Sashe 20
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
dace, Deen kasa zama yay sai kaiwa da kawowa yake ga wani sanyi da yake ratsa masa cikin jikinsa gargasar jikinsa har wani É—agawa take,sosai garin ake busa sanyi ga wata Æ™anÆ™ara da take zuba,da gudu ya juya ya nufi cikin motarsa yana zuwa ta shiga back seat ya Æ™wanta tare da lumshe idanunsa,sai lokacin wani zazzafan zazzaÉ“i ya fara rufesa, almost 2hours yana zaune kallo guda zakai masa kasan cewa he's so sick idanunsa yay jajirrr jijiyoyin kansa sun fito sunyi raÉ—a raÉ—a ga wani huci da yake fesarwa ta cikin hancinsa da bakinsa,yana ji wayarsa na ringing yaÆ™i picking sbd yasan me kiran mazai huce Mai martaba ba, wato Ohinoyi da yaransu, knowking glass É—in motar aka farayi yana daga Æ™wancan ya danna luck É—in motar glass É—in yay Æ™asa ganin Dr Sufyan yasa ya ware manyan idanunsa tare da juyasu, Dr Sufyan ne yace "sir can you meet me at my office?" Lumshe idanunsa yay kafin ya miÆ™e da sauri ya buÉ—e Æ™ofar,tun Kafin Dr ya tafi tuni yay gaba harya kusa cimma cikin ward É—in,yana zuwa kai tsaye ya shige cikin office É—in,shima Dr shiga yay ya zauna ganin Deen na tsaye yace "have a seat mana" kamar yadda bai zauna ba haka yaÆ™i cewa komai sai ido da yake bin Dr Sufyan dashi, jinjina kai kawai Dr yay yana girmama miskilan cin Deen kafin ya numfasa yace "binciken da mukai ya nuna mana suma tayi dalilin buguwar da kanta yay,abu na gama Æ™arfin bigewar da tayi ya sanya wasu daga cikin jijiyoyin kanta dana idanunta suka saki...,"da sauri Deen ya kalli Dr bakinsa na rawa yace "what..!!!?"jinjina kai Dr yay alamar "yeah" sai kuma ya É—ura da faÉ—in "matsalar ta a yanzu bata shafemu dole za muyi transfer naku zuwa medical hospital,domin idanunta sun samu matsala,ba zan iya cewa ta magance ba a yanzu amma seriously komai zai iya faruwa da brain É—inta da kuma idanunta.."with soo much shocked Deen ke kallon Dr yana jin kansa na Æ™ara sara masa, rubutu Dr Sufyan yay a jikin files É—in Moon kana ya miÆ™awa Deen yace "munyi transfer É—in ku zuwa *VISION EYE'S HOSPITAL DHAKA* zaku iya tafiya yanzu"ya faÉ—a yana miÆ™a masa files É—in karÉ“a yay kana cikin wata cikurkuÉ—aÉ—É—iyar muryarsa yace "thank you" Murmushi Dr yay yace "it's my pleasure Allah ya bata lafiya"bai samu damar cewa Ameen ya juya da sauri ya nufi waje domin tuni a fita da Moon,a back seat suka sanya hakan yasa yana zuwa yasa hannu ya É—auke ta ya koma wajan drive lokacin kumfar bakinta ta daina fita amma hanyar yanzu idanunta na fitar da ruwa ga wani kumbura da sukai,yana shiga motar ya Æ™wantar da ita a jikinsa kana ya É—aura masu belet da wani irin speed yaja motar,gudun da yake sosai yasa lokacin kaÉ—an ya isa asibitin,babban asibiti ne na ido wanda Æ™asar da keji dashi wato VISION EYE'S HOSPITAL DHAKA _Vision Eye Hospital (VEH) has been established in 1999 as a private eye hospital in Dhaka, Bangladesh._ yana shiga ciki nurses suka tawo da gudu tare da gado karÉ“ar ta sukai a wajansa kana sukai cikin emergency,shidai yana tsaye yana kallon kowa wani abu da ido kawai yake iya bada amsar sa,tunda yake a rayuwarsa bai taÉ“a sanin yaya ake kai mutum asibiti ba,bai yanda ake kula da mara lfy ba,amma yau shine zaryar asibiti har biyu,cije lips É—insa yayi yana aiyana rashin mutuncin da zaiwa Eki,domin ita ta haddasa komai yarinyar da suke da hope a kanta,yarinyar daya tsallake bala'iu da yawa kafin ya sameta,yarinyar daya zama Æ™asgantacce sbd da ita,yarinyar data ya zama gateman sbd kawai yana son ya mallake ta,amma yau ita za'a nakasta tun ba'a je ko