← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 68

Sashe 22

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani kallo Deen ya watsawa Dr Sufyan kafin ya miƙe tsaye,ya shiga nazari a cikin zcyarsa,cikin zafin nama kuma ya dunƙule hannunsa ya shiga dukan bangwan office ɗin, cikin ƙaramin lokacin ya shiga bleeding,da sauri Dr Sufyan ya miƙe tsaye yana faɗin "yasubuhanallah" ya faɗi hakan yana ƙarasa wa wajan Deen kafin ya ƙarasa taɓa sa Deen yasa hannu da sauri ya hankaɗe Dr ya fice da cikin office ɗin,bai tsaya bin ta kan Moon ba, ya fice da ward ɗin baki ɗaya zuwa compound yana zuwa ya shiga motarsa,da wani irin speed yaja motar yabar cikin asibitin baki ɗaya,15mins ya kawosa gida tun daga nesa yake danna horn kafin ya ƙarasu securities sun buɗe tangameme gate ɗin,hakama second gate,kai tsaye ya danna motarsa cikin gidan,yana gama parking ya fito da gudu² ya nufi cikin gidan,gaba ɗaya en matan na parlour suna dinner Salymat tazo da gudu tana haki,cikin rawar murya ta kalli Eki tace "ki gudu,gashi nan run...run.. ki...,"kafin ta ƙarasa maganar Deen ya shigo cikin parlour'n da wani irin a zababban gudu Eki ta tashi tayi waje da gudu bata yarda taje side ɗinsu bai hakan yasa ta nufi side ɗin granny, granny na zaune ga kafa ɗauri tana gyara shimfiɗa taji an shigo da gudu,da sauri ta miƙe faɗin "wa innahu sulaimanu wa'innahu bisimillahir rahim,wacce mafisa ce tasa meki ne Eɗi? a'a Wlh ni bazan zama babbar banza ba, namijin kike wa wannan gudun kamar yau kika saba haɗuwa dashi, yooooo kuni ai na girmi wannan class ɗin,ke yadda na kejin kaina ko ɗan masses bazai nuna min komai ba,tun ƴan nonowa na suna ƴan mirimiri aka fara tattaɓesu,babu jimawa suka tasa sunji hannu,toooo lokacin ban wani yiii kuka ba bare yanzu? Too wai ubanwa ya kuruki ne kike zo kika sani gaba sai surutu nake kamar wacce aka sawa batir,kedai ko sallamammiya wlh Kum...,"maganar ce ta maƙale mata ganin Deen ya faɗo ɗakin babu ko sallama,zare ido granny tayi duk da cewa ta firgita da ganin sa, Eki ce tayi bayan granny jikinta na rawa tace "dan Allah granny kice kada ya dake ni" haɓa granny ta riƙe tace "ohhhh³ yau naga abinda ya ishe ni,yauzo nake cewa ta daina rashin kunya buɗewa bakinta sai ce min tayi ina ruwana ai dai-dai take da zamaninka,daman ta tsaneka wai dama ita Mooo ɗin zata mutu haka dai zance babu daɗin ji,ai zcyar yarinyar nan babu ƙyau" kallonsu kawai Deen keyi, Eki kuwa mutuwar tsaye tayi sbd jin abinda granny ta faɗa tama kasa cewa komai,kafin tai wani tunani Deen ya damƙi hannunta tare da ficewa da ita waje,granny da cikinta ya ɗuro ruwa sbd ganin yanayin Deen,sun fita ta saka ƙofar ta key,cikin ƙasa da Murya kuma tace "ina ji dai wewee yasha,banda haka meye haɗin sa da gantalailliyar yarinyar can"shiru tai sbd tafiyar da taji jin babu kowa yasa ta ƙara ƙasa da Murya tace "ƙilan kuma mahaukaci ne babu da labari, banda haka wanann tulin gashin na ƙirjinsa me yake dasu baya aske ƴan banza,ohhh gashi kuma fari ƙyakkyawa abunsa" tana faɗin hakan ta ƙwanta saman bed ɗin ta, Deen na fita bai tsaya ko ina ba sai ƙarshen gidan inda wani sidee yake da babu kowa a ciki, hankaɗa ta cikin ɗakin yay kana ya juya zai fita tayi sauri hugging ɗinsa ta baya tana kuka tace "wlh Deen kome nayi SONKA NE