← Book details Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 36

Sashe 6

Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Bana son tashin hankali akan me zaki shigo
akina bayan kinsan ba kece da aiki ba? ai ko shigowa zakiyi kamata yayi kibari sai idan ina nan ina har akwai wani abun, shima sai kin nemi izinin shigowa kafin nan saboda bakisan a wane yanayin zaki iya riskarmu aciki ba." "Saboda gaku jarababbu ko Mutallab." Meenal tafa
a kai tsaye tana kallon cikin idanuwansa kafin taci gaba da cewa, "To wallahi ba'a isa hanani shigowa
akin mijina ba sai dai ku kudena wannan jarabar taku idan har bakwa son aganeku, munafuncin banza munafuncin wofi." Tana jan tsaki ta fice daga falon zuciyarta nayi mata wani irin tu
i ganin da tayiwa A
cha ajikin mutallab tare da banko masu
ofar da
arfi, girgiza kai Mutallab yai yana sauke ajiyar zuciya kafin yawuce bedroom, da A
cha yaci karo tana
arin fitowa dan har ta gama ha
a mashi ruwan, murmushi ya sakar mata tare da ri
o hannunta yace, "ina kuma zaki je." "Ka samu kayi wanka bari naje na kawo maka abinci." Tafa
a tana shafo fuskarsa, "No kifara bani wannan naci tukuna." Ya fa
a yana kai hannunsa tayi saurin janyewa tana dariya, "Allah M
ri kadena." Tafa
an shagwa
e tana cuno baki, ba tare da yace wani abu ya shiga shinshinar wuyanta yana kaimata kiss kafin kuma ya shiga yawo da hannunwansa a sassan jikinta yana aika mata da sumbatar ta kowace ga
a, atake A
cha ta shiga kar
ar sa
on tana juya kai ha
e da mayar masa da martani wanda hakan ya sake jefashi wata duniyar ya
agata cak zuwa kan makeken gadon, cikin
warewa yake sarrafa kowane sashe na jikinta yana bashi ha
insa itama tana taimaka masa har ya samu natsuwa sannan suka shiga wankan atare, suna fitowa ya kalleta ha
e da cewa, "Kin dai hanani naci sai
walele kike mun ko?" Cikin jin kunya ta rufe fuskarta ha
e da cewa, "Ni gaskiya kadena M
ri bana so." "Aidama nasan bakya sona min Amour shiyasa har yau kika kasa mallaka mani kanki." Ya
are zancen yana zaunawa bakin gadon tare da janyota ya zaunar saman cinyarsa yana kallonta, "kidena wahalar da zuciyata haka A
cha kibani damar nuna maki irin tarin
aunar da nakeyi maki ta hanyar zamowarmu abu
aya, ko har yanzu banyi maku ba bakya sona?" Kanta dake
asa ta
ago ha
e da cewa, "wace macce Allah zai mallakawa miji kamarka tace bata so, ko wancan lokacin ganin nakeyi kafi
arfina shiyasa nafa
i hakan dan kar na yaudari kaina." "Amma yanzu ai kinga banfi
arfinki ba tunda gani acikin gidana, pls A
cha kibarni na
ani zumarki kota kashe mani
ishirwar dake tare dani."
"You're are free to do so M
re but not now." Ta fa
a tana rufe fuskarta ya zaro idanuwa ha
e da cewa, "Sai yaushe kenan ni Mutallab naga takaina." Dariya ta saki tana mi
ewa daga saman cinyar tasa ta nufi
ofar fita
akin tana cewa, "Ko yaushe amma banda yanzun." Tayi mashi Gwale sannan tafice da sauri tabar
akin gaba
aya, sashenta ta koma ta
auko lafiyayyen abincin data shirya masa ta jere akan dining table, tana cikin gyara kulolin yafito waya a kunnensa yana magana da Aryan, tsaye tayi har ya
araso wajen ta ja mashi kujera ya zauna itama ta nemi ta kusa dashi ta zauna tana jiran ya
are, kallonta yai yamata alama data zuba masa ta bu
e kular ta fara saka mashi tuwon sanan ta zuba miyar ta tsiyaya masa ruwa a cup ta ajiye gefe, "Wow har yawuna sun tsinke." Ya fa
a lokacin daya gama wayar ya ha
e hannayensa waje
aya yana murzawa irin he's eager
in nan ya
auki ruwan dake gefe ya
an kur
a sannan ya soma cin tuwon yana lumshe idanuwa saboda yadda yayi mashi da
i ita kuma tana yimasa dariya, sai daya canye ta sake
ara masa ya canye shima saboda Allah yayi masa don tuwo ko wane irine ta tsiyaya masa coconut juice
in daya sha madara ta bashi yasha,
ago kansa yai yana kallonta ha
e da cewa, "Na gode Mon Amour abincin yai da
i sosai Allah yayi maki Albarka." Ta amsa da "amin" sannan ya mi
e ya koma palour ita kuma ta shiga tattare wajen ta kwashe kwanon tagyara sannan tadawo suka zauna suna kallo tana yimasa fira, bai bashi yafita ba sai da aka kira sallar magrib don dama bayan la'asar ne ya dawo gidan, arwala yayi ya sauya kayan jikinsa sannan suka fito tare ya nufi sashen Meenal ita kuma ta nufi sashen su t
nte, tana ciki ya shigo ransa a
ace da alama Meenal ta
ata masa rai, gaishe da su t
nte yai sannan ta rakasa ya
auki motarsa ya fice zuwa Masallaci dan daga can zai biya wajen Abba da Dadyn Meenal ya gaishesu dan tunda yadawo bai samu zuwa ba, ita kuma anan sashen t
nte ta tsaya tayi sallah suka
an ta
a fira sannan ta wuce sashenta ta sake gyara kanta kafin ya dawo dan ita da kanta tana jin tana bu
atar mijin nata a yanzu, sai dai data tuna me zai faru da ita kuma sai taji gabanta na fa
uwa, da wannan tunanin ta gama shiryawa tsaf cikin kayan baccinta masu matu
aukar hankali bayan tayi sallah isha tana jiran dawowarsa.