ina ba yarinyar da suke saka ranta zata zama bankinsu yau itama ake ce masa idanunta ya samu matsala what the fuck?,shi kaÉ—ai ya dinga surutai a cikin ransa kafin yaja jikinsa zuwa cikin emergency,yana zuwa ya tsaya sbd baijin zai iya zama gaba É—aya asibiti a dole yake shigarsa tsigar jikinsa sai tashi take,ga warin magani daya keji (a iyayen Deen😂 Amma BHUIYAN HOSPITAL DHAKA it's best hospital komai nasu is difference da sauran amazing perfect👌ðŸ¼) Almost 3hours har magrib ya kawo kai sai lokacin ya tuna ko Asr baiyi ba, Æ™aramin tsaki yaja kana ya fice a wajan,bai dawo cikin emergency ba sai da akai magrib,yana zuwa wata nurses tace "sir Dr na son ganinka" da ido ya tambaye ta "at where?" Tace "follow me" tana gaba yana binta a baya har office É—in Dr Jabir shiga yay bakinsa da sallama can Æ™asan murya,bai Musa ba kujerar da Dr ya nuna masa yaja ya zauna tare da naÉ—e Æ™afafuwan sa a saman kujerar sbd sanyi ya keji sosai, Dr Jabir ne ya zare glass É—in idanunsa ya maida attention É—insa sosai zuwa ga Deen kana yace "Allhamdulillah duk wasu bincike da zamuyi mata munyi yanzu ta farfaÉ—o daga suman da tayi tana bacci,kana muna sa mata drip da injection so wata yunwa ko Æ™ishirwa bazai dame ta,but....,"sai kuma yay shiru fesar da iska Deen yay ta cikin bakin sa kafin ya ware jajayen idanunsa akan Dr Jabir harya buÉ—e baki zai masifa sbd shirun da yay sai kuma yay calmy yace "but what....?" Mai da glass É—in idanunsa yayi yace "she's critical condition komai zai iya faruwa da ita what i mean dai idanuwan ta sun samu matsala wanda zai iya sai yawa ta zama makauniya Allah ya kiyaye,amma dai zuwa yanzu ba zamu iya tabbatar da abinda muke tunani ba dole sai ta farka muga a yadda ta tashi,amma duk wasu jijiyoyin da suke sanyawa mutum ya gani sun saki sakamako Æ™arfin buguwar da tayi,bama iya ido ba har brain É—inta ya taÉ“a" cikin Æ™unar rai da kuma masifa Deen ya miÆ™e tsaye ya shiga kewaye office É—in can kuma ya juya da sauri ya kalli Dr Jabir yace "how?taya yarinyar Æ™arama zata zama blind? Daga buguwa just buguwa sai ido ya manne kamar wanda aka liÆ™awa cimgum no... please think about it" Murmushi Dr yay domin lokaci É—aya ya fahimci halin Deen É—in kana yace "aÆ™wai yanar ido wacce itama tana iya sanyawa ta zama makauniya,Babban abin da ke kawo yana shi ne tsufa. Na biyu sai bugewa a ido, sannan sai ciwuka irin su ciwon suga (domin suga kan taru a cikin madubi na biyu) da shan magunguna barkatai ba tare da an ji shawarar ma’aikatan lafiya ba. Magungunan da suka fi kawo hakan su ne ‘steroidsâ€? irin su ‘prednisoloneâ€? ko ‘dedamethasoneâ€?, wato sha-ka-fashe da wasu mata ke amfani da shi idan suna so su kara kiba. Akwai kuma wadanda haka akan haife su da ita; wato a haifi jariri haka nan kawai madubin idonsa na biyu fari-fat,amma ita bana jin yanar ido ne sbd akwai rabe-raben dake sanyawa mutum ya zama makaho irinsu •Car Accidents. •Side Effects from Dangerous Drugs. •Defective Products. •Dangerous Toys. •Chemicals. •Dog Bites. •Workplace Accidents. •Fires and Explosions To amma itama nafi zargin *Retinal Detachment Trauma* ya sameta" Deen dake sauraran abinda Dr ke faÉ—a yasa hannunsa cikin sumarsa kana ya wargatsa ta,ta baje saman fuskarsa kafin yace "mene solution?"baya Dr yaja yace "abu É—aya zuwa biyu ne mafita,na farko idan har aka tabbatar ganinta ya É—auke to za'ai mata operation ne,daga operation É—in za'a É—ura ta akan magani a bata glass idan fa anyi dace idon ya buÉ—e kenan,amma idan har akai operation idanunta basu buÉ—e ba, to she's most be blind forever...