← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 68

Sashe 13

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Gefe Eki ta samu ta zauna tana wata dry mai kama data mugunta,shanye shayin tayi ta ajjiye cup ɗin kafin ta miƙe ta nufi wajan fridge ta ɗauki gorar ruwa mai sanyi tasha, ɗan rufe idanunta tayi sbd jin yadda kanta ya sara mata bada ƙarfi,a hankali tayi baya tare da neman waje ta zauna tace "yaushe zan fara aiki na?" Eki tayi dry tace "ai tun daga yau kinka fara"buɗe baki Nana tayi zatai magana taji wata juwa tayi baya da ita da sauri ta faɗa saman gadon ta ƙwanta tana ambaton sunan Allah a fili, lokacin guda kuma idanunta ya fara janyewa Brian ɗinta Fara hargitsewa da ƙarfi ta fara kiran sunan iyayenta domin bata taɓa jin abu makamancin haka ba,ganin abinda take yasa Eki fashewa da dry tare da farayiwa Nana vedio,tana gamawa ta fice da ɗakin ta rufe da key,da dukkan alamar cocaine ta fara aiki jikin Nana (YAYA COCOINE TAKE? WANNE IRI HATSARI NE TARE DA ITA? TANA DA AMFANI JIKIN MUTUM KO A'A?).

Mene ne Cocaine?
Cocaine shine benzoylmethyl ecgonine, alkaloid crystalline daga coca shuka. Yana aiki a matsayin mai tayar da hankali, ciwo mai ci, da kuma m. Kwayar dajiyar tace wani nau'i na cocaine. Na sanya takaddun shaida don rarraba, wani abu mai banbanci na hydrochloride cocaine. Ga wasu abubuwa masu amfani da cocaine masu amfani da amsoshi ga tambayoyin na kowa:

Cocaine mai karfi yana da foda mai kyau.

An kashe shi da wasu abubuwa don kara yawan riba, don haka bayyanar ta iya zama dan kadan, dangane da irin rashin tsarki.

Ta yaya ake amfani da Cocaine Mai Rashin Mace?
Maganar cocaine da aka fizgewa ta fi karfi ta hanyar hanci, ko da yake ana iya rushe shi a ruwa da allura. Kwayar da aka haifa yana haifar da babban cikin minti 3-5 bayan amfani. Cocaine injecti yana haifar da tasiri cikin 15-30 seconds. Ana yawan kyafaffen hawan cocaine.

Me yasa mutane suke amfani da Cocaine?
An yi amfani da Cocaine saboda yana samar da euphoria, yana da motsi, yana hana ci abinci, kuma za'a iya amfani dashi azaman mai sauya. Yana da jaraba sosai kuma yana haifar da haƙuri a wasu lokuta bayan amfani daya, saboda haka ana buƙatar ƙwayar cocaine da ake bukata don cimma burin.

Mene ne HaÉ—arin Amfani da Cocaine?
Cocaine yana da nishaɗi. Masu amfani da Cocaine suna fuskantar haɗari da hawan jini, ƙin zuciya, da zazzabi, hadarin kamala, bugun jini, da kuma kama zuciya. Yin rigakafin cocaine na iya haifar da hadarin kamuwa da cutar HIV, hepatitis, da sauran cututtuka na jini.

A taƙaice bayani akan HUDAR ALJANU (COCOINE) wacce ta yawanci ita masu human trafficking suke amfani da ita wajan pursing mutum yay abinda bai so.

Eki na barin part ɗin ta nufi sashin da zata samu oga Damus a can, sai dai tana zuwa taga babu kowa a part ɗin,sai kayan shaye-shayensa sa yay amfani dasu ya fita, Juyawa tayi ta fita,kai tsaye ta nufi part ɗin da en matan gidan suke yawan zama domin hutawa musamman idan granny ta fito,tana zuwa duk ta samesu a zaune kowa yasha kwalliyar wasu fuskarsu wasai wasu kuma babu annuri irinsu Salmerh kenan,kallon wata tayi mai suna ABIDA tace "oga Damus yace ki shirya kina da baƙo anjima a hotel" wacce akai kira da Abida tace "to"

#######

KOGI
Kogi State is one of the 36 States of Nigeria, located in the Nigerian Middle Belt. Created in 1991 from parts of Kwara State and Benue State, Kogi State is noted as being the only state in Nigeria to border ten other states. Kogi State is nicknamed the "Confluence State" due the fact that the confluence of the River Niger and the River Benue occurs in its capital, Lokoja. Due to its strategic position in the middle of the country and its access to these major rivers, Kogi State is a key center of commercial trade in Nigeria.[4]The majority of Kogi State residents are Igala, Ebira and Okun. Agriculture remains dominant in the Kogi State economy. [5]

MASARAUTAR NUFAZ
Masarauta ce mai cikakken iko,wacce take taƙama da al'adar ta da kuma addininta,masarautar Nufaz ginanniyar Masarauta ce wacce take kafafu tun iyaye da kuma kakanni,tun daga wajan masarautar zaka fahimci ba ƙaramin mutum ne ke mulkan garin ba,domin anƙwata ta da abubuwan birgewa,kana shiga Masarauta zaka fara katari da BAYI,KUYANGU,BARORI, Ko wanne da kalar uniform ɗinsu,komai na masarautar a tsare take, shugaban Dawakai, shugaban fada, Sarkin cikin gida,Sarkin ƙofa, Sarkin busa,Sarkin ƙira,da sauransu,idan kaga green ɗin kaya to KUYANGU ne,idan kaga Jaa da green na fadawa ne,idan kaga baƙi na BARORI ne.

A hankali wata lafiyayyiyar mota tai parking a harabar masarautar,hakan tasa gaba ɗaya barorin suka tsaya da abinda suke suna kallon mai fitowa,wata farar ƙafa ce wacce take cikin takalmin fata na ƴar ƴan sarakai ta fara fitowa,kafin gangar jiki ta biyo baya,nidai ina gefe da alƙalami na sai baza ido nake naga waye sbd ya juya min baya,amma kana ganin mutumin kasan ƙarshe ne wajan tsari da kuma iya ado,sanye yake cikin wata milk ɗin alƙyabba mai ratsin maroon,sai wata maroon ɗin hula daya saka mai gashi kana iya ganin ƙwantaccen gashin bayansa,bayan ya gama ɗan kan abinda yake lalube a motar ya juya da sauri kamar zai tashi,gaba ɗaya naga Barori da Kuyangun na dare kowa yana cillar da abin hannunsa,guda ɗaya ne yay na sarar faɗin PRINCE DEEN kamar a kunan Deen ya juya tare da watsawa mutumin wani kallo,a zafafe cikin tafiyarsa mai kama da gudu ya juya kai tsaye ya nufi FADA wajan OHINOYI (sarki)..

_SHIN MOON TASHA COCOINE ÆŠIN CIKIN TEA ÆŠIN KO YAYA?._

_DEEN ÆŠAN SARKI NE? KO KUMA WANI AIKIN YA KAWO SHI GARIN KOGI?_

LET'S PLAY TOGETHER.

COMMENTS DAN ALLAH
KAYI SHARE IDAN KA KARANTA SABIDA ALLAH.

SARAUTA
9/12/21, 5:34 PM - Buhainat😝: *⚡MOON�*

_✍�19-20_
Elegant online writers

_Some people come in your life as blessings,some come in ur life as lessons🤟🏼._
Chapter 13 · 0% Book details