SILA, zan jure dukkan abinda zakai min indai zaka ƙwanta dani,wlh ji nake kamar zan mutu idan na ganka,kai ne silar dukkan abinda ya same ni,ku ne kuka koya mana yadda zamu sarrafa maza,gashi yanzu ina jin matsanan ciyar sha'awarka wacce take nema ta illa tani, please ko da bakai sex dani ba, just romance is enough for me,i like ur dick I want sucking" ta ƙare maganar tana taɓa gaban wandonsa, zaro idanu tayi waje cike da murna tace "wow Dee u're dripping,ruwa take fiddawa that's means u're feelings for me,what a wonderful day" kallonta kawai yake with much surprise, imagine irin hukuncin da zai ɗauka akanta yake,wani murmushin takaici Deen yay,kafin ya ware santala santalan ƙafafuwansa wanda suke ɗauke da baƙin gashi sunyi ƙwance lufff saman fatarsa,kana cikin ƙasa da murya yana rungome hannayensa yace "ok come closer, come and sucking my dick Eke.. lymerh Bukar Gusai" cikin farin ciki tayi tsalle tare da faɗin "yeee I'm the winner,i knew you luv me,kana sona nasan zaka iya bani komai naka" ta faɗi hakan tana ƙarasawa wajansa,tana zuwa ta durƙoshe ƙasan sa tare da kama boxer ɗinsa zata buɗe,jikinta har rawa yake ga wani irin yawo dake tarar mata baki,kafin hannunta ya ƙarasa buɗe boxer'n ya sanya hannu ya kifa mata wasu tagwayen maruka,bata gama dawowa cikin hayyacinta ba yaji yasa ƙafa ya fara bal da ita, idanunsa a rufe yake banda huci da numfashin dake fitarwa babu abinda yake,haka ya dinga haɗata da jikin bangwan ɗakin, harya juya zai bar ɗakin ya ƙara dawowa e sauri yasa ƙafa ya daki hannunta ji kake ƙassssss,wata razananniyar ƙara ta saki kafin numfashinta ya tsaya,da sauri kamar zai tashi sama ya fita tare da saka wani key ya kulle part ɗin gaba ɗaya.bayan sallar issha'i Deen yana zaune a parlour'n sa ya ƙare a.cn parlour'n idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri kamar zai fasa ƙirjinsa ya fito gaba ɗaya, tunani ne daban² a ransa haka nan ya tsinci kansa cikin ƙunci da damuwa, gabansa cike da dinner kala² amma ko coffee yaƙi sakama cikinsa, Ovasi ne ya shigo cikin parlour'n bakinsa ɗauke da sallama, durƙoshe yay gaban Deen kafin yace "Nwawo"yana jinsa amma ya kasa koda buɗe idanunsa ne bare ya amsa masa Sannun da yay masa,5mins left sannan ya ware idanunsa tare da sauke ajjiyar zuciya kamar bai son magana yace "duk inda aka kai yarinyar,a dawo da ita then ta huce hospital ta zauna wajan waccen that Young gril" jinjina kai Ovasi yay domin ya fahimci Nana yake magana,kallon Deen yay yace "zan iya tafiya?" Banza yay masa jin shiru yay yawa tunanin Ovasi ko Deen baiji Abinda yace bane,yasa ya ƙara faɗin sir "zan iya tafiya?" Cikin tafasar zcya da ƙuncin rai ya ware idanunsa a zafafe kuma yace "ubanka zakai min to?" Da sauri Ovasi ya fice zcyarsa na bugawa sbd tsoran daya gama cin ransa, wajajen 9 wayar Deen ta fara fidda wani sound na sarewa mai daɗin gaske, Sarauta bata damu Deen ba ko ɗaya,amma duk inda akace jinin sarauta na yawo a jikin mutum dole sai ya nuna wani abu kaɗan na sarauta, ɓangaren Deen wannan ringing ɗin kawai shi zai nuna jinin sarauta na yawo a jikinsa,yana jin wayar na ihu harta gama wani kiran ya shigo,sai da akayi miss calls 3 kana wani kiran ya shigo ɗauka yay tare da answering yasa a speaker,daga can ɓangaren Dr Sufyan dake kan Moon