da birkitar da kwakwalwa dan ayanzu itakam duk wani course dinta na kan gado ne dan tasan jarumin nata hakan shine abunda yake mutukar so da
auna, Nan suka Lula duniyar da ba'a iya bayaninta ko lissafinta.
Ashekarar Afrah ta haihu haka suka tafi London har tante sukayi mata sati daya daga nan kuma suka sauka a Niger gurin dada suma sunmata sati kamin su dawo gida.
Yau tana tashi tana fitowa palour tatarar Aicha wacce ita ake kira da amal sai Mutallab da suke kira da Alhaji sai mazan twins da suke kira da Hanif da aslam kallonsu tayi tana gwalo idanuwa kwai ne kirat daya suka sauke mata shi gaba daya ai nan ta harzuka tashiga du
ansu tana masifa Mutallab da yajiyota yazo yarufeta da fada akan me yasa zata yima yaransa haka bata gani yarane ai basusan abunda sukeyi ba kuma ma menene acikin kwan." Ai kam yara suka saka masa ihu haka da kansa yayi musu wanka yagyara ganin uwar tasu da bala'i tatashi da kansa ya kaisu makaranta ko da yadawo tana tsaye tanata kuka wanda hakan ya bashi mamakin kukan datakeyi " Wallahi sai dai nazubar da cikin nan sai kace tunkiya ga yarannan da suke sakani karamin hauka ga..." " Wallahi wallahi ko da wasa nakarajin lafazin nan bakinki sai na bata miki rai yafada ya rufeta da fada sosai daga karshe dayaga tabbas tana kokari dan idan ba dole ba masu aiki basa taba mata yaranta ita take musu komai shima yana taimaka mata dan yace wannan shike kawo jin kai da shakuwa ga yara." Kidaina kukan nan danAllah naji kina kokari Amma ni inason yara kiduba baya faman da mukasha kamin mu samu danAllah kibarmun wannan kyauta." " Tausayi yabata sai kuma tace " Kayi hakuri bazan kara furta hakan ba " " Allah yayi miki albarka kishirya zamuje gurin Abba inason muje umara dasu gaba daya." Murmushi tayi dan kasar da bata daina sin zuwa duk da ashekrar sau biyu suke zuwa shikuma sau uku dan tunda ta auresa bata tunanin akwai shekarar da baiyi aikin hajji ba itakam tunda yakaita ta sauke farali shikenan kuma sai takoma sai dai taje umara.
Aicha tana zaune tunanin rayuwar baya takeyi cike da mamaki irin na iko Na Allah da yadda suke bara suna rufawa kansu asiri da irin nasu talaucin da jarabawar data dinga samunta Amma yau itace awannan daula ta yarda duk wanda yayi da kyau zaiga da kyau dan tunda tayi aure bata taba bari bata sauke hakkin aurenta ga mijinta ba dan dada ta gayamata duk matan da suke gamawa lafiya sune masu sauki hakkin mijinsu batare da sun cuta musu ba koda kuwa su din sun kasance masu cuta musu...
Akwana atashi babu wuya gurin Allah Shakaru nata tafiya yau ga Aicha matar mutallab har da yara takwas dan tunda tafara haihuwa
an biyu take haifa haihuwa nafarko sukaci sunansu Nabiyu kuma sunan abba da mahaifinta ta uku kuma da yake matane aka saka musu dada da tante dan aicha kafewa tayi sai ansaka mata tante saboda irin yadda take sonta take kaunarta dan bazaka taba cewa ba mahaifiyarsu bace ba haihuwar da tayi takarshe kuma yasa musu khadija da Bilkisu maganar kulawar da yake basu ba'a magana dan ayanzu idan bakaji sunansa a daya dakacikin manyan kasuwar duniya ba to tabbas zakajisa ana daya akasarsa.
Yau ma suna ci
in Airport da yaran baki daya Nan suka hadu da meenal da yaran mijinta mijin nata ne yayi hanzarin karasowa gurin Mutallab yana masa gaisuwa ta girma kamar dai yaro da ubangidansa " Meenal ina wuni Aicha ta fada tana kallonta" " Kinsan Allah ban ganeki ba A
cha, kece kika zama haka wai?" meenal tafada tare da gaida Mutallab
ya amsa mata ba yabo ba fallasa aicha tace "Haba nikam kinga naganeku, yan samari yakuke tafada tana
allon yaran mijin nata." Gaisheta sukayi meenal tace "Wannan kyawawan yara haka duk nawane ne?" Murmushi Aicha tayi kafin ta bata amsa sai taga yaran sunzo suna fadin "Mumy zamusha alawar can." Kallon duty free aicha tayi sannan tace "Kuje gurin dady kuma baku gaisar da mumy ba ta nuna meenal." Gaidata sukayi hakan yasa meenal ta rungume daya tana kwallah " ko baki gayamun ba nagane yaranki ne Mashaa Allah saboda ga kamarki nan data dadynsu tare dasu, amma kamar twins duka ko?" Ta
are zancen tana mika hannu zata kar
i Bilksu, ai kuwa yarinyar da yanzu watanninsa biyar da haihuwa ta juya baya tana makalkale Mommynta, dariya A
cha tayi ha
e da cewa, "Billy rigima, ai bazata yarda ki
auketa ba saboda la
uwa, eh dukansu
an biyu ne ai." Ta
are zancen tana mi
a mata khadija da suke kira Deejah, ai kuwa yarinyar ba kiuwya taje gunta ha
e da shigewa jikinta ta lafe, cikin jin da
i Meenal ta lumshe idanuwa tana shafa bayanta ha
e da jin wasu
walla na sauko mata tayi saurin sa hannu ta goge tana cewa, "Allah ya raya su A
cha, nikam kinga har yanzu shiru haihuwa ta tsaya" "Karki damu Meenal Ai lokaci ne kici gaba da Addu'a, bayan haka ga yarama kin samu ai baki da damuwa zasu ri
ebe mako kewa." Murmushi tayi tana tuni halin yaran duk da yanzu alhamdulillah mahaifinsu ya gano halinsu tsaye yake da tsawatar masu da nuna masu darajarta, ko da sunyi wani abun to tabbas zasu bata ha
uri kafin subari yakai kunnensa, da haka A
cha ta mi
a mata hannu takar
i khadija sukayi sallama ganin su jirgin Emirate zasu shiga sukuma Egypt.