Mutallab kuwa daya dawo sashen su t
nte yafara wucewa ya kaimasu abinda ya siyo masu a leda kafin sukayi sai da safe ya wuce sashen Meenal, kusan karo sukayi da ita tana regen sashen A
cha
in ko zataga dawowarsa, ganin kallon da yakeyi mata ya sata ha
e rai tare da cewa, "Me akayi ne wai kazo kayi mani tsaye, idan ba shigowa zakayi ba ka koma inda kafito." Ajiyar zuciya ya sauke yana
an bin palourn nata da kallo yau ba laifi ta
an gyara ba kamar kullum ba ya mi
a mata
ayar ledar dake hannunsa yana cewa, "Badai wani abu ko?" Ta amsa ta bu
e ledar tana cewa, "Muga
ayar dan bazan yarda ba sai nafara za
a." Ba tare daya bi takanta ba yace, "Ba wannan na tambayeki ba nace akwai wani abu ko natafi Shikenan sai da safe." "Zaka fa
i haka tunda kasan baka yimani adalci ba nata yafi yawa, ni dai duk aka zalinceni.." bata
arasa ba ya daka mata tsawa ha
e da cewa, "Wai meyasa Meenal sam bakya da hankali, na dawo baki yimani sannu da zuwa ba, na siyo abu na kawo maku bakiyi godiya ba sannan ina tambayarki in akwai wani abun kina
arin kafada mani maganar banza, ina dai kome zanyi ku
i na ne ba naki ba ko?" "Eh amma idan ma zaka sayi abu wani yafi yawa ai nawa ya dace ace yafi yawa tunda nice babba ba ita ba, Shikenan kuma sai kace bazanyi magana ba." "Mtssss..." Yaja tsaki ranasa a
ace yana cewa, "Kijira idan nata
in yafi yawa sai kiyi
orafi." Ya
are zancen tare da ficewa daga
akin yana mamakin wace irin rayuwace haka Meenal keda ita, jifa da ledar Meenal tayi zuciyarta nayi mata wani irin sululi ha
e da jin
acin wai yau mijinta ne zai kwana da wata acikin
akinsa a gidanta, wani irin kishi taji ya taso mata wanda atake hawaye suka fara saukar mata a fuska tana jin wata irin tsabar A
cha
in marar misaltuwa a zuciyarta...
#Mutallab Asad
an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2
SHAFI NA BIYAR.

Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Chapter 6 · 0% Book details