← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 68

Sashe 68

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*_باسم الله، اللهم جنبنا الشيطان، وجنب الشيطان ما رزقتنا، فإنه إن يقدر بينهما ولد في ذلك لم يضره شيطان أبداً)* [ر:141]_
Ya faɗa a dai-dai lokacin da yake ratsa cikin jikinta a kusan tare suka saki kuka yau dai Ubangiji ya nuna masa ranar da yake fata kuma yake mafarkin ganinta, sosai Moon tasha baƙar wahala a wajan Deen bata tunanin abin haka yake sai yanzu ji take kamar yana sanya wuƙa yana yanka mata jiki haka ta keji, zafi da bala'in abun ba zai taɓa faɗuwa a gareta ba. Washe gari da same tana zaune yana bata tea sai dry yake mata ita kuma ta cika tai fam kamar zata fashe dan baƙin ciki kashi duk ya shige mata ga wani zazzaɓi daya fara saukar mata sbd tsabar wahalar daya gana mata tasha wahala iya wahala ajjiye cup ɗin yay yana jawota jikinsa luff tayi domin bata da wajan daya huce jikin nasa sai lokacin soyayyar JALILERH da UNCLE ɗinta ya faɗo ta cikin littafin UNCLE NE, jiya data ƙarasa karanta SIRRIN MU ji take duk duniya babu littafi Mai daɗi da zallar soyayya kamar SIRRIN MU shiyasa take jinjinawa marubuciyar har ranta kuma take tausayin Sheikh har jira take Monday yayi taga ya zata kaya, kanta ya shafa yana zura hannunsa cikin ƙirjinta yace "so gamon jini ne, yayin da jinina ya gamu da naki sai na jini tamkar ana shayar da ni zuma da madara.
Ya ke sassanya mai sanyaya zuciyata, farin wata mai haskaka duniyar mafarki na.
ya ke sahiba sadanin farin ciki na mai wanke dukkan damuwata tare da maye gurbinta da farinciki.
Ya ke tauraruwar taurari haske mai yaye duhu zuma wadda ta kere madi.
Hakika so da kaunarki sun mamaye dukkan wani gurbi na cikin zuciyata, ina fatan za ki bani so da kauna domin su ne kawai abincin da ke kawar da yunwar da ke cikin zuciyata ruwan da ke kawar da kishin da ke cikin zuciyata" kallonsa kawai take domin bata taɓa tunanin ya iya wannan kalmar soyayyar ba yana murza Nippy ɗinta yace "You do a million little things that bring to joy to my life. I know fairy tales come true because I have you. There are only two times that I want to be with you: Now and Forever. My six word love story: "I can't imagine life without you." Rungomesa tayi sosai yauta ƙara gas gata love ɗinsa a gareta kallonsa idanunta cike da hawaye tace "Dad dame zan saka maka na sanyaka farin cikin daka sani?" Dry yay mata yana lumshe idanunsa ya nuna mata ƙirjinta da sauri ta ɗaga rigar ta tare da sanya hannunta ta riƙe ƙasan ƙirjinta jikinsa na rawa ya kafa ya fara yi masu wani irin sha, da sauri itama ta sanya hannunta cikin wandonsa ta riƙe Deen dinsay nan da nan suka ƙara birkita junansu ganin yana shirin ƙara maimaici yasa ta Marai-raice fuska. Rayuwa kenan sai da sukayu wata huɗu ciff suna zagaye a duniya Sannan suka sauka a ƙasa Naija lokacin tana da cikinta wata huɗu ciff ta zama babbar mace son kowa ƙin wanda ta rasa Aliyou Eneye Ahuoyza ya kan karagar mulki ya fara gudanar da mulkinsa cikin tsafta da bawa Kowa haƙƙinsa, ɓangaren Sarki Aliyu Al'amin shima tunie yay murabus Faizak ya hau kan kujerar mulki. Suna zaune a Parlo lokacin cikinta yana 9mth haihuwa yau ko gobe wata Jakadiya ce ta zube gaban Deen tace "Allah ya ƙarawa sarki lfya da nisan kwana" ganin yay shiru bai mgna yasa Moon faɗin "Ameen lfy dai?" Kan Jakadiya a ƙasa tace "wasu mata ke zarya tun ba yanzu ba ganin yanzu kana ƙasar yasa nace bari na nema masu iso" baki ya buɗe zai mgn Moon tai saurin rufe bakinsa tace "an basu izini" Kallonta yay tace "Afuwa My King" ganin masu shigowar yasa Deen sakin tsaki kaɗan jikinsu na rawa suka zube suna diɓan gaisuwa Moon ce kawai ke amsawa shikam kwantar da kansa yay a cinyarta yama bar inda suke cikin kuka Yasmin tace "Allah ya ƙara maki lfy dan Allah ki yafe min naso cutar da rayuwarki Allah bai nufa ba gashi cutar da nayiwa wasu ance har abada bazan taɓa haihuwa ba, mahaifata ta samu matsala sbd abinda na dinga aikatawa dan Allah ki yafe min ko zanga dai-dai" kafin tai magana Eki tace "Dan Allah nima ki yafe min kusan nice na haddasa rabin abun naso mijikin kamar raina daga baya na fahimci ba sonsa nake ba kawai sha'awa ce tunda akan ido aka ɗaura masa bom ma kasa yin komai sai mai sonsa da gsku Salmerh ita ta sadaukar da ranta domin ganin ya tsira dana sa dan Allah kuyi hqr" Murmushi kawai Moon tayi tace "Allah sarki kada kuji komai Allah ya yafe mana baki ɗaya" Eki tace "Mijin naki fa?" Tace "kada ki damu ya yafe maku" haka su ka tashi jiki babu ƙwari bayan fitarsu yace "And you mai waccen ta aikata maki" sai lokacin ta bashi labarin komai, Kallonta kawai yay ba tare da yay mgn. A farkon sati na watan 10 Moon ta haifi ɗan ta namiji mai masifar kyau da shiga zcy Lokacin M.k tana da sati wajan uku da haihuwa da itama kuma ta haifi mace Deen yafi kowa farin ciki musamman ɗan daya ɗebo kamaninsa hatta gashin kan irin na Deen ne anyuy shagali sosai kuma sun zaga dangi. After 5years Zaune suke tsakiyar Yaransu Ɗan so na farko mai suna Nuruddeen ana ce masai Prince Noor Shekarar sa shida ciff sai Ɗa na biyu mai suna Arman sai na ukun mai suna Amman duk farare ne kuma maza sai yanzu take ɗauke da wani ƙaramin ciki wanda suke sanya ran samun princess. Sun shagala sosai kafin sukaisu bedroom ɗinsu kowa bed ɗinsa daban duk sai da sukai masu addu'a sannan suka nufi nasu flat ɗin ganin yadda take tafiya duk a ganiye yasa ya ɗaga ta cak sai dry take a haka suka zube a gado suma maida numfashi. Zare mata kaya ya fara yace "tun safe an hanani abinci fisabilillahi har su nake yaran nan su ƙara wayo duk subar ƙasar ko zasu ban Papi ɗinsu ya sarara da matarsa" dry tai masa tana jan sajensa tace "Kishi kake da yaran naka" yace "No at all kawai Nima ina buƙatar Maminsu ai" ya fara yana haɗe bakinsu feedback ta bashi kafin a hankali tace "Thank you!" Yana sakin murmushi yace "for what?" Tace "For everything ka zame min komai a rayuwata kai ne Duniyar Maimunatou bana da bakin gdy a gareka" bai kulata ba yaci gaba da Abinda yake tace "You came into my life and made it a blooming world to live in.....
The more you go away from me, the closer I come towards you. ...
Love is like sunshine. ...
I have never loved the way I love you neither can I ever love any other person than you, my sweetheart, I love you heartily! Ta faÉ—a tana bashi wani hot kiss...