wacce take da ihu tare da zabura tana missiƙa idanunta yace "Assalamu alaika" a karan farko na rayuwar Deen ya fesar da iska daga cikin bakinsa kafin yace "Wa'alaikassalam" Dr Sufyan yace "I'm Dr Sufyan khamis Nuhu i'm calling you from VISION EYE'S HOSPITAL DHAKA" shiru Deen yana sauraran Dr Sufyan ba tare kuma da yace komai ba, ƙara kawai wayar keyi,cire wayar Dr Sufyan yay daga kunnansa ganin still kiran na nan ya mayar yace "Are u there?" Deen yace "uhm" Dr Sufyan yace "there's a big problem,muna son ganinka a hospital"kamar Deen bazai magana sai kuma yace "on mah way" yana faɗin hakan ya kashe wayar, miƙewa yay ya nufi cikin bedroom ɗinsa, shower yay ya sauya kayan jikinsa zuwa long crazy jeans sai armless ya ɗura p-cap a saman gashin kansa,kana ya ɗauki ƙaramin ribbon ya ɗaure gashin kansa kana ya saki ƙaramar jelar,baka ganin ƙwayar idanunsa sai jajayen lips ɗinsa masu kauri, wayoyinsa ya ɗauka tare da car key ɗinsa ya nufi waje,a wannan karan Salmerh ce kawai a parlour'n sanye da duguwar riga ta ɗura veil saman kanta, harya tafi sai kuma ya tsaya cikin ƙasa da Murya kamar mai raɗa yace "follow me" lumshe idanunta tayi lokacin da taji saukar muryrsa,wannan shine karan farko da ta taɓa jin maganarsa, ƙilan dan yana da daɗin voice ne yasa baya magana, miƙewa tayi jiki a sanyaye tabi bayansa lokacin harya fice daga wajan,suna fita Salymat ta saka shewa tace "heheheh huuuh bariki iyawa" tana faɗin hakan ta nufi ɓangaren Eki ganinsa a rufe yasa ta juya zuwa nata ɓangaren ta,a cikin mota ta samu Deen ya kifa kansa a staring motar, buɗewa tayi ta shiga bai tsaya jiran komai ba,yaja motar da gudu zuwa waje alrdy duk securities duk sun buɗe masa gate ɗin farko dana biyu.basu ɗauki wani lokaci ba suka ƙarasa asibitin,ko inda Salmerh take bai kalla ba ita dai a Zcyarta tana mmki me yasa yace ta biyosa,gashi ta biyosa kallo bata ishesa ba,a haka suka shiga ward ɗin da aka ƙwantar da Moon, tun daga bakin room ɗin ya kejin sautin muryarta tana kiran Dad.. Dad, runtsa idanunsa kana ya buɗe yana murɗa handle ɗin ƙofar, Dr Sufyan na ganinsa yace "thank God he's here" Moon ƙamshin parfume ɗinsa kawai taji tasan shine direction ɗin inda aka tsaya ta fara juya ta shiga lalube da hannunta tana faɗin "Dad.. where are you? Dad i can't see you, Dad idona ciwo duhu nake gani" ta ƙare maganar tana sakin wani sabon kukan,calmly Dr Sufyan yay yace "tunda ta farka take kiran Dad, taƙi yarda ko tea tasha bare ai mata injection idanun ke mata zafi"Shidai ne tsaye ya kasa koda mutsi sbd sarawar da kansa yay wanda yasa har lumshe idanunsa yay,indai harya fahimci abin dai-dai Moon bata gani,tunda gashi a gabanta tana kiran bata ganinsa,da gaske ta zama makauniyyar kenan,ganin tana ƙoƙarin sauka daga kan bed ɗin kuma bata bi hanya dai-dai ba yasa ta ƙarasa bakin gadon ba tare da yay magana ba ya riƙe hannunta,saurin fisge hannunta tayi tace "Dad I'm scared me suka saka min a idona?"Dr Sufyan ne yace "talk to her,tai tunanin nine, bata son injection naga"kallonta kawai Deen yake gadai idanunta idanunta a buɗe sai juya ƙwayar idanunta wanda sukai jajirrr take,amma duk da haka ace mutum baya gani wanne irin abune wannan,shi dai bai taɓa ganin makamancin haka ba a rayuwarsa,cikin ƙasa
Chapter 22 · 0% Book details