← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 68

Sashe 55

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

_Kowa yasan littafin mooy kyauta ne, na daɗe da faɗin hakan sbd na shirya yin littafin *SIRRIN MU* ana kuɗi why zan haɗa littafai biyu lokacin ɗaya kuma duk na kuɗi, amma abinda na gani jiya yay matuƙar bani baƙin ciki takaicin,wanda yasa naji inama ban fara rubuta littafin *MOON* ba na ɓata lokaci na,na hana ido na bacci, naƙi fita unguwa sbd gudun in zauna surutu ya hanani typing, na sanya kuɗi masu yawa nasai sabuwar waya sbd lalacewar da waccen tayi,na sanya kuɗi naisai data a duk bayan kwana biyu datar 500 nake siya, amma sai gashi littafin da nake kyauta da ilimin da Allah ya ban da hannuna wani yake ɗauka ya sayarwa da mutane yana sanya account details ɗin sa da komai, idan ko kaga Mutanan da suke siya sai kunyi mamaki, ansha kirana ace nawa ake sai da Book ɗin *MOON* nace kyauta ne,ashe sa gaske siyarwar ake, to ni ba gantalalliya bace ba'a sallamawa duniya ni ba, da wani yaci kuɗi ɗin Littafin gwamma ni naci,duk mai hankali zai tausaya min bana iya rubutu iya 2readmore na barshi amma babu tausayi a zuciyar mutane wlh, nasan za kuyi min kallon selfish amma bai dace kuyi hakan ba, kun san duk abinda nayi ba'a san raina ba ne,wlh baƙin ciki jiya har kuka nai, finally littafin MOON ya zama na kuɗi ka fidda kuɗi ka siya ka karanta domin yanzu wasan ya fara tafiya ce miƙaƙƙiya, in sha Allah yanci gaba da posting na *1at September* ranar da zan fara *SIRRIN MU* Gruop ɗaya zan haɗe da *SIRRIN MU DA MOON* zan kyautata maku sbd abinda ya faru bazai sai da book guda ɗaya na bar ɗaya ba idan kana son MOON dole kasu SIRRIN MU zaku biya 600 SIRRIN MU 400 MOON 200 da nace vip 600 ko nrml grp 400 yanzu ba batun vip wanda suka biya kuɗin vip 600 no need su sake biya akwai *PROMO* zaku biya 500 ga dukkan littafan guda biyu da zarar 1st September yayi ya koma 600, ga wanda ya shirya biya ga account details 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 📚✍� fatan zakuyi min ƙyakkyawar fahimta duk wanda ya zagen bana da haƙƙin a kasan, za kuyi farin ciki da dukkan littafan biyu Musamman *SIRRIN MU* littafin MOON kuma yanzu aka fara🤙🏽,ina gdy da lokutar ƙaunar ku Allah yay baku albarka Ubangiji ya kyautata ƙarshen mu *NIMCYLUV* na alhafari daku💃🏻💃🏻😍_

Sai mun haɗe a paid gruop jama'a💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽akwai zazzafar soyayya💋❤️
9/12/21, 5:43 PM - Buhainat😝: *MOON*

_✍🏾By NIMCYLUV_

57-58

*SIRRIN MU COMING SOON🔥*
_500 to Subscribe_
_0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119637616 the latest book of the year🤙🏽_

After 4mouth
Mutuwar Deen ta girgiza dukkan ahalinsa Musamman Moon da besty, Moon kullum cikin surutai take tare mafarkin Deen da kuma Irin kalaman soyayyar daya dinga gaya mata a cikin jirgi, ta zama wata iriya tayi waek ta zama shiru shiru kamar kurma, abinci sai da aka yi da gske ta fara ci, besty kam ji yay garin yay masa zafi he wish ya samu damar barin garin amma babu dama,wanda yake tunanin zai zama jagoran talakawa yau gashi ya tafi ya barsa,a yadda yake yanzu baya jin kuma zai iya komawa kan kujerarsa, kullum cikin tunanin wanda zai maye gurbin Deen yake, Adyan kam ganin abun yake tamkar a mafarki bai taɓa tunanin haka bom yake raba jikin mutum ba sai yanzu,duk da cewa shi soja ne amma bai taɓa shiga dajin da ake data bom ba,daman irin Wannan haɗarin anfi tura Deen da Ammar daman ance wani aikinsa shike zama aljalinsa, kullum addu'ar sa Allah ya jiƙan Deen kuma yay masa Rahama, Lokacin da aka buƙaci wani daga cikin dangin Deen yazo ya amshi lambar girmamawa Moon ce ta shirya ta amsa banda kuka babu abinda take.
Chapter 55 · 0% Book details