*ALLAHAMDULILLAH I'd like to say to all my fans out there, thanks for the support! And to all my doubters, Thank! you very much because you guys have also pushed me. I just wanna give a big shout out to all the fans out there who have followed my work up until now. You guys are amazing!! Hearing from fans is the best feeling in the world. Wow duk Yadda kuke tunanin zan gode maku abun ya huce haka Jazakallah bilkhair barakallahu fikuuuuuu jazakallahu bilkhair Habibaties 🥰 NIMCYLUV Always be with you thanks for the love and care really appreciate this book is DEDICATED to my Papa Alhaji Sulaiman shu'aibu dagacin ja'oji, Thank you My Shamsudeen (Deen)your love means everything to me Thank you Aliyu Sufyan (Aliyu) thank you ANTY Maimunatou (Moon) thank you my sweet sis (Yasmin) love you Soo much my daughter Khadijertou (Nana khadii) thank you my big bro Bashir (Alhaji Bashir Yahya gidan iko) Thank you soo much ALLAH yaywa rayuwarku Albarka*

_A nan na kawo ƙarshen Littafin MOON abinda nai dai-dai Allah ya kaban ladansa wanda nai kuskure Allah ka yafe min, wanda na ɓatawa a masoyana ina neman afuwarsu gaba ɗaya Labarin fiction story ne amma nasan definitely zai dai-dai da rayuwar wasu, so ko yafewa Sis Na'ima_

Daga yau zuwa gobe zan rufe sai da littafin mu SIRRIN MU as 300 daman promo ne sbd masoya Deen da Moon da haka dukkan wanda zai siya daga yau zuwa gobe yana nan akan 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga Æ´an Niger suyi mgn ta nan 84506476 littafin SIRRIN MU yafi Moon komai akwai challenge musan ga Æ´an uwa mata masu aure so dan haka ku nemi naku duk mace mai daraja da aji ta huce kaya sata sister kada ki zama Æ´ar son banza da bati ASSOCIATIONS. Daga kan Moon kuma in sha Allah na DAINA free book sbd abinda ake min koda nayi zan barsa iya wattpad dan Allah kuyi following nawa, sannan kuyi share É—insa please fisabilillahi bana da Gruops.

Bye Nimcy love's you😍😍
Chapter 68 · 0% Book details